HAUSA NOVELNancy Yar Karya

Nancy Yar Karya

_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_

 

Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*

_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan’s ana tare????.

*My fans wanan Page d’in nakune kuyi yadda kukeso dashi, kuna faranta min sosai???? kuma karku damu ana tare????????.*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 51_52

,,,,,,,, Nussy ce tace ”barka da safiya Prince Khalil ,lumshe kyawawan idanunsa yayi tare da cewa wow special name , tahowar Suhailat ne yasa su wucewa dinning cin abinci ,Suhailat ‘tace ”Nussy abincin Nigeria? karki damu Suhailat ko a canma ina siya da kud’i na , Suhailat ta maida hankali ga abincin ta Nussy sai aikawa Khalil da sak’o takeyi ,shikuma yakasa dena kallon ta , bayan sun gama cin abinci ne , kowa yaje yin sallah.”

“Jamila ce ta dubi Nancy tace ”lokaci ya k’ure amma shawara d’aya karki sake ki nunawa Khalil kishi sosai sanan kuma ki iya kalaman sanyaya zuciya ,Nancy godiya tayi musu ta rakasu bakin titi sbda hawa mashin .”

Momy Suhailat hankalin ta yayi mutuk’ar tashi jin labarin da boka yabata , zirga _zirga take tana kaiwa da komo wa , tanaji tana gani wata shegiyar k’awa zata raba y’arta da mijinta ,ina!!! walhi bazan yarda ba , momy ce ta nemi guri ta zauna tana tunani kala kala .”

Washe gari bayan sunyi breakfast kowa ya koma nashi d’akin sbda Nussy tace ” d’akin baki zata koma Suhailat takasa yimata musu haka ta biye mata, tunda Nussy tazo Khalil ya mance da Nancy , kasancewar in baku manta ba Nussy nada kwarjini kuma duk wanda tabawa umarni to babu musu a lamarin , Nussy ce kwance a gado tana chat ita da k’war watsewar ta iskancin su sukeyi son ransu ,kashe wayar tayi tanajin kewar kallon fuskar Khalil, mik’ewa tayi ta nufi d’akin Suhailat , ganin Suhailat na bacci yasata ,tashinta Suhailat na tashi Nussy tace ”zani kasuwa ,yanzu zan dawo , OK bye Suhailat tace ”taci gaba da baccin ta , wani shu’umin murmishi Nussy tayi , tafice bata zarce ko ina ba sai d’akin Khalil , kwance yake cikin blanket yana bacci , fuskarshi ta k’arewa kallo , wani rikicewa takuma yi , cikin ranta tana cewa koda tsiya koda ‘arzik’i saina mallaki wanan gwarzon , k’arasowa tayi tana tafiya tana girgiza jikinta , gefen gado tasamu ta zauna kusa dashi , shafar kuskarshi takeyi cikin wani salo , hakan yasa Khalil bud’e fuska har zeyi masifa saiya tsinci kansa da yin shiru , kamo hanunshi tayi tana murzawa a hankali…

Yau kwana biyu kenan rabon Nancy da Khalil suyi waya , gashi tana kewar muryarshi shi kanshi ma tayi kewar kyakyawar fuskar shi , a fili kuwa cewa tayi dama akwai ranar da Khalil zai kwana har biyu bai kirani ba ,tunda muka had’u dashi a rana mayi waya sau biyar ko matsala muka samu baya fushi , kuka ne ya kufce mata tahau rerawa tana data sanin haduwar ta da Khalil ,dahar soyayyarshi tayi zurfi a zuciyar ta , Umma ce ta shigo ta sami Nancy a haka , gurin zama umma ta samu ,ta zauna ,Nancy ce ta dubi ‘umma tana kuka tace ”Umma Khalil ya dena sona umma yaushe rabon da muyi waya dashi ?” kwantar mata da hankali Umma tashiga yi tana tausayin y’ar tata ,da soyayya da d’an masu kud’i.”

“Cewa tayi Prince Khalil inason zuwa kasuwa , lokacin da tayi magana bai kalli k’wayar idon ta ba yace ”ficemin a d’aki uban wa yabaki izinin shigomin d’aki get out!!!! a razane ta dubeshi tana nunashi da yatsa kai tace ”walhi ka kiyayi Nussy kuma last wornin ba’a yiwa Nussy tsawa , duk maganar da takeyi Khalil ba ita yake kallo ba dan yasan muddin ya had’a ido da ita to tabbas zata sami galaba a kansa, wayar charger ya d’auko yana shirin zabga mata ta fice da gudu tayi d’akin da ta sauka, Suhailat ce ta fito jin hayaniya tayi yawa ,ganin Khalil tayi da wayar charger tace ” sweetheart meyafaru , bulalar ya shiga saukewa a kanta saida yayi mata lilis yace ”wlhi inhar wanan shegiyar k’awar taki bata koma inda ta fito ba to walhi nabaku kwana biyu ,indai nadawo yau na ganta a gidanan to jibi tare zaku koma , zaro ido Suhailat tayi tana tunanin mai ya had’a Nussy da Khalil?” batada mai bata ‘amsa yasata jan tsats ‘tsaman jikinta zuwa bedroom d’inta tana kuka….

Momy Suhailat ce ke waya da k’awayen ta tana basu labarin halinta y’arta take ciki , wata mai suna hajiya Zinat tace ”gobe zamuzo gidanki ,kowacce ta kawo shawara gaskiya daughter na cikin tashin hankali ..

Horn takeyi da mota amma babu wanda ya lek’o number ta tashiga gwadawa cikin sa’a tashiga jin ba’a d’agaba yasashi k’ara gwadawa ,saida yayi kira sau biyar sanan ta d’aga , murya a dashe tace ” Aslamu Alaikum ,wlkslm yace ”dan Allah kizo ,to kawai tace ”ta sanya hijab ta fice , tun daga hangota yayi.ta rame sosai girgiza kai yayi yana mamakin ya ‘akayi ko kiranta bayayi ,bugu da k’ari har ya iya mancewa da ita , bud’e motar da tayi ne ya dawo dashi daga duniyar tunani , gasheshi tayi ,amsawa yai yana k’are mata kallo , Nancy ce ta tuno shawarar da su Jamila suka bata data basu labarin Khalil baya kiranta , d’aure fuska Nancy tayi tace ”khalil dan Allah ka fita rayuwata dan Allah kadena wahalar dani nagaji nagaji ta k’arashe maganar tana kuka ….

 

Washe gari k’awayen momyn Suhailat sun zo suntaru a gidan zasukai su goma , girki akayi musu mai rai da lafiya ga lafiyayyun kaji da akayi musu farfesu ga drinks da aka ‘ajiye a gaban ko wacce , Hajiya Zinat ce tafara da cewa”kowa dai yasan mai ya taramu a nan ko ?amsawa sukayi da eh , to yanzu ko wacce ta kawo shawara ‘ya za’ayi a kawar da wata fitinanniyar k’awar da takeson matsawa daughternmu ,wato Suhailat , wata farar mata kya_kyawa ta mik’e kai da ganinta kasan babu talauci ,bama ita ba dukkansu babu talakawa ko a jikinsu zaka gane hakan , kowa ya maida hankalinshi gurinta yayinda tafara magana tana cewa ” to nidai shawarata ita ce muje gurin wani shed’anin boka kwanaki shine yayimin wani ‘aikin dana ji dad’insa kuma har yanzu nake alfahari dashi ,momyn Suhailat tace ”dan Allah Hajiya kigayamin a ina yake , dariya hajiyan tayi tace ”ban gama baku labarin ba’ ai , cigaba tayi da cewa …✍️.

Kuyi hakuri da jina shiru jiya ????kuna raina????.
[31/01, 9:02 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.

_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_

 

Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*

_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan’s ana tare????.

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 53_54

,,,,,,,, Tunda tafara magana Khalil ke kallon ta harta k’arashe maganar da cewa ”wanan shine had’uwarmu ta k’arshe , ta bud’e motar ta fice da gudu tana kuka…

Zuwa tayi gurin Nussy tace ”Nussy nasan bazakiji dad’in abinda zance miki ba , cikin fusata Nussy tace ”Suhailat kifita a harkata nasan maganar bata wuce Khalil yace ”in barmai gida ko , to wlhi sai yayi nadamar korata , tak’ara da cewa , dama ana fushi da bak’o ne ? “Suhailt ce ta zauna gefenta tana shafa mata jiki nandanan labarin nasu ya sauya innalilahi wa inna ilaihirraji’un , Allah ka rabamu da mugayen kawaye , bayan sungama masha’arsu kowa yai wanka, itako Nussy ranta fess sbda wanan sex d’in da sukeyi , bokanta ne yabata damar yin hakan yace ”mata ta mallaki Khalil angama ,sbda Khalil na sx da Suhailat zaiji ya tsaneta kuma bazata aihuba , Nussy tasa boka ya juya mahaifar Suhailat tun kafin ta iso Nigeria , tatrara kayanta tafa ra yi tana kukan munafurci , washe gari misalin 11am ta fito tana cewa Suhailat yakamata kibani Allah ya kiyaye hanya , shigewa suka kumayi , suna gamawa suka fito ,Suhailat na cewa kibari Khalil ya kaiki airport mana , no Nussy tace ”nasa anyimin ajiyar komai jirgi kwai zan shiga ,nan sukayi sallama , napep Nussy ta shiga , kiran saurayin ta tashiga yi ring daya ya d’aga tare da cewa ”baby ya kike kin fito ne , Nussy ce tace ”gani a k’ofar gidan nayita nocking naji shiru , surayin da suke waya ne yace ”am sorry yanzu bazaki sami ganina ba ,Nussy ce tace ”sbda me ?” ina club yabata amsa , guwai ron nunfashi taja tace ”kai iskancin naka bai tsaya a mutum d’aya ba ,yess yabata amsa ”kamar keda nakeda tabbacin ba da nikad’ai kikeyi ba ,zaro ido Nussy tayi tace ”ok nagode ,amma ina kud’in da kace zaka turamin , saurayinne yace “kiduba account d’inki bakiji alert bane ?” Nussy ce tace ”eh ,jin wayarta na alamar sak’o ya shigo yasata dubawa dubu biyu ne tace ”nagani ta katse wayar .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button