HAUSA NOVELNancy Yar Karya

Nancy Yar Karya

 

Yau kwanan Nancy 7 a kwance babu lafiya Umma tayi kuka harta gaji gashi basuda kud’in siyan magani kayan abincin su sunkusa k’arewa ,damuwa ta taru tayi musu yawa tunda sauran kud’in Umma tacewa ”Nancy karta siyo indomie da katan din 5aliv amma ina tace ”wai komai lokaci ne , a fili Umma tace ”ga lokacinan ai, jin k’arar bubuga get yasa Umma sanya hijab ta mik’e ,taje ta bud’e ganin Khalil ne yasata washe baki tace ”masa ya shigo ciki shiga yayi cike da farinciki ya nemi guri a kujerun dak’in ya zauna , ganin sunata hira da Umma baiga Nancy ba yasashi ,inda inda yana cewa um am tana ciki ne?” ganin fuskar Umma tayi alamun damuwa yasa Khalil tsorata yace ”umma lafiya dai ko ? eh lafiya ba lafiya ba batada lafiya ne, a razane Khalil ya dubi Umma kunje hospital ne eh Umma tace ”jiya muka dawo , Umma ce ta shiga d’akin da Nancy take ,ta kirata Nancy ce tace ”umma dan Allah ki kyaleni , Umma ce tace ”k’ok’arta ki mik’e Khalil ne yazo , dasauri ta tashi ta zura hijab d’inta tafito ,dago kanda zaiyi yagata…..✍️.

 

Kuyi hakuri najina tun safe shiru banida lafiya ne ????.
[31/01, 9:03 pm] Mom Islam ce????: ????????NANCY YAR KARYA????????.

_Labari mai d’auke dasa nishad’i tare da fad’a karwa_

 

Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*

_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan’s ana tare????.

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 57_58

,,,,,,,,,,Suhailat ‘tace karka sake cemin nayiwa wani sharri idanunta na fitarda hawaye zata juya , doctor yace ” muje inyi miki test d’in , wucewa tayi jiki babu k’wari , doctor ne yabata wata roba tayi fitsari aka d’ibi jini yace ”tajira a waje , bayan wasu mintuna doctor ya fito da result , Suhailat ce ta kar6a tafara karantawa …

D’ago kanda yayi karaf suka had’a ido ,gani yayi ta rame sosai takoma kamar ba ita ba , ficewa momy tayi tabarsu a gurin , nesa dashi Nancy tasamu ta zauna kana ta gaisheshi , amsawa yayi cike da kulawa ,yace ”Nancy bafa ke kad’ai ce maijin zafin zuciya ba nasani so yanada abubuwa da dama wanda idan kaga kamar zaka rasa wanda kakeso zakashiga damuwa ,danme zaki d’orawa kanki wani ciwo na daban , furzar da iska mai zafi yayi idanunshi sunyi zazur yace ”kinkasa fahimtata meyasa bazaki amince da zancen da nake yimiki ba yanzu rabona da gidanmu nakai kwana goma harda gidana ma to duk akan wa ?akan mu nefa dan Allah kirage tunani insha Allah kinzamo matar Khalil angama , share zafafan hawayen da suka kwaranyo mata tayi tace ”kayi hak’uri Khalil nasan tun farko nice ban fahimce ka ba ‘amma maiyasa ka gujewa gidanku meyasa ? ta k’arashe maganar tana kuka mai cin rai , shima Khalil d’in hawayene suke kwaranya a fuskarshi yace ”bazan iya jurar zuwaba muddin dady bazai amince da kudirina ba ,yabani za6i nabi to meyasa meyasa ,yana kuka ya kifa kansa cikin cinyoyinsa , zuciyar Nancy ce takuma karaya , tace ”idan iyayenka basason auranmu Khalil bafa dole bane banason fushin iyayenka ya shafeka , dakatar da ita Khalil yayi yace ”momyna nason auranmu tun farko dadyne yak’i fahimtata ,durk’usawa Nancy tayi ta kamo hannunsa biyu ta had’a da nata tace ”dan Allah dan darajar fiyayyen halitta ka koma ga iyayenka kasan halinda momy take ciki kuwa? jikin Khalil ne yayi zanyi yace ”insha Allah yanzu can zan wuce godiya Nancy tayi masa, mik’e zai fita jiki babu k’wari shima yayi rama sosai , rakiya Nancy tayimasa har zuwa gurin motarshi ,hannu yasa cikin aljihu ya ciro kud’i masu yawa ya mik’a mata , juyawa tayi tana cewa ba kud’inka nake buk’ata ba Khalil.

Niko nace wlhi ki kar6a sbda umma karya ????tayiwa Khalil wai ankaiki hospital , gashi bakuda kayan abinci ????.

Suhailat ce ta bud’e result d’in karantawa tafarayi , abinda tagani yayi matuk’ar girgiza ta mahaifarta tasami matsala gashi kuma gabanta ma sai tanemi maganin hospital , komawa office d’in doctor tayi cike da tsoro nocking takeyi saida tayi sau uku doctor yace ”come in ,da shigarta tace ” doctor ba mistake kayi ba kuwa , zare farin glass d’in fuskarsa yayi yana k’are mata kallo , bangane mistake ba ya jefo mata tambaya , to abinda kika gani shine a jiki kuma nayi iya bincikena bansan kowane kalar ciwone a tare dake ba , ficewa Suhailat tayi tana kuka kamar ranta zai fita.

 

Bayan yayi parking d’in motar tasa ne ya shige cikin gidannansu , zaune ya tarar da momy da dady suna kallo a tashar MBC action ,da sallama ya shiga kanshi a sunkuye , momy ce ta ‘amsa cike da kulawa tana cewa ”Khalil ina kashiga kwana biyu ?kafin yayi magana dady ya ce ” meya dawo dakai baka canza iyaye bane to kaje , wasu hawayene suka zubo daga ,fuskar Khalil ya durk’usa fuskarsa na kallon k’asa yace ”dady dan Allah ku yafemin ,wani mugun kallo dady ya watsa masa yace ”ni har zanyima umarni ka iya fushi dani , Khalil ne yakuma fashewa da kuka ,yazo ya kama k’afar dady yana bashi hak’uri ,share hawen fuskarta momy tayi tace ”haba d’anka na cikinka kake yiwa haka shikad’ai Allah yabamu ,to inbezo ya rok’i gafarar muba gurin wa kakeso yazo ?”shiru dady yayi cankuma yace ”tashi Khalil Allah yayimaka albarka , cikin jin dad’i Khalil ya rungume dady ,a zuciyarshi yana cewa daba dan kar’in karo wani lefinba ai danace ya maganar auran ????. amen Khalil yace ”yana yiwa dady da momy godiya….

 

Nussy ce tazo gaban boka tace ”inhar burina zai cika kuma zan mallaki Khalil to komai nawa zan iya rasawa saboda shid’in na dabanne , bokane yace ”kinsan dai koma waye bazai gagareni ba to yanzu za6i ya rage gareki , aljani yace ”ba kud’inki yake buk’ata ba , cikin kulawa nussy tace ”boka nacemaka koma menene zanyi , dariya boka ya shek’e da ita yace ”hak’ik’a buk’atunki zasu biya nan bada jimawa ba amma munason ,ki fad’o mana sunayen wanda kikeso su kauce daga gurinsa , Nussy jiki na rawa tace ”.

Suhailat
Nancy
Mahaifiyar Suhailat
Mahaifiyar Khalil

To kaga wa inan musaman uwar Khalil bana sonta ko kad’an , dariya boka yayi yace to mekikeso ayi musu , matsowa takumayi tace ” inason ka sa Suhailat ta koma gun mahaifiyarta , ita kuma Nancy ka shafeta a k’wak’walwar Khalil, mahaifiyar Khalil kuma kasa ta mance dashi kokuma karta kawai nida kaina zand’au mataki , shikuma Khalil d’in yazamo bashida kowa inba niba , bokane yace ”angama makira yanzu zanshiga ciki nayi rubutu a ,alk’alamina kekuma zan kiraki inna gama kishigo inbaki mallakar wani tsalle Nussy ta buga tace ”angama nake bawa wasu ma ballantana wanan akan burina dakuma cigaban rayuwata ..

 

Tafiya sukeyi su biyar cikin wani jeji mai yawaitar tsuntsaye ga furanni gakuma gurnanin wasu halittu , Hajiya zinat ce a gaba yayinda kowace hajiya tana bite dash harda momyn Suhailat , wata kuwwa sukaji wacce tasa kowaccensu razana , hajiya zinat ce tace ”kowa ya juya kuma ba’a sallama , hakan ko sukayi , wata rumfa suka hango mai adon k’ok’una da ludaya , anan bokan yake , da shigarsu ,hajiya Zinat tafara yimasa kirari tana cewa ”angai sheda mugu hatsabibi fitinanne shed’ani mayen ganin bayan y’an iskan ,dariya yasa yana tafi alamun jin dad’i ,mutumin farine sosai da ‘alamu bature ne amma yaji hausa ,Hajiya Zinat ce ta rik’o hannun Momyn Suhailat suka k’arasa gaban boka , bokane ya k’ark’ad’a wasu ludaya masu layoyi a jiki yace ”nasan matsalarki yarki tana cikin tashin hankali ba cikine da itaba k’wa ce tayi mata kema ana neman kasheki ita kuma y’arki a rabata da mijinta mijinta kuma ‘a rabashi da iyayenshi ,to yanzu mekikeso ayi momyn Suhailat da hawaye kebin kumatunta tace ”meyasami daughter na bokane ya daka mata tsawa yace ”yanzu nagama fadamiki komai ba cikine da itaba lalata mata mahaifa akayi , innalilahi ,keeee!!!!!boka ya daka mata tsawa ki iya bakinki , shiru tayi tace ” da fari dai inason yarinyata ta koma mai lafiya shikuma mijin asa karyaso ita waccan d’in boka ka temaka , bokane yace ”akwai maganar kud’i ,momyn Suhailat ce tace ”nazo dasu bani matsalarsu gashi inma kana buk’atar wani zanbaka ,indai har buk’atata zata biya……✍️.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button