HAUSA NOVEL

NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

shikuma aliyu yana matsayin major general general yake an zuba masa matakan tsaro kwarai da gaske sbd makiya na yawan kawo masa farmaki haka yasa ake taka tsantsan da rayuwarsa…

baya wasa ko kadan yanxu saukin kai da kowa yasansa dashi yanxu kam duk ya watsarsu a gefe kullum fuska a hade kamar hadari yanxu idan kaga yadan saki fuska sai a parlon amni wanda sai idan sun kasance su uku…

yanxu ko yaje gayda momma duk saidai ayita a darare kawai sbd wai yana gudun rainin su sadam gashi kuma har yanxu baa bai canxa ba dga wannan banxar akidar tasa…

a halin yanxu sadam yana da 18yrs shima kuma yana level 2 a jami’ar maiduguri inda yake karantar fannin medicine sai kuma zainab datake level 1 a fannin civil and sharia low…

mubarak,aminulla,areef duk sun zama manya zaratan samari a halin yanxu sbd suma tsarar shekaru 2 ne kawai tsakaninsu dasu aliyu…

sannan kuma yan sanda masu matukar takatsantsan da aykinsu dasukasan mainene aykinsu basu da wani matsakar rayuwa yanxu saidai wannan kiyayyar har yanxu tana dankare cikin zcyoyinsu…

Musa yazama tuzuru yanxu shikam sbd 35yrs ke garesa yanxu haka jira ake su deeya su kammala karatunsu a daura mata aure da angonta gakuma bikin inoussa da fadimatou itama acan dubai take karatunta amma basusan juna dasu husna ba koda wasa…

Abin mmki ma shine cgpa nasu idan aka manne result zakuga husna da fadimatou maki nasu daya ne kou kuma idan husna tafi fadimatou da maki daya ne to wani semester fadimatou zata zarta husna da maki daya itama…

wanda haka ba karamin mmk yake bawa mutane ba amma sukam ko maganar fatar baki bata taba hadasu ba domin ko babu wacce tasan ga kalar fuskar yar uwarta sbd kullum suna nanike cikin hijabi da nikap?

aliyu basu yadda an rike su a kasashen ketare ba sbd basu da niyyar zaman waje suma kasarsu tana bukatarsu dan haka acikin gidansu suke zama saidai ko ina na cikin gidan cike yake da sojoji masu zumun mutanen farko

back to labari

yanxu aka fara wasan amma wlhy zan dakata da typing na book dinnan…bakwai sharhi yadda yakamata yan nigeria ko niger fans????????

TEAM NIGER
TEAM NIGERIA

TEAM BUZAYEN AGADEZ
TEAM KANURIN BORNO

TEAM UMMIEN2018

*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummien2018*
[9/8, 2:29 AM] ????oum muntaz????????????:     *NIGERIA KO NIGER…?*
(wacece bora)

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment to educate and enlight  our readers)_*

*wattpad:UMMIE2018*
*whatsapp number:09076427357*

page 14

amni nata ma yayan nata murmushi ganin yadda suke son junansu hakan ba karamin dadi yake mata ba…

sai suka samu wajen akan kujerar da amni ke zaune suka sakata a tsakiya kowa ya bata side hug sun wani narke mata a jiki har shi uban gayyar!

itama rungumesu tayi cike da farin cikin kyautar da allah ya mata tana shafa masu lallaysar sumar dake kansu inda tafara magana

mazan fama ka iso gida lfy ya aykin…?
murmushi yasake yace lfy qlaou amni!
haka dai suka zauna suna hirarsu gwanin ban sha’awa basu da wata matsala a rayuwarsu…

anan ne amni tasako zancen fadimatou inda take shaida masu itama wannan shekarar zata kammala karatunta…ay kuwa an sosa ma inoussa inda ke masa k’ai k’ayi…

mikewa yayi cike da tsantsar shaukin masoyiyar tasa wanda duk mutumin  daya san soyayya idan yagansa a wannan yanayin yasan cewa “so” yamasa mugun kamu!

cike da jin dadi yace amni ay nikam kin sosa man inda keman kaikayi wallahy kinganninan sai anjima…twiny kaima saina fito zamu hade yakare maganar yana kanne masa ido da alamar kaima ka fiddo taka matar…

Aliyu dake ta doka murmushi yana bin dan uwannasa da kallo sabida yaga alamar fadimatou ba karamin kamu tayi a zuciyar inoussa ba hakan ya dasa masa kaunar yarinyar shima a zuciyarsa sbd ya fuskan bata da wani matsala a fannin zamantakewarta da mutane…

sannan kuma itace farin cikin dan uwansa dakuma mahaifiyarsa sanin dayayi cewa amni ma na matukar kaunarta…

shi dama tun can yayi tunanin gatan da ta taso a ciki zaisa tazamo maraji amma yaga sam abin ba haka bane…!

Angon fadimatou a mika sakon gaysuwata zuwa gareta ace ina gaysheta kuma ta kulamin da zuciyar dan uwana aliyu ke maganar da dan sauti ganin dan uwannasa har ya fice…

karamar dariya amni tayi cikin tsokala tace yau su wani fa yayi abin kai yabada sakon gaysuwa zuwaga diyata abin alfahari na…

fuskar amni ya kallla cikin nazari abinda ya lura tsakaninta da fadimatou allah ya daura mata kaunar yarinyar fiye da tunanin mai karatu…

ganin kallon da aliyu ke mata ne yasata fadin daina kallona haka indai kanason ka kara sakani farin ciki akan wanda kake sakani a yanxu shine kafidda mani surukata kaima kaga idan an tashi sai a hadakaa da dan uwanka…

yadda kuka fito duniya a tare inason yazamana cewa na aurar daku a rana daya hakan ba karamin farin ciki bane a gare ni sabida kaunar danake maku aliyu yawuce gaban misali kaida dan uwanka…

bana son abinda zai taba mani ku a rayuwata…!bansan yazan kasance ba a rayuwa idan yazana cewa na rasa daya daga cikinku wanda inaji ajikina akoi abinda ke tunkaromin rayuwar yayana amma kuma nasan addu’ar danake maku bazai bari makiya su cutar man da ku ba…

na gwammace ni na tafi na barku a duniyar sbd nikam bazan iya jure rashin daya daga cikinku ba…amni ta kare maganar tata cikin alhini

kallonta aliyu yayi da lumsassun idanunsa yace amni is okay kiyi hakuri komai zaizama tarihi insha allah kuma indai surukarki kike son ganin nikam dama nasamo maki amma pha karki matsa kice sai kinsan wacece kawai idan lokaci yayi zaki ganta amni …

allah yayi maku albarka kaida dan uwanka yasa ku gama da duniya lafiya…ameen amnin mu!
kiransa da akayi a wayane yasashi mata sallama ya fice inda kai tsaye yawuce part na baa yana ansa wayar…

bangaren inoussa kam part nasu yawuce inda yakule bedroom nasa yabi lafiyar katifa kana ya dokawa fadimatou kira cike da annashuwa……

《》《》《》《》《》

dawowa nayi dakyau naa kara rike alkalamina domin dakko maku rahoton yar agadez kyakkyawa ce ta gaban misali kamar wata aljana hakanne ya firgita man kwakwalwata sbd ban taba cin karo da kyakkyawar halitta irin wannan ba a jinsin mata…

bayan tagama cire komai nata ta fada toilet dake makale a cikin bedroom nata kirar jikinta ma abin kallo ne kawai mai karatu kayi imagined na surarta a kwakwalwarku…

wanka takeyi cikin yanayinta na kuzari sbd komai nata a tsanake takeyita sabida lokaci na da matukar mahimmanci a wajenta…

alwala ta dauro bayan ta ida wankan tana fitowa ta zura dogon hijabinta ta fuskanci alkibla ta tada kabbarar sallar zahar daya wuce su…

bayan ta ida tayi addu’ointa danaganan ta danna bedside alarm nata wanda hakan na nuni da cewa a kawo mata abincinta lokaci yayi…

bata kara cikakken minti 2 ba daya daga cikin bayinta ta shigo mata da kayan abinci shake da tire kala kala…

cike da ladabi da ajiye mata kana ta zuzzuba duk abinda tasan uwar dakinnata zata bukata ta sannan ta zamu waje daya daga gefe…

cin abincinnata takeyi cike da natsuwa inda wannan baiwar tata ke satar kallonta ta gefen ido tana yaba kyawun uwar dakin nata …

a jikinta tasan cewa murjanatou na kallonta hakan yasaka da lumshe dara daran idanunta sam ta zame hannunta ta dakata da cin abinci datakeyi…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button