NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
[9/8, 2:34 AM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 21*
Sun isa lafiya,inda suka samu tarba ta ban girma cikin masarautar shehu abdul-rahman…! kowa ka gani sai haba haba yakeyi dasu a wannan gidan…! t’sohuwa mai ran k’arfe tana nan itama kamar ta goya jikokin nata sbd sun d’an jima basu kawo mata ziyara ba sai yau allah ya nufa…!
shashi guda aka warema matan baa dikkansu hud’un amma kuma d’akunan su daban daban ne…!
samarin kuma suka raba k’afa kamar su aminullah da areef sun sauk’a a shashen yerima mubarak,d’an gidan uwar gidan sarki na wannan lokacin wato fanna,y’ar gidan shehun borno…!
abdulrahman da faysal yaran jameela da farida kenan,suma a shashen yarima aliyu yaron fanna suka sauk’a…!
husna,sadeeya,zainab da auta ilham sun sauk’a a shashen maa da tace babu inda zasuna fita,dik mai buk’atar kallonsu yazo har inda suke yazame su…!
inda musa ma ya mak’ale masu maa sai t’siya take masa mai yasa yau bai zauna a fada ba…?
sai kuma kuma sadam da yake gidan baba galadima wanda ya kasance cousing brother nasu baa ne…! y’ay’ansa biyar ne biyu maza sai uku mata dalhat shine d’ansa nafarko sa’an sadam ne…! sai yesmeen ita kuma sa’ar zainab ce…! malika yanxu take da 14yrs…! ilham 10yrs sai kuma abdulrashid autan au ne sa’an ilham d’in momma…!
Hamza(yaron jameela) kamaludden,jalaludden,ibrahim da idriss shashensu daban suma…!
matan sarki guda biyu koise da ya hajja y’ay’ansu mata ne a gidan …! maagana da zainab y’ay’an koise ne kusan sa’annin ne tinda razarar shekara d’aya ne t’sakaninsu…! maagana sa’ar sadam ce!saikuma zainab sa’ar zainab din fareeda ce…!
ya hajja kuma y’arta d’aya a gidan mai suna ayshatuu…!
sai dare wajen k’arfe tara kamin shehu abdul yasamu damar shigowa gida daga fad’a inda yayima shashinsa t’sinke! saida yayi wanka ya shirya cikin normal dress nasa kamin ya wuce shashen maa tare da rakiyar jakadiyar tasa data tabbatar masa dik y’an gidan suna can…!
aikuwa gaba d’ayansu suna can d’in a babban parlon maa d’inna dake da girma sosai da aka k’awata parlon da wani lafiyayyen capet dakuma tuntun kalar na gidan sarauta…! jikin gini ma akoi kwalliya irin na gargajuya d’innan amma babu kujeru aciki tinda sukam dama kujera bata dame su ba!
baa ma yana daga gefen mahaifiyar tasu ana ta hira,ga matan nasa dik suma suna zaune sunyi shuru kamar babu wanzuwarsu a gurin tinda suna gaban sirika ne,suna cikin wasu mayun lafaya dasuka ansa sunansu masu shegen t’sada…!
matan abdul kuma suna sanye da alkyabba ne suma suna nan zaune gakuma yaran kowa ka gani cikin farin ciki yake…!
husna ma dae ta warware sosai kamar babu abinda ke damunta amma na ciki na ciki ne…! saidae kuma a dik lokacin data t’sinci kanta cikin masarautar bama tana t’sintar kanta cikin mad’aukakin farin ciki ne data gaza gane fahimtar dalilin hakan…!
saida aka k’ara gaggaisawa sosai aka masu sannan da zuwa kamin kowa yasamu nat’suwa maa ce tafara magana…
” pls kuyi manage ina da uziri sosai wlhi”
*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
[9/8, 2:35 AM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 22*
“assalamu alaikum warah matul lahi ta’ala wabarakatuhu”
a jam’i suka ansa sallamar tata,bayan kowa yayi shiru kamin ta d’aura da fad’in “godiya da yabo sun tabbata ga allah mad’aukakin sarki mai kowa mai komae daya hallaramin y’ay’ana dakuma jikokina baki d’aya,dikdama dai bazance dikkanku bane tinda akoi way’anda babu wanzuwarsu a cikin jikokin nawa”
numfashi ta sauk’e kamin taci gaba dacewa “nasan abinda zan fad’a zuwa yanxu dik kuna da labarinsa kawai dai zan k’ara maku tuni ne aka,dan haka ba komai ne zan fad’a maku ba illah auren aliyu d’an wajen mariam dakuma na asma’u mai sunata da muka zab’a masu abokanan rayuwa! kuma naji farin cikin faruwar hakan k’warai da gaske da basu wat’sa mana k’asa a ido ba,allah ya maku albarka baki d’ayanku…” nanma dai ansawa sukayi da ameen…!
kamin taci gaba “magajin sarki da halimatussadiya kuma ina maku fatan alkhairi a rayuwar da zakuyi na cikin aurenku allah ya nuna mana da rai dakuma lafiya…! sannan kuma aminu,mubarak dakuma areef kuma na garzayo gareku…! sbd da zarar an kammala auren y’an uwanku da muka saka a gaba ina fatan zaku fito da matan aure,idan ba haka ba kuma zamu fidda maku da kanmu kamar yadda kuka ga munyiwa sauran y’an uwanku…! dan haka yakama kuyi kok’ari wajen ganin kun fidda ma kanku abokan rayuwa na gari! allah yayi maku albarka iya abinda zan iya fad’a maku kenan…”
nan dai aka k’arayi masu maganganu dakuma nasiha sosai amma husna bata samu zarafin magana ba,sbd itakam tana tunanin halinda muradin zuciyarta zai shiga idan yaji wannan mummunar labarin shiysa ma tak’i d’aukar wayarsa tinda jiya…! gashi kuma ko giyar wake tasha bazatak’i yima mahaifinta biyayya ba akan d’a namiji! kuma d’a namijin ma wanda basu tab’a had’uwa ba ko photonsa bata tab’a gani ba dikda tana da yak’inin cewa ba k’aramin k’auna yake mata ba haka nan itama kuma ba k’aramin k’aunarsa takanyi ba…!
kamo hannunta dataji anyi ne yasata d’ago kanta,maa tagani wato mai sunarta,hakan ne yasata sakin murmushin yake alamun tambaya! gani tayi babu kowa cikin parlon dik an wat’se ita kad’ae tarage saikuma maa da shehu abdulrahman…!
mik’ar da ita t’saye maa tayi takamo hannunta har zuwa gaban shehu dake zaune shima yana kallon yarinyar cike da tausayinta,ta zaunar da ita kamin tabar parlon ta shige d’akinta…!
shuru ne ya rat’sa wajen na t’sayin lokaci…! kuka ne ya sub’ucema husna takeyinsa k’asa k’asa wanda idan ba shehu dake wajen ba babu wanda kan iya jiyota sbd yadda takeyinsa a hankali kalar mai cin rai d’innan…!
tattausan hannunsa yasa ya d’ago hab’arta wanda hakan yasa idanunsu sarkewa cikin na junansu…! kasa d’auke idanunta husna tayi tana kallon cikin idanuwan nasa tana jin kuma wani kalar peace of mind na rat’sa mata cikin k’wak’walwarta…!
sannan ga wani expression datake hangowa mai k’arfi cikin idanun wan mahaifinnata da bata tab’a ganinsa a ko ina ba…! a haka har suka shafe t’sayin mintina biyar kamin husna tasamu damar janye idanunta cike da jin kunya dakuma wani murmushi daya sub’uce mata data gaza gane na menene…? amma kuma ta alak’anta hakan da kallon kur’illa datayi ma sarki dakansa da tinda take bata tab’ayin makamancin hakan ba…!
murmushi mai sauti shehu abdulrahman yasake cike da muryarsa ta dattako yace “Asma’ul husna uwata takai na…!miyasameki kike kuka hakaa ummm…?”
take idanunta ya k’ara cikiwa da k’walla…! ajiyar zuciya mai k’arfi ya sauk’e yace “zab’in da mahaifin naki yayi maki ne yasa kike kuka uwata…? ko kina tunanin mahaifinki kan iya maki zab’in tumun darene umm…?”