HAUSA NOVEL

NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

kuma jikinsu zuwa yanxu sun k’arayin wasu fresh dasu! kamar ka tab’a su jini ya fito…! sassanyar turaren mai kama da humra na asalin bare bari tak’ara murje jikinta dashi…! kamin ta zura wata rigarta iya cinya tabi lafiyar gado,wani fitinannen k’amshi ne ke tashi cikin d’akinnan sosaii…! tayi zurfi cikin tunaninta taji wayarta na kuka na naiman agaji wanda saida zuciyarta ta bada wani sauti bam…! bata bari ya kat’se ba tayi recieving ta k’ara a kunne…!

 

aci gaba da hak’uri dan allah,akoi book na kud’i danakeyu yasa ban na maku typing dayawa????????

 

*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*

*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*

❤️ *ZAB’AB’B’U BIYAR(5)* ❤️

_Albishirinku ‘yan uwa????????, nesa tazo kusa, shahararriya kungiyar litatattafan hausa nan wacce ta saba fadakarwa da ku da nishadantar daku da dadadan littattafanta irinsu *SADNAF, WUTA DA AUDUGA, CHAK’WAKIYA, DOCTOR ZAHRAH, NIDA ARYAN, KYAN DAN MACIJI, ZURI’A D’AYA, NUNA SO GABAN KISHIYA, RAYUWAR AFREDARH, BAYAN AUREN DA SAURANSU* wato *HIKIMA WRITER’S ASSOCIATION,* ( *K’UNGIYA D’AYA TAMKAR DA DUBU*)ita ce wannan karan ta harrak’o domin sake kawo muku *ZAB’AB’B’U!, ZAB’AB’B’U!!, ZAB’AB’B’U BIYAR(5)!!!* ,wanda hazikan, fasihan marubutanta suka warware hikimarsu da Basirarsu wurin sank’amo muku labarai masu fadakarawa, ilimantarwa har ma da nishad’antar wa._

_Nasan zaku so kuji marubutan da kuma littattafan ko?????????, to ku karkade kunnuwanku????????,gasu nan kamar haka._

_*YAKIN MATA* wacce fasihiyar marubuciyar nan ta *DOCTOR ZAHRAH* ta sankamo muku wato *FATEEYZAH*_

_*ANYA KUWA?,* daga jajitacciyar marubuciyar nan ta *NUNA SO GABAN KISHIYA* wato *UMMIE2018*_

_*YOUSUF,* daga fasihiyar marubuciyar nan ta *KYAN DAN MACIJI* , ba kowa bace face *ZULAIHAT ALIYU MISAU.*_

_*RIBAR HAKURI,* wacce nagartacciyar marubuciyar *BAYAN AUREN* ta sambado muku wato *AISHA Y HANWA.*_

 

_*BAGIDAJIYA* , daga marubuciyar nan mai basira wacce ta kawo muku *RAYUWAR AFREDARH* wato *HASEENART MUHAMMAD.*_

 

*’Yar uwata, kar ki bari wannna litattafan su wuce ki, ko kuma ki tsaya sauraren labari, ki harrako ki siyesu don a dama tare dake, akan farashi masu sauki da rahusa kamar haka:*

*ZAB’AB’B’U BIYAR___500*
*ZAB’AB’B’U HUDU___450*
*ZAB’AB’B’U UKU____400*
*ZAB’AB’B’U BIYU___350*
*IDAN DAYA KIKE SO_200* .

*Zaki biya kudi ta wannan Account din*

*Fatima sani Muhammad*
_Access bank_
*0796627818*

_tare da shaiidar biya ta wannan number????????07032266778_

_marasa account zaku iya screenshoot na kati mtn ko airtel ta wannan number???????? 07032266778_

*~SAI MUNJI KU MASOYAN K’WARAI????????~*
[9/8, 2:35 AM] ????oum muntaz????????????:   *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_

*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*

*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*

*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*

*page 26*

Kallon su momma keyi da jajayen idanunta dasuka kad’a sukayi jazur dasu sbd t’sananin tashin hankali dashiga rud’u…!

a sukwane kowannensu ya rarumo suturarsa da suka tafi xuwa wata jihar a lokacin da suke cikin gajimare suka suturta jikinsu …!

batare data ce masu k’ala ba taja k’afafunta dasuka mugun yimata nauyi tabar d’akin tana zubda hawaye masu matuk’ar radad’i da cin zuciya…!

xubewa tayi a bakin gadonta tana ci gaba da kukan da takejinsa ya fiye mata komai a halin yanxu…! wai musan da take yabonsa da sallah zai gagara al’wala…? wanda take tunanin ko bayan ranta shi mai iya t’sayawa ne t’sayin daka na ganin ya d’aura su halima kan tafarkin t’sira amma shi takama dumu dumu ita ganau ba jiyau ba yana k’ok’arin ketama y’ar cikinta mutunci cikin shashenta…?

kai innalillahi wa’inna ilaihirraj’iun,wannan masifa dame tayi kama…!? badan allah ya kawota a daidai wannan lokacin ba shikkenan musa ya shiga gonar da bata gama zama mallakinsa ba…?

B’angarensu musa kam banda kukan nadama dakuma t’sant’sar kunya babu abinda sadeeya keyi a wannan lokacin…! ta sab’ama mahaliccinta…! gashi kuma ta sab’ama mahaifiyarta har tana zubda hawaye dik a sanadiyyar wannan shirmen dasukayi k’ok’arin aikatawa mara tushe…?

badan allah yakawo momma a daidai wannan lokacin ba kenan da yanxu sun aikata zina…? wanda bata da tabbacin musa zaici gaba da ganinta da daraja sbd ta riga data zubar masa dashi tin kamin su mallaki junansu a mat’sayin abu d’aya…?

kallonta musa yayi da rinannun idanunsa dasuka kad’a sukayi jazur yace “haleema biyoni muje wurin momma…” bai jira ansarta ba yafice itama ta rufa masa baya…!

cike da sanyin jiki suka shigo kansu a k’asa,takawa musa yayi zuwa gabanta ya zuba gwiwowinsa a k’asa ya shige jikinta yana zubda k’walla masu matuk’ar zafi…! yunk’urin ture kansa daga jikinta momma keyi amma yak’i bata daman hakan…! saima k’ara shigewa jikinta da yayi yana sakin kuka mai fidda sauti sosai ba kad’an ba…!

“na rok’e ki da girman allah momma ki yafemin abinda muka aikata…! wlhi wannan ba halinmu bane sharrin shed’an ne dakuma bin sharrrin zamani dake k’ok’arin kaimu ga aikata abinda bazamu tab’a daina dana sani ba har k’arshen rayuwarmu…! na aikata maki kuskure mafi girma da har ina kunyar had’a ido dake sbd yaddarki da kika bani d’ari bisa d’ari amma gashi na wat’sa maki k’asa a ido…!

momma dan allah ki daina zubdar mana da k’walla…! sbd hawayenki babbar musibace a garemu…! allah yana fushi da dik yaron daya kasance shine silar zubar hawaye a idanun iyayensa…! wanda kuma nasan kema bazaki so ubangiji yayi fushi damu ba…! mama kamin ta rasu tacemin idan na zamana nine silar zubar hawayenki har gaban abada itama zatayi ta zubda k’walla,koda kuwa bata cikin duniyarne har sai idan ke kika yafemin…! momma dan allah ki yafe mana mun aikata babban kuskure…”

musa ya k’are maganar yana mai fashewa da kuka sosai…! wanda hakan yasa momma daina yunk’urin ture kansa daga jikinta…! saima rungumeshi tayi da kyau,wanda hakan yabama sadeeya damar takowa zuwa garesu itama tashige jikin momma! wanda hakan yasa momma ta had’esu duka a jikinta ta rungumesu bayan ta t’saida hawayenta…!

 

“wannan nasan ba halin yarana bane…! ku fad’amin mai yakaiku…? mai zaisa ku aikata abinda kukasan cewa haramunne allah na fushi ga duk mai aikata sa…? waya baku shawarar aikata hakan kuma…?”

shiru sukayi aka rasa mai bata ansa,wanda hakan yasa momma yakicesu daga jikinta ta mik’e da niyyar bar masu wajen…!

k’ank’ame momma deeya tayi daga baya tana sakin wani sabon kukan amma ta gagara magana…! a fusace momma ta fisge jikinta ta juyo ta shararama sadeeya wani d’an banzan marin daya sata ganin wani hasken tauraro gitta mata ta gefen idanunwanta…! kamin ta gama dawowa saiti zazzafan mari fiye dana farko ne ya k’ara sauk’a mata a kan fuska…! a k’aro na uku momma keda niyyar sauk’e mata wani marin musa yasamu nasarar shigewa marin ya sauk’a a k’unshinsa…!

aikuwa shima saida tayi ta sharara masa mari sosai,batare daya mot’sa ba…! zubewa tayi a k’asa cikin kuka tace “ba lallai ne saikun fad’amin dalilinku na aikata hakan ba…! kuje kuyi dik abinda kukasan cewa shine daidai a rayuwarku…! tinda dama naga yanxu kud’in kun isa da kanku kun kawo kai…! shiysa har kuka iya keb’anta kanku domin ku aikata alf…”
rufe mata baki musa yayi bai bari ta k’ara ba …!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button