NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

wajen 11 na dare deeya dake gyangyad’i a parlo tak’i taje ta kwanta taji an danna doorbell,wanda hakan yasata mik’ewa taje ta bud’e k’ofar…! tozali da tayi da sanyin idaniyarta yasakata sunkuyar da kanta cike da kunya tana wasa yat’sun hannunta batare data d’ago ba…! wanda hakan yabama yerima musa binta mayataccen kallo tin daga sama har k’asa…! sanye take da wani rigarta half gown daya kasance sharashara ne iya rabin cinyarta kuma mai hannun vest,dayabi lafiyayya black beuaty skin mata ya lafe kamar a jikinta aka k’irk’iri rigar kasancewarsa robber ce…!wanda hakan ba k’aramin fito da k’irar jikinta yayi ba…!
cikin takunsa na izza dakuma t’sant’sar jinin sarauta dake yawo a jikinsa ya tako zuwa gabanta,inda ya shak’i wani daddad’an turare mai matuk’ar k’amshi ya bugi hancinsa…! bai mata masauk’i a ko ina ba saikan faffad’an k’irjinsa t’sam ya rungumeta yana shinshinar k’amshi turaren nata yana lumshe idanuwansa…! ita kam jin bak’on yanayin da bata tab’a jin irinsa bane yasa jikinta ya d’an fara karkarwa amma gogo k’arshenta ma d’aukarta yayi kamar jinjira ya shiga da ita cikin d’akin dake manne da parlon da babu wanda yake kwana cikin d’akin kasancewar d’akin bak’i ne,amma dikda haka kullum sai an share d’akin,wanda hakan yasa t’safta ta wadaci d’akin sosai…!
akan lafiyayyen gadon dake d’akin yayi masu masauk’i batare daya mata magana ba…! k’ank’amesa tayi da kyau cikin rawar murya na t’soratar datayi da yayan nata tace “yaya dan allah kayi hak’uri wlhi nikam na fasa…! kaima dan allah kayi hak’uri tinda kaga ai an kusa ayi auren namu saikayi dik abinda kake so kaji…?”
girgiza kai yayi cikin shak’ak’k’iyar muryarsa data dishashe yace “dear nah wlhi bazan iya ba…! ji nake kamar zan mutu yau idan ban samu nat’suwa daga gareki ba…! dan allah karki hanani kinji mai sunan mamana…! ki taimake ni idan ba haka zanje ta nemi wata a waje tabiyamin buk’atata yaud’innan…!”
aikuwa jin abinda musa ke fad’a na wani yaje gurin wata ne ya haut’sinama deeya lissafi,batasan lokacin data jefa bakinta cikin nasa ba,dikda kuwa kalar yadda take t’soron abinda zaije ya dawo amma kishi ya rufe mata ido…!
shikam haji musa da dama a hannun yake,baiyi wata wata ba yafara sarrafa deeya cike k’warewa sbd wannanne karo na farko t’sawon rayuwarsa da yayi gamo da mace t’sayin good 35yrs…! kunsan ko abin ba sauk’i…! haka sadeeya ma dad’inda takeji ne yasata sake masa ragamar jikin nata tana basa had’in kai na ganin sun gamsar da junansu…! kai wato a wannan lokacin sun gurji junansu iya gurzan juna son ransu…! wanda wani abinma sadeeya batasan ta iyasu ba saiyau,musa kuma na mamakin ta yadda akayi sadeeyar ta iya sarrafasa har haka a romance kawai…! “anya kuwa…?”
wanda hakan ya dasa masa ayar tambaya cikin zuciyarsa,wanda hakan kuma ba laifin kowa bane sai nasu,su biyun,bama kamar sadeeyar…! amma haka ya share sukaci gaba da sarrafa junansu kamar suci kansu d’anyu haka sukanji…!
Hakanan momma yau takejin gabanta na fad’uwa dikdama sadeeya na yawan fad’o mata a raiii…! wanda baa kuma baima lura ba da hakan ba yana cikin gajimare abinsa…!
zuciyarta na bada sautin fat fat,haka nan ta samu ta lallab’a ta t’sarkake jikinta taji tana sha’awar komawa part nata baa kuma bai hanata ba shima…!
isowarta cikin parlon sbd akoi key a hannunta ta bud’e ta shigo ta farajin kaman magana a d’akin bak’i data tabbatar babu mai shiga cikin d’akin idan ba za’ayi sharan safiya ba…! k’ara kasa kunne tayi dak’yau tafara jin alamun nishin mace da namiji…! take hanjin cikinta yafara kad’awa a hargit’se ta tura k’ofar d’akin dasuka manta basu rufe ba…!
a kuma daidai wannan lokacin musa ke k’ok’arin shiga cikin gonar da bata gama zama halalinsa ba har zuwa yanxu….! a razane suka raba jikinsu suna rarraba idanuwa sbd jin k’aran banko k’ofar da akayi sukayi tozali da fuskar momma da har wani canza launi daga fari zuwa jaa yayi sbd t’sananin tashin hankali …!
aci gaba da hak’uri dan allah,akoi book na kud’i danakeyu yasa ban na maku typing dayawa????????
*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
❤️ *ZAB’AB’B’U BIYAR(5)* ❤️
_Albishirinku ‘yan uwa????????, nesa tazo kusa, shahararriya kungiyar litatattafan hausa nan wacce ta saba fadakarwa da ku da nishadantar daku da dadadan littattafanta irinsu *SADNAF, WUTA DA AUDUGA, CHAK’WAKIYA, DOCTOR ZAHRAH, NIDA ARYAN, KYAN DAN MACIJI, ZURI’A D’AYA, NUNA SO GABAN KISHIYA, RAYUWAR AFREDARH, BAYAN AUREN DA SAURANSU* wato *HIKIMA WRITER’S ASSOCIATION,* ( *K’UNGIYA D’AYA TAMKAR DA DUBU*)ita ce wannan karan ta harrak’o domin sake kawo muku *ZAB’AB’B’U!, ZAB’AB’B’U!!, ZAB’AB’B’U BIYAR(5)!!!* ,wanda hazikan, fasihan marubutanta suka warware hikimarsu da Basirarsu wurin sank’amo muku labarai masu fadakarawa, ilimantarwa har ma da nishad’antar wa._
_Nasan zaku so kuji marubutan da kuma littattafan ko?????????, to ku karkade kunnuwanku????????,gasu nan kamar haka._
_*YAKIN MATA* wacce fasihiyar marubuciyar nan ta *DOCTOR ZAHRAH* ta sankamo muku wato *FATEEYZAH*_
_*ANYA KUWA?,* daga jajitacciyar marubuciyar nan ta *NUNA SO GABAN KISHIYA* wato *UMMIE2018*_
_*YOUSUF,* daga fasihiyar marubuciyar nan ta *KYAN DAN MACIJI* , ba kowa bace face *ZULAIHAT ALIYU MISAU.*_
_*RIBAR HAKURI,* wacce nagartacciyar marubuciyar *BAYAN AUREN* ta sambado muku wato *AISHA Y HANWA.*_
_*BAGIDAJIYA* , daga marubuciyar nan mai basira wacce ta kawo muku *RAYUWAR AFREDARH* wato *HASEENART MUHAMMAD.*_
*’Yar uwata, kar ki bari wannna litattafan su wuce ki, ko kuma ki tsaya sauraren labari, ki harrako ki siyesu don a dama tare dake, akan farashi masu sauki da rahusa kamar haka:*
*ZAB’AB’B’U BIYAR___500*
*ZAB’AB’B’U HUDU___450*
*ZAB’AB’B’U UKU____400*
*ZAB’AB’B’U BIYU___350*
*IDAN DAYA KIKE SO_200* .
*Zaki biya kudi ta wannan Account din*
*Fatima sani Muhammad*
_Access bank_
*0796627818*
_tare da shaiidar biya ta wannan number????????07032266778_
_marasa account zaku iya screenshoot na kati mtn ko airtel ta wannan number???????? 07032266778_
*~SAI MUNJI KU MASOYAN K’WARAI????????~*
[9/8, 5:06 AM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 27*
washe gari da safe misalin k’arfe 7 na safe kamar kullum na al’adar gidan…!zaune suke a babban parlon baa,bayan anyi gaishe gaishe…!wanda har xuwa lokacin babu alamar momma ballantana su husna a wajen…!
musa kam na zaune ta gefen baa kansa a k’asa kamar t’sohon munafuki,hakanan yau yakejin kunyar iyalan gidan baki d’ayansu…! gani yake kamar kowa yasan abinda ya aikata a daren jiya…!
amni,umma dakuma anty suma na zaune acikin parlon tare da sauran yara,husna,sadeeya da momma kawai basanan,saikuma inoussa…!
kallon aliyu baa yayi da fuskar d’an bacin rai yace “maza tashi kaje ka kiramin mamanka da sauran k’annennka…!” domin ko shi ko irin tunanin lafiya d’innan basuzo ba baiyi ba…! saima gani yake kamar da gayya suka k’i zuwa sbd wani dalilinsu daban na shirme wai…!