NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

aliyu ma kamar baya cikin parlon,sbd ko tari bayyi ba…!
daga haka d’aya bayan d’aya aka fara wat’sewa daga parlon aka bar baaa dakuma d’ayan d’an lelensa,dashima k’arfe shida na yammma jirgin da yayi booking ya tashi daga filin jirgin maiduguri,tare da rakiyar rundunarsa
zuwa k’asar chadi…!
a wannan ranar areef da aminulla suka wuce bama suma suka kwashi mubarak suka wuce garin kaduna…!
husna kam tama manta da cewa zasu had’u da mrs unknown nata kwata kwata yau…!
tin daga wannan ranar musa bai sake kiran sadeeya a waya ba…! amma suna waya da momma sosai da itama yanxu ta sakko daga fushin da takeyi da sadeeyar,sannan kuma husna bata had’u da wanda aketa ikirarin zata aura ba…!
bayan wata biyu da sati d!’aya…!
_MASARAUTAR AGADEZ,DAKE K’ASAR NIGER_
shagalin biki yazo????????????
gaskiya zan daina posting kullum idan bana ganin sharhinku akan book d’inna????????
*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
❤️ *ZAB’AB’B’U BIYAR(5)* ❤️
_Albishirinku ‘yan uwa????????, nesa tazo kusa, shahararriya kungiyar litatattafan hausa nan wacce ta saba fadakarwa da ku da nishadantar daku da dadadan littattafanta irinsu *SADNAF, WUTA DA AUDUGA, CHAK’WAKIYA, DOCTOR ZAHRAH, NIDA ARYAN, KYAN DAN MACIJI, ZURI’A D’AYA, NUNA SO GABAN KISHIYA, RAYUWAR AFREDARH, BAYAN AUREN DA SAURANSU* wato *HIKIMA WRITER’S ASSOCIATION,* ( *K’UNGIYA D’AYA TAMKAR DA DUBU*)ita ce wannan karan ta harrak’o domin sake kawo muku *ZAB’AB’B’U!, ZAB’AB’B’U!!, ZAB’AB’B’U BIYAR(5)!!!* ,wanda hazikan, fasihan marubutanta suka warware hikimarsu da Basirarsu wurin sank’amo muku labarai masu fadakarawa, ilimantarwa har ma da nishad’antar wa._
_Nasan zaku so kuji marubutan da kuma littattafan ko?????????, to ku karkade kunnuwanku????????,gasu nan kamar haka._
_*YAKIN MATA* wacce fasihiyar marubuciyar nan ta *DOCTOR ZAHRAH* ta sankamo muku wato *FATEEYZAH*_
_*ANYA KUWA?,* daga jajitacciyar marubuciyar nan ta *NUNA SO GABAN KISHIYA* wato *UMMIE2018*_
_*YOUSUF,* daga fasihiyar marubuciyar nan ta *KYAN DAN MACIJI* , ba kowa bace face *ZULAIHAT ALIYU MISAU.*_
_*RIBAR HAKURI,* wacce nagartacciyar marubuciyar *BAYAN AUREN* ta sambado muku wato *AISHA Y HANWA.*_
_*BAGIDAJIYA* , daga marubuciyar nan mai basira wacce ta kawo mukur *RAYUWAR AFREDARH* wato *HASEENART MUHAMMAD.*_
*’Yar uwata, kar ki bari wannna litattafan su wuce ki, ko kuma ki tsaya sauraren labari, ki harrako ki siyesu don a dama tare dake, akan farashi masu sauki da rahusa kamar haka:*
*ZAB’AB’B’U BIYAR___500*
*ZAB’AB’B’U HUDU___450*
*ZAB’AB’B’U UKU____400*
*ZAB’AB’B’U BIYU___350*
*IDAN DAYA KIKE SO_200* .
*Zaki biya kudi ta wannan Account din*
*Fatima sani Muhammad*
_Access bank_
*0796627818*
_tare da shaiidar biya ta wannan number????????07032266778_
_marasa account zaku iya screenshoot na kati mtn ko airtel ta wannan number???????? 07032266778_
*~SAI MUNJI KU MASOYAN K’WARAI????????~*
[9/9, 1:15 AM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 28*
_K’ASAR NIGER_
Cikin masarautar agadez…! wanda tin daga yanayin cikin garin zai tabbatar maka da cewa lallai ana mahimmin abu ne na manya…! har saida na tambaya aka shaidamin ai ana bikin y’ar gidan sarkin garinne mai ci a yanxu wato _FADIMATOU ALMUSTAPHA…!!_ Y’a tafarko a gurin mahaifinta data kasance y’ar gata ta bugawa a jarida,k’yak’k’yawa k’in wanda ya rasa…!
gimbiya fadimatou akoi kunya,izzza,hankali,nat’suwa dakuma uwa uba kyakkyawan tarbiya data samu daga iyayenta harma da sauran danginta…!
dikda kalar gatan da iyayenta da mutane da dama daga cikin masarautar dama way’anda basa cikinta suke nuna mata hakan baisa ta tashi a fand’are ba…!
sai ya kasance ta zamana yarinya mafi girma da daraja a cikin idanun mutanen gidansu dama yankinsu baki d’aya…!
saidae kuma dik wanda bai zauna da ita ba,ba lallai ne yafahimci kalar qualities d’indake tattare da ita ba,kasancewarta yarinya marason hayaniya…!
wannan kenan…!
kad’e kad’e ne kawai da busa kalar na gidan sarauta keta famaan tashi,wanda auren ma ba yau bane,sai nan da sati d’aya,kawai dai shagulgulan biki ne daya kama akeyinta sbd wannan d’in bikin y’ar gata ne…!
kusa kaina nayi can cikin shashen da matan sarki suke…! _HADIZATOU_ itace mahaifiyar fad’imatou data kasance uwar gida a gurin sarki almustapha,y’a d’aya suka haifa t’sakaninsu wato fad’ima…!
bayan ita kuma ako matansa guda biyu _AICATU_ itace matar sarki ta biyu,y’ay’anta uku ne a gidan,kuma dikkansu mazane _kamalou,isyakou dakuma fuad_ …!
sai matar sarki amaryarsa mai suna _HINDATOU_ tana da yara biyu twins mace dana miji _shareefa da shareef_…!
akoi fahimtar juna sosai a cikin wannan masarautar,dikdama ance wai kowani gidan sarauta zaka samesu da kalar tasu mat’salolin,wanda kuma ba komai ne ke kawo hakan ba sai rashin fahimtar juna da shuwagabannin basu wanzar dashi ba daya kamata…!
Amni(k’anwar sarki almustapha ce,wato mamansu aliyu da inoussa kamar yadda na fad’a a baya idan baku manta ba…)…!
ba k’aramin so takema fad’imatou ba kamar ta goyata haka taje,wanda kuma hakan nada nasaba da rashin y’a mace da allah bai bata ba…! takuma gagara jawo y’ay’an mijinta a jiki ballantana suna rage mata kewar y’ay’a mata sbd dalilinta mara tushe(kishi)…! komai tasamu wani zubin kamin ta tuna da kowa ta tuna da fad’imatou ne…! wanda hakan yasa akoi k’yak’k’yawar shak’uwa t’sakaninsu kamar ya da k’anwa haka suke…! dikda basa k’asa d’aya hasalima fad’imatou bata tab’a zuwa nigeria ba idan ba amni bace taje niger amma kuma waya tana aiki sosai t’sakaninsu,wanda saida aka fara zancen aurennanne ma fad’imatou ke d’an zamewa amni sbd kunyar surkuwa…!
yau takama laraba…!sannan kuma an jera kwanaki biyar ana shagulgulan biki sosai ba kad’ann ba…! kama daga al’adu harma dasu k’auyawa dadai sauransu,yanxu yarage saura kwana biyu a d’aura auren…!
Dik wanda yaga yadda amarya fad’imatou tayi masifar kyau sai yace babu kalar masu kyawunta dakuma murjewar lafiyayyiyar fatar jikinta tayi a iya t’sayin rayuwarsa daya sani…! kamar wata aljana data k’irk’iri kanta t’sabagen k’yawunta datayi,wanda kuma an hana ta had’uwa da ango sbd gudun mat’sala kamar su oh oh(????)…!
dik inda ta tashi a waje idan kazo wurin zakasan cewa tabar wurin sbd yadda k’amshinda jikinta ke fitarwa na musamman ne…! saii walwali da d’aukar ido…!
_ACAN NIGERIA KUWA_
Zuwa wannan lokacin komai ya daidaita t’sakanin sadeeya da yerima musa,sbd ashe wai shi shareta dayakeyi a bayama waii yadda yaji ta sarrafasa a wannan ranar ne yake mata kallon kamar ta jima da sanin kan harkar tare da wani bashi ba…! sbd t’sananin kishi zarginta yasamu mat’suguni a zuciyarsa,saidaga baya kuma yayiwa kansa fad’a ya fuskanci alk’ibla ( wanda kuma sosai hakan yana faruwa,idan kika kuskura namiji yana amfani dake na wasu soyayyar shan minti koda kuwa baku kai ga aikata babbar aika aikar ba idan baki da aure kin banu kin lalace…! wanda har idan bakwa tare ma sai yana ganin kamar ma kina can kinayi da waninsa ne? allah ya rufa mana asiri…)…!
yanzu dai komai ya daidaita t’sakaninsu…!