HAUSA NOVEL

NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

hmmm dik wanda yaga husna zuwa wannan lokacin idan mai raunin zuciyane ko tabbas saiya zubar mata da hawaye na t’sananin tausayinta…!

tabi ta t’sangwami kanta ta hana kanta sakat ta kasa karb’ar k’addararta a yadda tazo mata…! sbd makauniyar soyayyar mutumin da bata sani ba,yarufe mata na naiman kaita ya barota,gashi shima yanxu number datake k’iransa bata samunsa kwata kwata…! hankalinta ya tashi k’warai dagaske amma kuma yaya ta iya tinda batasan kowa nasa cikin borno ba ballantana taje nemansa…?

haka ta rungumi sorry kullum tana cikin d’aki tana sharar k’walla…! ita fatanta ma allah yasa ba wani abu bane yasamesa…!

momma ba k’aramin tausayamata takeyi ba sosai…! kullum cikin nasiha da nuna mata fa’idan hak’uri dakuma bin umarnin iyaye takeyi amma ina…!? hakan kuma bai sata yin sanya na ganin ta gyara yayan nata ba sosai da sosai fiye da tunanin mai karatu…!

a t’saye idan kaga husna a rame take wanda dikda haka idan mutum yaganta zaiyi matuk’ar farin ciki…!

amarya yeesmeen ma anacan anata faman shirye shirye sosai ba kad’an ba…!
sadeeya bama za’a kaita gidan sarauta…!

gashi har yanxu basu had’u da wanda aketa ikirarin zata aura ba…! hakan kuma bai wani dameta ba tinda ba sonsa dama takeyi ba…!

inoussa da aliyu suma satin daya gabata suka d’auki hutu na t’sayin wata d’aya daga can inda suke aikinsu…!

inoussa da wasu daga cikin dangin da zasu wakilcesa harda mahaifinsa ciki zuka tafi k’asar niger ta jirgin sama…!

yau takama ranar friday…! ranar da za’a d’aura aurensu…!

k’arfe biyu daidai na rana aka d’aura auren _~ASMA’U MUHAMMAD BAMA~_ tare da angonta _~ALIYU MUHAMMAD BAMA~_ akan sadaki naira dubu d’ari a cikin masarautar bama dake jihar maiduguri…!

_~MUSA ABDULRAHMAN BAMA~_ tare da amaryarsa _~HALIMATUSSADIYA MUHAMMAD BAMA~_ suma sadaki dubu d’ari…!

 

~YESMEN IBRAHIM BAMA~_ tare da angonta _~ABDULHAKIM MALIKI MAI~NASARA~_ …!

A daidai wannan lokacin kuma a can k’asar niger misalin k’arfe biyu da rabi aka d’aura auren _~FAD’IMATOU ALMUSTAPHA~_ tare da angonta _~ALIYU MUHAMMAD BAMA~_ …!

 

A wani kalar mugun firgice inoussa ya mik’e yacakumo wuyan limamin daya d’aure wannan auren idanunsa jazur yace “k’arya kake d’an mat’siyata jikan mat’siyata…” idanunsa sun koma kalar gaus

wani mugun dariya aminnulla ya kwashe dashi a lokacin dasuke zaune cikin wani bukka suna ganin dik abinda ke faruwa a zahiri…!????????

gaskiya zan daina posting kullum idan bana ganin sharhinku akan book d’inna????????
*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*

*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*

❤️ *ZAB’AB’B’U BIYAR(5)* ❤️

_Albishirinku ‘yan uwa????????, nesa tazo kusa, shahararriya kungiyar litatattafan hausa nan wacce ta saba fadakarwa da ku da nishadantar daku da dadadan littattafanta irinsu *SADNAF, WUTA DA AUDUGA, CHAK’WAKIYA, DOCTOR ZAHRAH, NIDA ARYAN, KYAN DAN MACIJI, ZURI’A D’AYA, NUNA SO GABAN KISHIYA, RAYUWAR AFREDARH, BAYAN AUREN DA SAURANSU* wato *HIKIMA WRITER’S ASSOCIATION,* ( *K’UNGIYA D’AYA TAMKAR DA DUBU*)ita ce wannan karan ta harrak’o domin sake kawo muku *ZAB’AB’B’U!, ZAB’AB’B’U!!, ZAB’AB’B’U BIYAR(5)!!!* ,wanda hazikan, fasihan marubutanta suka warware hikimarsu da Basirarsu wurin sank’amo muku labarai masu fadakarawa, ilimantarwa har ma da nishad’antar wa._

_Nasan zaku so kuji marubutan da kuma littattafan ko?????????, to ku karkade kunnuwanku????????,gasu nan kamar haka._

_*YAKIN MATA* wacce fasihiyar marubuciyar nan ta *DOCTOR ZAHRAH* ta sankamo muku wato *FATEEYZAH*_

_*ANYA KUWA?,* daga jajitacciyar marubuciyar nan ta *NUNA SO GABAN KISHIYA* wato *UMMIE2018*_

_*YOUSUF,* daga fasihiyar marubuciyar nan ta *KYAN DAN MACIJI* , ba kowa bace face *ZULAIHAT ALIYU MISAU.*_

_*RIBAR HAKURI,* wacce nagartacciyar marubuciyar *BAYAN AUREN* ta sambado muku wato *AISHA Y HANWA.*_

 

_*BAGIDAJIYA* , daga marubuciyar nan mai basira wacce ta kawo mukur *RAYUWAR AFREDARH* wato *HASEENART MUHAMMAD.*_

 

*’Yar uwata, kar ki bari wannna litattafan su wuce ki, ko kuma ki tsaya sauraren labari, ki harrako ki siyesu don a dama tare dake, akan farashi masu sauki da rahusa kamar haka:*

*ZAB’AB’B’U BIYAR___500*
*ZAB’AB’B’U HUDU___450*
*ZAB’AB’B’U UKU____400*
*ZAB’AB’B’U BIYU___350*
*IDAN DAYA KIKE SO_200* .

*Zaki biya kudi ta wannan Account din*

*Fatima sani Muhammad*
_Access bank_
*0796627818*

_tare da shaiidar biya ta wannan number????????07032266778_

_marasa account zaku iya screenshoot na kati mtn ko airtel ta wannan number???????? 07032266778_

*~SAI MUNJI KU MASOYAN K’WARAI????????~*
[9/9, 11:05 PM] ????oum muntaz????????????:   *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_

*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*

*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*

*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*

*page 29*

“K’ayane wlhi…! ku sakeni…! wlhi saina kashesa…! sabida t’sabagen dak’ik’anci da rashin sanin ciwon kai da yayi masa a cikin k’wak’walwar tasa zai aurama d’an uwana matar da yau zan aure ta…? dan ………!”

haka fa inoussa yake ta fisge fisge abarsa yayi maganin malam liman da baisan hawa ba bai san sauk’a ba…!

su baa ba su b’ata lokaci ba suka tarkata yanasu yanasu a wannan ranar suka juyo nijeria tare da amarya dakuma y’an rakiya dasu basusan ma mai yafaru ba…! kawai ance masu an fasa yin sauran shagulgulan da aka shirya…! shareefa ma na cikin masu rakiyan amarya fad’imatou,wacce da k’yar aka samu aka b’anb’areta daga jikin mamanta da babanta data masu k’yak’k’yawan rik’o tana sharb’an kuka…!

wanda k’arshenta inoussa saida likita ya zurmuk’a masa allurar bacci kamin su ido…! sun samu tarba daga masarautar bama aka kwashe su a motoci wajen guda goma…! kasancewar a can akayi taron biki amare da kowama suna can sai aka wuce dasu can bama d’in…!

k’arfe hud’u da rabi tayi masu a garin bama inda suka samu tarba ta ban girma sosai daga shehu abdul da sauran y’an uwa da abokan arzik’i…!

saidae kuma anan ma fa sun tarda tashin hankali fiye da tunaninsu…! sbd yadda husna keta faman suma tana farfad’owa,sanadiyyar jin da wanda aka d’aura mata aure wato aliyu yayanta…!

wani tashin hankali ma bai tashi ba sai wajen k’arfe tara na dare da inoussa ya farfad’o…! inda ya chakumi kwalar aliyu kan lallai lallai ya sakar masa mata ko kuma ya kashesa har lahira…!

aliyu kuwa banda mat’siyacin kallo babu abinda yake aikama d’an uwannasa domin kuwa shi baiga dalilin dazaisa ya saki fad’imatou ba…! sbd wani masifaffen k’aunar yarinyar dayayi masa mugun kamu farat d’aya…!

a lokacin da fad’imatou tasamu labarin katob’arar da aka tafka mata batare da saninta dakuma k’wak’k’waran dalili ba itama haukace masu tayi a wannan ranar…! inda ta chakumi wuyar aliyu kan lallai lallai sai ya saketa amma ina…? har kuka da hawayensa aliyu yayi kan shikam bazai iya sakinta ba har duniya ta nad’e…! wanda hakan yajawo barkewar dambe sosai t’sakanin inoussa da aliyu kamar zasu kashe kansu…! da k’yar aka samu aka raba su…!

amni ma banda kuka yau babu abinda takeyi itama…! na ganin yadda y’ay’anta mafi soyuwa ke neman kashe junansu dik a sanadiyyar mace…!

ga baa kuma daya kasa t’sawatar mawa y’ay’an nasa sai binsu da ido dayakeyi,wanda har cikin zuciyarsa yakejin zafin abinda sukeyi amma kuma bakinsa yamasa nauyi wajen ganin ya dakatar da faruwan hakan…!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button