NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

babu shiri husna tabar kukan auren aliyu saina ganin yadda yau family d’innasu ya chak’wab’e cikin k’ank’anin lokaci kamar filin daga…! bayi da masu t’saron gida kuwa sun samu abin gulma…!
momma ma sosai tayi kuka sbd sirrin da aka dad’e ana b’oyema husna yanxu lokaci yayi daya kamata tasan ko ita wacece…!
umma jameela kam ko lek’e batayi ba ita da farida sukace kowa yaci kansa a gidan babu ruwansu…! faridama jawo y’arta zainab tayi suka kulle d’aki dikda nacin da zainab d’in keyi kan uwartata tabarta ta fita amma tace mata ita bata shirya rasata a yanxu ba,sbd taga alamar zayyi wuya yau ba’ayi kisan kai ba…!
momma ma ta had’o kan y’ay’anta baki d’aya hatta ga sadam dasu sadeeya dasu husna daketa faman kuka suka shige d’aki ta hana ko wannensu fita tabar masu gida suyi kayansu…!
maa ce ta fito cike da t’sant’san b’acin rai tasa dogarayen cikin gidan suka kora dik wanda suka shigoyin gulma daga cikin gari sbd yadda labari ya riga da yagama bazuwa …! way’anda sukaa kasance y’an uwa kuma daba su yasu y’an cikin gida ba maza da mata aka kaisu can wani shashe daban da kwamut’sansu sarki k’ofa ya dat’se k’ofar ta waje,sbd gudun masu fitowa lek’e …!
matan sarkima da y’ay’ansu suna shashensu sun kulle sbd waisuma kar abin yashafesu(niko nace da gaskiyarku wlhi)…!
wanda filin fada yarage daga fad’imatou dake sume kan kujera,aliyu da inoussa,baa,amni,maa,musa dakuma shehu abdul tare da sauran masu t’saron lafiyar su oga inoussa da shehu abdul yak’ira su suka raba wannan fad’an dayak’ici yak’i cinyewa da k’yar,wanda zuwa wannan lokacin sosai sukajima kansu ciwo bana wasa ba… !
ruwa maa ta d’ebo da kanta ta shafama fad’imatou a fuska kamin ta farfad’o takuma sake fashewa da sabon kuka,wanda hakan yasa amni ma sake sabon kukan tausayin kansu na wannan bala’in daya afko masu dare d’aya…!
bisa umarnin maa amni tabama fad’imatou ruwan da aka saka maganin bacci ya narke a ciki batare da sanin ita fad’imatoun ba…! wacce tana gama sha bata k’ara cikakken minti goma ba wani wahalallen bacci yayi gaba da ita…! t’sofaffin dasuka zo da ita suka wuce da ita xuwa shashen da aka ware masu cike da alhinin wannan abinda yafaru…!
sukam oganni sojoji banda hararar junansu cike da t’sant’sar t’sana babu abinda suke antayama junansu,sunaji kamar su kashe junansu kowama ya huta…!
a lokaci d’aya batare dasun ankara ba wasu sojoji suka surkud’a masu allurar bacci…! amma ina…! idanunsu a soye yake gashi sun gagara k’wace kansu daga rik’on da yaran nasu suka masu…! kasancewar sarkin yawa yafi sarkin k’arfi…!
saida aka k’ara masu wani kamin suka sulale bacci cikin mintuna da basu gaza goma sha biyar ba…!
ajiyar zuciya mai k’arfi su maa suka sake lokacin da aka kama su zuwa shashi daban daban aka saka su d’aki kan gado aka kulle ko wannesu ta waje ta yadda bazasu iya bud’ewa ba sai idan an bud’e masu…!
Shuru ne ya rat’sa wajen,jin yadda baa keta faman kuka kamar ba namiji t’sohon soja ba,bayan yagama shaida masu…!
shima haka nan d’azun ji yayi kaman wanda ake controlling zuciyarsa a wajen d’aurin auren shida baban ita fad’imatou tare da alwalan dazasu d’aura aure sukaji basa son d’aura auren inoussa da fad’imatou…!
wanda hakan yaaa su shiga dogon nazari sbd sun yadda da cewa ba k’arya baa yayi ba…!
a wannan ranar dangin mijin yesmeen suka zo aka tafi da amarya zuwa garin maiduguri inda masoyinnata ya gina masu gidansu…!
washe gari wajen k’arfe goma na safe…!
A GASKIYA IDAN BANGA RUWAN SHARHI AKAN PAGE D’INNAN BA KOWA SAIDAI YAYI HAK’URI SBD ZAN DAKATAR DA POSTING NA BOOK D’IN WALLAHI…! INA K’OK’ARI NA GANIN NA FARANTA MA MASU KARATU AMMA NI AN GAGARA FARANTAMIN TA HANYAR NUNA YABO AKAN LITTAFIN…!?????????
*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
❤️ *ZAB’AB’B’U BIYAR(5)* ❤️
_Albishirinku ‘yan uwa????????, nesa tazo kusa, shahararriya kungiyar litatattafan hausa nan wacce ta saba fadakarwa da ku da nishadantar daku da dadadan littattafanta irinsu *SADNAF, WUTA DA AUDUGA, CHAK’WAKIYA, DOCTOR ZAHRAH, NIDA ARYAN, KYAN DAN MACIJI, ZURI’A D’AYA, NUNA SO GABAN KISHIYA, RAYUWAR AFREDARH, BAYAN AUREN DA SAURANSU* wato *HIKIMA WRITER’S ASSOCIATION,* ( *K’UNGIYA D’AYA TAMKAR DA DUBU*)ita ce wannan karan ta harrak’o domin sake kawo muku *ZAB’AB’B’U!, ZAB’AB’B’U!!, ZAB’AB’B’U BIYAR(5)!!!* ,wanda hazikan, fasihan marubutanta suka warware hikimarsu da Basirarsu wurin sank’amo muku labarai masu fadakarawa, ilimantarwa har ma da nishad’antar wa._
_Nasan zaku so kuji marubutan da kuma littattafan ko?????????, to ku karkade kunnuwanku????????,gasu nan kamar haka._
_*YAKIN MATA* wacce fasihiyar marubuciyar nan ta *DOCTOR ZAHRAH* ta sankamo muku wato *FATEEYZAH*_
_*ANYA KUWA?,* daga jajitacciyar marubuciyar nan ta *NUNA SO GABAN KISHIYA* wato *UMMIE2018*_
_*YOUSUF,* daga fasihiyar marubuciyar nan ta *KYAN DAN MACIJI* , ba kowa bace face *ZULAIHAT ALIYU MISAU.*_
_*RIBAR HAKURI,* wacce nagartacciyar marubuciyar *BAYAN AUREN* ta sambado muku wato *AISHA Y HANWA.*_
_*BAGIDAJIYA* , daga marubuciyar nan mai basira wacce ta kawo mukur *RAYUWAR AFREDARH* wato *HASEENART MUHAMMAD.*_
*’Yar uwata, kar ki bari wannna litattafan su wuce ki, ko kuma ki tsaya sauraren labari, ki harrako ki siyesu don a dama tare dake, akan farashi masu sauki da rahusa kamar haka:*
*ZAB’AB’B’U BIYAR___500*
*ZAB’AB’B’U HUDU___450*
*ZAB’AB’B’U UKU____400*
*ZAB’AB’B’U BIYU___350*
*IDAN DAYA KIKE SO_200* .
*Zaki biya kudi ta wannan Account din*
*Fatima sani Muhammad*
_Access bank_
*0796627818*
_tare da shaiidar biya ta wannan number????????07032266778_
_marasa account zaku iya screenshoot na kati mtn ko airtel ta wannan number???????? 07032266778_
*~SAI MUNJI KU MASOYAN K’WARAI????????~*
[9/10, 9:10 PM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 30*
Misalin k’arfe goma na safiyar washe gari…! maa(t’sohuwa asma’u),shehu abdulrahman,baa(t’sohon soja),momma,amni,umma jameela,anty fareeda,fanna,koise,hajja,musa,inoussa,aliyu,da dama dikka sauran yara mata da mazan dasuka kasance jikokin maa d’in wato y’ay’an abdulrahman da muhammad…!
wanda a safiyar wannan ranar ma saida akayi dagaske kamin su inoussa suja dawo hayyacinsu,wanda idan kukaga inoussa saikun tausaya masa sosai ba kad’an ba,sbd kalar ramar da yayi…!
“Asma’u(husna),kiyi hak’uri sannan kuma ki rungumi k’addarar rayuwarki a dik yadda tazo maki…! domin kuwa allahn daya halicceki yakuma haliccemu shi yafimu sanin abinda ya b’oye a rayuwarmu…! nasan xuwa yanxu,zaki iya fuskantar wasu abubuwan dasuke faruwa amma kuma kina buk’atar amaki k’arin bayani game da auren aliyu damuka maki da kike ganin cewa shid’in wanki ne da kuka had’a dangata mai k’arfi dashi sabida kina tunanin mahaifinku d’aya…? wanda kuma nake shawartarki da kiyi gagggawar bud’e k’wak’walwarki ki ciro wannan ki ajiyesa a gefe ki mawa aliyu kallon mijinki ne,da idan kinason gyara lahirarki har saikin masa biyayya sbd aljannarki tana k’ark’ashin k’afarsa…!