HAUSA NOVEL

NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

ke ba y’ar cikin marigayiya halimatu ne,wato y’ar hafsat(momma),sannan kuma wannan dakike gani shine mahaifinki na asali(shehu abdul) bawai muhammad ba…!

dan haka a madadin kowa da kowa nake mai baki hak’urin b’oye maki ainahin gaskiya damukayi keda d’an uwanki (musa) batare da mun shaida maku gaskiyar lamari ba…!

Mahaifiyarki halimatu ta haifeku ne kuku biyu tare da hussainarki dasuka ansa k’irar ubangiji a ranar da ta kawo ku duniya…! ma’ana dai bayan ta haifoku bata k’ara cikakken mintina talatin ba allah yayi mata rasuwa…! bakuma a d’auki dogon lokaci ba a wannan lokacin usainar taki ta koma ba itama wanda muke fatan tazamana mai ceto ranar gobe k’iyama…!

hafsat(momma) itama a ranar ta haifi halimatu (sadeeya) data kasance mai sunar mahaifiyarki taci,sbd tazaran dake t’sakaninki da sadeeya ma bai kai awa ba…! wanda hakan yasa da allah ya anshi rayuwar asalin mahaifiyarki a bisa shawarar damuka yanke akabama hafsat ke ta had’eki tare da y’ar uwarki sadeeya tana shayar daku,sbd yadda ta d’aga hankalinta na rashin y’ar uwarta datayi mukaji tausayinta aka rufe maki ainahin gaskiyar wacece ke sbd karki t’sangwami kanki ki hana kanki sukuni idan kikasan cewa ke d’in marainiyace,wacce ta haifeki bata doron duniya…! kuma alhmdlh bamuyi dana sanin k’in rufe maki zancen da mukayi ba tinda har kinsan mahaifiyar taki koda a hoto ne kuma kina mata addu’a damuke fatan yana riskarta har cikin kabarinta bisa ga koyar daku k’aunar marigayiya da hafsat tayi tin kuna k’anana,kawai dai abu d’aya shine bakisan cewa ita d’in wacece a wurinki ba sai yayar mahaifiyarki…!

muhammad(baa) k’anin mahaifinki ne wato shehu abdul-rahman…! hafsat itama k’anwar mahaifiyarki ce,dasuke uwa d’aya uba d’aya…!

musa kuma yayanki ne daya kasance d’an fari wurin mahaifiyarki wanda shi kad’ae ne yazamana uwarku d’aya ubanku d’aya…!

mubarak da aliyu(dly’an wajen fanna),maagana da zainab(y’an wajen koise),ayshatuu(y’ar ya hajja) sune wayanda suka kasance y’an uwanki wato muharramanki sbd mahaifinku d’aya…!

y’ay’an muhammad kuma su a mat’sayin cousines naki suke dan haka kisama ranki salama ki kwantar da hankalinki aliyu d’an uwanki ne amma akoi aure a t’sakaninku…! sannan kuma muna fatan bazaki bamu kunya ba na had’aki aure damukayi dashi!…?”

 

kowa shiru yayi kamar ruwa ya cinyesa cikin parlon sbd t’sant’sar mamaki da al’ajabi…! wanda kukan momma ke tashi k’asa k’asa na tausayi dakuma soyayyar husna dake k’ara yawa cikin zuciyarta,wanda a kullum kuma takan ganta ne a mat’sayin y’ar uwar tata data rasa…!

husna kam tinda aka fara magana kanta na k’asa ne ta gagara d’ago kanta ballantana insan kalar expression dake fuskarta,abinda nasani kawai shine tana cikin t’sananin rudu dakuma al’ajabi ne…!

kamin kowa yagama dawowa daga hayyacinsa still muryar maa yak’ara karad’e parlon yabadawo dasu hayyacinsu kowa ya zuba mata ido domin jin da wacce tazo kuma????????????????

SABISA WASUNKU NAYI TYPING AMMA NA RAGE YAWANSA INSHA ALLAHU…!?????????

*team nigeria*
*team niger*
*team ummie2018*

*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*

❤️ *ZAB’AB’B’U BIYAR(5)* ❤️

_Albishirinku ‘yan uwa????????, nesa tazo kusa, shahararriya kungiyar litatattafan hausa nan wacce ta saba fadakarwa da ku da nishadantar daku da dadadan littattafanta irinsu *SADNAF, WUTA DA AUDUGA, CHAK’WAKIYA, DOCTOR ZAHRAH, NIDA ARYAN, KYAN DAN MACIJI, ZURI’A D’AYA, NUNA SO GABAN KISHIYA, RAYUWAR AFREDARH, BAYAN AUREN DA SAURANSU* wato *HIKIMA WRITER’S ASSOCIATION,* ( *K’UNGIYA D’AYA TAMKAR DA DUBU*)ita ce wannan karan ta harrak’o domin sake kawo muku *ZAB’AB’B’U!, ZAB’AB’B’U!!, ZAB’AB’B’U BIYAR(5)!!!* ,wanda hazikan, fasihan marubutanta suka warware hikimarsu da Basirarsu wurin sank’amo muku labarai masu fadakarawa, ilimantarwa har ma da nishad’antar wa._

_Nasan zaku so kuji marubutan da kuma littattafan ko?????????, to ku karkade kunnuwanku????????,gasu nan kamar haka._

_*YAKIN MATA* wacce fasihiyar marubuciyar nan ta *DOCTOR ZAHRAH* ta sankamo muku wato *FATEEYZAH*_

_*ANYA KUWA?,* daga jajitacciyar marubuciyar nan ta *NUNA SO GABAN KISHIYA* wato *UMMIE2018*_

_*YOUSUF,* daga fasihiyar marubuciyar nan ta *KYAN DAN MACIJI* , ba kowa bace face *ZULAIHATw ALIYU MISAU.*_

_*RIBAR HAKURI,* wacce nagartacciyar marubuciyar *BAYAN AUREN* ta sambado muku wato *AISHA Y HANWA.*_

 

_*BAGIDAJIYA* , daga marubuciyar nan mai basira wacce ta kawo mukur *RAYUWAR AFREDARH* wato *HASEENART MUHAMMAD.*_

 

*’Yar uwata, kar ki bari wannna litattafan su wuce ki, ko kuma ki tsaya sauraren labari, ki harrako ki siyesu don a dama tare dake, akan farashi masu sauki da rahusa kamar haka:*

*ZAB’AB’B’U BIYAR___500*
*ZAB’AB’B’U HUDU___450*
*ZAB’AB’B’U UKU____400*
*ZAB’AB’B’U BIYU___350*
*IDAN DAYA KIKE SO_200* .

*Zaki biya kudi ta wannan Account din*

*Fatima sani Muhammad*
_Access bank_
*0796627818*

_tare da shaiidar biya ta wannan number????????07032266778_

_marasa account zaku iya screenshoot na kati mtn ko airtel ta wannan number???????? 07032266778_

*~SAI MUNJI KU MASOYAN K’WARAI????????~*
[9/11, 4:34 PM] ????oum muntaz????????????:   *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_

*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*

*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*

*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*

 

*page 31*

 

“Sannan kai kuma aliyu gadanga abinda nake so dakai shine…! dan allah badan muba…!dikdama dai abinda muke k’ok’ari aikatawa laifi ne babba amma kuma sbd gujewa tashin tashina na abinda kan iya zuwa da dawowa cikin zuri’armu ka sawwak’e ma yarinyar nan (fad’imatou),yaso a maida shi kan d’an uwanka tinda kaga bisa kuskure aka d’aura auren dakai kumama yarinya ta nuna ita sam bata ra’ayinka…! sannan gashi dik akan hakan babbar mat’sala na kunnowa t’sakaninka da d’an uwanka da baka da kamarsa wanda kuka kasance kun kwanta cikin mahaifar mahaifiyarku tare…! sannan ta haifo ku a rana d’aya kuka taso cikin soyayyar junanku…! wanda inada tabbacin yau ko ranka akace ka basa kai mai iya basa ne ballanta kuma mace…? kayi duba sosai cikin maganata kaduba kaga mutane nawane zasuyi farin ciki idan ka yanke alak’ar dake t’sakaninka da fad’imatou…? kayi ceton rai dan allah aliyu…!”

maa tak’are maganar tana mai sakar ma aliyu idanuwanta domin ganin yanayin yadda zai karb’i maganar…!
amma me…?

wani dogon t’sakin da aliyu yaja kamar zai t’sinke harshensa yasa wayanda suka fara k’ananun gulma t’sakaninsu suka maido akalar idanuwansu gareshi har yawu na d’ilala…! bama kamar inoussa dake bin aliyun dawani kalar t’sant’sar mamaki… !

“wlhi tallahi…! babu wanda ya isa yasa na saki matata a fad’in duniyar nan sai mutum d’aya yamin magana…! dikdama ko zan saketan ma bada son raina zanyi hakan ba…! bandama rashin sanin ciwon kai irin na mutane a wani dalili zaku d’auramin aure da yarinya sannan yanxu kuma kuzo kuce nasaketa sbd wani banzan mutum da har yake d’aukan k’azamin hannunsa yace zayyi fad’a dani…? toh allah ya t’sine ma y’an uwantaka da haihuwarmu da akayi a tare…! kai ni koma uban waye yazo billahillazi la’ila ha illahuwa bazan saki matata ba…!!”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button