NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

Husna kuwa yau kwana tayi cikin tunanin da bata samu tayi shi ba wunin wannan ranar…! ashe ita d’in marainiyace mahaifiyarta ta jima da barin duniyar tun a ranar data kawota duniya…? wacce takema kallon mahaifiyama ashe marik’iyartace kuma k’anwar mahaifiyarta…? itakam mai zatayi ma momma ta saka mata da kalar rik’on t’sakani da allah data mata…? wacce ko daidai da rana d’aya bata tab’a bada wani k’ofa ga wasu ba dasaisa a fahimci cewa ba itace mahaifiyarta ta gaskiya ba…? wanda a wannan ranar wani girma dakuma kima da darajar momma sosai ya k’ara bunk’asa cikin zuciyar asma’u mara iyaka fiye da baya…!
sannan girma dakuma kimar baa dakuma anty fareeda ma ya dad’u sosai cikin idanuwanta da bata tab’a d’aga ido tayi mata gori ko kuma wani abu ba,shikuma baa daidai da rana d’aya bai tab’a banbantata da sauran y’ay’ansa mata ba…!allah sarki ashe musa shine asalin yayanta na gaskiya,shiysa sosai take ganin girmensa fiye da kima…! shak’uwce dai da babu t’sakaninsu sosai…!
wani tunani ne daya fad’o mata zumbur yasata mikewa tana tattab’a bakinta kamar mai son gano wani abu…! wato dai ya aliyu shima tuni yajima da sanin cewa ita d’in ba y’ar gidansu bace yasa ta tab’a sunbatarta a wannan daren daya sameta a d’aki…?
ku bama husna ansa masu karatu????????♀️????????♀️????????♀️????????♀️????????♀️
*team aliyu and husna*
*team inoussa and fad’imatou*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
❤️ *ZAB’AB’B’U BIYAR(5)* ❤️
_Albishirinku ‘yan uwa????????, nesa tazo kusa, shahararriya kungiyar litatattafan hausa nan wacce ta saba fadakarwa da ku da nishadantar daku da dadadan littattafanta irinsu *SADNAF, WUTA DA AUDUGA, CHAK’WAKIYA, DOCTOR ZAHRAH, NIDA ARYAN, KYAN DAN MACIJI, ZURI’A D’AYA, NUNA SO GABAN KISHIYA, RAYUWAR AFREDARH, BAYAN AUREN DA SAURANSU* wato *HIKIMA WRITER’S ASSOCIATION,* ( *K’UNGIYA D’AYA TAMKAR DA DUBU*)ita ce wannan karan ta harrak’o domin sake kawo muku *ZAB’AB’B’U!, ZAB’AB’B’U!!, ZAB’AB’B’U BIYAR(5)!!!* ,wanda hazikan, fasihan marubutanta suka warware hikimarsu da Basirarsu wurin sank’amo muku labarai masu fadakarawa, ilimantarwa har ma da nishad’antar wa._
_Nasan zaku so kuji marubutan da kuma littattafan ko?????????, to ku karkade kunnuwanku????????,gasu nan kamar haka._
_*YAKIN MATA* wacce fasihiyar marubuciyar nan ta *DOCTOR ZAHRAH* ta sankamo muku wato *FATEEYZAH*_
_*ANYA KUWA?,* daga jajitacciyar marubuciyar nan ta *NUNA SO GABAN KISHIYA* wato *UMMIE2018*_
_*YOUSUF,* daga fasihiyar marubuciyar nan ta *KYAN DAN MACIJI* , ba kowa bace face *ZULAIHATw ALIYU MISAU.*_
_*RIBAR HAKURI,* wacce nagartacciyar marubuciyar *BAYAN AUREN* ta sambado muku wato *AISHA Y HANWA.*_
_*BAGIDAJIYA* , daga marubuciyar nan mai basira wacce ta kawo mukur *RAYUWAR AFREDARH* wato *HASEENART MUHAMMAD.*_
*’Yar uwata, kar ki bari wannna litattafan su wuce ki, ko kuma ki tsaya sauraren labari, ki harrako ki siyesu don a dama tare dake, akan farashi masu sauki da rahusa kamar haka:*
*ZAB’AB’B’U BIYAR___500*
*ZAB’AB’B’U HUDU___450*
*ZAB’AB’B’U UKU____400*
*ZAB’AB’B’U BIYU___350*
*IDAN DAYA KIKE SO_200* .
*Zaki biya kudi ta wannan Account din*
*Fatima sani Muhammad*
_Access bank_
*0796627818*
_tare da shaiidar biya ta wannan number????????07032266778_
_marasa account zaku iya screenshoot na kati mtn ko airtel ta wannan number???????? 07032266778_
*~SAI MUNJI KU MASOYAN K’WARAI????????~*
[9/14, 6:33 PM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 33*
*A GURGUJE BAYAN WATA D’AYA*
sosai rayuwar wannan gidan tayima asma’u (husna) zafi cikin gidan aliyu zuwa wannan lokacin ba kad’an ba…!
babu kalar rashin mutuncin da aliyu bai karta mata a bisa umarnin fad’imatou da tafi ta canza t’sarin zamantakewarta da mutane a dalilin auren aliyu…! ko t’sinke iaka ajiye masa tace karya t’salle to kuwa tabbas bazai t’sallaje d’in ba…!
wanda kuma zuwa wannan lokacin sosai soyayyar aliyu takama zuciyar wayannan yemmata biyu,soyayya kuma na hak’ik’a bawai jigari jigarin soyayya ba…! fad’imatou ta riga data anshi k’addararta tin tini akan allah bayyi inoussa zai zama mijinta ba…! wanda kuma tana zaune da kowa ne lafiya amma idan akazo fannin zaman gida sosai takeyin iya shegenta son ranta sbd masifaffen kishin husna daya cika mata zuciya tin a kallon farko…!
haka nan husna ma kishin fad’imatou ne sosai cikin zuciyartata tin a kallon farko dasukayima junansu a can dubai…! wanda kuma tasha yin mafarkai akan fad’imatou suna kokawa sosai akan wani abu data gaza gane mai nene! wanda fad’an nasu baya tab’a t’saya wa sai wani dunk’ulallen haske yazo shi daga sama batare dasun ankare ba yayi sama da fad’imatou,itakuma wannan abinda suke kokawa akansa saita rik’esa dakyau…! daga nan kuma saita farka a gigice tana t’sat’st’safo gumi …! wanda kuma kusan kullum idanta kwanta bacci sai tayi wannan mafarkin data gaza gane ma’anarsa…!
wanda zuwa wannan lokacin tuni ango aliyu ya marmare abinsa sbd shi kad’ae yasan kalar garar dayake kwasa a wurin fad’ima…!
har wani fresh yayi bashi da damuwar kowa da komai yanxu saina iyayensa dasuka rage dik wata kulawar dasuke masa a baya ! wanda wani zubinma idan yaje gidan ko kallonsa basa k’arayi daga ansar gaisuwa …!
aminulla da areef suma sun dawo da b’allin aure suke so a masu…! sannan kuma sunce suma sai baa yamasu gini kamar yadda yayiwa su aliyu…!
kuma abin mamaki bayyi masu musu ba wannan karan,cike da rawar jiki ya saya masu dank’areren fili wanda yanxu hakama an soma masu gininsu cikin wannan wata d’ayan,abinka ga kud’i kumbar susa har an kusa k’arewa kuwa yanxu…!
amni ma dikda halin dasuke ciki na mat’salar inoussa amma bata daddara ba,sbd ita sosai take taya surukartata kishin aliyu…! wanda kuma dama masu karatu kunsan cewa tintini na fad’a maku haka nan takejin tana kishin husnar,ga kuma dalilin dayasa hakan kunji yanxu…!
bawan allah inoussa idan kuka gansa yanxu saikun tausaya masa! ya k’arayin haske sosai,dik ya zurma babu kyan gani sbd mat’sanancin ciwon zuciya da yayi masa mummunar kamu…! kowa yanxu tausayinsa yake hatta gasu aminulla,amma kuma taurin zuciya da hud’ubar shed’an dakuma laifin da basu sukayi masu ba yasaa sukeji haushinsa sosaii daga shi har aliyu…!
kullum idan kaje yanxu zaka samesa ya zauna shuruuu babu um babu um um…! hakan kuma sosai yake damun zuciyar iyayen nasa,amma kuma babu yadda suka iya sai binsa da addu’ar allah yabasa lafiya yakuma musanya masa da mafi alkhairi…! angare d’aya kuma sosai mat’sananci t’sanar aliyu yasamu muhalli mafi girma cikin fadar zuciyarsa,dikdama dai ya riga ya hak’ura da ita fad’imatoun daya lura itama ta shafe babin soyayyarsa cikin zuciyarta…!!
su amarya sadeeya ma ana canana shan amarci babu kama hannun yaro…! sosai kuma momma ke bama y’ay’an nata shawarwarin daya kamata dik wata uwa tayima yayanta,dik kuwa da ga ita har sadeeyan sunsan ba dad’in zaman gidan aliyun husnar keji ba,amma sosai suke tausar zuciyarta…!