NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel
sassanyar k’amshin turaren wuta gauraye da wani daddad’an room freshner ne yayima aliyu welcome a lokacin da ya sako kansa cikin parlon…!
lumshe mayun idanuwansa yayi yana baza hancinsa domin yaba hancinnasa hak’k’insa…! saida ya shafe a k’alla mintina uku kamin ya bud’e idanuwansa tar ya sauk’e a cikin parlon da a halin yanxu yazama mallakinsa ko kuma ince main parlon nasu gaba d’aya…!
husna ce ke zaune cikin shiga ta alfarma na bugawa a jarida…! sanye take cikin wata laffaya y’an ubansu na asalin kanurin borno …! kallo d’aya idan mutum yayima laffayar zai tabbatar da cewa ba k’aramin kud’i aka zuba ba wajen sayansa…! fuskaarta zane yake da kwalliya mai matuk’ar t’sari da fasali wanda a kallon farko ga wanda baisanta ba sai yace yayi gamo ne hurul ain????
sosai ta tafi da imanin aliyu haka nan itama tin shigowarsa ta zubama yayannata kuma mijinta idanuwa tanajin wani abu na taso mata can k’asa zuciyarta mai kama da ……????
sosai suke kallon junansu kamar wayanda suka soma kallon junansu a yaud’in…! a hankali yake takowa zuwa inda take yanaji kamar ana ingizasa ne izuwa ga k’anwar tasa kuma matarsa a halin yanxu…!
tin kamin ya k’araso husna ta rigasa mik’ewa da wani kalar tafiya mai matuk’ar jan hankalin dik wani lafiyayyen namiji ta tinkari yayan nata …!
ajiyar zuciya mai masifaffen k’arfi suka sauk’e kusan lokaci d’aya jin yadda sukaa samawa kansu kyakkyawan masauk’i bisa ga jikin junansu…!
sosai aliyu ya k’ank’anme husna kamar zai maidata cikinsa t’sabagen yadda yayi kewarta fiye da tunanin mai karatu…! notikan kansa ne yafara kwance k’warai jin yadda wani shegen k’amshi ke masu bugun waken k’osai a hancinnasa…! k’ara cusa kansa cikin wuyanta yayi yana baza hanci yana kwasan k’amshin da bai tab’ajin kalarsa ba t’sawon rayuwarsa…!ga kuma wasu abubuwa dayakeji sun tokare masa k’irjinsa masu matuk’ar laushi da girma danima na gaza gane ko minene????♂️????????♂️
su goggo husna ma an samu masauk’i a kan k’irjin gwarson nata aliyu sosai ta k’ank’amesa itamaa kewar mijin nata dakuma sonta na samun muhalli mafi girma cikin zuciyarta…!
wani k’amshin da hancin aliyu ya shak’a ne a daidai wannan lokacin wanda yake da tabbacin badaga jikin husnarsa yake yankowa ba yasa shi bud’e idanuwansa dasuke lumshe t’sawon wannan lokacin…!
karaf idanuwansa suka sauk’a jikin na fad’imatou dake t’saye a t’sakiyar parlon,sanye take da wani tattausan tissue (material) wacce takama jikinta sosai doguwar rigace ta k’asa kuma ta bud’e…! sosai ya fidda yanayin t’sarin halittarta mai matuk’ar girgiza zuciyar y’ay’a maza…!
fuskarta babu kwalliya ko kad’an sai powder dakuma lipstick dana shafa kad’an a bakinta saikuma kwallin data zirara a idanuwanta…! hmm sosai tayi kyau na ban mamaki kasancewar labban bakinta marun ne asalin sai yazamana kamar ta shafa jan baki…!
gashin girarta bak’i sid’i dashi abindai sai wannda yagani…!
takai minti uku da fitowa sosai tayi yak’i da zuciyarta a wannan lokacin domin allah ne kad’ai yasan kalar kishin mijin nata dake mak’ale cikin zuciyarta…! kamar zai waske,saikuma yaga rashin dacewar hakan ya bud’e mata hannunsa ta gefen husnar ta shigo cikinsu ya had’e su ya rungumesu wanda suka sauk’e kyakkyawar ajiyar zuciyar zuciya kusan lokaci d’aya…!
*team aliyu and husna*
*team inoussa and fad’imatou*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
*INA MASOYAN KARANTA LITTAFAINA NA HAUSA NOVELS…?? GA HANYA NAN MAFI SAUK’I DA ZAKU NUNAMIN SOYAYYARKY TA HANYAR BIYAN KUD’IN KARATUN LITTAFINA MAI TAKEN “ANYA KUWA…?” AKAN FARASHI MAI SAUK’I NAIRA D’ARI BIYU KACAL NA KATIN AIRTEL KO MTN ZAKUYI SCREENSHOOT NASA KU TURA SHI TA WHATSAPP A WANNAN NUMBER????????09076427357 …! SAINA JIKU MASOYAN LITTAFAINA A DIK INDA KUKE???? A HALIN YANXU MA KUMA AN D’ANYI NISA DA FARA PAID PAGES????????♂️????????♂️*
[9/20, 5:25 AM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 38*
sun d’auki t’sawon lokaci suna rungume da junansu cike da kewa…!
zaro su daga jikinsa yayi yana sakin wani malalacin murmushi na farin cikin dawowarsa cikin iyalan nasa cikin k’oshin lafiya…!
samawa kansa mazauni yayi kan d’aya daga cikin kujerun parlon yana mai sauk’e nannauyar ajiyar zuciya…!
inda su kuma suka shiga hidimar jera masa abubuwan tab’awa mai ruwa ruwa …! bayan ya gama ya wuce d’akinsa batare daya k’ira ko waccen su ba dan haka suma kowa tawuce d’akinta…!
wanka yasakeyi kamin ya shirya kansa cikin riga da wando farare k’al dasu na shan iska…!
fitowa yayi daga d’akin nasa dake manne da parlon hannunsa rik’e da faskareriya wayarsa yana dannawa alamun yanayin abu mai mahimmanci…!
dining yawuce yaje yayi serving na kansa ya kwashi gara abinsa…!saida yayi nak kamin ya mik’e yana goge hannunsa tissue ya d’auki wayarsa yadawo cikin parlon…!
inda nanma bai tarda ko waccensu ba…!hakan yasa ransa na d’an sosuwa na ganin kamar basuyi farin ciki da zuwansa ba…! (nikam nace kaji d’an renin sense????,idan yajisu shuru shi maizai hanasa binsu d’akunan nasu ya dubo ko lafiya…?)
gajiyar da yayi zaman ne yasa shi mik’ewa ya fito haraban gidan,umartar d’aya daga cikin yaransa yayi kan ya shigar masa kayansa ciki da tin d’azu suke cikin motor…!
fitowarsa k’ofar gida ya tadda inoussa zaune shima cikin kayan shan iska,zaune yake kan kujera mai cin mutum d’aya sannan kuma ya d’aura k’afafuwansa akan d’ayar kujerar baby yumna na kwance bisa kirjinsa alamun bacci takeyi…!
zama yayi shima akan d’ayan kujerar bayan inoussa ya sauk’e k’afafunsa suka fara hiran yaushe gamo dasuka jima basu samu damar keb’ewa kamar haka ba…!
sunjima suna hirarsu sosai sbd suma sunsan ba k’aramin kewar junansu sukayi ba,inda aliyu kebama inoussa shawarar komawa bakin aikinsa idan dai har dagaske komai yawuce kamar yadda ya fad’a masa,bayyi musu ba kuwa ya amince sbd shima ya gaji da wannan zaman banzan da yakeyi komai saidai ayi masa yana daga zaune…!
ganin lokacin sallah yakusa yasa su mik’ewa inda aliyu ya karb’i baby yumna data fara k’ananun kukanta alamu sun nuna tana naiman uwartata…!
kowa gidansa ya shige,inda aliyu bayan ya shigo ma bai tarda kowa a parlon ba,saida yayi alwalarsa t’saf kamin ya fito ya wuce d’akin fad’imatou batare da yayi knocking ba ya tura k’ofar…!
hmmmm numfashinsa ne ya kusa d’aukewa na wucin gadi sbd abinda yayi tozali dashi???? batare daya ce mata k’ala ba ya ajiye yumna yayi waje har yana tuntub’e dan kar alwalarsa ta karye bai shirya ba…!fad’imatou ta bisa da kallo tana sakin wani shegen murmushi mai k’ayatarwa wato tarkonta yakama…!
fitowarsa daga d’akin kuma yayi daidai da sak’k’owar husna sanye da wani shegen wando da ko rabin cinyarta bata kai ba…! kyawawan cinyoyinta dik suna waje suna bada wani kalar shining kamar tarwad’a…! wani t’sinannen rigar dake jikinta ma abin kallo ne,wanda hausawa kance da babu gwara babu dad’i…!
kallo d’aya tayima aliyu da narkakkun idanuwanta daya gaza gane ma’anar kallon ta d’auke kanta daga gareshi kamar batasan ma da wanzuwarsa a wurin ba ta shige kitchen na k’asa tabarsa da sakakken baki har yawu na d’ilala????????????…!