NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

muk’ut ya had’iye wani shegen yawu daya kusan sark’e masa mak’oshi…! badan yaso ba dan dole yakoma d’akinsa yasakeyin alwala ya fice yana sakin t’saki shi d’aya kamar t’saka????????
bayan an idar da sallar ma k’in shigowa gida yayi ya zauna a masallaci yana karatunsa domin kuwa yace bai shirya su kashesa daga dawowarsa ba wlhi????
saida akayi sallar isha’i ya shigo gidan nasa wajen k’arfe takwasa na dare…!
husna kam sosai zuciyarta ta sosu a wannan lokacin na ganin daga inda ya fito…! wato itace bazai iya xuwa ya sameta har d’akinta ba sbd dama ba k’aunarta yakeyi ba lik’a masa ita akayi kamar yadda ya fad’a mata tin farkon watan aurensu…? k’wafa tayi tana shirya kalar horon da zatayima gwarzon nata idan tayi ram dashi a tafin hannunta… ! b’angare d’aya kuma na xuciyarta na ce mata aikuwa bazata tab’a samun wannan damar…! sbd tinda take t’sawon rayuwarta bata tab’a ganin inda aka had’a buzuwa dakuma kanuriya kishi ba,buzayen basu zamo mowa ba cikin gidan… !ballantana kuma fad’imatoun data rigata haifa masa xuri’a ta tabbatar mat’sayinsu ma sam bazai tab’a zama d’aya ba a wujen aliyun…! haka nan zuciyarta tayi ta kit’sa mata abubuwa maras amfani…! daga baya kuma saita tuno maganar da momma ta fad’a mata,wanda nan take taji k’warin gwiwa ya shigeta naajin itama macece mai aji wanda itama zata iya dik wani abinda babu haramci na ganin ta k’wato zuciyar yayan nata ko ana ha maza ha mata…!
batare da tayi abinda ya kawota kitchen d’in ba ta koma d’akinta…!
haka nan zaman gidan aliyun ya zauna na t’sawon sati babu wani armashi ko kad’an kowa yanaji da nasa miskilancin,tinda babu wanda zai nunama wani mulki ko kuma izza????????♀️…!
amma fa sosai aliyu ya jigatu a wannan kwanakin…! sbd ba k’aramin kashewa way’annan matan sukeyi ba kamar bazasu barsa darai ba haka nan suke gasa masa aya a hannu????
dik yabi ya wani susuce daky’ar yasamu ya k’arashe wannan satin…!
zaune suke cikin parlonsa ko waccensu ta cankare abinta cikin kayayyaki masu maatukar kyau da t’sari sai zuba k’amshi suke…! sun saka oga kuma mai gida aliyu dashine musabbabin taron nasu sbd shikam wlhi yau dole ayi d’aya a wannan gidan????♀️
dogon jawabi sosai aliyu yayi masu na buk’atar zaman lafiya cikin gidansa…! ya nuna masu shi baya buk’atar had’a masa husuma a cikin gidansa da sunan wani banzan kishi…!
kuma baice masu karsuyi kishinsa ba,amma fa susan kalar kishi mai armashi kalar na masu ilmin addini ba kalar na jahilliya ba…!
sosai yagama masu hud’uba tas…! yabuk’aci idan da mai magana…!dik sukace babu…! daga ya raba masu kwanakin da zasu nayi…! inda zai fara daga d’akin husnaa idan ya mata satinta d’aya na farko aure zasu nayin kwana bibbiyu…! anan wajen kuwa fad’imatou tayi t’sag itawa mai adalci tace ka k’ara masa sati…!sati biyu kenan,sbd wai itama ya mata fiye da hakan…! (billahillazi nikam bazan iya wannan ta’asar ba da kwanaki na ????????????????????)
saida suka gama komai aka rufe taro da addu’a…! har d’aki aliyu yakai yumna data riga tayi baccinta tintini sbd dama ita sam bata da rigima…! anan yasake lallab’a oganniya mai kyautar sati????kamin ya fice zuwa d’akinsa bayan ta gama dagula masa lissafi…!
husna ma d’akinta ta wuce …! wanka tayi mai rai da lafiya abinta,kamin tayima jikinta lungu da sak’o b’arin wani shegen turare da bata tab’a amfani dashi ba…! momma ce tabata shi tace tana amfani dashi dik dare idan zata keb’e da aliyun…!hatta ga gashin kanta kalar nasa k’amshin daban ne…! inda ta shirya kanta cikin wani arniyar rigar bacci mai shara shara ta sake bin jikinta da daddad’an turare…!
saiga aliyu ya shigo cikin farin jallabiya fari k’al dashi…! shima…!
bayan sun gabatar da dik abinda ango da amarya yakamata suyi kamin akaiga babban harka suka zubama junansu ido bayan sun gama cin kazarsu dasu freshi milk …!
*team aliyu and husna*
*team inoussa and fad’imatou*
*team ummie2018*
*comment*
*share*
*vote pls*
*follow me on wattpad@ ummie2018????????*
[9/21, 7:04 PM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
_(wacece bora)_
*????????©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION????????*
*_“`( home of peaces, joint of entertainment, to educate and enlighten our readers✍????)️“`_*
*wattpad:UMMIE2018*
*oum muntaz✍????*
*whatsapp number:09076427357*
*page 39-40*
????????????????????????
zuba mata mayun idanuwansa masu matuk’ar narka da ita yayi kamar zai lasheta t’sabagen jarabar dake cinsa t’sawon lokaci…!
haka nan ta t’sinci kanta da t’sananin jin kunyan aliyun yasa tayi k’asa da kanta tana wasa da yat’sun hannunta,data ga kallon yamata yawo saita mik’e a sukwane ta haye kan katifa ta tafi can k’arshen kuryar katifar ta duk’unk’une cikin bargon ko hijjap bata cire ba wai kar aliyu yaga hanyar tab’ata????
shima mik’ewa yayi yana dariya k’asa k’asa ya tub’e jallabiyar jikinsa,take kuwa lafiyayyar fatar jikinsa murd’ad’d’iya ta baiyana…! aikuwa take husna ta rint’se idanuwanta sbd yadda gabanta ya fad’i na ganin halittar yayan nata mararan da bata tab’a gani haka na sai yau…!
hayewa kan gadon shima yayi,inda shima ya mat’sa can kusa da husnar,hannu d’aya yasa ya d’agota kamar wata y’ar t’sana sbd yadda take dama ba wani jikin sisin kwabo bane sai k’ira????
“yaa…aliyuuuu”
“shiiiiii”
aliyu ya kat’seta tin kamin ta cucesa da magiya a barsa da langwam????
aikuwa silif ya fiddo da ita daga cikin bargo ya zare wannan hijjap d’in dake masa shamaki da kayan alatunsa☺️
wato oga aliyu saida yayima husnatyn momma timb’ir yabarta daga ita sai d’an kamfai d’inta ko bz babu kuma ajikinta sbd dama ita bata kwanciya da shi…!
wani k’aramin ihu husna tasake sbd t’sananin kunyar da aliyu yasata ta shige jikinsa jikinta na d’aukar rawa ta b’oye nankuwa batasan ai ta cinnowa kanta wutar da bazata iya kashewa bane????
wani zazzafan ajiyar zuciya kusan lokaci d’aya suka sauk’e sbd had’uwar bodyn nasu ba k’aramin wani abu ya haifar masu ba mai matuk’ar kaifi…!
jin wasu abubuwan dasu tokare masu faffad’an k’irjinsa yasa yasake shiga cikin wani yanayi mai matuk’ar laifi,aikuwa take tasake k’wak’umeta dakyau itakuma a lokacin take k’ok’arin kwace kanta daga garesa amma kuma inaaaa???? ta makara…!
a wannan daren…! husna tasan mai ake nufi da aure dakuma zama cikakkiyar mace…! aliyu yayi watandarsa iya son ransa! ua kwashi gara iya gara kam …! wannan daren ya shiga cikin daruruwa guda biyu da bazai tab’a mantawa ba t’sawon rayuwarsa…!
ya amayo mata da sirrin zuciyarsa…! ashe fa oga aliyu shine mrs unknown na husna…! ya riga da yasan cewa ita d’in dama ba y’ar gidansu bace…!
sosai husna ta shiga cikin t’sananin farin ciki a wannan daren…!take tama manta da wani ciwo sbd kalaman da oga yayi amfani dashi wajen gusar mata da nata ciwon…! tin cikin wannan daren ba k’aramin kulawa da tattali ba ta fara samu daga oga aliyu…!
shi gasa ta sosai cikin ruwan zafi ya wanke bedsheet d’in a cikin toilet kamin suka koma bacci manne da junansu…!
t’sawon wannan daren da suka kasance cikin farin ciki kuwa sosai fad’imatou tayi kwanan kuka bana wasa ba…! wanda sai a wannan daren tasan da cewa ita d’in ba k’aramin kishin aliyun allah ya d’aura mata ba…! ganin ukun daren yayi yasata mik’ewa ta d’aura alwala tafara gabatar da sallolinta!aikuwa kamar anyi ruwa an d’auke haka nan taji zuciyarta tayi wasai????saida tayi sallar azuba kamin wani wahalallen bacci yayi gaba da ita…! inda allah ya taimake ta ma yumna an jima dayin bacci…!