NIGERIA KO NIGER Complete Hausa Novel

Baa dakansa yau akaje tarbo samarin yayan nasa wanda inda ace sauran ne bai taba kwatanta hakan ba kou kadan…
Sadam kamar yayi kuka haka yakeji sbd kishi ganin yanda kiri kiri a ke nuna banbanci acikin gidansu…
Basuyi cikakken minti shabiyar dazuwa ba jirginsu aliyu yy landing a filin jirgi dake garin maiduguri…
sojoji me kala kala ke sakkowa daga matakalar bene cike da annashuwa da farin cikin dawowa kasarsu ta gado wanda suka shafe sawon lokaci basa cikinta…
can hango wani kyakkyawan saurayi mai cike da jarumta na sakko daga step fuskarsa a sake cike da farin ciki sanna kuma mai kama dashi ke biyo bayansa wanda tsantsar kamar tasu harta baci amma wannnan kam fukar nan a hade take kamar hadari…
bama zakayi tunanin ya taba dariya ba sawon rayuwarsa…gaskiya idan nace zan tsaya kwatanta maku tsantsar halittar da allah yy a wannan wajen zamu bata lokaci…
kawai kuyi zooming kalar kyawunsu gasu farare tas dasu masu jini a jika…
wayyo idan kukaga fuskar baa a wajen saiku ce bashima dawasu yayan kaf rayuwarsa susu kadai allah ya basa…
inoussa kamar yy yaya dan farin ciki haka ya rungume baa cike da farin ciki ganin mahaifin nasu cikin koshin lfy…
baa nayi kewarka sosai wlhy…fadar inoussa cikin sakin fuska…
wani dogon tsakin da sadam yaja ne ya fargar dasu wanda cike da mmk baa ke kallonsa amma shikam take yabar wajen yaja motarsa ya bar airport din…
baa kam dabaisan dalilin dayasa sadam yin hakan ba kawai suka cigaba da farin cikinsu aliyu kam tsaf ya fuskanci dalilin dayasa sadam yin hakan amma sai ya share kawai…
haka suka dungumo zuwa gida wasun kam dariyar yake kawai sukeyi bawai yakai har zcyr su bane…
amni kamar ta maidasu ciki takeji don tsananin farin ciki(soyayyar uwa daban take dana kowa)
ganin yanda aka kawata masu part nasu abin sam bai burge aliyu ba amma inoussa kam sai dadi yakeji abinsa ganin kalar dasuka fiso akayi amfani dashi wajen furnitures dakomai na part nasu…
bayan sunyi wanka suka shirya cikin kaya kala daya na shan iska suka koma part na amni inda suja tarda baa nacan na jiransu…
dining suka hau inda amni tayi serving nasu suka zage suka cika cikinsu tsaf… (kunsan maza da cin abinci ballantana kuma soja mazan fama)
saida suka sha hira abinsu aliyu ma yasake fuska suka sha hira ssallah ce kawai ke fiddasu kuma kaf yaran gida babu wanda yazo domin masu sannu da zuwa…amni kam ko a kwalar rigarta wai haka dai sai wajen 8 suka mata sallama akan zasu je su huta…
suna fita sukayi part na farida suka gaysheta ta ansa masu babu yabo ba fallasa sannan sukaje part na jameela itama dai gashinan har gwanda farida…
daganan suka wuce part na momma……
TEAM NIGER
TEAM NIGERIA
TEAM BUZAYEN AGADEZ
TEAM KANURIN BORNO
TEAM UMMIEN2018
*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummien2018*
[9/8, 2:28 AM] ????oum muntaz????????????: *NIGERIA KO NIGER…?*
(wacece bora)
*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment to educate and enlight our readers)_*
*wattpad:UMMIE2018*
*whatsapp number:09076427357*
page 8
Husna duk ranta bai mata dadi ba sbd ya aliyu bai shigo masu ba gashi har kwalliyar dasuka masa ma yabaci abinci kam dama wannan yanayin wajen sati ma bai baci ba…
miyan ma yana cikin plast sabone kuma mai tsada dan haka akoi rike zafi sosai ba kadan ba…
itakuma batason zuwa part na amni ko kadan sbd tagane matar ba kaunarta takeyi ba ko kadan shiysa ko gaysheta zatayi saidai idan suka hadu da safe a wajen baa…
fuskannan a cinkushe yake suna zaune abunsu itada sadiya suna kallo sunsaka kayan baccinsu momma kuma tashiga daki domin gabayar da sallar isha’i bata fito har yanxu…
inoussa ne yafara shigowa cike da farin ciki sadiya taje tayi hugging nasa tana kyalkyala dariya sbd itakam akoita dason yan uwanta kuma tasansu sbd tana ganin pics nasu a waya…
shigiwar aliyu aykuwa tasake wani ihu cike da tsananin farin cikin ganin abokin fadanta ta danesa sai murna take zubawa… ganin yanda take farin ciki saiya biye mata…
zuwa lokacin inoussa sun gaysa da husna dake zaune ko motsi batayi ba sai turo baki takeyi ita pha fushi take da ya aliyu yau…
mamakin kyawun yarinyar inoussa keyi sbd shifa gani yake babu wanda yakai fadimatou kyawu amma ko gashi acikin kannensa ma akoi…
bazai iya cewa ga taka maimai wacce tafi yar uwarta kyauba a cikinsu shiysa kullum idan sunyi waya yake cemata karta sake tana fita muddin babu nikapbda safa tare da ita……
aliyu kam har yasamu waje ya zauna sadiya bata barsa ba…husna ko dauke kai ma tayi kamar wacce ke kallon amma ko hankalinta nakan yayanta amma bazata kulasa ba wai…
Jin hayaniyarsu ne yasa momma fitowa cikin fara’arta suka gaysa suka danyi hira kadan inoussa yamusu sallama sbd shikam bacci yakeji dama kuma shikam akoi raki kamar ba soja ba…
momma takalli husna tace ina abincin da kika shiryawa yayan naki ne nagama kamar bakya farin cikin zuwansa ba kamar dazuba kou yar mommah…?
turo baki tayi cike da shawaba tace momma waye ne yayana kuma ? ni ay banga kowa ba…!
cike da mmk momma tace lallai ma husna yanxu yayannaku ne baki gane ba ko menene…?
duk daukin zuwannasa da kukeyi dama bakisan kamanninsa ba ko minene…? momma kiyi shuru mana wai…!!
nayi shuru uwata na lura halinne ya motsa yau kou?
aliyu kam dariya ce fal cikinsa ashe itama rigimammiya ce kamar sadiya… sadiya ce ta mike tace ya aliyu bari kaga naje na dami ya inoussa shi sai kace ba soja ba zayyi bacci daidai wannan lokacin…?
dama ya gaji da surutun yace umma tagaida a’isha fitinanniya duk kinbi kin cikuikuyeni dib…dariya tay tace wato tun daga yau kafaramin halinka kou?
zamu hadu gobe ne ay saikayi kuka zan rabu dakai…
momma na tafi hira saikun ganni… cike da murmushi momma tace nikam babu ruwana tsakaninku idan kikaje kika damesa…
batare da ta kulasu ba tayi ficewarta ta wuce part nasu aliyu abinta…
momma mikewa tayi tace bari naje na kammala abinda nakeyi kaminnan ke kuma saiki kawo masa abincinsa kinji ko…?
daganan tawuce dakinta domin karasa aykin datakeyi na gyara wadrop na ta…
zuba mata ido yayi yana kallonta yana mmkin girman yaran kamar wasu masu shekaru … mikewa tayi cike dan sanyin jiki bata kalli inda yake ba taje dining ta dakko wamers na abincinsa…
takawo ta ajiye a gabansa taje ta bude fridge ta dakko wani jug wanda ya dauki sanyi sosai har kana iya gane haka ta jikinsa… ta dauro sa a aka tray da cups guda biyu tazo ta ajiye duk yana kallonta…
sai turo baki takeyi haka ta zauna ta bude ta dakko laida biyu ta war ware masa aka plate kana ta bude miyar da har yanxu akoi zafi saii wani sihirtaccen kamshi ke tashi (gaskiya duk wanda baisan tuwon dalayi ba ya koya ya gwada )
bayan tagama serving nasa ta matso masa da kunun aya datayi masa ta tsiyaya masa sannan ta mike daniyar barin wurin……
hannunta yakamo ya janyota jikinsa cike da kasala yayi hugging nata tayi lamo ajikinsa tana sauke ajiyar zcy… take saiga hawaye shar yana zuba harda sheshshekarta kamar wacce aka doke ta…
cike da damuwa yafara magana kamar wanda baya so yace mai aka maki ne kanwata…? bakiyi farin ciki da zuwa na ba ko asma’u? shiysa kike ta bata rai sbd bakyason ganina?
cikin shagwaba tana tura baki tace ya aliyu bakai bane kaki zuwa tun daka sai jiranka nake tayi… kuma ……