Noor Albi

NOOR ALBI 10

Mamuhgee 10
ArewaBooks@Mamuhgee

Murtala Muhammed International Airport
‘Yan media ne wainda suka samu damar zuwa suke cakude cikin mutane suna Dan baza idanuwa akan gurin fitowar baqin dasuka sauka
Wasunsu nata gyara riqon wayoyinsu,

Saninsa amatsayin AMB ALT PERM Wanda yake daukan lokaci Mai tsayi Bai zoba ga labaransa da ake bugawa lokaci lokaci akan wasu ayyukan da wasu taron da yake halarta a sauran qasashe dakuma yawanci wasu daga manyan Nan Dake yawan ziyartar qasar America matuqar suna buqatan ganinsa yasa Yan media zuwa airport din samun labarin saukarsa ayau duk da Babu tabbaci Amma dai tunda sunsamu labarin sunzo Dan tabbatarwa,.

Sanin Kota yayane yan media bazasu rasa samun labarin zuwansaba yasa Tun kafin saukarsa A Abdoul daya rigasa isowa tun satin daya gabata ya iso airport din da wuri tareda motar securities daya daga cikin securities Dake gidan gidansa na Lagos.

Sanye yake cikin navy blue Bottega veneta foreign kaftan dasuka tsananin bayyanarda kyawu da haiban da Allah yayi Masa da kwarjini
Hakama manyancinsa gabaki daya a sakaye yake sbd har wannan lokacin hutu da lafiya tareda irin Rayuwar tsari da nutsuwa dayake tareda tsananin hutu da arziki da Allah yabasa suna taimakawa gurin rage manyancinsa sosai,

Wayoyinsa ne kawai a hannunsa sai wata takarda wadda Yana fitowa gabaki daya kallo yadawo kansa sbd masu daukan hotunansa dasukayo kansa securities na taresu shikuwa ko dagowa baiyiba ya kallesu direct mota suka nufa A Abdoul na gefensa bayan ya karba wayoyinsa da takardar hannunsa Yana Masa barka da sauka
Har lokacin Yan media binsa sukeyi suna daukan hotunansa tareda jeho Masa tambayoyi akan dalilin zuwansa daketa yawo na sauya wasu daga cikin manyan Ambassadors da ake zargin za’ai Wanda shine Head Amb din.

Securities ko kadan Basu Bari Yan media din sun samu isowa ko kusansa ba har yashige mota batareda yako dago kyakkyawar fuskarsa ba.

Cikin wata black BMW 7 series A Abdoul ya jasa suka bar airport din bayan A Abdoul ya kunna Masa wayoyinsa guda biyu na Nigeria
Sai alokacin ya dago ya kalli A Abdoul din tareda karban wayoyinsa Yana Nemo Numbern mahaifiyarsu Anne yasaka kiranta tareda Dora wayar Kan kunnensa.

Babban gidansa deke Victoria island suka nufa Ana parking yafito Kai tsaye ya nufi ciki Yana waya har lokacin da Anne.

Masu aikin gidan ne Mata guda biyu sai namiji daya suka ringa Dan russunawa cikin grimamawa suna cewa”

Welcome sir.
Kai tsaye yake amsa musu da hannunsa Yana Dan jinjina musu Kai duk da bai waiwayo ya kalla inda suke a tsayen ba Amma dai qaidarsa ne duk Wanda ya gaidasa Yana amsawa Koda Bai kalleka ba sbd rashin kallon mutane kamar dabiarsa ce baya iya zubawa mutum ido kamar yasan cewa idanuwan nasa na rikita mutane da kwarjininsu.

Qamshin daya fara cin Karo dashi daga babban palon na qasa yasashi Dan dago manyan fararen idanuwansa ya kalli palon take ya fahimci Mss Na’ima na garin kenan.

Kai tsaye hanyar hayewa sama ya nufa Yana sallama da Anne ya kashe wayar Yana qarasa hayewa stairs din.

Bai tsaya palonsa na musamman ba Kai tsaye Master bedroom dinsa ya nufa Wanda Yana tura kofar ya shige qamshin turarensa na Bois Elite daya Gama Kama komai na dakin ya tarbesa tareda qamshin Royal Night oud Roomfresh dayake tashi shima ahankali da gyaran dakin da akai masa,
Ya nufi gaban babban mirror Dake dakin ya tsaya Yana cire maballan gaban rigarsa bayan ya aje wayoyinsa Kan wani golden table set din Dake dakin gefen babban king-size bed dinsa.

Toilet ya nufa yajima aciki kafin yafito daure da brown towel yana tsane jikinsa da wani qaramin towel din ya nufi gaban mirror ya tsaya Yana cigaba da goge jikinsa…….

Murda kofar bedroom din akai aka turo tareda shigowa gabaki dayanta cikin takun nutsuwa sai Kuma ta tsaya cak daga bakin kofar tana kallon fuskarsa ta cikin madubi shima kallo daya yayi Mata yaci gaba da abinda yake…

Jikinsa ta zubawa idanuwanta sbd daukan idanuwanta da farar lafiyayyar fatarsa keyi,
Kan qirjinsa Mai Fadi da gangaro da idanuwanta dake raunana zuwa Kan qaqqarfan qwandar hannuwansa dasuke bayyanarda lafiya da qarfinsu ga lafiyayyar fata,
Ji tayi idanuwanta sun ciko da hawaye kamar ta Dora hannu akai taita rusa ihu tana birgima aqasa akan ya taimaketa ko Wasa yabari ta ringa Yi da jikinsa Dan kuwa duk lokacinda tayi arba dashi Babu Kaya Jin take Kamar ta jawosa Tai Masa fyade Koda kuwa shi baida abinda zai Mata ita tanada abun yimasa Amma koyaushe sai Yana hanata kusantarsa sbd karta sabawa kanta da abunda zai ringa hanata sukuni takasa riqe buqatarta,
Gashi ita tayiwa kanta ta hanyar cewa zata zauna dashi ahakan har tsawon rayuwarsu bayan yayi yayi ta tafiyarta tayi aure inda za’a Bata haqqinta na aure Amma taqi,
Har sakinta yayi so biyu akan tatafi Amma ta boye sakin tace Masa bazata taba tafiyaba itama batada lafiyar zata zauna dashi ahaka bayan tasan kwadayinta akansa kullum qaruwa yakeyi duk tana ganinsa
Shiyasa yake nesanta kansa da ita kada yaringa shiga haqqinta da yawa tunda Yana iya ganin tsananin sha’awarsa a tareda ita,
Gashi shi tunda yasan baida abinda zai iyayiwa mace yasa Koda Wasa ko kiss baitaba kwatanta yiwa kowace mace ba bare harya wuce Nan duk da likitansa Yana basa tabbacin sauki zaizo Masa Amma saiyana kiyayewa Dan saukin zai iya zuwar Masa da zazzafar sha’awa Mai qarfi da hadarinda idan ya fara sex da mace zaiyi wuyar iya barinta Dan Haka yake Kan magani da tsari sbd gujewa hakan idanma lafiyar zatazo tazo Masa alokaci na iya controlling kansa.

Sakin kofar dakin tayi tareda juyawa ta koma Palo bayan taja Masa kofar tunda ba’a tsaya Masa idan Yana shiri.

Baro saman tayi ta nufi bedroom dinta Kai tsaye da sauri ta lalubo wayarta ta kunna videos din data Saba kalla Dan ragewa kanta shaawa.

Gidan tsit yake sbd sanin Maigida na gari Dan Haka kowa ya kammala aikinsa ba matsala ya Adana kansa,

Bayan sallar magrib ya sauko palon sanye cikin wata lallausan milk jallabiya daketa kyalli
Qafafunsa sanye da slippers na D&g hannunsa ko agogo Babu sai qamshinsa dake mamaye palon cikin sanyi.

Sanin lokacin saukowarsa yasa Mss Na’ima fitowa cikin wani irin ado na wata purple Embellished Emboidery super datai Mata kyau sosai sai wani qamshi Mai qarfin gaske na turarukan daban daban take bugawa ga fuskarta Tasha simple kwalliya ta nufi dining room datasan can ya nufa
Kusan atare Suka zauna Kan dining din M Sarat ta matso tafara serving nasu abincin cikin girmamawa sbd itace Mai aikinsa ta tsawon shekaru tun Bai manyantaba take Masa aiki to yanzu yazama Bata aikinma saidai bada umarni wa masu aikin saidai hidimarsa Kam har gobe itace Mai Masa.

Shiru ya ratsa gurin sunacin abinci cikin nutsuwa da kamewa yake komai nasa shiyasa komai yayi abun burgewa da koyi ne wainda suke taredashi.

Bayan Gama cin abincinsu palo yadawo ya zauna Dan bawa Mss Na’imah lokacinsa itama.

Kusa dashi sosai tazo ta zauna tareda Kai hannayenta ta Dora akan nasa Dake Kan jikinsa ta zuba Masa fararen idanuwanta tana sakin murmushin Jan ra’ayi a yangance da son Jan hankalinsa tace”

Amma dai zamu kwana biyu anan kafin ka wuce Abuja?

Dan waiwayowa yayi ya kalleta batareda ya motsaba yayi Mata kallon minti biyu kafin ya maida kallonsa kan tv cikin kamewarsa da Dan sakewar fuska tunda ita din iyalinsace a gajarce yace”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button