HAUSA NOVELRASHIN SO Complete Hausa Novel

RASHIN SO Complete Hausa Novel

**********************

Yah Hamid bai zarce ko’ina ba sai abakin makarantar da Basheer yake karantassuwa, kashe mashin d’insa yayi ya zauna samansa dubin agogon da yake mak’ale ahannunsa ya dingayi yana dubin lokacin da za’a tayarda d’alibbai ya kusan yi, zaman jiran atashi daga school ya dingayi can yaga students sun fara fitowa da yawa dube-dube ya kamayi kozai hango Basheer haka dai students suka cigaba da watsewa suna zuwa gidajensu, sannu ahankali mutane suka rage yah Hamid ya zare key d’insa ya sanya acikin aljihunsa direct ya nufi office d’in dayake mallakin Basheer ne, yana zuwa bakin k’ofar office d’in ya tura iskosa yayi yana tattara littafansa da kayayyakin da yake amfani dasu jin shigowar mutum cikin office d’insa dole yasa ya d’ago kansa fuskarsa amurtuk’e babu alamun rahama cikin kakkausar murya da hargowa yace”kai lafiyarka na shigomin office batare da izinina ba!? “.
Mugun kallo yah Hamid ya jefeshi dashi wanda asanadiyar haka saida d’iyan hanjin cikinsa suka motsa!.
“lafiyar ce ta kawo haka kai har kanada matsayin dazan nemi izininka sannan in shigo cikin office d’inka!Bakada wannan matsayin Basheer saboda bakada mutunci”.
Basheer ya kallesa cikin b’acin rai yace”nine banida mutunci ko shegiyar k’anwarka mara tarbiya wadda bata gaji halin kirki ba!”.
“k’anwata ce batada mutunci kuma bata gaji halin kirki ba!?”.
“na fad’a da babbar murya batada tarbiya!”.
Yah Hamid yaji zafin aibanta Naja’atu da Basheer yakeyi tareda zaginta, harzuk’a yayi zuciyarsa tana tafasa sosai ya isa wurin teburin da Basheer ke tsaye yasa hannu ya chakumi wuyan rigarsa yace”sake fad’ar abinda ka fad’a idan kai ba shege bane yau zan nuna maka na fika rashin mutunci da ta’addanci! “.
Mutsul-mutsul Basheer ya dingayi kamar kifi saboda ya shak’u iya shak’uwa awuyansa dak’yar yake fitar da numfashin wuya sosai yace”Hamid ka sakarmin riga fa ka shak’emin wuya sosai!”.
“bazan saki ba kayi duk abinda zakayi yau so nake inga k’arshen iskancinka baka ce bamu gaji tarbiya ba! Sannan dukan da kayiwa Naja’atu saina rama mata domin ba baiwar gidanku bace”.
“ka sakarmin kwalar riga sai muyi magana hankali kwance nifa ban duketa ba gaskiya”.
“babu wata maganar da zaka gayamin tayi tasiri azuciyata idan baka duketa ba kwancin belt d’in waye ajikinta!? Mak’aryacin banza da yofi wanda baya adalci atsakanin matansa”.
“naji dai ka sakeni muyi magana”.
Yah Hamid ya k’yalesa bai sake tanka masa ba yah Basheer ganin bazai sake masa kwalar riga ba yasa shima ya kamasa da kokuwa yana kai masa duka ajiki, Hamid yana ganin Basheer nason nuna masa hauka da wawanci dunk’ule hannunsa yayi yakai masa naushi abaki kaji gwafff!Basheer ya saki k’ara saboda ba k’aramin rad’ad’i da zafin naushin yaji ba daurewa yayi ya kaiwa Hamid chapka da hannunsa cikin zafin nama Hamid ya chafke masa hannayensa tareda d’aukeshi da gigitattun maruka guda biyar wanda asanadiyar haka saida ji da ganin yah Basheer suka d’auke na wucin gadi razananniyar kuwwa da k’arfi ya saki yana cewa “wayyo! Wayyo jama’a kuzo ku ceceni ga mahaukacin nan yazo har cikin office d’ina yana shirin kasheni! “.Rufesa da duka yah Hamid yayi yayinda Basheer ya kasa ceton kansa malaman da suka rage basu tafi gida ba suka shek’o da gudu rudududu sukayo cikin office d’in Malam Basheer Tasi’u haka yake rubuce abakin k’ofar office d’insa…

Suna shigowa Malamai biyu suka shiga atsakaninsu dak’yar suka k’wace yah Basheer ahannun Hamid, jan kowane sukayi agefe suna basu hak’uri hak’ik’a rayuwar yah Basheer tayi matuk’ar b’aci sosai saboda yadda Hamid ya tozartashi da walak’antashi agaban mutane dayake Malaman sunsan yah Basheer shike auren k’anwar Hamid basu tambayi ba’asi ba bale su shiga cikin maganar hak’uri dai suka cigaba da basu sannan Malamai biyu sukaja hannun yah Hamid suna bashi maganganu har wurin mashin d’insa suka rakashi suma sukayi gidajensu.

Acan cikin office d’in Basheer kuwa duka sauran Malaman sunyi tafiyarsu gidajensu yayinda ya rage daga Basheer sai abokinsa Malam Haliru, Malam Haliru yana ganin kowa ya watse ya dubi Basheer yace”abokina kana mi har wannan mahaukacin zai shigo har cikin office d’inka ya jibgeka!?”.

Yah Basheer ya shafi bakinsa daya fashe da jini cikin tafasar zuciya da d’acin rai yace”nima daga sama naji ya rufeni da duka babu zato babu tsammani Haliru na zata ma mahaukaci ne ya shigomin cikin office”.
Haliru yayi huci mai zafi yace”tabbas Hamid ya haukace to akan wane dalili yayi maka wannan walak’anci !?”.

Ajiyar numfashi ya sauke domin ba k’aramar galabaita yayi ahannun yah Hamid ba idanunsa sunyi jajir akan b’acin rai zuciyarsa sai suya takeyi masa duk’ar da kansa yayi yace”ka barshi kawai zan rama ne akan k’anwarsa saboda na daketa shiyasa yazo ya rama mata”.
Haliru yaja tsoki mtsssss yace” amma Hamid bayada hankali idan banda yana wawa ai babu mai shiga tsakanin mata da miji, kanada damar da zaka yanke mata duk hukuncin daka gadama saboda matarkace kaine mai iko da ita”.
Basheer ya dafa kafad’ar Haliru yace”barni dashi zan banbance masa tsakanin aya da tsakuwa tabbas nasha alwashin saina d’auki mummunan fansa akansa! Kuma wallahi bai dokeni abanza ba zai gane ba’a tab’ani azauna lafiya! “.
“bar shege d’an matsiyata nifa gida zan wuce”.Inji Haliru.
“jirani abokina ina zuwa “.Yah Basheer ya had’a kayayyakinsa ya sanya cikin briefcase d’insa ya kulle office d’in, fitowa sukayi atare da Haliru suna tafiya suna maimaita maganar suna fita wajen get d’in school d’in suka tari napep bayan sun biyasa kud’insa dayake yah Basheer baizo da mashin d’insa ba…….
[11/25, 4:01 PM] Mugiratmusa66: ????????????????????????
*RASHIN SO*
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????
????

*INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION*®✍????
(Onward together).

*WRITTEN BY MUGIRAT MUSA*

*Dedicated to*
*Sis Najer’art*

_Free page._

*PAGE 12*

 

Yah Basheer yana shiga cikin d’akin Haseena ya hangota tsugunne tana waya tana ganin shigowarsa ta katse wayar tana murmushi, wurinsa ta isa ta rungumesa cikeda matuk’ar kissa tayi masa kiss akumatu tace”i miss you darling”.
Duk da yana cikin yanayi na b’acin rai amma sai ya danne komai cikin zuciyarsa yace”yauwa babyna ya hidimomin gida”.
“lafiya k’alau”.
Haseena taja hannunsa ta zaunar dashi saman gado manne take ajikinsa tace”bari kaci abinci sannan kayi wanka”.
Murmushi yah Basheer ya sakar mata yace”sai nayi wanka sannan naci abinci”.
Haseena ta mak’ala hannunta saman kafad’arsa cikin raunin zuciya tace”ba damuwa bari in tayaka cire tufafi”.
Fara cire masa tufafi tayi can ta d’ago idanunta suka sauka wurin da yah Hamid yaji masa ciwo, kallon wurin takeyi cikin matuk’ar mamaki tace”mijina waye yaji maka ciwo?”.
Basheer yayi yak’e yace”kedai ina office glass ya fad’omin akai ya bugi wurin bakina shiyasa kikaga naji ciwo”.
Haseena tayi kalar tausayi tace”ayyah Allah ubangiji ya sawwak’a ya tsare gaba tsautsayi ne ashe”.
“Amin babyna tashi ajikina bari nayi wanka”.
Haseena ta tashi zaune yah Basheer ya fad’a cikin bathroom yayi wanka, ita kuma ta mik’e tsaye ta fara gyara bedroom d’inta ta chanza zanen gado turaren d’aki ta feshe room d’in dashi k’amshi mai ma’ana ya k’amsashe d’akin gaba d’aya, tana kammala gyara bedroom d’in ta nufi kitchen ta d’auko tiren abincinsa ta shigo d’aki ta aje masa k’asan carpet itama ta zauna, bada jimawa ba saiga yah Basheer ya fito daga cikin toilet k’amshin turaren data fesa sai bugar masa hanci yakeyi har wani lumshe idanu yakeyi akan yaji dad’in turaren, isa yayi wurin drower yasa hannu ya d’auko manshafi ya shafe jikinsa dashi bayan ya gama shafa mai ya ciro singlet da guntun wandonsa ya saka, turare ya feshe jikinsa dashi sannan ya isa wurin Haseena dake zaune tun d’azu tana kallonsa zaunawa yayi ya sakar mata murmushi yace”lafiyar kallona ko kinga na fiki k’yau ne shiyasa kika kasa kauda idanunki daga barin kallona”.
Haseena tayi murmushin dake k’ayartar da fuskarta tace”ka fini k’yawo mijina shiyasa akullum nake k’ara kishinka da fad’awa tarkon sonka”.
“ke cika zolaya baby”.
“babu zancen zolaya sai gaskiya”.
“fara bani abinci inci mana”.
“to habibi”.
Sanya hannu tayi ta bud’e kular abincin dake gabansu d’ebowa tayi ta fara bashi abaki yana ci ahankali, haka ta dinga bashi yana ci har ya k’oshi sannan ta bashi ruwa yasha bayan yasha ta jaye tiren agefen d’akin.
Yah Basheer yaja hannunta sukayi saman gado suna hawa ya rungumeta ajikinsa yana shinshinar k’amshin turarenta dana lallausan gashinta, ita kuma sai wani narkewa takeyi tana langwab’ewa cikin jikinsa shafarta yakeyi ahankali yana yi mata tafiyar tsutsa nan da nan jikinsu ya mutu romance d’in juna suka farayi suna mutsurniya, kisses suke yiwa juna nan da nan yah Basheer ya fita daga cikin hayyacinsa boob’s d’inta ya kaiwa chapka yana cika hannunsa, Haseena sai k’ara shige masa takeyi ganin ta fara amsar sak’onninsa cikin nishad’i yasa ya sanya bakinsa akan nipples yana tsotsa wani irin rikitaccen dad’i ya ziyarci sassa da k’wak’walwarta k’ara tura masa k’irjinta kawai takeyi akan shauk’in dad’i, shi kuma sai zuk’arsu yakeyi yana liliyawasu Haseena sai k’ara bank’are nonuwanta takeyi tana mannawa bakinsa da k’yau ya dad’e yana shan boobs d’inta cikin jin dad’i, sannan ya koma k’asanta ya cire mata pant yana lasa ai nan itadashi suka k’ara rikicewa da d’imaucewa akan wani sihirtaccen dad’i sosai cigaba yayi da lasawa yana zuk’awa nishinsu kawai kakeji hmhmhmhm hmhmhmhm hmhmhmhm babyna.
Ita kuma sai kukan kissa ashhhhh ashhhhh ashhhhh takeyi sun yamutsa junansu son ransu, daga k’arshe Basheer ya ware mata k’afafu ya fara biyan buk’atarsa sai zillo da sukuwa yakeyi samanta kuka da nishin dad’i ne kawai ya karad’e cikin d’akin gaba Haseena sai ambaton sunansa takeyi tana k’ara tura masa gabanta shi kuma sai cigaba da aiki yakeyi, sunyi awa biyu cur suna abu guda sannan sunka kawo suka tsaya suna ajiyar numfashi sannu sannu, bayan sun huta ne yah Basheer ya kalleta yace”baby akwaiki da dad’i kamar zuma nagode sosai kin jiyar dani dad’i matuk’a Allah ubangiji yayi miki albarka”.
“amin”.Ta fad’a ak’asan zuciyarta .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button