RASHIN SO Complete Hausa Novel
*********************
Da safe Naja’atu ta tashi daga barci bayan tayi sallar asuba share d’akinta da parlournta tayi, sannan ta aza ruwan zafi saman murhu sukayi zafi sosai bayan taga sunyi zafi ta juye ruwan abucket, d’ebo ruwa masu sanyi tayi cikin roba ta zuba cikin ruwan zafin suka zama masu d’umi d’aukar bucket d’in tayi ta nufi cikin toilet ta ajiye, sannan ta shiga cikin d’akinta ta tayarda Rufaida daga barci jan hannunta tayi ta cire mata tufafi direct ta nufi cikin toilet da ita, wanka tayi mata tass ta lullub’e mata jiki da zane d’aukarta tayi ta fito da ita daga cikin bathroom d’in.
Suna fitowa ta zaunar da ita saman cushion ta shafa mata mai tareda yi mata kwalliya, d’inkin atamfa riga da sicket ta sanya mata sannan ta d’auki Suhail ta nufi toilet dashi, bata jima sosai cikin toilet d’in ba ta d’aukosa rungume ajikinta cikin tsakiyar d’akin ta shigo dashi kujera ta jawo ta zauna kallon Rufaida tayi tace”d’aukomin man dake wurinki in shafa masa ajiki”.
Rufaida ta b’ata fuska tareda yin hamma tace”to Ummi ni yunwa fa nakeji mi zaki dafa mana tunda safen nan?”.
Naja’atu tace”d’aukomin man da nace idan kinajin yunwa ai k’ya bari in k’arasa shirya Suhail, in kuma yunwar ta dameki kije wurin Amaryar babanki ta baki abinci”.
Rufaida ta mik’e tsaye tace”kema kinsan bazata bani ba saboda kullum idan Abba ya dawo saiya shigo mata da ledar nama ko wani abu, wata rana ina zaune agabana zasu shige cikin d’aki sun cinye abinsu”.
“to ya zakiyi banda hak’uri koni da nake mahaifiyarki baya bani bale ke, ai komai da kike gani arayuwa sai anyi hak’uri kinga ko Suhail da bayada lafiya bai damu ba saboda ya riga ya b’ace sai dai muyi masa fatar Allah ya taroshi”.
“Amin amin Ummi”.
Rufaida ta d’auko man shafawa ta mik’awa mahaifiyarta sannan ta koma ta zauna a inda take zaune, Naja’atu ta shafe jikin Suhail da mai kayansa ta d’auko ta shafa masa sannan ta ajeshi k’asa ya mik’e tsaye yana k’iriniya da b’arna, Naja’atu ta fito daga cikin d’akin yayinda tabar Rufaida tanayiwa k’anenta wasa yana dariya.
Naja’atu ta nufi wurin murhun data aza ruwan zafi k’ullun kunu ta d’auko a kitchen d’inta ta dama kunu, d’aukar bokitin da ta sanya kunun tayi ta nufi d’akinta ta aje kud’i ta d’auko wad’anda yayanta Hamid ya bata, tana d’auka ta nufi wurin katangar gidansu da yake manne da katangar su Saliha mak’wabciyarta turmi ta d’auko ta aza domin ta k’ara tsawo, tana hawan turmin ta hango Saliha tana sharar tsakar gida Naja’atu ta d’aga murya sosai tace”Aminiyata barka da yau”.
Saliha dake duk’e tana shara taji muryar Naja’atu ai kuwa ta d’ago kanta tana murmushi tace”yauwa k’awata kin tashi lafiya”.
“lafiya k’alau nake”.
“madallah”.Tace yayinda ta gama sharar tsakar gidan tana kwashe sharar data tule tana sanyawa cikin kwandon shara.
Isowa wurin katangar tayi wurin Naja’atu tace”lafiya dai mi kike buk’ata k’awata?”.
Naja’atu tace”sugar da k’osai nakeso idan Rayyanu yana kusa yazo ya siyomin”.
Saliha ta mik’a hannunta Naja’atu ta bata kud’in tana amsar kud’in tace”yana cikin d’aki yana karin kumallo idan ya gama zan bashi ya siyo miki inyaso idan ya siyo in kiraki ta katanga kizo ki amsa”.
“to ba damuwa Saliha zan jira”.
Saliha ta saki nannauyar ajiyar numfashi tace”bakida damuwa Aminiyata shawarar dai da na saba baki itace ki cigaba da hak’uri da juriya akan zamantakewarki da Basheer,duk irin mugusnawa da cin amanar da yakeyi miki ki barshi ga Allah tabbas zakiga ribar hak’urinki anan gaba”.
Kwallar zallar takaici da tausayin kanta suka cika mata idanu cikin sanyin jiki tace”ba komai Saliha hak’uri ya zamo dole tunda akwai ‘ya’ya atsakani, sannan na d’auki wannan amatsayin k’addarata da rayuwar da Allah ya tsaromin tun kafin nazo duniya, saboda haka babu komai *RAYUWA CE* wata rana sai labari kuma komi zai wuce kamar ba’a tab’a yinsa ba”.
Saliha ta kalleta cikin tausayawa tace”maganarki gaskiya ce yauwa na manta ban gaya miki ba anjima kad’an Masa’uda tace zata kawo wankinta kiyi mata”.
“to babu matsala bari in barki ki k’arasa ayyukanki”.
Saliha ta gyad’a kanta alamar gamsuwa tace”to sai anjima”.
“mu jima lafiya”.
“Allah yasa”.
“Amin”.
Saukowa Naja’atu tayi saman turmi tana juyowa idanunta ya sauka ga Basheer shida Haseena suna mak’ale da juna kamar zasu cinye juna, ga naman kaza agabansu da zafinsa k’amshi sai tashi yakeyi sannan ga leda biyu aje wurinsu d’ayar d’anyen nama ne d’ayar kuwa gorar lemu ne aciki masu sanyi, k’amshi sai dukan hancin Naja’atu yakeyi giftowa tayi zata wuce kenan yah Basheer yayi mata mugun kallo mai cikeda tsananin tsanarta da rashin so yace”aikin kenan kullum kina hawa saman turmi kina zagina”.
Naja’atu taji d’acin maganarsa har cikin ranta batare da ta kallesa tace”mi kayimin na zagi da zan dinga zama ina zaginka?Ai ko wani abu kakeyimin bazan tab’a zama ina zaginka ba saidai in barka ga Allah mad’aukakin sarki”.
Basheer ya kalli Haseena itama ta kallesa sannan yace”ai dama ga Allah nake ba’a wurinki ba nifa ban tab’a tsanar wani abu aduniya ba sama dake!”.
“banason kaso ni yah Basheer ubangijina dai ya yarda dani ya soni”.Tana k’arasa maganarta taja k’afafunta tayi cikin room d’inta hawaye masu rad’ad’i sai zuba sukeyi daga idanunta, maganar Basheer sai yawo takeyi a k’ofofin jikinta alokacin ne takeji wani irin d’aci da k’ololon bak’in ciki yana yawo a sassan jikinta.
Tana shigewa yah Basheer ya kalli Haseena dake zaune saman k’afafunsa daga ita sai zane sai bireziya yayi murmushi yace”Hasee baby kinji wannan banzar yarinyar abinda take fad’a amma bakice komai ba?”.
Haseena ta yamutsa fuska cikin yanga tace”to mi kakeson ince darling ai wannan fad’an tsakaninku ne ba’a shiga”.
Basheer ya kalleta yace”fad’ana ba naki bane kenan?”………..
[11/18, 6:11 PM] Mugiratmusa66: ????????????????????????
*RASHIN SO*
????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????????
????
*INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION*®✍????
(Onward together).
*WRITTEN BY MUGIRAT MUSA*
*Dedicated to*
*Sis Najer’art*
_Free page._
*PAGE 4*
Haseena ta wani marairaice masa kamar zatayi kuka tareda bank’are boobs d’inta masu d’aukar hankali cikin tattausan lafazi tace”fad’anka nawa ne darling amma bai kamata mu tara mata mu biyu ba”.Basheer ya tsurawa boobs d’inta kallo kamar maye dak’yar ya bud’i baki yace cikin shauk’in so”na fahimceki babyna tashi mu shiga cikin d’aki idan kin k’arasa cinye naman”.Haseena ta rik’e ledodin biyu ahannunta tace”na gama mu shiga ciki in k’arasa cinyewa”.
Basheer yace”idan muga shiga cikin d’aki ai babu batun cin nama saidai ki bani zumarki insha in k’oshi”.
Haseena tayi ‘yar dariyar kissa tace”kaidai baka gajiya dayin abu d’aya ya kamata ka dinga barina ina hutawa fa”.
Basheer ya fitar da idanunsa awaje yace”babu ke babu hutu sai ranar da nayi miki ciki”.
Haseena tayi murmushin dake k’awata fuskarta batace masa komai ba, Basheer da yaga tana neman ja mishi rai shiyasa ya sunkuceta daga ita har ledodin dake hannunta sai cikin room d’inta yayi mata masauki saman gado, yana ajeta ya fara aika mata zazzafan kisses ta ko’ina ajikinta nan da nan ta fara amsar sak’onninsa cikin nishad’i ta fita cikin hayyacinta, cire tufafinsa yayi da sauri ya cigaba da yamutsata itama ta dinga mayar masa da martanin abinda yakeyi mata, can ya cire mata bra ya ciro boobs d’inta duka biyu yana mammatsasu nishinsu kawai ke tashi, Haseena jikinta duk ya saki gaba d’aya ta langwab’e masa ajiki tana fitar da numfashin dad’i,sun dad’e suna rikita lissafin juna boobs d’inta yana cikin hannunsa can ya saka nipples d’inta cikin baki yana tsutsa, zurrrrr Haseena taji wani irin mahaukacin dad’i ya ziyarci sassa da k’wak’walwarta k’ara tura masa k’irjinta kawai takeyi akan shauk’in dad’i, sun dad’e suna yamutsa junansu sannan yah Basheer ya kwantar da ita rigiggine ya jefa k’wallonsa cikin raga ya jima sosai yana abu guda awa biyu cur yayi akanta sannan ya sauka samanta mintuna goma sukayi suna mayarda numfashi sannan ya sungumeta yayi bathroom da ita, acikin bathroom d’in ma kamar zasu cinye juna domin saida sukayi shafe-shafe da tsotse-tsotse, dak’yar sukayi wanka suka fito manne da juna da kansa ya shafa mata mai itama ta shafe masa jiki gaba d’aya.