RAYUWAR HUMAIRA Complete Hausa Novel

[13/10 12:47 PM] Aishat muh’d: 105RAYUWAR HUMAIRAT
Khalil aranan kasa bacci yayi….wai meke damuna ne???nasan inason humairat amma mesa nake tunanin habiba???why???da kyar bacci ya kwasheshi…
Yau takama Friday aka daura auren dad da anty Aishat…ana gamawa dad ya mike yacema imam inaso adaura auren islam da humairat,saikuma Khalil da habiba….Abba kasa magana yayi dan bayason ayi abun kunya agaban jama’a..amma ga mamakinshi sai yaga iyayen khalil sun karbi auren habiba anbiya sadaki dubu hamsin..sanan aka daura auren islam da humairat akan sadaki dubu hamsin aka shafa fatiha….islam, khalil,Abba sakin baki sukayi suna mamaki ……saida aka daura aure aka dawo gida…Abba,dad, khalil,islam baban khalil duk aka zauna….baban khalil yafara jawabi yace alh usman kun taba ganin gida bai koshiba aba na waje??lokacin da alh usama yasameni da maganan islam da humairat naji haushi kome yaron nan yayi abisa rashin sanine, sai ayefemai tundadai yanason yarinyar….shikuma dana tun randa habiba da humairat sukazo gidana naga ai habiba yaron dadana khalil ya dade yana nema tane. dukda baisaniba amma son habiba yake sosai,saisa naga komi yazo da sauki nida alh usama mukai plan din komi..kayakuri alh usman inmun batama amma a matsayina na babba nanda sati biyu za’ayi biki islam da khalil su dauki matayensu….wani abun mamaki khalil baiji haushin yanda iyayenshi sukai abunba towai dama bason humairat nakeba???tambayar dayakema kanshi kenan…islam ko murna yake dukda yasan da sauran bala’i tsakaninshi da humairat….Abba yay gyaran murya yace bakomi Allah sanya alheri kaikuma islam ka kiyaye gaba saurin fushi da yanke hukunci cikin fushi baida amfani..akai addu’a aka watse taron…
Khalil da islam suka shiga dakin islam…islam yace khalil kayahakuri abunda iyayenmu sukayi nasan kana son humairat..khalil yace islam bansan mesaba amma wlh ko digin haushi banjiba da aka baka humairat akaban habiba …inaso muzama abokai yanzu kuma namaka alkawari zan tayaka shawo kan humairat har tagane kaine wanda takeso…
Maman shakur
[14/10 10:15 AM] Aishat muh’d: [14/10 7:44 AM] Aishat muh’d: 106RAYUWAR HUMAIRAT
Da daddare aka raka anty Aishat dakinta. kowa sai murna yake basuyi gayyataba yisu yisu sukai bikin,saidai har yanzu ba’a fadanma su humairat da habiba abunda akayiba…..
Karfe 9 suka baro part din anty Aishat, humairat da habiba suka dawo dakinsu dake dakin anty amarya sai fira suke har bacci ya daukesu…..
Islam daren ranan godiya kawai yake ga Allah daya kawo mishi komi da sauki ….
Shirye shirye aketayi dan yau saura kwana hudu biki…tuni dad yafadanma anty Aishat zancen takoyi murna sosai.
Bangaren Humairat abunda ke bata mamaki shine taga khalil yaja baya sosai, yama dena kiranta a waya, saidai ita takirashi dazaran sun gaisa saiya kashe, islam dai yafita harkan humairat ba ruwanshi da ita dan gani yake yariga yasameta…
Yau yakama jumma’a gobene bikin.
Abba Yakira kowa antaru a falo za’ayi magana….Abba yafara da godiya ga Allah daya nunamusu wanan ranan,…yace humairat tace naam Abba, habiba tace naam Abba, wanan taron dakuke gani badon kowa akayiba saidanku..mu iyayenkune munada ikon dazamu zaba muku mazaje nagari,wanan ne yasa humairat mun daura miki aure da islam,gabanta ne yace dumm. sanan ke habiba mun daura miki aure da khalil,ranan da’aka daura auren dad da anty Aishat aranan aka daura harda naku….insha Allah habiba ke gobe bayan an gama biki za’a kaiki gidanki,ke kuma humairat sairan lahadi zaku tafi….humairat da tuni tafara kuka tadago kai zatai magana ganin irin hararan da dad kemata yasa cikinta yay kululu, Abba yace kunada magana ne??sukace a’a,yace to zaku iya tafiya…bayan fitansu Abba ya kalli islam da khalil yace nabaku amanan yarana, banda matsala da khalil saboda shi mutum ne mara zafi kaman yayarshi. amma kaganka islam wlh inhar kasake kabatama humairat rai sainai mummunan sabama, kuma ka tabbatar ka lallabata ta hakura kanajinako??yace eh Abba oya kutashi kutafi….bayan fitansu anty Aishat tace alh Nagode da wanan karamci da kuka mana nida kanwata Allah bar zumunci,Allah saka da alheri. Abba yace bakomi karki kara gode mana kigodema Allah..anty amarya tace alh nima nagode da yanda kadau kanina kaman danka, yace shii nizan godemiki dakika kula da yarana dukda bake kika haifesuba…dad yarike hannu anty Aishat yace matas zomu barmusu dakin tsofai tsofai dasu zasu fara soyayya a gabanmu,Abba yay dariya yace sannu yaron duk suka fashe da dariya suka fita…
Maman shakur
[14/10 8:03 AM] Aishat muh’d: 107RAYUWAR HUMAIRAT
Suna komawa daki humairat tahau kuka sosai, habiba ta matso kusa da ita hawaye fal idonta ahanakali tace girlfriend dayake haka suke kiran junansu kina fushi daniko??saboda anbadani ga wanda kikeso plz 4give me humairat wlh bansaniba nima tahau kuka sosai..Humairat ta share hawayen idonta tace girlfriend dont cry, wlh banajin haushinki,kona khalil, tun randa muka daukoki a gidan marayu na lura da yanda Khalil ya chanza,daga baya kuma kukace kunsan juna…daga yanayin yanda yake kallonki nasan wlh yanasonki,amma bazai iya fadaba tunda anriga ansamana rana,yanzu kiga tunda al”amarin yafaru ahaka am very happy badan komiba saboda nasan kunason junanku tun randa kuka fara haduwa…ahanakali tace girlfriend bazan boye mikiba i luv khalil but starting 4rm now nafara cire sonshi daga
raina.nidai islam ne banaso habiba ta rumgumeta tace thank u girlfriend i luv u soo much humairat tace and i luv u more girlfriend…..
Washrgari aka fara buki humairat anyi juyin duniya tayi wanka tafito taki …habiba taci gayu tai wanka cikin wani blue lace blue hill blue gwargwaro tai kyau abunku da fara kana ganinta kasan tana farin ciki, matsalanta daya humairat taje tafadanma anty amarya da anty Aishat da kyar suka lallabata tai wanka tafito tasa kayanta pink lace ne da pink hill pink gwargwro akai mata makeup tai kyau sosai kaman jaririya…lokacin walima yayi humairat tace ita wlh bazatajeba saida dad yazo har dakin ta matukar tsorata da yanda yabata rai da sauri ta mike tatafi kusa da islam ta zauna shiko sai kallonta yake ta dauke kai………anyi shgali abakin anyi barin kudi amma ba’ayi fati kodayaba albarkan aure ake nema….
Karfe 9 khalil ya aiko da mota adauki amaryanshi, habiba kuka ta kankame humairat sai kuka
suke.da kyar aka bambareta aka kaita ta shiga mota sai gidanta dake GRA….
Twins sukashigo dakin dagudu anty humairat yaya islam nakiranki, tsaki tayi ta murguda baki kuce bazan zoba,karaf a kunen anty amarya,shigowa tayi tayima humairat tatas bakida kunyane oya maza mike kije kiji kiran mijinki tamike tana kuka tatafi dakin nashi…
Maman shakur
[14/10 8:27 AM] Aishat muh’d: 108RAYUWAR HUMAIRAT
Hijab har kasa tasa saboda kayan bacci ne ajikinta…da sallama ta shiga dakin, ta tsaya abakin kofa taki zama a kujera, baiko dago ya kalletaba danne danne yakeyi a laptop dinshi. tagaji da tsayuwa tsaki tayi ciki ciki tajuya zata tafi, kawai yitayi ankamota harsaida ta tsorata mutumin dake danna laptop yaushe harya mike ya kamota? daure fuska tayi sakeni ni mai haka??tana magana tana turo baki,shidai a rayuwanshi yanason yaga humairat na tsiwa tana turo bakin nan burgeshi takeyi,takara magana nika sakeni naje na kwanta bacci nakeji, kin sakinta yayi sai da yazauna akan kujera sanan yadaurata akan cinyarshi, ihu tayi ta mike da sauri me haka yaya??yace to kizauna ki natsu kiji abunda zan fada miki kona kara dauraki a jikina tuni ta zauna tai shiru magana yafara,yace humairat zan iya jure komi daga gareki amma banda tsanan dakike nunamin ,humairat nasan namiki laifi, but plz kiyakuri kiyafemin.wlh humairat ina matukar sonki forgive and forget my princess dukda nasan i didn’t deserve ur forgiveness…humairat dahar tafara kuka hawaye ya wanke mata fuska tace,..i should forgive u is dat wot u said???bari natunama yaya ranan ka mareni ka shakemin wuya danba dan police sunzo ba da hala namutu a hanunka, islam kulle idonshi yayi zuciyarshi na tafarfasa,tacigaba da magana yaya tunda na warke nake jiran kaban hakuri amma baka baniba sai yanzu dakaga an auramaka ni shine zakace nayafema…yaya nasan ka taimakeni a rayuwa and am grateful but kajuyamin baya alokacin danafi bukatarka a duniya.. tacigaba da kuka sosai islam da haryanzu idonshi akulle suke yay huci yabude idon da sunyi jajir yazo gaban humairat ya tsugunna ya daura hanunshi akan cinyanta yace humairat na yarda nai kuskure mai girma,najuyama kanwata abar sona baya lokacin datafi bukatana but humairat put ur self in my shoe kidauka kene kika shigo gida kikaga wata a wuka ahannu tana kan yaronki dayamutu yazakiji??me ranki zai kawomiki???humairat inaso kisan komi mukaddarine,a iya sanina dake nasan ke mutum ce mai yafiya da taushin zuciya kiyahakuri kikuma yafemin ina sonki dayawa bazan iya rayuwa bakeba…
Maman shakur
[14/10 8:50 AM] Aishat muh’d: 109RAYUWAR HUMAIRAT
Daura kanshi yayi a cinyarta hawaye nabin idonshi,humairat itama kuka take tana tuna irin taimakon daya mata…dabadan yaya ba dahar yanzufa ban dena fitsari ba, da hala kada ya cinyeni….yaya na yafemaka wlh amma dole najama aji irin namu namata saboda gaba in abu haka yafaru kafara bincike kafin kadau hukunci, kafin kayi
fush.duk maganan a zuciyarta takeyi bude idonta tayi takai hanunta zuwa kan islam dake cinyarta ta shafa ahanakali,da sauri yadago kai ya kalleta batare datacemai komiba tamike tayi hanyar fita kamota yayi yahadata da kirjinshi gam duk musu musunta takasa kwace kanta dagota yayi yacire hijabin jikinta ya yar jikinta yafara rawa sosai ya shafi fuskanta murya kasa kasa yace open ur eye ta bude idon yace kin yafemin ahanakali tace eh farin ciki yasa yakara rungumeta,sosai chan kuma yasaketa batare dayamata komiba yasa mata hijabin tashi muje narakaki. kawai kinzo kin hanani bacci yanzu karfe 12 harta bude baki zatai tsiwa sai kuma tafasa yaja hanunta saida yakaita har side din anty amarya sanan tace banyafeba din taruga dagudu tashiga cikin ta kulle kofa zuwa yayi ya jinginar da kanshi jikin kofan ahankali yace nasan kina jina zanyi maganin tsiwan nan ne yarinya, itama tana gingine da kofan taciki tai dariya tace mafashi,kwafa yayi yawuce dakinshi itakuma tashiga dakinta tana dariya kasa kasa….
Washegari karfe 10 khalil yazo tareda habiba,anty amarya takawo wani tsumi tabama humairat da habiba suka sha sanan taba humairat wasu abubuwa dayawa tace intaje tadinga sha da yogurt kullum…tai kuka sosai dakayr tatafi khalil shike tukasu sai islam kusadashi, baya kuma humairat ne da habiba ke kukan mazajen nasu harsun gaji da lallashi…lokacin dazasu shiga jirgi khalil yace humairat nasan nai miki ba daidaiba kiyakuri kiyima mijinki biyayya, mutum mai imani shine wanda yake karban kaddara kowace iri yay imani..tace khalil komi yawuce daganann islam yaja hanunta suka shiga jirgi…
nima maman shakur nabisu abaya muka shiga nima na iso namika ticket dina naje na zauna a sit dina number 16 na daura belt dina muka daga muka shige cikin hazo
Maman shakur
[14/10 9:28 AM] Aishat muh’d: 110RAYUWAR HUMAIRAT
Sun sauka lpy amma ga mamakinta saitaga ba gidan dasuka zauna dabane wanan gidan flat dayane,dakuna 3 sai babban falo dining sai kitchen da store…gidan yay kyau sosai yace look look muje na kaiki dakinki, ta murguda mai baki aikaine look look din yay dariya yaja hanunta yakaita dakinta mai kyau anmata penti da best colour pink harta bayinta pink ne taje tai wanka ta chanza kaya takwanta sai bacci,cikin bacci taji ana shafa boobs dinta a firgice ta tashi taga Islam ne sai murmushi yake mata, daure fuska tayi ta zumburu baki me haka??yay murmushi yace to kinata bacci harnadawo daga magrib tashi kiyi salla kici abinci ta mike saida takai bayi tace nidai mutum yadena tabani ehe..
Bayan ta idar da salla tafito taganshi zaune yana kallon news batace mishi komiba tawuce dining tazauna taci iya cinta sanan ta mike tazo zata wuce ta gabanshi yajawota tafada jikinshi ya matseta ke yanzu bakida kunya ko??baki tsorona dan kinga ina kyaleki nidai kasakeni yanda take turo bakin taji ya burgeshi kawai yabata wani kiss mai wasi sama da kyar ya iya saita kanshi ya kyaleta …tamike tana kuka tatafi dakinta shiko daki yaje yakarayin wanka dan gabaki daya ta dagulamai lissafi sanan yatafi masallaci yin sallan isha,bayan yadawo yaje dakinshi yagama abunda zaiyi yataho dakinta ajishi ta kulle girgiza kai yayi yakoma daki bazan takura mikiba humairat xan bari saikin sake tukun zan karbi haqqina…amma ranan kam da kyar bacci ya daukeshi dan saida yasha kanwa…
Maman shakur
[14/10 11:12 AM] Aishat muh’d: [14/10 9:47 AM] Aishat muh’d: 111RAYUWAR HUMAIRAT
Rayuwa kenan farida kullum haukanta tsananta yake,ihu take kullum usman zai kasheta saisa a asibiti kullum alluran bacci ake mata hakan yasa haukan nata yafi nada dan inta farka har fashe fashe wuri take..yan uwanta haryau basuje sun dubataba duk inasun tuna itane tamaidasu marayu saisuji sun kara tsananta….duk da akecewa uwa bata iya fushi da yaranta amma maman farida kam tayi da farida ta tsine mata sanan tahana duk wani danginta zuwa dubota….
Scorpion kuwa ciwo take sosai dan wasu tsotsotsi ne suke fita daga gabanta sakamakon lesbian din datakeyi (madigo )datakeyi,duniyar tamata zafi batada masu taimakonta andaije an jefata awani asibitin gwamnati anadan kula da ita amma babu kudin magani…fita tayi daga asibitin tana tafiya tsutsa na fadi daga jikinta tace am tired of dis life,ta samu wuka ta cakama kanta tai committing suicide haka aka tarkatata aka birne….
Tantiriya kam ta gagari prison din aka tarkatata aka wullata wani prison a London inda za’a ladabtar da ita kafin adawo a ita prison din Nigeria…
Bayan Abu tadawo daga wanka jego babelo tasamu labarin abunda yafaru da kausr tsoron Allah ya shigeta tanemi gafaran kowa takira islam tarokeshi gafara yayafemata aka dawo ana zaman lpy..idan kaga Abu,anty amarya,da anty Aishat na fira sai kazaci yan uwane sun hada kansu suna zaman lpy sosai….
Yayinda kamal da habiba soyayya sukeci sosai abunsu kaman ba gobe,dan yanzu tana dauke da cikin wata daya,..kullum tana kiran humairat tana mata wa’azi kan tabama islam haqqinshi amma sai tace saitaja aji,habiba tace humairat ina tausaya miki randa yaya islam zai miki ta karfi,komu daba ayimana ta karfi ba yaka kare, plz humairat tunda dai yanzu kinason mijinki ki jashi ajiki ki kula dashi kinji humairat tace to sukai sallama ta kashe wayan..
Maman shakur
[14/10 10:15 AM] Aishat muh’d: 112RAYUWAR HUMAIRAT
Gabaki daya islam yadawo sukuku dashi bukatar mace kawai yake,ya rasa natsuwarshi,itadai humairat kawai ta mishi girki masu dadi shine abunda kadai take mishi ko hanunta bata bari yataba…
**************-**********
Yau jumma’a daga juma’a yadawo gida saboda yanda yaji cikinshi na juyawa direct dakin humairat ya wuce yaga batanan amma ga kayan data cire akan gado ko wanka take kayanshi yacire yashiga bayin yaga bata wurin nemanta yadingayi bata cikin gida…swimming pool dinsu yaje yaganta daga ita sai dan pant da bra tana ta swimming abunta, daure fuska yayi kaman zaki yace humairat arude tajuyo ta kalleshi baki da hankaline zaki fito ahaka kina swimming jikinta rawa yake tace yaya wlh naga mai gadin sun tafi masallaci juma’a ne,tataho zata fito yace karki sake ki fito ahaka bari nadauko miji hijabi ,yakawo hijabi yabata tasa dukda haka jikinta narawa yanda taga yabata rai janta yayi tana ganin sun doshi dakinshi tafara turjewa daukanta yayi bai direta ko inaba sai kan gado yacire mata hijabin yafara kissing dinta tako ina yana shafa boobs humairat kuka take sosai da kyar ya iya kallonta da idonshi dasuka kankance sukai jaa,murya chan kasa yace humairat kin tsaneni ko???bazaki taimaki yayankiba??banda kowa sai ke humairat inhar banyi yau ba hala namutu dan ban iya neman mataba,batace mishi komiba share mata hawaye yayi yace dena kuka banason nazamo mai saki kuka princess, ya share mata hawayen ya mike da kyar yana rike da maranshi yayi hanyar fita daga dakin jiyayi an rumgumeshi tabaya yaya islam i luv u,i luv u soo much,i cant bear to see ur suffer or hurt,if it’s me u want den take me,nabaka kaina yayana mijina,abin alfaharina,sanyi idanuna,abin kaunana,mai cetona. yaya islam juyowa yayi suka rumgume juna sosai yadago kanta yakai mata kiss ta maida mishi da martani nanfa ta birkitashi yafara mata wasu abubuwa dake tada hankalin mace, jikinta yafara rawa sosai wani ihu tasaki tana yaya islam kasakeni mugu kawai azzalumi,cizo yakushi,rankwasi,duka,chakulkuli duka tayi amma baisan tanayiba…..
Maman shakur
[14/10 11:03 AM] Aishat muh’d: 114RAYUWAR HUMAIRAT
Bayan wata 5 da haihuwan yan biyu.. habiba ma ta haiho yarinyarta mace mai kama da babanta khalil murna anyi suna anyi shagali yarinya tace sunan Aishat humairat yayinda anty Aishat wanda suke kira yanzu da MAMAN SHAKUR ta taka rawar gani a sunan itace mama kuma yaya gamai jego ranan habiba tai kuka ta rumgume maman shakur tace i luv u my anty……
Bayan wata 6 da haihuwar aishat humairat….humairat ta sullubo yan 4 ta duka maza kyawawa Allahu akbar ranan idan kunga yanda islam yake kuka saikunji tausayinshi kukan farin cikine Allah yaga zuciyanshi yanason yara shine yabashi 4 atake…hakane dama Allah yace idan kuka godemin zan kara muku…yarasa danshi nafarko usman yay imani ya godema Allah gashinan yanzu Allah yabashi 4 atake..
Itako humairat kuka wiwi wai wlh bazata iya rainon yara 4 ba aisai su katsa mata nono
kujimin humairat da shirme
bayan suna yara sukaci sunan..USMAN(Abba),USAMA(dad),UMAR(babansu anty amarya da khalil),UVRAJ….yaran kyawawa son kuwa kin wanda yarasa……soyayya suke kaman ba gobe dahaka ni MAMAN SHAKUR nake cemuku
BISSALAM ina mai addu’a Allah ya tabbatar da farin ciki a rayuwar kawata,bestyna HUMAIRAT…..inakuma addu’a Allah ya tabbatar da farin cikin a rayuwar kanwata HABIBA…
Na sadaukar ma kawata besty na humairat wanan littfin…
Godiya ga groups dina..
NOVEL WORLD
MENENE AURE
HAUSA NOVEL WRITES GROUP.
i appreciate all ur supports may Allah reward u all,and may Allah may it easy for each and everyone of us…
Taku akullum Aishat Muhammad (maman shakur ).
I luv u all my fans
GARGADI:akwai wanda suke juyamin novel to english,so anan inaso nace duk wanda ya juyamin novel to english kokuma yajuyamin novel in anyway without my permission ban hafe mishi ba kuma ALLAH YA ISA!!!
[14/10 11:05 AM] Aishat muh’d: 113RAYUWAR HUMAIRAT
Islam bai kyale humairat ba sai lokacin mangariba,humairat tasha kuka kaman ta mutu dama haka aure yake da wahala??shiko islam murna yake sosai yadinga shimata albarka . yaje ya gasa mata jiki yakira likita yadubata saida yabata magani tasha sanan yay wanka yatafi masallaci..daya dawo yakawo mata abinci takarashi sai uban shagwaba takemai abu kadan kuka ko yatsanta yataba tahau kuka tana tabe baki yaya zafi,har saida abun yabashi dariya ya kwaikwayi maganan datakeyi yace princess ittakullah har hannu ma namiki zafi menaima hanun??ba chan wurin bane nama abuba,rufe idonta tayi tana wani yarfe hanun ni wlh kadena konai kuka, yay dariya yace to princess nadena rungumeshi tayi yana shafa bayanta ahanakali har bacci yay gaba da ita,
Godiya yayma Allah dayabashi mata wanda ta kare mutuncinta gata da tarin ni’ima….haka yadinga kula da ita kirikiri tadaina tafiya wai sai dai yagoyata kokuma yay mata jaki jaki(kaman zaiyi rarrafe sai tahau bayan yadinga rarrafe taba bayanshi)..ai yaji jiki amma ya zaiyi shiyayi abun…bayan kwana biyu ta warke yace zai kara tadinga kuku wai dazafi da sidin goshi tabarshi yayi taji zafin amma bakaman na ranan farko ba…
Rayuwa suke mai tsafta,amana ,girmama juna,tare da tsan tsan soyayya…humairat na kula da islam batason abunda zai bata mishi rai…islam na kula da humairat ko kadan baayason abunda zai bata mata rai…yana son matarshi sosai…
Khalil da habiba ma na zaman lpy sunason junansu sosai..
Yayinda anty Aishat haihuwa yau ko gobe cikin katoton gaske…..
***********ayaune dad yakira islam da sassafe anty Aishat ta haihu twins yan biyu yanata murna,dad harda hawaye yau shine Allah yamishi kautan yan biyu…islam ya shiga daki yasami humairat nasa kaya yace madam inada good news amma saikin bari nakarayi tai rau rau da ido haba yaya yanzunanfa kagama, yace to ya zanyi bana koshi dake nacika sonki dayawa hakanan ya lallabata yakarayi yace anty Aishat ta haifi yan biyu, wani ihu tayi tayi tsalle, ya daure fuska me haka bakisan akwai ajiyata ajikinkiba?dariya tayi tace au namanta amma ai bazaiyi komiba tunda karami ne just 1 month, yace yarinya ko ki kulanmin da baby ko na c e bazakije sunaba tayi ihu ta rumgumeshi am sorry my luv zan kula dashshakur omise i promise i promise..yaja hancinta oya zomuje musaima babyn mu kaya ta zaro ido tun yanzu yaya:oops: yace mujeni madan surutu ..suje suna anyi suna an kashe kudi yaran sunci sunan,SHAKUR,da,SHUKRAH yaran kyawawa kaman baturai farin mamansu.. humairat sai murna take tayi kanni….
Maman shakur