Education
Sabuwar Dama Ga Makarantun Yara Da Suke Maiduguri State
Assalamu alaikum
Jama a masu bibiyar mu yau muna tafe da wata Sanarwar Ga makarantun da suke Maiduguri Amma wannan dama ta iya primary school ce kadai
Wannan dama itace spelling bee competition ga masu sha’awar Shiga wannan gasa zasu iya Kiran wannan number 09126068853
Tsarin Gasar
Yin Register kyauta ne
Daliban primary school kadai zasu iya Shiga wannan gasar
Daliban da sukayi nasara a gasar zasu Sami kyautar computer da kudi
Za a gabatar da Shirin ranar 10th November 2022
A gidan marigayi Alhaji waziri Ibrahim Dake kofar shehu kusa da borno state house of assembly commission
Allah ya bada ikon zuwa
Allah ya bawa Mai rabo sa’a
Kasance da shafin GinSau