Uncategorized

SALON SO 37-38

yasmeen kuwa d’auke kanta tayi tanuna batasan da shigowar zakiyyar ba”k’asan ranta tana jin zafin mr Aliyu yakalli zakiyya da kayan jikinta”

Ashagwab’e yasmeen tace”.yaya Aliyu katashi muje karakani gida nidai”

sarkin rigima niba yanzun zaki tafiba saimun gama fira”

Adaburce zakiyya tayi sallama”bbu wanda ya amsata”kasa mgn tayi balle ta Ida k’arasowa kawai ta juya ta fita”

Mr Aliyu yaja kwafa kawai”duk abinda ke a ctv zaiyi seving gaba kad’an yanunawa daddy”sbd bazai bar mahaifinsa yaci gaba da zama da wannan shaid’aniyar matar da agololintaba”jiyama in bacin da yacewa daddy be yarda aymaan yafara aiki a company ba da yanzun yafara…

yaya Aliyu katashi muje kamayar dani gida pls”yasmeen yanzun kinkoyi rigima ko?”ni baccima zanyi da…

babu kyau baccin marece”katashi muje nidai”

Ina zamuje to?”gida zaka mayar dani”

kinsan wani abu?ah ah” banaso kiyi nesa dani yasmeen kuma bansan daliliba”

Tana dariya tace”.nima haka yaya Aliyu”kawai kasan idan shak’uwa tayi yawa ba’a son rabuwa da juna ko?”

Hakane kam”to saka hijab naki muje shan ice cream”zaki sha dg nan  saina kaiki gidan ko?”

     dato ta amsa tana fito da hijab nata dg hand bag nata ta d’auka ta zaro mayafin tamaida a jaka”

yatashi tsaye suka fito yarufe k’ofar sashensu gaba d’aya da keys”

kinsan zakiyi kyau da driving duk week end zandinga koya miki”

yaya Aliyu nikuwa bani da ra’ayi ma”dadai ka koyama imaan”

Idan ke bakya ra’ayin ki iya ni inada ra’ayin ki iya”sbd haka  nagama mgn”

yafad’a suna fitowa dg main parlourn bbu kowa a parlourn sai masu aiki”

suna k’okarin shiga mota”anty amarya da zakiyya suka hangosu ta windows d’in bed room d’in dasuke suna mgn”

Mr Aliyu kuwa bemasan da zaman suba”suka shige mota shida yasmeen cike da farin ciki”

sunata fira ahanya tamkar masoya masu masifar son junansu”

suna isowa gurin yasmeen tasaka kukan shagwab’a ita saidai yasiyo susha acikin mota”parking yyi yana murmushi”

bece komaiba”yaciro wata cakulat dg aljihun jeans nasa yab’alle yagutsiri rabi yamik’o mata rabin”

Turo baki tayi tace”. Allah bakayi rabon daidaiba”ta cikin bakinsa dake jage jage da yawunsa ya fito da ita”

Kinga ga wannan ban ma ciba saiki zab’a”tana dariya tamika hannunta ta d’auki wacce keda yawun bakinsa tasaka acikin bakinta”

sosai yaji yasmeen ta burgesa dabata nuna k’yamatar saba”

yana murmushi yasaka rabin abakinsa kafin  yace”.my yasmeeen rigimammiya! Kizauna anan naje na siyo nadawo tunda anan kikeso musha”to yaya amma karka jima pls”

bazan jimaba baby yasmeeen”murmushi tayi shikuma yafice dg motar…✍️

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button