SALON SO BOOK 1 PAGE 13-14

Anutse ta had’a masa chirps a plate ta turo agabansa”
kanta ak’asa tace”.dan Allah ina neman wata alfarma agunka”
Batare data samu arzik’in yakalleta ba yace”.inajinki”idan kuwa bamai mahinmanci bace mgnar zanbaki mamakin b’ata mun time dakikayi na tsaya sauraron shirmenki”
Ajiyar zuciya tasaki kafin tace”.da farko jiya naga sak’o nagode k’warai Allah yasaka da alkhairi”
Atsarina bana buk’atar amun godiya”
Kwalin wayar ta ajiye akan table d’in”beko kalli wayarba yaci gaba da break fast nasa”
Dan Allah kayi hak’uri ba wai bangode be da kyautar wannan wayar ba”ah ah tamun tsada da yawa”niba kowa bace “bakuma y’ar kowaba” amatsayina na takala marainiya! da yawan mutane zasumin wata fassara aka ganni da wayar nan”
dan Allah gatanan nan gaba acikin albashina zansiyi nokia”itace ta dace dani…..✍️
[ad_2]