Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 21-22

Shagwab’e fuska tayi tace”.nidai dan Allah kacikamun hannuna”

Idan nak’ifa?meye zaki iya?”dan Allah ka cikani kaga bbu kyau”tafad’a tana k’okarin zare hannunta dake cikin tattausan tafin hannun sa”

Tab’e baki yyi yace”.muje restorent muci abinci niko break fast banyiba”

yafad’a yana cika mata hannu”dama baka tsaya yin breakfast d’in ba ad’azun??”

Kinga kitaso muje kina b’atan time”nidai dan Allah banajin yunwa”kaje kai daya mana”kuma da akwai kitchen nan ko?”

bana buk’atar cin abincin nan”maganar bakijin yaunwa ke yadama”tunda nayi niyar kirakani dole muje”

batace komaiba sbd tasan dole d’in saita bisa d’in”

Tashi tsaye tayi ta d’auki suit nasa ta sama tana mik’a masa”kasaka ai bbu zafi sosai”

Ke waima ina suit nawa dana baki aro jiya?tana d’akin imaan a wardrope nata”dole saikin wanketa kin gogeta”haka akeyin aro dama”

abinda ko 10 minit bata yiba ajikina”amma zan wanke d’in”

Amma yanzun kasaka sai muje d’in”fitinarki tayi yawa yasmeen akwaifa zafi”kibarni nasha iska mana”

nidai dan Allah kasaka”zakafiyin kyau”tafad’a cikin shagwab’a”

bece komaiba yajuya yyi hanyar fita”hakan yasa ta d’auki hand bag nata da suit d’in tabisa”

kasancewar tak’in mace da namiji ba d’aya bane”yamata nisa sosai”lokacin data isa Inda ake ajiye motoci harma yashiga motarsa”front sit ta bud’e tashiga fuskarta ad’aure”

Kallonta yyi yana k’okarin tada motar yace”.ke kuma wannan fushin nameye????✍️

Gobe bbu update????????‍♀️

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button