SALON SO BOOK 1 PAGE 25-26

koda ya isa office gaba d’aya sai yaji bbu dad’i da bbu yasmeen”
Tunawa yyi idan yana aiki”tadinga mishi sannu da kamishi ruwa”idan yagaji ta amshi loptop tamasa typing”
itace goge can ,share can”amma yau saiyaga cleaners d’in kamar basuyiwa office d’in komaiba”
Dukda har yanzun haushinta yakeji”gashi wannan saurayin yanaso yaje yyi mgn dashi kafin asakeshi”
yana nan har 1:pm tayi “yarufe office d’in yatafi masjeed”
Ana tasowa masjeed yayiwa mani driver waya yazo yasameshi a Inda yake”
mani na isowa mr Aliyu yace”.gidansu yarinyar nan yasmeen zaka kaini”
dato ya amsa yana shiga driver sit”mr Aliyu ya zauna aback sit”suka d’auki hanyar anguwarsu yasmeen”
yasmeen kuwa bayan ta gama kalacin safe”ta wanke kayanta masu datti”dukda wankin tana yine tana tunanin mr Aliyu harta idar”
wanka taje tayi”bayan ta fito tayi sallar azahar”kafin suci abincin rana”
ta shirya cikin doguwar riga areviant gwont wacce mr Aliyu yasiya mata”
wayarta da babu caji ta d’auka tana kallon mama tace”.zanje gidansu fatima nasaka caji(k’awarta dake mak’wabtaka)
Dakin kai kidawo gida yasmeen”dato ta amsa tayane kanta da mayafin ta fice”
Tana k’okarin fitowa dg k’ofar gidansu”saiga sanusi (d’an baffa d’ahiru)
da sauri yasmeen ta Ida fitowa”yana binta da wani mayen kallo yana lashe lips d’in sa”
Ina wuni?”
yace”.Hmmm!bbu shakka yasmeen”da gske ashe a maganar d’ahara ko?”gashi kin canza,jikinki yyi kyau kuwai luwai alamar ana hawanki”
Kina aiki a MAI NASSARA INTERPRISES ko?kina samun kud’i “kuma shi d’an iskan CEO d’in yana nemanki ko?”amma ni kin nuna bakya sona”to wlh ta k’arfin tsiya zanje dake nima na huta dake…
Innalillahi wa inna ilaihir raju’un!!yasmeen tafad’a cikin b’acin rai”haba yaya sanusi “wace irin banzar mgn ce kakeyi haka?
niba y’ar iska bace”dakai da wanda yasanar maka duk nabarku da Allah”kuma insha Allah bazan tab’a auren marar tarbiyya irinkaba…tana fad’in hakan ta juya da nufin ta wuce”
Sanusi yyi saurin finciko hannunta ya d’auke ta da wani gigitaccen marin da stars suka mata shawagi a cikin ido…..hakan yafaru akan idon mr Aliyu da suke abayansu suna k’okarin yin parking”tun kafin mani driver yagama parking mr Aliyu yaturo k’ofar da k’arfi yafito cikin fushi”yanufi gurinsu gadan gadan yana huci……✍️
Comments kawai guys ko wane team afito akafta ko k’unsamu update????
[ad_2]