SALONSO 35-36

yana zaune adining area”taja kujera tazauna agefensa”
wai yaya Aliyu kana nufin bazakaci tuwon nan ba?”Eh banaci”nidai gsky nazuba maka dan Allah nasha wahala wlh gurin yimaka tuwon nan”kuma meye aibun tuwo dazaka k’i cinsa?”
Kibarni nasamu wani abu anan naci kawai”tuwo yanada nauyine”
Batace komaiba tazuba malmala guda da miya da man shanu ta tura agabansa”
D’ago kansa yyi yakalleta, ta wani langab’e masa kanta”yanxun ko loma2 kayi sai naci sauran”
bece komaiba yyi bisimillah yasaka spoon yafara ci….kan yasmeen akan wayarta tana chats”
saidai kafin wani d’an lokaci tana d’ago kanta taga plate wayam yacinye yana tsiyaya sob’on”na k’aramaka ta tambaya fuskarta asake?
No!anjima zanci sauran wanka zanje nayi ankusa sallar la’asar”
Ace
eh 3:12pm yanzun nima gida zanje”
kizuba naki kici agabana mana”batayi musuba sbd tanaso takoma gida da wuri”
Anutse tazuba tafara cin abincin”yanata kurb’an sob’on yana kallon ta”
can yace”.gobe kimun irinsa pls sob’o d’in nan”
zan rage wani idan nayi salla nasha”
To shikenan da agobema kunun aya zan maka”
Tafad’a tana goge bakinta”mr Aliyu yace”.anjima da dare zanzo naka wowa Ahmed shopping nasa”
Ah ah pls kabarshi idan nazo gobe kabani”
Idan nazo anjiman kikoreni mana”yafad’a yana k’ok’arin mik’ewa tsaye”
Tayaya zan kori yaya Aliyu na?”da gaske?”Eh mana”kaga time natafiya nidai na wuce”tafad’a tana tashi tsaye”yabita da kallo har ta fice”shikuwa yanufi bed room d’in sa”
Zakiyya dake lab’e bayan window duk tanajin firansu” da sauri ta zuge glass d’in window d’in”ta diro cikin parlourn”
hannunta na kirma ta bud’e murfin jug d’in sob’on”ta fito da wasu kwayoyin magani guda 2″ dg gefen siket nata ta jefa acikin jug d’in…..✍️
Zazzafan sharhi guys????????????♀️
[ad_2]