HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Tace yazeed are you sure zaka iya da yarinyar nan..ni banga hikima acikin wannan shirin ba
Sarah gaba daya ta sauya in banda rashin kunya ba abunda ta iya yanzu…i just dont like her anymore

Yayi murmushi yace mum i love her…
Kema dole zaki so ta

Just trust me yau idan na mata magana zakiga yadda hankalin ta zai dawo kaina im sure jira take na bata hakuri zata hakura..

Haka suka kare maganan su da sam bai making sense ma hjy bilky amma confidence din da yazeed yake sawa na cewa sarahn zata juyo kansa ya sa ta ke binsa a hakan

Ita kuwa sarah ta sakankace sai fada ma anty take cewar ta ta sa baki mahfud ya dawo da su gida anan ba abunda ake nuna masa illah bambamci da son kai.
Duk abunda yake ba agani sai ma amasa masifa..

Abun ya dan dame anty musamma dataga sarahn ta daga hankali..

Yana daga kofa yana jin duk maganan da suke yi

Da shike ya sa ransa misundestanding ne sai ya shigo tare da ce ma sarahn ta dena fadan haka babu inda zasu je.

Ko da sarahn ta kalle sa sai ta dauke kai ta maida kai kan screen tace ma anty warda… mum pls dont listen to him
Duk fa lokacin sa ya basu amma wai yau na rana daya batayi masa uzuri ba kinji abunda take fada masa kuwa?
da dan dagon murya yace ya isa haka sarahn
Nace abar wannan maganan ko

Fushi ya riga ya ci karfin ta sai ta mike tsaye tace baza a barshi ba hero,dole ne kowa yasan irin zaman da kake anan… wai meyasa baka ganin abunda suke yi maka Ne ni gaskiya nagaji kuma gida zamu koma

Abun ya dan bashi haushi sabida adame yake first time daya mata magana da dagon murya
Bai damu da presnt din mum dinsa ba

Aganin sa irin abunda sarahn Take yi kenan ya jawo mum dinsa take ganin kamar ya fifita ta akan su..
Haka suka kaure da musu anty warda tayj shiru tana jin su batayi tsammanin abun har ya kaii haka..

Yaki sam ya amince da abunda sarahn take fada duk dama taba shi kwararrun shaidan ta na cewa hajiya blly bata ganin abunda yake musu

She was so anoyyed har ta yi masa complain din danne mata hakkin ta da ake yi agidan bayan tana ganin yazeed din is ok enough to take care of himself

Amma haka mahfud yaki sam sai ma ya shuting mind dinsa yaki jin komai daga r3ason dinta

idanun ta har sun ciko da hawaye tsaban haushi..

Ganin abun yayi yawa yasa anty warda ta sa su nitsuwa..
Yaune rana na farko da taga suna daga ma juna murya cikin fushi..

Yana zama ya cigaba da banbamin yana cewa ai sarahn ta sa hakan aranta ne shiyasa take worsening condition din

Bata ko amsa shi ba Haushi ya sa ta fice a dakin ta barsa da anty warda.

Sosai taga damuwar dake idanun sa yana ta mata bayani amma abunda taji yau tasan dole akwai wani abu akasa…
Kwantar da hankalin ta tayi kamar bata damu da yanayin sun ba ta shiga masa magana cikin lumana.

Tace mahfud kar kana daga ma matar ka murya haka ….kar ka sake ka sabar makan ka da wannan mummuman dabiar.
I admit mu mata mukan tsawwala ra’ayin mu akan abu

Amma ai yaci ace ka fahimce ta duk wannan fushin fa data ke yi duk sabida kaine ba don kanta ba..

Shin abunda take fada gaskiya ne ya faru ko tayi maka karya acikin su?

Yace em mum duk yafaru amma sarah bata fahimce su bane kawai,.kinga kwata kwata abunda take yi yasa mum take ganin kamar ma na fi jin maganan sarah akan nata.. ni ya zanyi na sa ta gane wallhy ba haka suke ba
I know mum is just worried sabida ciwon dake damun yazeed shiyasa take yawan min fada.

Anty tace toh shikenan tunda kai ka fahinta bana son fadan nan..just calm ur wife down and make her see things kar dai ka sake mata irin haka kaji na fada maka…

A takaice yace yess ma
Nan ya shiga tanbayar ta granny da sauran abubuwan
Haka suka Dauki lokaci suna hirar

Anan kuma yazeed ya fito kenan yana shirin
neman time amd place din da zai gaya ma sarah kamar yadda suka shirya da mumyn sa

Just in time sai gashi ya hango ta ita daya tsaye akan saman bene daga sama ta harde hannnu tana tunanin mafitan dazata samo musu don su bar gidan yau yau ita take so..

Ganin ta anan ya sashi hamdala komai ya zo cikin sauki
In ba ikon Allah ba yasan bamai wulgawa tanan Saman

Tayi zurfi sosai cikin tunanin bata ma san da zuwan sa ba sai kawai taji an dafe ta..

 

*long page huh.votessssss*
[2/23, 17:49] SURAYYAHMS????: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_truth is i dont like catching names sabida kar na tsallake wasu buh for”‘salamatu hussaini, Hallybest,aminawada6,khairiyyat,mamiealameen,hureahmad,..phiooner,hannah habeb,asmaufakai,ceecyblack,ummu ramlat,abulram,hadexxa nunu/lawi…rukayyah.. safiyyah/111..humyluv kowa da kowa at my wattpad acct…am grateful for ur discusssion sessions,i wll still give you this page guys????…._

_Xinnie smart novel grp comenters i apreciate_

_Mamansadiq ta intelligent writers fans sakallah mmm_

 

_50_

A dan razane tajuyo suna hade ido ta sauke wani irin wawan tsaki mai sauti
Ita haushin sa da mum dinsa gaba daya ma take ji

A fusace ta juya zata bar wajen ya sha gaban ta da sauri yace sarah pls listen to me..can we please stop acting like strangers and speak to each oda like sarah and her yazeed?

Wani irin kazamin kallo ta bisa da shi ta kada kanta ta sake yunkurin zata wuce ya kamo arms din ta

Bata wani jira ba ta wanka masa mari mai karfi da sauti saida jini ya fito a ramin hancin sa daya…
Cikin bacin rai tace how dare you touch me baka da hankali ne ko rashin tarbiyan ka akaina zaka kare”?
Ya taro nunfashin zai yi magana ta katse sa da furious voice din ta mai shake da barazana…
Tace ya isa haka kar ka sake ka sake cewa komai anan wajen..and for the slap this is what u will always get for wanting to feel like sarah and her yazeed nonsense.

Ta juya zata tafii hannun ta ya damke da karfi lokaci guda yayi kasa ya zube kan gwiwar sa gwanin tausayi….

Cikin magiya da tsananin son ta saurare sa yace,kiyi hakuri ki tsaya kijini na dade ina nemen wannan ranar …im really sorry sarah dan Allah kiyafe ni nasan nayi miki laifi
I was just an idiot, amma belive me tunda kika bar rayuwa ta it has neva been the same

Na kamo da son ki so na gaskiya
I love you sooo much sarahh…pls come back to me nasan kina so na
Nasan rashi na ya sa kija aure dan uwana

U will always choose me im the one you love sarah…
Pls have mercy on me..

kinga ni ai xuciya ta ta riga ta kamo da ciwo sabida ke … ko bakisan duk halin danake ciki sabida ke bane?
Bana son mahfud yaji ba dadi ne shiyasa nake so mufahimci juna dani dake.. Can you pls forgive me?…ya dada marairacewa

“she was silent for a while don Abun ya sa ta jin wani yanayin haushi fushi da fusata amma sai ta daure tayi calming kanta..
Taso ta zazzage sa irin zagi wanda bazai mance ba amma tunda har taga ya haukace yana iya furta wayannan kalmomin ta san bazai fahince me zata ce ba..

Don haka sai taa fincike hannun ta daga nasa..
Ta ja ta tsaya da kyau”cikin dakewa da nitsuwa tace wai dama a tunanin ka ban yafe bane?hmmm Ai tun ranar da ka nuna min kuskurena a rayuwata na yafe maka….infact i mean to thank you for making me see what really matters to me in life…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button