HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Right Now I have the best husband,..best of my career…my family and people who accept me for who i am

Duk kai ka nuna min hanyar samun su kuma Naso na gode maka amma ban yi hakan bane sabida ure long dead to me…ya ma za’ayi nayi magana da gawa?look yazeed o whteva u call ur self I cant even remember you in my past is feels so empty ure more than a strnger to my entire life..
I cant even hate you ure just dead..null

Kana wani gaya min ciwon zuciya did i even care about what ure saying now ko meke damun xuciyar ka??? wannan ai kai ta shafa,let it burst mana ra’ayin ka ne ai

Mamaki ya dade da kangarar da idanun sa akanta Zai yi magana

Tace dakata…bani da time dinka, Idan zaka tsaya bata lokacin ka wajen tono da gawar ka a rayuwata then u most be ready to die along with your body…so,Is left for you..”rest in peace or rather go to hell…..

Emmm? Ta dan dage gira ko seconds bata jira ba ta juya ta barsa anan.

He was terribly shocked gaba daya jikin sa yana rawa sosai amma ya kasa rike kansa gani yake kamr duk abunda tafada karya ne ..
Har sarah ne zata ce masa hakan?

Ko step bata kara daga kofa ba ya daka mata tsawa ciki firgici yace wait…ya mike tsaye a birkice har yana panting

“sarah kin mance da chan soyayyata kike fifitawa fiye da sadaukarwa da alkawarin ummahn ki how cud u just leave me now sabida mahfud?

i know im not dead to you,sarah ki tuna fa i went tro alot,…na gyara kuskure na har tarihin ki na sake bi na duba duk abunda Na bata na gyara sabida kaunar ki ,i love you soo much sarah….ki zo muyi rayuwar mu ni dake nasan sirrin ki kinsan nawa ..pls dont say no now.

Bata ko juya ba ta furta mahaukaci tare da sake tsaki mai sauti…
Kallo daya ta masa daga nesa tace “congratulations for that” ….ina ganin zanje na gaya ma uwar ka cewa bata aikin ta da kyau ya kamata ta sanar da kai muhimmncin girmama matar wa wajen ganin miji”kar ka sake tinkaroni da haukar ka kanaji ko?..look Yazeed U just need a nanny so suck it up..

Da ganan ko jinsa bata yi ba ta sauka haka ya rinka kiran suna ta yana kuka yana maganaganun sa da iska har ta mule..

a dik tunanin sa sarah is still that innocent pure hearted girl daya ke raina ma tunanin ta wayo ko kadan baisan abunda yake gani afuskn ta sauki ne ma da abunda ya bakin ta ya furta masa ba..

to meyasa ta sauya ? Ai yasan idan har akansa ne bata gane gaskiya da karya and gashi yau gaskiyan sa kawai yake so ta gani da tsantsar kaunar sa akanta amma sai ta fito masa ta inda bai gane ba kwata kwata.

He’s still finding it hard to believe that sarahn ta kashe chapter sa ne ma a rayuwar ta kenan duk plan dinsa sun ruguje kenan?…da gaske kenan take son mahfud yanzu ba shi ba?….

anan ya taso da kyar rike da zuciyan sa ya biyo ta

Ita kuwa tana shigowa daki ta sauke ajiyan zuciya mahfud ne kwance akan bed din nan inda ta barshi da waya yayi shiru yana tunanin abubuwan da suka faru dazun

Har ransa yasan sabbin halayen su hjy billyn na damunsa amma baya so ya bari hakan ya shiga tsakanin su bazai ji dadi ace mace ta raba shi da wanda suka raine sa ba.

Shigowar ta ya fargan da shi suna hade ido ta dan daure fuska ta turo baki a shagwabe..
Dan takaitaccen murmushi ya sake ya mika mata hannu alaman ta taho jikin sa….
ba musu tayi hakan tana yi tana sakalcewa tana isowa ya jawo ta suka kwanta tare cikin idanun ta yake kallo cikin wani yanayin daya sa ta dan dole ta furta,im sorry my hero i let my anger control me… please kayi hakuri bana sakewa,ka yafe min kaji?

“ya kamo hannun ta ya yi kissing, yace its ok.. im sorry too babe i shund have shouted on you amma zanso ace ki nitsu ki ma su mumy na uziri sarah wallah ba haka suke ba ai na sha baki labarin su ko?

Ta gyada kai amma damuwarta ba wannan bane yanzu..haduwar su da yazeed din yau yasa ta fahimci ashe dama har yau yazeed gani yake kamar yana da sauran gurbin arayuwarta dan hauka da tabewar tunani irin nasa

A tunanin ta sai ta ga yanzu ya dace ta fada ma mijin ta komai sabida ya samu su bar gidan nan tana da yaqinin mahfud bazai taba daukan wannan shahsancin ba.
Kuma dole zai fahimce cewa hjy billy danta kawai take so ba shi ba.

sai ta lumshe idanun ta ta dada shiga cikin sa ..
A hankali tana hura masa warm breath din ta akirjin sa yana dada rungumo ta yana surutun sa

Yazeed ya taho har kofar dakin amma jin muryan mahfud anan ya hana turo kofar baya cikin hankalin sa ko kadan sai ya zube nan kasa yana neman kawo tinanin ma brain dinsa.

yasan dole ne ya fasa koyin kowa yaji sabida bazai iya dauke asarar sarahn ba..

Zama yayi yana huci a hankali yana danne kirjin sa shikansa yana jin sabon tabon ciwon sa na warwarewa..

He cant control it Kawai sai ya bar wajen ya koma dakin sa yana ta kuka yana dada tunzira kansa akan kar ya sake haka ma sarahn hala ma duk karya take yi tana son shi har yanzu

anan kuma yanayi ne yake kan sauyawa
Lokaci guda suka lume
Ckkin duniyar biya ma juna bukatun su..

Kwance a kirjin sa ta rero masa labarin tsaff daga ranar da ta hadu da yazeed da su hjy bilky..
ko karyan kalma bata yi ba har sai da ta kare da maganan abunda ya faru yau din sannan ta ce masa tana so su koma gidan su is no longer safe for them here in har yana kaunar ta ya amince da hakan..

Sai yau ta sake yin kukan tun abunda ya faru da ita abaya tun bayan wattanin da suka shude
hankalin su duk ya tashi
daurewa yayi sosai sabida rudanin daya gauraye sa.

dama kenan sarah da mum da yaxeed duk sun san juna shi ne fool din cikin su?
Amma idan yazeed zai boye masa meyasa mum dakanta ta biye masa har ma yazeed yake tunanin kwace sarah”? What nonsense ai abun baiyi ma’ana ba

Abun ya matukar damun sa sai yai yake dada gane wasu abubuwan komai na warrware masa afili kamar yadda sarahn ta so ya gani da farko..

so duk wannan feud din anayi ne sabida haushin tarayyar sa da matan sa..
Ita kanta sarahn ya so ya mata masifan rashin gaya masa datayi tun ranar da suka gane kansu

Sai dai tayi ta basa hakuri tare da kawo masa dalilin ta na kin fadar hakan,data zo batasan manufar su na boye maganan ba hasali ma bata san akanta yazeed yake ciwo ba sai daga baya.

Tasan idan tayi judgin dinsu awancen lokacin zai iya zamowa laifin ta ne akan komai da zai afku tsakanin su

Mahfud ya kasa boye damuwar sa,amma yau da yaga yanayin ta yanzu yasan ba abunda take bukata illah kulawar sa ya lura matar sa tana matukar kaunar sa ba abunda take so sai farin cikin su..

bai iya dogon magana ba ya tattaro ta jikin sa suka shige wanka
Kwnce tayi lumui akn kirjin sa tsawon lokaci ruwa na dukan su kowa naji da abunda ke ransa in silence.

Yasan dole yau ya fuskance mum dinsa da magana how cud she do this to him?yaji haushi abun…

Ko da yazeed ya gama batsewa da haukan tunanin sa sai ya sake dawowa dakin a haikace zai duba sarahn inyaso duk abunda zai faru ya farU

Koda ya shigo yaci karo da yanayin dakin ga kayan su akasa ko ena wargaje
Sai ya dada hatsala
irin bata ma damu da halin da ta jefa ni aciki ba tazo me tana bashi jikin ta ne…

fita yayi da sauri ya nifi waje ko isa gaban car dinsa baiyi ba zuciyan yayi asalin bugawa anan ya sulale ya fada kasa.

Anan har sarahn ta sauya kaya bayan fitower su mahfud ma na shirin sanya riga ajikin sa ba wanda yace uffan

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button