HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

sai ga karar bankade kofa a gigice hjy blky ta zube kasa tana tsalan ihun mahfud yazo ya taimaka mata dan ta zai mutu..

Hankali atashe suka yo kanta sai ihu take tana kirnal sunan yazeed din

haka ambulance tayi da shi asibiti aka sauke sa a emergnncy

Dukan su sun damu sabida haka ba wanda ya iya ajiye kansa waje daya bare akawo wani magana.

sai wajen karfe 1 na rana sai ga doc sun fito
A birkice suka karaso suna tambayar jikin nasa

bason ran doctr ba amma ya zama masa dole ya zayyana musu cewa condition din yazeed is now very worst…

adu’a ake bukata sabida zuciyar sa tayo mummuman bigawa hade da depression tunani yayi yawa a brain din sa.

salati sukeyi amma banda hjiy billy dake faman kuka
ba irin tambayar da bata ma doc ko da za ace mata za a samu sauki amma shiru babu bayni sai ma cewa yayi da suyita adua.

Yana barin wajen ta zube kasa tana cewa ta shiga uku ta lalace,tausayi da tashin hankali ya sa mahfud jawo ta jikin sa yana rarrashin ta
kamar itace ya shine uba..

ita kanta sarahn bata jin dadin yanayin nasu

ga hjy billy sai dada tabewa take tana cewa za’a kashe mata danta kwalli daya a duniya za atona mata asiri..

tashin hankali bai tsananta ba sai da aka shigar da yazeed dakin hutu inda zasu samu sugan sa.
Gaba daya baya duniya kamar gangan jikin da ne kawai suke gani

Nan Sarah ta nufi toilet sabida laulayin ta ya soma dan nunawa sisai warin ward din yasa ta jin amai sosai sai ta barsu su biyun

Hjy Kwance da jikin yazeed din take hawaye cike da jimami take cewa yanzu ka zabi ka mutu ka barni kenan akan wata?
Yazeed meye ban maka ba a duniya da har bazaka rayu saboda dani ba…
Kasan na damu dakai sosai my child pls get up for me i wll do anything don ka samu abunda kake so..i promise.

tsaye daga bayan ta mahfud yake cike da damuwa da sanyin jiki…
ahankali ya dafa ta cikin dauriya yace mum meyasa zaki boye min?

wani fat taji kirjin ta ya dauke wuta sai ta dago ta dube sa he was not ok kallo daya ya isar maka cewa he’s hurting..
Tace what?
Ya dage ifo ya dada kallon cikin idanun ta yace
Mum,kin boye min cewa kunsan matata tun da chan meyaasa?
Ko dan akanta yazeed yake ciwo ne mum…dont i dersev to know all of this,yes sarah matata ce amma yazeed fa dan uwan ne fa?we are family tun kafin nasan sarah na san shi..
So Why did you hide it mum….sai ya sauke mata hawaye

taji wani iri amma son danta ya gama rufe mata ido yanzu mafita kawai take nema don haka bata so ma ta kawo wani tunanin whats right and whats wrong

tasan idan ta rasa yaxeed a wannan hali bazata sake iya duban mahfud a matsayin danta ba bare kuma matar sa da itace silar komai.

Sai ta danne duk wani tunanin ta ta taso tace”
Ashe ma kasani?
Dama kasani kabar min dana acikin wannan halin
Yazeed ya hana ni maganan nan sabida da kai…amma ashe kana sane ka noke sai da kaga zai muyi zaka tuhume ni?
Ai burin ku nee dama ya mutu gashi nan sai ka kira ta ku cinye sa..

Da dan dagon murya Ya ce mum pls stop it,lets talk it out….nima yau nake jin maganan Ashe idan yazeed yayi wautar hakan ke
Bazaki iya nuna masa dai dai ba..?

Nima fa danki ne mumy meyasa bazamu hada kai mu fuskance abunda yake damun mu tare ba
its hurt me mum….
Sai naji kamar baki yarda da ni ba ne, ya za’ayi na so na gansa wannnan halin he’s my bro for godsake..

tace prove it…..idan har ka amince muna da muhimmaci arayuwarka ka kawo karshen wannan matsalan right now

yace “its too late mum koda akwai karshen wannan matsalar yanzu dole sai mun jira ya warke asan nayi…

tace noooo,wai bakaji likita yace tunanim matar ka ne yayo masa yawa ba
Ai yazed baida wani warkewan da ya wuce sarah..

Idan har ka yarda ni uwace gare ka kuma yazeed dan uwan ka ne ka damu da shi..

mahfud ka sake ma yazeed sarah yayi rayuwa da ita …
Ka dauka hakan sadaukarwa ce dan ceto rayuwar dan uwanka..

abun ya doke zuciyan sanda wani rin speed bakin sa har na rawa yace what?!!!!! Na sake matata fa kikace mumy?
akan me?i mean that dosnt make sense me tayi min da zan sake ta..duk dan akan yazeed shikenan sai ma saba ma Allah…?

Tace ohhh ,..dama ai nasani za’ayi hakan..wato ma bakaga me tayi na saki ba da dana yake kwance rai a hannun Allah sabida da ita ko?hmmm tabnn di jam

Shikam Mamakin ta ya gama karya masa gabobin jiki he just cant believe this Yace mum,.. Zan iya komai akanki da yaxeed amma indai akan haka ne gaskiya am sorry bazan iya sakin sarah ba..not in this world and not in another
Allah ma ya sani babu biyayya a sabon sa.
I love my wife babu abunda zaisa na sake ta i promise.

A hatsale ta jiyo ta wanka masa mari..tace yayi… naji”mugu kawai….
Shikenan sai kaje wajen ta daga yau sarah ta dawoo uwarka da uban ka nikuma zan dafa gawar dana na sha useless boy.

Yau Ko a mafarki akace mace zata raba ni da kai mahfud bazan yarda ba dan da na rike amma wai yau shine zai zabi mutuwar dana akan wata ya mace? Sai kaje ai …ni ka fice min daga gani na Allah ya isar min..

He’s really hurting amma bayajin duk wani tashin hankali da fitina zaisa shi har ya sake sarah neva eva yake ayyanawa aransa

yasan damuwa sosai ya rufe ma mum dinsa ido
A yau kuma ta nuna masa boyayyen banbamciin tsakanin sa da yazed a zuciyarta a wajeje dayawa ta inda da baiso ya san da hakan ba

Bayajin dadi ko kadan amma yasan akwai mafitan daya fiiye masa sakin matar sa..

koda yaji kan labarin yaga son kai aciki da kuskure mai tarin yawa..

To maiyasaa bazasu hakura yazeed ya dan ji sauki su yi facing case son ta hanyar da yadace ba sai ace ya sake matar sa?

Koda ta kore sa daga dakin baice komai ba ya fice abun sa
Yasan bazai iya ya bar ta a halin da suke ciki ba

Amma yana da yaqinin bazai taba sakin matar sa ba duk rintsi duk tsiya sabida yasan kuskure ne mafi muni idan ya shagala ya aikata.

 

????VOTEs
[2/24, 10:37] SURAYYAHMS????: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_for all Members of SURAYYAHMS NOVELS_

 

_51_

 

Nan sarah har ta tafito bata gansa ba ko da ta tanbaya wani hararar da hjiy billy ta rakata da shi yasa ta sha jinin jikin ta ta sulale tabar wajen..

Zaune yake a dan corridor ya dafe kansa, tasan baijin dadi sabida ba fuskan sa ba har jikin sa ya nuna hakan.

Zama tayi kusa da shi ta dafa sa ‘cikin lallami da kulaawa ta soma bashi hakuri mai dauke da nasihan da sansanyar kalamai masu sa zuciya sanyi…

Shiru kawai yayi yana jin ta amma shikn sa baisan me zaiyi nan gaba ba..

Haka suka kasance bai isa yaje kusa da inda yazeed yake ba zata kora sa da mummunan kalamai…

Har yamma yayi sosai lokacin sai sarah ta taho gida ta barsa

Gashi dama har anty warda ta ce zata taho sabida ta duba jikin yazeed din shiyasa sarahn tayi zaman jiran calls din ta a tunanin ta ko yau zata samu isowa..

Ganin har 8 na dare yayi anty warda bata kira ba yasa sarahn ta higa mota ta kama hnyr asibiti.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button