HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Anan kuma tun bayan ishai jikin yazeed ya taso gadan gadan kamar wanda zai sheka yanzu
His E Line is droping at speed

Likitoci duk an taru akan sa ana danna masa life shocking ko zai samu yayi stabilising amma abu sai gaba gaba yake.

Mahfud tun daga waje yajiwo ihun ta anan ya ta shi ya taho yana rike da ita dukan su suna hawaye …..
Its too obvious that yazeed dagaske mutuwa zaiyi komai ya rikice ya sukurkuce..

Ganin abun na dada razana su duka ya sa ya jawo ta suka koma daga gefe…

Sun kai awa 1 da rabi a tsaye Da kyar aka samu aka stabilising yazeed tare da basu cikakken bayanin idan har ba a sama masa mafita ba nan da awa 18 zai mutu wato gobe da safe kenan.

Hjy blky Har muryan ta ya dishe wajen kuka da ihun sunan danta…
ta rasa meke mata dadi
Anan ta hatsala ta soma kai ma mahfud duka tana haukacewa akan lallai shiya jawo hakan ma rayuwar danta..

Tace shikenan yazeed mutuwa zaiyi sabida kai da matar ka mahffud..?
Yau Da na san zan rike wanda zai girma ya dauke min farinciki na da na mutu tun a dakin haihuwa.

Bai iya magana ba sabida kukan shima yake yi duk abunda take yi na masa zafi sosai….Yana kokarin riko ta ko zata dena maganganun ta yi shiru amma sai dada hawa take..

tace ma mahfud yau na san meyasa Allah ya sa uwarka data haifeka bata san darajar ka ba..da sai na ce idan kasan daraja ta ka sake sarah da na ya rayu..

Butulu mugu kawai azzalumi..
Ka cuce ni da ka jefa dana a wannan halin mahfud…
Duk akan mace? Dame sarahn tafini..me take maka wanda banyi ba Kai bakaji kunya ba,i raise you fed you protect you like my own son meyayi saurah?gindi?…
Kwana da nine kawai ya rage maka kayi ko shi ma na maka ne kafin kasan daraja ta?..

Kirjin sa bakaramin bugawa yayi ba ya dago ya kalle ta araunane …

lokaci guda ta yaye mayafin ta ta watsar kasa afusace…tace toh gashi na baka kaina idan na dawo dai dai da sarah a zuciyar ka sai ka daraja ni nima..

jikin sa har na rawa yayi saurin sulalewa ya dauko mayafin nata da ga kasa ya rufe mata jikin ta da shi…

nan sarahn ta iso daga gefe tana jin duk abunda yake afkuwa bata motsa ba

Bata fasa ba tace”na amince mahfud … kayi duk yadda kake so dani fansar rayuwar da na baka a matsayin da na da duk favours din dana maka arayuwa…yau inaso ka biya ni wahalan da nayi da kai da rayuwar dana yazeed go on do it now..ta dada hatsala

He was so terrified amma haka ya daure ya fito da cracking voice dinsa cikin sanyin jiki yace”
ure right…Amma dan Allah Kiyi hakuri mumy….hala kina da gaskiyar ki yau na kasa ganin abunda kike ji akan dan ki…

maybe son kaina da mugun hali na yayi yawa har ya rufe mun ido.. hala ma shiyasa uwata ta kasa sanin daraja ta tun farko ban sani ba.

Im wrong always..im bad in seeing things the way thy shud be…Bantaba daukar ke ba uwa bace awaje na sai awajen yazeed shikadai..im hurting mum, im deeply hurt by evrything

Wai yau kema kin kasa fahimta ta amma kin fahimci yazeed har kina so na sake mata ta akan sa؟ i wont be able to take it mum..i love her too!
U dont care about me right,

this isnt about sarah and you…is about what is happening to us ni dake da yazeed,kin mance da farko sarah ta zabe sa kafin ni?..meyasa bazaki mana adalci ba

ai duk laifin sa ne ya jefa sa cikin wannan hali,.. Mum kin taba gaya masa hakan ba dai dai bane ko dan ya gyara kuskuren sa ya san meyake ciki a rayuwar sa?
Yazeed is my bro but he was wrong for intefaring and dishonoring other woman ko da ba sarah bace….

abunda yake tsakanin yazeed da sarah daban da abunda yake tsakani na dake..meye laifi na? meyasa nine zan sake matata sabida abunda dan uwa na ya aikata?

So,Im not your son

” shiyasa zan dauke alhakin laifin sa ko mumy? you neva even care about how im feeling now kenan?…cikin jimami ya karashe

shiru ne ya dan ratsa wajen

Maganan bawai baya shigan ta bane amma bata so tayi tunanin komai sai danta

ya dan goge fuskan sa yace”toh kiyi hakuri idan na bata miki rai da abunda na fada..
idan kince yau ni ba danki bane to me ure my mum kuma bayadda zanyi naki fada miki gaskiyan abunda ke raina ..

If u asked me to i wll surely pay all ur favours da duk wani wahalan da kika sha a kaina ba sai na kai ga keta mutuncin mu ba….

i love sarah much more than my life mum.. amma idan kina so ki gwada darajar ki da ita ta wannan hanyar na amince zan sakar muku ita anjima..
I know its not the best secrifice for a mother like you..
ba wanda zai iya biyan ladan soyayya da kulawar mahaifiya sai Allah..
I just hope u wll be happy mum.. Nan ya sake ta ya juya ya fice daganan

Zuciyan sarah kamar zai fashe tayi saurin boya don kar ya ganta..

Anan ta sulale jikin bango ta sake wani irin zazzafa kuma sassanyar kuka Lokaci guda taji ta zauce brain din ta yana nenan bursting
Ko shi mahfud bata tsammanin yana jin zafin da zuciyarta yake mata yanzu..

Gani take idan tayo reacting zata kama hjy billy da duka har sai ta nakasa ta

A bangaren su safeenah kuwa komai ya dada chabe mata duk kudin da tattalin arzikin WHRA ta karya su sai ma bashi da suka tara makansu na gwamnati .
Ba anab ya tsaya ba tun lokacin da ta soma gane halayen su sai abun ya dada bayyana mata
Yanzu faisal zai kawo mata daban daban suyi iskanci akan gadon auren su idan tayi magana kuma yamata dukan tsiya yana ta motsi ga wulakantatun zagi na cin mutunci.

da haka ta soma shiga sense din ta tana nadaman rayuwa yanzu ne take sanin dama don matsyin ta da abun hannun ta ne kawa auren nata

gashi ta raba gari da mahaifiyarta lokaci guda depression ya soma cin karfin ta..
A satin nan sai gashi an samu gawar budurwan mijin ta .
Lokaci guda aka kawo maganan cewa ita ta kashe ta sabida kishi sai aka kaita hannun hukuma aka daure ta da laifin abunda bata aikata ba..

tashin hankalin ya tsaya tsakanin su da iyayen mjin inda suke nuna power su akan lallai safeenah sai ta fuskance hukuncin ta
da kyar mrs ruth ta sa hjy asma ta dawo gare ta suka hade hannu suna nema mata mafita cike da nadaman rayuwar su.

Case din yasa alhj nafiu dawowar dole amma ba wanda ya san yana hanya

Kusan misalin karfe 9 da miti arbain Anty warda ce ta kira adai dai lokacin da sarah ta tashi zata bi bayan mijin ta

Ko Data ga kiran ta kasa danne zuciyar ta ko da ta dauka kuka kawai ta saka ta tana maganganu masu rauni da azaban zafin rai… da kyar antyn ta rarrashe ta ta shiga mota taje airpot din don ta taho da ita

Masallaci mahfud ya nufa ya wanke hawayen sa da alwala yayi nafila neman alheri da mafita akan abunda yake ji..
Ya dade anan har sai da ya samu nitsuwa kafin ya taho..

haduwar anty warda da sarah tun daga nan airpot ta soma tambayar ta ko wani ahune ya same mahfud din ..

Amma bata iya zuba komai ba sabida hankalin ta baya jikin ta kawai gaya mata take hjiy billy zata kashe mata mahfud bata kaunar sa.

sai suka zo asibitin tare hjoy billyn ma bata kusa shima mahfud baya nan gashi wayar sa baya shiga..

haka anty warda ta sa dan dole suka koma gida
Akan idan yaga tex dinsu zai san ta taho tana jiran sa

Anan gidan ne sarah ta bada anty labarin duk abunda ya faru cople with abunda ta ji yau

inda mamaki na da karshe da anty warda zatace ta kai wajen amma kuma zaman ta da mahfud abu daban yake fada musu akan su hajiya billy..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button