HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

‘Enough,ya isa haka..dama kina neman uwar da ta san darajar sa ko? Toh nice uwar mahfud kuma yau zaki san ba isar ki bane yasa na bar miki shi har kike ganin baida gata a duniya…

Ashe idan yanayi yayi zafi hankali na gushewa?What sort of a woman are you?did u even realise what you did,?ure too selfish and selfcentred …ban so haduwar mu ya zamto haka ba amma ke da kanki kike son dana ya mutu?taking sarah away from him is equal to killing him..

Da zan so nabi wannan maganan a hankali amma
U have just crossed all limits…

Sabida haka ki saurare ni da kyau kiji,fitinan ki da bakar aniyar ki bazai kare akan dana ba…neva, ina dai Kina so mahfud ya biyaki ladan rike sa da kikayi ne ko?

Mmmmm, ai rayuwar danki baida wannan matsayi…sabida kin tabbatar min yau da cewa bake kika tarbiyan tar da mahfud ba Allah ne ya rike sa ya kuma tarbiyantar mana da shi.

im his mother too i know he’s neva try to harm anyone so no one will dare hurt him this way…

baki isa bahh mahfud yafi karki wulakancin ki kema kin sani badon qaddara ba har ki mutu bazaki ji qamshin inda ya bi ba….duk da ma fada miki hankan baida amfani yanzu
Lets just get to the point cos i cant stand you anymore..

Nan ta ciro international cheqeu book ta ajiye mata da pen “Tell me evrthing u need na baki dama daga kobo daya zuwa billions and trillions of money zan biyaki ladan wahalar ki this minute,..idan kina so i wll 10times the amount u pick so name anything now….bana son kuma acika bata min lokaci..

Daga yau idan na sake ganin ki kusa da shi i wont even spare ur generation
i will make sure you rot in jail…damka mata tayi a hannu tace
So get out….ta dan buda ta mata nuni da hanya.

Hjy billy Bata ko iya motsawa ba sabida ta girgiza da maganan sosai hankali ke so ya dawo mata amma still a rude take zuciyanta gaba da baya yake reading a guje ta fice ta bar musu daki..

Tun tuni mahfud ya tashi
Amma bai iya motsawa ba sabida hayaniyar nasu siririn hawayen sa ne kawai suka gangaro
A dai dai lokacin da anty warda ke shafa kansa cikin jimami tana kallon sa.

Shiru alhj nafiu yayi shi aganin sa ma abunda anty warda tafada sauki ne da abunda yake zuciyar sam.

yana mikewa ya kama hanya zaifice batare da ya jiyo na yaji anty warda ta firta… kayi hakuri alhj dan Allah ka yafe min
bazan iya cin amanar mahfud ba,nima dana ne in jin zafin sa… so i wll have to protect him by all means ina fata zaka fahimce ni.

sai ya dan lumshe idanun sa yana hana kansa bursting da hawaye..yace kinyi dai dai hjy wardah..
Allah ya sa dana mahfud ya farka lpya pls take him him away from here…
And ask him to forgive me if he can…yana kaiwa nan ya bar wajen

Yana fita suka sake karo da sarah kallon kallo kawai tayi masa ta wuce ko gaishe sa batayi ba gani take duk jirgi daya ya kwaso su da matar sa

Anan kuma hjy billy ta bi bayansa har gaban mota bai ma ji tahowar ta ba sai ji yayi tace “sai kaje ka dauki gawar sa ka binne tunda kaima goya musu baya kayi har na mana gorin arxiki..

Ya juyo ya bata kallon irin lallai ba shakka hauka ya kama ki “sai da yayi calmimg kansa sanma ya juyo a nitse yace kim cuce ni bilkisu kin raba ni da farin ciki a gida na da zuciya ta kin raba kan yayana..na dauka mahfud ya taso ne sabida kyaun halayen mu ashe tarbiyan sa bana mu bane kin zabi ki bada yazeed rayuwa mafi muni tsabanin wanda muka shirya zamu basa..

To idan ma hauka ke damun ki ni zan warware miki shi kije “na sake ki” saki daya kar kuma na sake ganin ki a inda na ke kinji na fada miki

Durus ta tsaya bakin ta na rawa tana tambayar sa ya sake ta.?

ko kula ta baiyi ba ya shige motar sa ya bar ta anan.
Kuka taci mai dauke da radadin zafin duniyar gaba daya sai da tayo mao isarta ta kama hanyar asibiti..

anan ta samu saura kiris yazeed yaja numfashin sa na karshe an taru a kofar ana tambayar waya cire masa suppot din da aka sa masa. ..

Kowa yayi tsuru tsuru Ana kawo maganan wanda aka gani last ta shiga a computer

“so sarah was here to kill her son?ihu tafasa mai kuna anan ta zube kasa da kyar ake danne ta tana gaya ma yazeed cewa gashi wanda yake son itace tazo kashe sa…ta rasa mahfud,ta rasa mahaifin sa she’s alone now kar ya tafi ya barta ….

anan sai dataga azaban jarabawa sau biyu ana cire ran ya mutu sai numfashim sa ya sake dawowa

Nan cikin ikon Allah sai gashi yayi stabilising har ya farfado..

Mummunar nadama da haushin kanta take ji amma takasa ajiye tunanin hakan..

anan bangaren su mahfud kuwa danuwa yahana sa bude idanun da haka suka rika lallabasa

sarah bata da choice don ta sa shi ya farfado suka gaya masa news din cikin dake jikin ta…

ko kadan baya jin dadin amma sosai yayi farincikin abun gashi sunki su barsa ya sake tuna da wani abu musamman akan abunda ya faru sai suka fara shiri akan gobe zasu tafii gida kawai.

A hotel suka zauna sarahn ne tasa aka kwaso kayan su baki daya suka bar gidan hjy blky..

Kamar mahaukaciya haka hjy billy ta manne da kirjin yazed tana fade fade wanda yake cunkushe da kunci da zafin nadama..

Sosai ya soma shiga jikin sa kafin yamma ya farka farau ya soma mata magana

Sai dai ba abunda ya farka da shi a bakin sa sai ina mahfud dinsa yake?

Tayi shiru hawayen ta na dada bulbula da kyar yake bude idanun sa sai ya sake cewa,kidena kuka mumy nasan munyi kusjure we are wrong Mum,sarah matar sa ce so i have no rights..
Everything was my mistake babu laifin sa aciki..pls why is he not here with me now?

Abubuwan na dawo masa slowly It seems like lokacin da sarah ta zo kashe sa yana jin ta kawai amsawa ne bazai iya ba..

Hjy billy Tana murnan tasowar sa amma haka ya runtse idanun sa ya rika takura ta akan lallai ta kawo masa mahfud zai neme sa gafarar sa..

Tun Baida karfin motsawar har ya mike zaune haka ya shiga zare jikin sa tana rike sa yana gasa mata magana cewa shi yagaji da komai ma dan uwan sa kawai yake so yanzu…

Ganin haka ya sa ta tsuguna anan ta barsa da doctors ta shiga rusa kukan nadama…

a wannan yanayin saiga alhj nafiu ya shigo,

Yazeed din ne ya fargan da ita da ya furta dad da dan karfi, sai ya taso cikin layi ya iso wajen sa

kallon dansa ahaka ya dada karya masa zuciya matar sa kawai yake blaming ta bata masa rayuwa”
Yana kuka ya riko dad din nasa yace dad ina mahfud ne?..meyasa bazai zo min ba he was here alwys i want to see him dad..pls

Cikin dauriya Alhj nafiu ya riko sa ya zaunar da shi ya dube sa a nitse, yace share hawayen ka yazeed ka nitsu kaji abunda zan gaya maka.

Ba tantama yayi haka..
kuka yake har jikin sa na rawa

Lokacin kowa ya fita sai ta tashi ta rakube jikn kofar tana sauke jimami

anan ya shiga ma dansa nasiha mai shiga jiki akan abunda yayi ma son zuciya..

yace yazeed wannan son da kake ma sarah, ba wani abu bane illah sakayya da azabar ka na duniya kan duk wata ya mace da ka yaudara ka kuma tozarta…i know how ur life is kar kace ban sani ba shiru nake maka sabida nasan idan ka boye min bazaka biye ma Allah ba…

amma yanzu kamance da wannan kasa aranka
Sarah is just ur purnishement and not ur love mahfud dan uwanka shine mijin ta.

Next time alwys honour and respect ppls life and strugles baka san yadda suka sha wahalan har suka kawo wannan matsayin ba..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button