HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Sometimes za gaka mutum na aikata mummuman aiki but u don’t the pain and strugles behind it so neva try to judge or interfer again…kayi rayuwar ka kabar rayuwar wasu.

Ina so Daga yau kamin alkawari zaka gina rayuwar ka akan gaskiya da amana we already lost so much peace sabida son zuciyar ku.

Yazeed Zai yi magana dad din ya tsare sa dacewa,no son.. taso muje gida acan zaka karasa karban treatment din ka i wll take care of you myself this time..

ba musu ya tashi ko sake kallon mum dinsa baiyi ba ya kama bin bayan mahifinsa sum sum..

Hjy bilky kamar kanta zai kunce wani kukan ta fashe da shi ta bi bayan su da gudu ta rike rigar sa”.tace zaka kyale mahaifiyar ka kenan yazeed i did evrything for you yanzu bari na zakayi..

alhj nafiu ko kulawa baiyi ba ya shiga car din
Yazeed tausayiin mum dinsa yakeji sosai amma he really want to take himself off daga nadaman dake dawainiya da shi gani yake idan ya sake zama da ita son data ke masa zaisa ya kashe kansa wata rana.

Gwara ya je inda za agaya masa gaskiya komin dacin ta don ya zama mutum nagari..

Bai ya iya tsawaya sosai amma ya jawo ta ya rungume ta sosai ya furta “i love you mum..i love you soo much but pls let me go with dad im sorry…mmmm?

Ta fashe da kuka mai ciwo mai zafi…shiko bai tsaya ba ya shiga motar tana ji suka bar asibitin
anan aka kwashe ta zuwa ciki sabida nervous attack daya yarda ita.

Anan bangarem su safeenah case na dada zafafa duk saurann mutuncin su da arzikin su sai da ya shiga cikin case din har abun tausayi.

Washe gari da yamma su mahfud suka shirya tafiyar su.. yazeed kuwa yayi tambayar su wajen dad din har ya gaji baice masa komai ba.

Tambaya ya rika yi ma aikata har ya samu labarin cewa sarah ce ta sa aka kwaso kayan su jiya xuwa wani hotel

haka ya sace jiki duk dama baya iya motsawa da kyau anan ya cije da sauran karfin nasa ya sa aka kaisa location dinsu.

Ko kafin yaje is too late sun riga sun kai airpot haka ya sa aka rinka binsu.

Sa’ar sa daya laulayi ya hana sarah sakat so suna wash room tare da anty wardan don ko bacci batayi jiya ba.

Anan mahfud ne kawai yana zaune yana jiran fitowar su ji kawai yayi ana rike rike da mutum lallai yana so ya shigo site din ya same sa gashi first class me duk securityn nan sukayo kansa.

Mahfud ya sha mamakin ganin dan uwan sa worst part sai rike sa ake yana famar kiran mahfud din kamar zai cire ransa..

Tausayi da jimamin ganin sa hakan ya sa ya taho ya tarbe sa..yana cewa yazeed meye hakan ne” jikin sa yafada tare da sake masa kuka yana neman gafarar sa har jikin sa na rawa

Anan babu abunda bai fada ba na alkwari da nadama gwanin tausayi sai yau yasan bazai taba iya rasa mahfud a rayuwar sa ba..

Shiko tuni ya yafe yana kokarin calmg dinsa ko da su antyn ma suka fito tausayin sa duka ya hana su motsawa.
Kowa ya fahince shi aka yafe ma juna duka

anan suna neman rabuwa kenan saiga alhj nafiu ya taho hankalin sa ya tashi sosai sabida jikin yazeed din is still not under control

Amma ganin yayan sa sun samu yafe ma juna he has no choice than shima ya roki gafarar mahfud din duk dama yaki sam ya barshi ya nemii gafarar nasa.

haka suka rabu anan so emotional kowa ya yafe ma juna amma da nauyin abun aransu.

Daga nan Yazeed tare da dad dinsa suka zauna yana sa wa ana bashi treatment yana dada tabbatar da nadaman sa
Yana gyara halayen sa

ita kuma hjiya bilky yar uwanta ne take kula da ita abun duniya ya ishe ta don ko sau daya yazeed bai sake neman ta ba bare mahaifin sa.

Nan da Kwanaki kadan sai gashi har ya mike sai suka koma kan facing matsalan da organisation din whar yake fuskanta shida dad dinsa nan suka shiga hidiman case din safeenah sosai.

Yazeed Har ya sa hannu ya taimaka musu aka samu aka fitar da safeenahn aka wanke ta daga zargin kisan …dama auren ya mutu tuntuni

Haka ta samu yancin ta Duk kokarin yazeed ne sabida yasan abokin sa sosai hakan bai masa wahala ba.

Nan ma wata sabuwar soyayya aka soma bayan tone tonen asirin da aka samu na irin abubuwan daya faru abaya

sai aka yi setting sabon strategies mrs ruth da hajy asma haka suka zage damtse wajen ganin sun goge laifukan su na baya da alheri

safeenah taki sam ta koma kan matsayin nata sai aka nemo hapsy aka bata president yanzu haka itake fafatawa suna so su dago martaban kungiyar..

*After 4months*

Lokacin komai ya lafa rayuwa ne mai dadi ke gudana a fannin kowa banda hajiya billy da ta rasa ta ina zata saka kai taji sanyi…

It seems like yanzu yazeed sai abunda mahaifin sa yace masa yake yi cike da biyayya ita kanta bata gane masa sosai.

Cikin sarah na da wata bakwai sai ya zamto sun dada samun shakuwa tsakanin ta da su safeenah da su yazeed har zumudi yake yaga abunda zata haifa ma yayan sa..
Anan kuma ana ta shirye shiryen auren sa da safeenahn…

haka ma ummah take shiri sosai sabida anan nigeria su granny suka shirya ma sarahn wankan jegon ta gaban mahafiyar ta.

Mahfud kullum na makel da magana hjiy billy ma alhj nafiu wanda yake zabga uban taurin kai akan shi baruwan sa da ita..har yayi ya gaji ya zuba masa ido

Ita ko da abun ya soma cin karfin ta rana guda sai gashi ta tattara kayan ta ta kama hanyar germany…

Cire duk wani kunya d kawaici tayi ta zage ta nemi gafara su da last breath din ta har grnny sai dataji abun aranta

Sannan tayi alkwarin zata zauna duk rintsi ita zata karasa kulawa da cikin sarah..

A gidan su Mahfud har ya gaji da koke koken ta.

granny da anty warda ne suka sa baki batare da sanin ta ba suka roki alhk nafiu akan ya maida ta
Dakin ta ko dam ta ga auren danta yazeed

da kyr hakan ya samu a wajen sa ya dawo da ita finally aka shirya akayi bikiN yazzed da safeenah a gidan su mahfud.

Kusan Kowa ya halarta hapsy har su mrs ruth inda aka dada samun yafiya da nadaman abubuwan da suka faru abaya.

Bayan wata uku Sarah ta haifi baby boy wanda yaci suna eeshal…taga gata ta kowani fanni rayuwar lokaci daya ya dawo musu sabuwa

Bayan suna aka kawota gaban ummah tayi jegon ta cikin kulawa da kauna

*After 10years*

WHAR tataso akan kafarta sakamon jajricewan su hjy asma da hapsy
Yazeed ya koma zama a paris taking a new career as a young political beurocrats.
Granny da baba babaji kusan mutuwar su baida rata sosai.
Ummah tayi aure amma mijin bai dade ba ya rasu
Sarah ta haifi yara uku bayan eeshal ciki har da yan biyu mace da namiji
Alhaj nafiu is now an influential senator haka ma hjy billy ta cigaba da kula da harkokin whra kamar na da chan .

A wata ranar jumaa da mahfud da sarah da last born dinsu suka kai ziyaran gaisuwa wajen dangin ta a kauyen kurwala,nan Allah ya dauke ransu trough motor accident suna dawowa zasu airpot lokaci guda Allah ya karbe ransu duka.

Bayan shekara biyu da faruwar haka ciwo ne mai tsanani yayi sanadiyar ummah ta rasu a babbann asibitin daya daga cikin state din nigeria.

End end
ALHAMDILLIH!!!

 

 

 

 

 

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button