SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Misalin karfe 9 suka isa gida ne madaidaici daga bakin kofar duka bada kati aka barsu suka shiga motici ne manyan manya wanda akalla sunkere masu tsayi kuma basu da yawa sosai.
Dim Blue and red light ne gaba daya daga compound din har ciki inda ba agane fuskan mutum da kyau..
haka suka shige suka isa gaban ssa danjuma,
sahura ce ta san wasan su su a cewar ta manyan manyan mutane ne anan suna hutuwa ,wasu na shaye shaye wasu hira kawai suke yi yan mata suna rawa hapf naked agaban su suna nishadi…wasu kuma asalin karuwan su suke tare da su..
sai dai da shike is highly confidential tamkar club suka maida shi kamar kungiya haka suke gudanar da harkokin su,
Anan aka kasa su ummah a kasuwa,
Inda aka zabe ummah a matsayin wacce zata nayin club special strip dance a kowanne karshen dare arabian title sabida kyaun jikin ta da surar fuskan ta.
and then ta dan manyan ta sun san wannan bazai mata wahala ba tunda zata sa kaya wadatacce.
Bakamar yan mata ba,
Ita kuma anty sahura sai aka yi rashin sa’a ,wani ne yace zai dauke ta as personal mistress dinsa gashi shi bai cika zuwa nan ba so dole tana binsa duk inda yake..
a haka aka basu tsarin aiki, duk damaa ummah taji dadin bazata kwana da kowa ba amma it dosnt make any differnce to her,
haka suka rarrashe zuciyan su aka musu 3days training ana basu rabin kudin aikin su,
har suka saba sosai,
A kullum Ita da anty sahura Zasu fito daga gida tun 8pm,sai kowa tayi hanyar ta
Wani bin ummah kadai take dawowa gida don duk rintsi itakam agida take kwana..
Wani abun mamaki shine
A duk aikin da tayi a duniya da fadi tashin,da wahala, babu inda farin jinin ta da sa’ar ta yake haskawa kamar wannan rawar larabawar datake yi agaban maza
Sati biyu tayi amma ta fara dawowa evrybodys favourite.
Doguwar riga ake bata baki kirin wanda ya dan kame round and sexy bodyn ta, da shike ma gaban kayan akwai dan tsagu kadan ta kafar ta yana bada balance wajen rawar ta da rausayawar ta
Kuma ana daura musu alragaya wanda ke rufe kansu da gwalagwalai agaban kamar mayafi irin na masu rawar karuwan larabawan da chan zamanin manzanni..
Sosai ta kulle zuciyan ta ta nitsu waje daya tana abunda ya kawo ta,
Gashi ba hayaniya babu wanda ya taba ci mata mutunci sai ma yabo da tarairaya datake samu daga clients,wasu ma suna daga zaune har manni suke mata bayan makudan kudin da take karba bayan kowani dare..
Bayan tayi complete 1months tana zuwa akai kai kullum.
Har Aka dawo da ita a sati sau uku take rawa,
Shikan sa ssa danjuma sai da ya yaba da hasken tauroron ta,ta jawo masa arziki da mutanen arziki bana kadan ba..
Sai ya kasance a kowani rana cikin kwana uku akalla zata tafi da 250 to 300k..
sabanin 30 40 50k da dachan take karba…
Ummah Ta wanku ta dada karo wayo da sanin me duniya ke ciki sai dai har yau bata mance da kuncin dake zuciyar ta ba.
Wata biyu da fara wannan aikin suka tara kudi na ban mamaki da shike ma idan ba abinci da sutura ba ba sa sayan komai na jin dadin rayuwa ..
Anty sahura ta koma zama da saurayin ta,
Ummah sai ta kama mana haya 3 bedroom flat mai dauke da komai aciki,ta siya min kayan sawa sosai da dan karamar wayan android mai kyau..
Daki na daban nata daban sabida yanzun bata son nasan wasu abubuwan da take yi,
ni dai nayi mamaki nayi godiya har na rasa me zance ma Allah da naga lokaci guda rayuwar mu ya sauya..
sai dai har ila yau idan nace ma ummah nima ta nema min aikin ina taya ta, sai tace min ah a, ai yanzu ta sami wajen mai kyau ana biyan ta sosai so babu amfanin nima nayi wani aikin..
A cewar ta ma tana tara kudi ne zata saka ni a makaranta mai shegen kyau…sosai nake cikin Nishadi da ta fadi hakan ..kullum sai na mata adduar sa’a da fatan alkhairi
ita kuma kullum sai ta sa na mata alkwarin bazan fita waje koda nan da nan ba,bare na kula wani na miji
Hakan na dauka kullum ina gida ina kallo ko karatun littafin hausa dana turanci a online ..
Lokaci na dan tafiya,abubuwan suna dada kamawa yadda yakamata ma ummah,sai ta soma daura buri mai tsauri akaina,ta tara kudi amma tana so ta tara wanda zai kaini babban makarantan sai wane da wane a lissafin ta idan tayi wasa da damar ta wata rana baza ta kai labari ba.
anan club kuwa ssa ya soma daura nashi dogon buriin akanta, daf tana cikin nema min makarantar daya dace ta sani ya zo mata da maganan ko ta sauya saka kayar rawa zuwa mini gown ko ya sauya ta da wata clients..
hakan ya jawo sa’insa sosai tsakanin su, har ummah tayi fushi ta dena zuwa aikin na kwana biyun.
Ita tana nan ta damu gashi tana so tafara aikin sani a makarnta bata so kudi ya yanke mata a hanya..
shima acahn ya damu
Clients sun taslkura sai dai a nemo musu ita,
Dan dolen sa yayi hakuri ya kira ta aamma da sharadin dole zata yi tunanin nan da kwana hudu idan ba haka ba sai dai ta shiga layin bin maza kamar anty sahura..
Sam hankalin ta bai kwanta ba, amma haka take cigaba da rawan ta..
Batare da ta yanke hukuncin ko zatayi yadda yake so ko bazata yi ba
A ranar da kwana hudun ya cika ta zo adaddafe cike da shakkun makoman ta sai ta ta riske baya nan abun ya bata mamaki sosai,
Domin Babu abunda yake hana shi zuwa nan sai ciwo ko mutuwa.
Tayi tambaya aka ce mata bai fito ba yau
sai tayi aikin ta normal zata karbe kudin ta aka ce sai taje ta same shi,
Ba laifi ta shiga motar haya ta je inda akace mata yana nan,
A wani palou aka mata jagora tana jira…
chan wajen minti 30 sai ga surutun su daga ciki shida wasu mutane su biyu..
ummah ta mike tsaye tana binsu da kallo kamar yadda suma suka bita da shi,a ladabce ta gaishe su suka amsa..
Ssa danjuma yace kiyi hakuri ga aikan ki ya zaro envelop dauke da kudin aikin ta ya bata,
Tunda ta karba tayi godiya bata sake kallon kowa ba anan ta juya tafice.
Tasan dole wayannan mutanen akwai su da muhimmanci wajen ssa shiyasa ya kasa dago wani magana..
duba da yadda ya sa arai yau zai sauya mata aiki muddin bata amince da nuna tsaraicin ta boro boro ba.
Tafiyar ta ke da wuya
Wanda suka tare da shi din ya ce masa yana bukatar magana da shi in private akan matar nan.
washe gari da Safe ummah na gida,ta ga sakon tex messege mai tsayi wanda ya bata mamaki..
bata wani bata lokaci ba tayi wanka ta shirya .
ce min kawai tayi yau aikin safe zata yi don ko karyawa batayi ba naga ta wuce..
Bata tsaya ko ina ba sai gidan ssa danjuma.
zaune ta samee shi yana karyawa
Aka mata oder ta zo ta same sa..
Bayan sun gaisa
tace oga Gani sai dai bangane sakon ka da kyau ba..kayi min bayani.
Kai tsaye yace zaki gane fadima,yayi gyaran murya ya sha ruwa” ya dube ta,ai dama nace zan sauya ki da wata sai gashi yau Allah ya kawo mafita akan lokaci.
Ummah tayi shiru daga bisani tace”zanyi tunani akai kabani lokaci…
ya mike tsaye yace ah a,wannan ba aikin da zakiyi tunani bane fadima don kuwa ba ma ni zaki cigaba da aiki ba
Daga yau kin bar aiki a karkashi na…
Ummah tace mene? Me kake nufi….
Akan me? laifi nayi, ko dan akan maganan nan ne ?
yace dakata
Ni kaina da kike gani na a karkashin wani nake,sannan tunda nake a rayuwa ta ban taba jin
Yace yana bukatar mace ba sai jiya da ya ganki,
wani dum ummah taji, aranta tuni ta mike tsaye ta tsaya itama.
Yace fadima zakiyi aiki ma ogah na nasani, in dan wani abu ne kar ki damu sabida sai asirin ki yafi na yar uwan ki rufuwa sannan kudin aikin ki zai iy ninka wanda nake biyan ki,sa’a biyu babu wanda zai san me kike zuwa yi sabida bai taba tarayya da wata ya mace ba,