HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

He made everything possible for me, duk harkoki na na tafiya min dai dai har ma fiye da yadda nayi zato.

His time,his money his free smiles a duk lokacin da na gaza yana tare da ni..

A shekaran da na cika karatu na chasss a france cikin sir marknickel college aka yaye mu…
A time din ina da shekara 23yrs a duniya

Nayi farin ciki sosai da gama makaranta na musamman fannin industrial dana samu baban award na student of the year all thanks to god nd my hero mahfud…

sai dai a dayan hannun kuma naji bakin ciki sabida jin sakon rasuwar alhj shayal wanda aka fi bada karfin cewa plane crash ya yi ajalin sa..

Ga ummah taki tayi aure kullum tana tsoron yadda zata tun kare zama da wani da namiji a wannan
Irin yanayin rayuwa da muka taso da chan aciki..sam bata yadda da kowa ba ga shi ta mallake hankalin kanta sosai ta nemi yaki da jahilcin nan tayi arzikin kanta har ta sauya gari da gida ban sani ba.

Cewar ta gwara ta zauna da ni a hakan idan Allah ya ji kanta zai hada ta da miji na gari amma bazata taba takura kanta ba ..

damuwar ta yanzu yafi bada karfi wajen neman yafiyar ubangiji tunda ta kafa kanta yanzu take jin nauyin abubuwan da suka riga suka wakana da ita a da chan.

alhamdullhi kusan duk abunda akace na neman lada ne da goge zunubi ko da za’a cuce ta ne kuwa takan sa kanta taga tayi da niyyar Allah ya yafe mata kurakuren ta..

Anty sahura ce naji labarin wai tayi aure har ta haifi da na miji agarin su chan gaban iyayen ta..

Da shike graduation ceremonyn mu ya zo dai dai a lokacin umrah yasa ummah bata samu xuwa ba..

Dan nima na ce mata zanje chan dev singahniah imperial college na human right activist
Nayi aikin wata shida domin na samu licend din kwarewa wanda zai bani daman shiga organisation na human right a united nation kamar yadda mahdfud di na ya min bayani kafin ya tafi…

Don haka ana gama shirye shiryen komai nayi ban kwana da sir marknickels college nayi hanyar kasar india don na cimma buri na na karshe a duniya…

 

 

*FOLLOW WATTPAD @SURAYYAHMS*

*OFFICIAL CATTY????*
[2/23, 23:33] ‪+234 802 646 5734‬: ????: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_YOUR BIRTHDAY IS OF NO DIFFRERENT TO MINE,we are two living bodies in one soul,i love you to the moon and back#temi tope adeniyi happy birthday to us._

_PAGE 10_

Nazo cikin kasar india a washe garin ranar da za’a bamu cikakken gurbin fafatawa na zaben kwanaye da zasu samu karin girma da daukaka a harkan career su na gaba..

_Dev singhania imperial_ _college of human right and philantropism india_ .

Kasashe bakwai ne muka samu shiga kama daga China,india,south africa,nigeria,usa,bahrain sai mu yan france.Anan duka muka hadu 7 first class students team daga makarantu daban daban wanda suka samu shiga kenan kuma ba bata lokaci aka fara fafatawa..

Wata shida ne kawai so Kowa akan bashi cases na true life events aga iya kaifin basirar sa da hikimar sa.

“abubuwa dayawa sun faru Daga kadan kadan ake disqualifyn teams yanzu haka saura team biyu ne.
France and india.

” anan mahfud yayi ajiyan zuciya mai nauyi duba da lokaci ya tafi sosai,asubahi ya kusa dosu su..sai ya dada kame hannun sarah dake tayi pouse itama sai ta da ta kankame shi da shi don ya gyara musu position din su sarahn tana daga kwance ajikin sa,

Shiru ne ya ratsa wajen sarah bata sake furta komai ba,da shike ma ayayin datake maganan tin daga farko sunyi kukan zuci sosai amma yanzu hawayen ne kawai yayi saura a fuskokin su.

Duk jikin sa yayi tsami kuma ya sace sai ya sa hannu zaii tallafo ta ,kafin yayi wani juyi sai ta dan kwace kadan daga jikin sa tana shirin mikewa tsaye..

Still suprise da yaga tana layi har yanzu amma sai ya daure ya kure ta da ido har ta tsaya da kanta ta harde hannu tana maida masa kallon nitsuwa..

Tace”gashi yau na zo fafatawa na na karshe and i just completed my final rounds today”my hero,ta dan dube mahfud din tace “kasha cemin zan lashe gasar nan,cos u have full confidence in me ko?

Ya gyada kai a hankali

Ta dan tabe baki a takaice Tace
I too feel the same way..nima na yarda da kaina sosai akan haka, na dauka ko zan iya taimako a kowani irin yanayin rayuwar da dan adam zai shiga a duniya..

Na dauka ko kwakwalta da zuciya ta tana shirye da daukar ko wani labarin cin zarafi na rayuwar dan adam….

Kaima ka yarda da hakan Ko?

Kafin ya gyada kai tayi murmushin takaici gami da share hawayen ta da suka dada saukowa”

A hankali ta furta “but i dont think i can handle it anymore,i dont wanna win anymore.i think its over mahfud ive lost my confidence today..
anan ta karashe cikin wani sassanyar kuka mai dauke da raunin zuciya.

Yana shiru tukun but He clearly understand her “yanzu yake fahintar komai wato case din da tayi na karshe na matashiyar budurwa vashika da mahaifiyar ta shi ya sake tuno mata bakar rayuwan da suka binne da ita da ummahn ta”a baya

Shima kukan ne ya kufce masa marar sauti,amma sai ya cije yana share hawayen sa a dabaran ce

Anan ya mike ya karaso daf da ita ya na shirin kamo hannayen ta dake karkawa tare da sautin kukan dake fita.

A nitse Yace”Sarah….cikin hankali ba tare da ya sake magana ba ya shiga jawo ta jikin sa don ya taya ta calming mood din ta,anan sai ta birkice masa cikin kukan dake cinta rai sosai tana cewa no,kar ka ce komai mahfud..nasan bazaka taba cewa bazan iya ba…but believe me im weak,i cant..im helpless now.

Zai sake magana ta dakatar da shi tace”….

“Ka tsaya kaji ni,im just like that girl vashika kaina nake gani a rayuwan ta mahfud,na daure na daure sosai…but everthing its toturturing me…ko haryan zu baka fahimce ni bane..hero, vashika is just like me babu wani banbanci…!

sai dai me ya faru da mahaifiyar tan da tayi tunanin da na so da ace ummah na tayi wajen kare mutuncin ta?she too was raped countlessly on the street,mahfud maza shida suka keta haddin mahaifiyar vashika duk don akan ta na neman taimakon da zata rufa nakan ta asiri batare da ta watsar da kanta ba

But vashika is dead now”Yanzu duk da mutuncin mahaifiyar tan ma ya tabu don ta bata lpya da kariya it all in vain?…ai gwara mu musulmai ne, but them they sufferd alot sabida tsananin al’adan dake zagaye da abubuwan bautar su da kuma dokokin tsarin tarbiyan su…life is soo unfair to them hero.

“vashika ta mutu,she died with her dad’s uncompleted child…irin wahalar dana sha shi ya kashe ta,yanzu maman ta na fama da radadin zuciya irin wanda muka ji dani da ummah na bakar qaddarar rayuwa,ga fama da sabon ubangiji da rugujewar tarbiya,amma kaga ni nata ya dauke mata yar ta ,ita kadai ne yanzu a duniyan nan sai tarin bakin ciki da kunci…
I think her own is even worst.

Tun da na fara case din na nake ganin abubuwan da ummah ta so nagane ada chan amma ban gane ba..

Dazun da muka je wajen gawar vashika Naso na ba mahaifiyar ta tabbacin rayuwar ta zai banbata da yadda take tunani,i wanted to be there for her

But she told me alots of things,abubuwan data gaya min shi ya dada karya min zuciya ta,..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button