HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Ya Allah, i cant take this help me out
Nasan mahfud zai iya yin komai dan na samu rayuwa mai kyau

Amma i dont think i can let him secrifice his life for me this way,nasan kawai don ya kare ni daga abunda nake tsoro yake so ya daura makan sa zama dani har abada ..

no ..no tafada cikin azaban tashin hankali da ya mantar da ita duk wani salama azuciyan ta..

Cikin haka taji an yi kykyawwar knock a bakin dakin ta…

Cikin sauri ta dan mike tare da nema makanta nitsuwan dole..

A hankali ta karasa tana tambayar waye amma ba amsa ba..

Har saida ta bude kofar ido hudu sukayi da juna ….

*VOTE AND FOLLOW@SURAYYAHMS*

 

*OFFICIAL CATTY*
[2/23, 23:37] ‪+234 802 646 5734‬: : *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_LA HAWLA WALA QUWWATA ILLAH BILLAH_

_PAGE11_

Kallon minti 3 suka maida makan su tayi saurin sake kofar ta juya abun ta..

Hey”am sorry catherine ce ta riko hannun ta tana fada cikin sigar magiya.

Sarah bata ce komai ba ta dan yarfa hannun ta ta koma kan soft cushion din dake gefe ta zauna a kasale.

Sarah kiyi hakuri kinji, nasan abunda nayi ban kyauta ba i shud have respected your norms And values,amma na tsorata ne ban taba ganin ki a wannan halin ba pls will you forgive me? Ta dada marairaice wa…

Baki sarah ta bude zatayi magana amma sai hawaye suka taro tam a idanun ta”tasan da bata sha giyan nan ba da situation dinta ba haka bane,a lokacin zuciyan ta na mata nauyi duk hakurin da take da shi yau din sai taji kamar ya dauke so ta ke tasauke ma catherin laifin komai da komai datake ji aranta ” but she cant, sai ta sake kawai ta shiga rero hawaye masu zafi masu wuyan fassara.

Cikin damuwa da tashin hankali cath ta dada matsowa daf da ita tace ” haba sarah, i know i disrespected you alots but i was doing that just bcos i care for you as a friend ,i tot it wud be right..mmmmm nasan ke muslmace baki wannan amma i cudnt help it..please ki dena kukan nan haka im feeling much quilty right now.

Sarah Tana so tayi magana amma ta kasa sabida yanzun matsalan mahfud yafi damun ta
A rude take bata san me zatayi ba kwata kwata.

Maganganu cath take cike da nadama amma tana shiru sai da taga ta kai makura wajen nuna damuwar tan kafin ta dan kamo hannun ta suka fuskan ce juna suka hade ido
Cikin nema makanta sauki tace” its ok cath,naje wajen shi ai..Allah ma ya kiyaye bawanda ya ganni.i was safe kar ki damu komai ya wuce.

” sight of reliave cath ta sauke,kafin nan
Hawayen ne ya sake sauko mata sabida bata iya boye ma cath din feelings din ta

sosai suke da natural fahimtar juna a tsakanin su musamman ma da ya kasance catherine tana da rike sirri sosai kuma ta mallake hankalin kanta.

Cikin nitsuwa catth tace”lpya kuwa sarah ko dai ba gaskiya kika fada min ba ne..pls what happen to you,akwai matsala sarah kina boye min ko..

Sam Bata so tayi sharing din maganan ba amma yau take tabbatar da maganan mahfud cewa bazata iya rike komai aranta ita kadai ba..

Tasan auren sa ko rashin sa its an important decision she have to make now..tunda gobe dukan su zasu fara hutun sake sabon rayuwar su da suke buri

Share fuskantar tayi Tare da sauke ajiyan zuciya Tace cath yace “na aure shi”sai ta kuma yin shiru.

“What …Who,? Cath ta fada a dan rude tana kallon yadda ta ke fighting da numfashin ta.

Cikin sanyin murya tace mahfud lingard..

I told him evrtyn cath..
duk sabida giyan dana sha gashi ya san komai game dani and belive me is not good for me..
Ni yanzu kunyar sa nake ji
Tsoron sa nake ji,im complicated now,Kuma sai yace na aure shi?how can i even think rhat.
Am much confused right now..
anan kuka ya kufce mata.

Shiru wajen ya dauka a gefen cath..’Wow!cath din ta dan fada ma kanta tana jimamin cawkakiyar da ta sa sarahn aciki,

Tun da ta san sarah tasan kuma akwai dama babban abunda ke damun ta kenan ba tantama giyan nan ya sa ta amayar da shi kenan jiya..

cathh ta raya a zuciyan ta cike da tausayi..

Tsugunu tayi gaban sarahn ta tallafo ta suka rungume juna sosai tana bata hakuri cikin lallami da taushin kalamai..
A hankali har suka nitsu…

Ruwa ta mika mata mai sanyi tace”what a day.!
Nasan koma miye ya faru dake ni na jawo miki sarah..ki fada min koma miye xanyi don na sassaita miki ranki..tell me anything..

Sarahn ta dan kalle ta kalar tausayi don sosai itama ta birkice da tunani kala kala..

Tace”cath mahfud is everyting to me amma sai nake jin bazan iya auren san ba.

Cikin nitsuwa cath tace but why,?baki yarda da shi ba ne yau kuma? What a suprise cath ta dan dube ta a dame…

Shiru ta danyi daga bisani tace listen wannan ba abun da zan yanke ma kaina bane,har dashi ma mahfud din…ni bana so mu shiga rayuwar da babu wani abu sai tausayin juna cath na fada ma mahfud mafi munin tarihin rayuwa ta jiya,ko da ma ya yarda da ni a hakan but im still scared of abun da zai zo ya biyo baya..he’s a human beign not perfect

inaga bazan iya daukar heart ache ba muddin daga wajen sa zai fito banso kowa ya san sirrin na har haka ba sabida its attacking me in all bends of life ke kanki kin gani ranar yadda na kasa tsare kaina.

Shiyasa Bazan iya bari mahfud ya secrificing farin cikin sa akai na ba and i dont want to hurt him.

Riko hannun ta cath tayi da shike Cikin kuka take maganan ta kalle ta da duk wanni yanayin ta tace” relax sarah….
ke da mahfud ai tamkar numfashi ne da Rai zaman auren ku bazai taba kawo matsala Ba

Sai dai kuma duk abunda kika fada gaskiya ne sanin halin mutum sai Allah,but ina so ki nitsu ki gwada nauyin naki sirrin da nashi ki gani idan zaku iya zaman rike amana junan ku….i think mahfud is a great guy.

Ba tare da wani dogon nazari ba sarah tace” toh help me mana… Bazan iya bane,a duk lokacin da nakawo hakan sai naga kamar kuskuure nake yi
Mahfud Bai taba cewa yan so na ba bare zai aure ni,..jiya jiya na gaya masa siirin na amma yau yace zai aure ni?

I mean mahfud ya gaya min yadda rayuwar sa yake shim

Yace min “sanadiyar mahaifiyar sa Yayi kazamin rayuwa sun bata masa rayuwar sa sosai, yace tun yana karamin yaro yasan yadda ake gamsar da mace..it was so heartaching for him cath..

A ranar da ya gaji haka ta yanke hukucin bashi azaba mai tsanani ta hanyar dukan sa da kulle sa a fridge mai sanyi na tsawon awa 3…
Data zo ta fitar da shi tayi masa jinya ya warke duk da haka bai hana shi dada turje mata ba
..har sai da ya samu daman kubce mata ya gudu sai da Allah ya taimake sa ya fada hannun wata mata data boye shi ta gudu da shi
sunan ta hajiya Bikisu…

If u can remember ita yake kira mum din sa har yanzu .

Cath ta gyada kai cikin sanyin jiki…

Tace thats how he got a new life in a new contry inda nima nake nigeria.

mahfud ya samu gata da so da kaunar da bai taba tsammani ba daga hajiya bilkisu da mijin ta alhaji nafiu Attah.

He was lucky suna da uban arziki kuma Su dan su guda daya ne a rayuwa
sai da suka basa ilimi da kariya da kaunar uwa da uba yana shekaran sa na 24 ya hadu da mahaifin sa na asali shiyasa kikaga sunyi re uniting har ya dawo da rayuwar sa waje daya gaban mahaifin sa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button