SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Amma yanzu da ya samu dad din sa yake jin labarin yadda mum dinsa ta mutu a wulakance.
…its a pitch of pain for him
Nima haka na gaya masa komai nawa,but maybe its ok for him..
Amma ni mace ce,ina tsoro catherin ko ummah na ma abunda ya sa bata sake kawo namiji rayuwar ta bake nan har yau
toh itama kenan da bata bude maganan ma kowa ba take tsoro bare ni..?
Sai nake ganin Aure tsakani na da mahfud wont eva work out.
Im soo scared cath….bansan me zanyi ba.
Anan ta hade gwiwar ta sa kanta tana kukan a hankali…
Shiru catherine tayi cikin dogon tunani,tasan saratu saratu tasan ta tasan exctly yadda take jin a zuciyan ta sai daga bisani ta dago sarahn tace listen to me..
Duk wannan kukan zaki bari don ki fuskanci abunda ke damun ki yanzu don baki da sauran lokacin da zaki bata..
Ki tuna fa rayuwar ki zaki fara wanda kike burin sa sosai ke da ummahn ki,.
Ni dai shawara ta agare ki shine, cancel evrything for now ki mance da komai ki ajiye a bayan ki..
Ki bada kanki lokaci while you just FOCUS on your career alone..
Dama Ance lokaci yana bayyana gaskiyar kowa da komai,sannan yana warware matsololi da dama..
Sarah give ur self and mahfud this little time din ki dada tabbatar wa kanki zaki iya ko bazaki iya ba..
Zuciyan ki a yanzu na tattare da tulin tsoro da fargaban matakin da zaki dauka makan ki,
ko ni nan bazan iya baki shawaran guda daya sabida bamu san meke gaban mu ba wata rana kana naka ne Mutum yana nashi..
Just Go and live your life sarah.. Idan hankalin ki ya kwanta zaki ga kin samo ma kanki right answers.
Im sorry…nasan hakan nada wuya amma ki duba kinji?
Cath tana fadan hakan ne ayayin da ta bata wani irin kallon dake kumshe da cewa zata tafi ta barta don ta samu daman daukar ma kanta mataki nagaba..
Hakan kowa akayi sukayi sallamah..
Anan sarahn ta dawo ta kwanta ruf ta lumshe idanun ta tana tuno abubuwan dayawa tun daga farkon rayuwar ta har iya yanzu..
Sosai ta sake shiga wani yanayin da ita kanta bata san da shi,
A tunanin nata kanta kawai take gani da ummahn ta..
Ta shafi wajen awa hudu a haka daga bisani bacci ne ya sace ta..
_Rai walia hotel_
Arond 10 am aka yi knocking duk da bugun da kirjin nashi yayi bai hana shi budewa ba,
As expected sarah ne tsaye bakin door sanye da doguwar riga palin black kafadar ta rataye da jaka tace salam cikin sanyin murya ya amsa mata shima suna bada juna kallon kallo..
“As alwys she looks stunning duk dama ko wani rana a gunsa kyaun ta karuwa yake.
Ya kwakwalo murmushi yace “why did u stand ki shigo mana..
A dabaran ce tayi ajiyan zuciya sannan ta shigo batace uffan ba..
Ya lura da yanayin ta yasan dole da amsar sa tazo,sai Yace sit,leeme get some water,a take jikin ta ya shiga karkarwa dakan sa sai tayo saurin kamo hannun sa tace ah a, ka barshi hero,i dont need it.
Ya dago cikin mamaki ya kalle ta wanda ya sa ta sauke kai kasa…
yace sarah ….ta dago da sauri cikin dauriya tace stop,yau ni zan yi magana ba kai ba.
Ya juyo da kyau yana duban ta,gaba daya yanayin su ya fara sauyawa…cikin nitsuwa ta ce”im sorry hero,na dauka a duk duniya babu abunda zaka ce namaka na gaza ko da rai na ne..
Amma sai gashi yau na same shi..
jin haka ya sa ya runtse idanun sa gam..tace im sorry Mahfud i cant marry you.
Hawaye ne suke so su sauko mata tayi saurin shanye wa…
lokacin shikuma ya bude rinannun idanun sa ya daura akan ta..
IDan da so da kauna yarda da amanan juna me zai hana zaman tare?
yace” Please ki bani dama na warware miki amanata da alkwari na nasan meke damun ki sarah,? Belive…ta katse shi da cewa yes i belive you hero.
But this is my decision
bantaba rokon ka kayi min hakan ba ba but im begin you to pls respect this decision .
Cikin rudani yace,meyasa sarah why? Pls tell me idan akan abunda ya faru jiya da daddare ne ki dena tunanin sa,im talking about us now، i promise i will be the man for you har karshen rayuwar mu cross my hrt.sarah bazan iya rayuwa babu ke ba, i love you..hawayen sa ne suka dan taru amma bai sauke ba
Ta daure Tace” nasani..nima ina kaunar ka sosai hero but i dont know if its true,and
I cant let you do this either,bazaka taba gina rayuwar ka akan tausayi na da neman kare ni ba, uve done enough already
We cant do this. Ta karshe asanyaye
Yace but that dosnt make sense sarah,ki bani dama na nuna miki abunda ke raina its true…dagaske nake..
Nan ya shiga mata bayani kala kala na dalili sa masu karfi dayake so ya kasance da ita, sabanin abunda take tunani na tausayi da da neman ya kare ta kawai yake sa shi jin hakan.
Ganin ya nace yana so ta fahimce shi ya sa ta saki Kuka tana kokarin fauce hannun ta da ya rike
Nan Ta juya zata tafi, ya riko ta dam yace kar kiyi min haka sarah dan Allah ki bani dama zaki gane makan ki abunda nake fada ina kaunar ki sarah pls sarah listen ..
Anan ta dan cije ta tatsaya ta dube disturbed face dinsa wanda a yanzu hawaye ne kawai ya rage masa ya cika cikacikan tashin hankali..
Tace”bazan iya sauya kalman nan ba mahfud,gaskiya nake fada maka bazan aure ka ba..
Yes U do love me but im complicated about you
Maganan ya doke kirjin sa, sai ya dan sake ta yace amma kince kina so na many times sarah lokaci kawai nake so ki bani zamu gane gaskiyan hakan tare.
Juyawa masa baya tayi tace” i know but im not in kayi hakuri hero na.
Yayi saurin dawowa gaban ta suka hade ido yace”baki yarda dani bako sarah, tace “ai yarda dakai ya sa na fada maka hakan u knew everything about me now Remember? Kai kadai kasanni fiye da kowa duniyar nan nasan zaka rike min amanan haka.
Amma bazan iya auren ka ba i have my reason dan Allah ka fahimce ni..
ya dada matso da ita kusa da shi cikin idon ta yake kallo yace”kin tabbata?kallon shi take vikin wani yanayi sai Ta gyada kai da kyar..yace toh shikenan me kike so nayi miki yanzun tell me how you want everything to be..nan tace “ina bukatar rayuwa ne ni kadai batare da kai a kusa dani kana taimako na ba..bana son kana sani akan hanya mai kyau becoz i want to see if i can do it myself, ina so na san ni wacece a rayuwa ta,ina son nasan me zan iya yi makaina da wanda bazan iya ba” im not ready for marriage..pls give that chance hero.
Cikin wani irin mayuwacin hali Yace kenan nayi nesa dake ko sarah? Baki son gani na kenan?
Cikin tsumayin kuka ta gyada kai
Anan Hawayen da yake dannewa ne suka zubo masa lokaci guda shikan sa baisan me yake yi ba,kallon ta kawai yake yi tana kuka ahannun sa sai ya dan sake ta ya juya mata baya..yana goge nashi hawayen
Cikin sanyin murya mai nauyi yace duk dama nasan hakan bazai zanza komai daga abunda nake ji a zuciiya ta game da ke ba ,amma zan kiyaye limits din ki,i neva wanted you to feel disrespected sarah Allah ya sa hakan shiya fi mana alkhairi,
Bata iya cewa komai ba sabida tausayin halin da ta sa shi aciki ya gama raunana mata zuciya
Daga nesa inda ya tsaya a juyo ya dube ta da jajayen idanun sa da suka rine da hawayen zuci, yace zan iya neman alfarman ki?
Ta dan gyada kai kanta a kasa yace
‘yace” please keep my friend ship.ko da a zuciyan ki ne kadai,sabida shika dai ne bazan iya hakuri na bada uziri da shi ba,ure my only bestfriend in the world aside my family.can you?
Da Dishahen muryan ta ta dago ta kalle sa tace, yes i will.