HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Har saida ta bude kofar ido hudu sukayi da juna ….

*VOTE AND FOLLOW@SURAYYAHMS*

 

*OFFICIAL CATTY*
[2/23, 23:42] ‪+234 802 646 5734‬: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_For you nafeesah umar muhammad,i cannot forget ur kindness_

_PAGE13_

Suna hada ido da yazeed din sai ya kau dakan sa kamar bai ganta ba,itama sai tayi saurin dauke kai shiga ta tarkato kayan ta ta fice….

“Wow,such a beautiful creature amma babe din nan ta gama cizo na,gaskiya i must have her no matter what…

Daga gefe yake fada cikin zuciyar sa yana labe yana kallon takun ta har ta ta mule bata san da shi ba,…

Haka ta koma gida ranar da kyar ta samu ta kwantar ma ummah hankali sannan tayi mata bayanin sabon cigaban da ta samu….

So washe gari da safe bayan ummah ta hado mata dan abincin breakfast din ta a cooler take ce mata “kar ki karaya sarah,kar ki kuma mance da ke wacece insha Allahu ke mai nasara ce a komi.

Sarah tayi murmushi tayi ma ummahn light peg agefen kuncin ta tace” in har dake agefe na bana tunanin komai zai bani wahala ummah, ki cigaba da min addua sai na dawo..

A kullum haka suke rabuwa da ummah kasancewar sarahn da wuri take zuwa office don sosai ake samuso ido yanzu…

Yau sati guda kenan tana shige da fice, ga sabbin fuskokin da kewaye da ita kamar shi yazeed da kuma mr fedelis wanda kusan kullum sai yayi dalilin wani slight abu ya hada su da ita Ko da kallo ne.

Gwara ma shi yazeed din sarahn ta fahimci cewa kamar friend din opponents din ta ne wato safeenah moh don kullum yana claimimg wajen ta yake zuwa alhalin zuwan shi domin ya dada gane wacece sarahn ne..

Sosai ya qudira aransa sai ya shiga rayuwar ta yaga meye aciki,dan zuwan da yake ya gama fahimtan Stern mood dinta na shegen miskilanci da kama kai…

He was so impressed and curious shikam dama ya fison macen da za’a sha fama da ita,ba kamar safeenahn sa ba don kullum a bada kai take ko tadi suke zai iya yin shiru ita bata gaji ba…

Yazeed yana da mugun ji da kan shi, domin kuwa shidin ajin farko ne ajerin kyawawan mazan ma hes got a silky smooth killer body and sexy eyes …

Karya ne mace mai jini ajiki ta gansa ta kasa kyasawa,ko da bata yin sa dole ta yi acknowlding ya hadu matuka…

Tun da aka haife sa Bai san talauci ba bare wahalar sa,rayuwar sa smooth take tafiya baida wani abu mai kargo da zaice ya nema ya rasa
..ilimi,basirah,mata,abokai,iko…suna, daukaka uwa uba sa’a duk nashi ne…

Don ko acikin abokan sa shi din na daban ne har yau idan suka kulla game to fa sai ya lashe bai taba faduwa kasa ba hakan yasa yake dada ji da kansa sosai kuma ya yarda da kansa a koma meye yake yi..

Tunda yaga sarah sai ya soma amfani da iliminsa da basiran sa wajen lura da duk abun da ke kewaye da ita Bataare da ya bari ta fahince sa ba,

ko da yake zuwa office din da sannun sa yake wuce ta ta wuce shi ba tare da ya juya ba, yakan yi hakan ne don ta gane fuskan sa amma shi ko kadan baiya ba ta impression din ya san da mace anan..

Itama hankalin ta bai ya wajen sa amma yadda yake playing moves din sa so smart ya sa ta gane shi sosai,
Musamman ranar da suka taba buge juna akan steps tana saurin saukowa wanda duk hakan shirin sa ne amma bata sani ba…

Ita dai ranar da safeenah ta zo take musu iyeyi a office din cewa tana lashe wannan gasar zata auri yazeed yasa ta bada hankali har ta gane sa da kyau..

Don safeenah tagama yarda da cewa ita zaata ci gasar kamar kullum so kallon su sarah take kamar bata time dinsu suke…

Ita da take ji da tana da uwa abakin murhu sannan ga saurayin ta dan gidan president, sai ya zamto ba karamin fetsa ma saratu,iyeyi da maganan banza take ba duk dama sarahn idan ta amsa ta bata jin dadi..
Amma bata fasaawa
Wani bin sai tayi kwana biyu bata leko ba amma bata hakura sai ta neme ta da maganan,
Cikin ranta alredy ta soma jin kishin da haushin miskilancin sarahn,

A ko yaushe idan abu ya taso na fafatawar ilimi da kasuwanci sai sarah ta kame tayi shiru har sai ta gama nazarin bayanan su kafin sai ta soma nata bayanin wanda hakan yake bata point sosai awajen project examiners din su.

Kowa sai ya fara karkata wajen nagartan ta, da nuna halin ko in kula don ko ka maida mata magana da zafi sai ta maida maka wanda zai sa kaji kamr bata san da ita kake ba…

Taki tayi fushi da kowa bare aje ga gaba,duk fitinan surutun safeenah da na mrss ruth bai sa sarah ta ji zata iya basu fili suyi gaba ba.

Dan dolen su suke amsa tarbiyan ta da nitsuwar ta.

bayan wata guda cikin wannan yanayin,kowa ya fahimci kowa hatta sarah ta soma sabawa da sanin mrs ruth da hajy asmau suna taya yarsu kishin gasar ne ba wai zallan powr su suke takura ta da shi ba..

Everything is tight for her wani bin ko lokacin abincin bata samu taci,

wannan satin da shike offishin mr fidelis ne zasu lura da gasar yasa
Yake cikin nishadin yanzu nesa ta zo masa kusa..

Sosai yake so ya latsa sarah yaji ko zai iya samun kanta yayi uzurin sa da ita duk dama yaga halayen ta is not easy to cope with…

Ranar da ta zo sashin sa ita da safeenah, sai ya fara bata attitude

Idan ya bada aiki suyi su kawo ,sai ya dubi idon safeenah ya kushe ta sannan ya ce mata ai sarahn ta fita iya komai shi ya fi jin dadin aiki da sarah..

Tun abu na wasa wasa har safeenah ta gaji da kushe ta da yake yi ta kai kara wajen mahaifiyarta hjy asmau,.

Ita kuwa musamman ta niko gari ta zo ranar da zaayi presntation din su..

suite din da sarah ta sa yau riga ne da skirt cool milk sai tayi rolling da pper red veil ya mata kyau sosai..

Yau ko shi mr fedelis dake ganin yawan bata credit din dayake yana nuna tafi safeenah boro yayi tasiri azuciyan ta sai daya yaba…

a yau kuma yake shirin gaya mata muradin sa akanta..

safeenahn ce babba don haka ita tafara presntation dinta…

sannan sai aka kira sarah itama ta zo tayi…
Bayan an gama komai

Da kansa ya mike tsaye yana tafawa yana cewa client da examiners su duba su gani, sarah is the best,and he likes her….

Ita ko murmushi kawai take yi tana jin yadda yake cusa ma mutanen magana mai dadi akanta..

Besides acikin ogogin su shikadai yake nuna mata full confidence da zamudin sa..

Daga gefe safeenah tace mum kin gani ko?haka yake min ko yaushe,sai yace ita ce tafi kowa nikm ma nagaji am out of here..
Ta fada cikin bacin rai zata fice
Hjya asmau tace wait….

nan ta mike taje gaban mr fidelis da sauran mutanen dai dai ku dake wajen tace masa
what the hell is going on here…sai waje ya dan yi shiru da shike tafada a dan zafafe…

Kamar ya fa? Mr fidelis ya juya tare da kallon su duka ita da yarta..

sarah na daga gefe na lura da komai sai ta dan kau da kai tana katsa wayar ta..
sama sama take jin yadda hajiya asmau take cewa” fidelis abunda kake yi sam bai dace ba, ashe haka ake yi anan?have you forgetn This is a competion?ai dole ne ka bada kowa credits u cant favour just one opponent this isnt the ethics of wHRA…i hate bias..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button