HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

She was shocked don sai yanzu ta dago sa da kyau
Sai Tayi shiru tana tunani…

Babu kunya sai ji tayi ya dafo kafadar ta da hannun sa yana binta da wani irin kallo, a firgice ta dan turo hannun zata mike tsaye ya maida ta da karfi yace”sarah ke ba yarinya bace kuma nasan kin fahimce ni zan taimake ki sai ki taimake ni…
and done !!ur career is safe har abada..

Wani dan banzan murmushin takaici ne ya kufce mata ” tace like seriously sir? Ta dan yi tsaki ta mike ta dube sa”Amma ka bani mamaki…ta dada dan jan tsaki… im sorry im not the type sai anjima..

jakar ta ta dauka zata fice agagauce, bai motsa ba amma sai ya daka mata tsawar come back here sarah..

ko ta kula ta kama hanya shiru a hujajan ya zo ya jawo ta da karfi…

Cikin bacin rai ta budi baki zatayi magana yace ke wai tunanin ki duk abunda nake miki a banza ne? I tot ure smart,…Just imagine how i made you above safeenah gaban kowa da kowa amma wai har ni zan zo miki da abu kice bazaki yi ba? Muryan ta har na rawa tace ohhhhh dama abun kenan? But i neva asked you to help me sir…this is WHRA we r ppl of respect and diginty sabida haka babu ruwana da wannan kai kasani,…zai yi magana ta dakatar da shi” idan kuma kace zaka takura min im sorry will have to report you..

Yayi dan karamin dariyar gadara yace wollah yaro yaro ne,ai na dauka ke wayayyace ashe bakida wayo,we cant keep talkimg like kids kije nabaki nan da 2 days kiyi tunani ki kawo min kanki nan ya ajiye guest house card dinsa …yayi wani shuumin murmushi ” yace take it and use ir wisely,if not zaki ga abunda zan miki..mark my words…..

Ko amsa shi batayi ba ta hankade hannun sa zata bude kofar charaf suka yi ido biyu da yazeed daf da daff ..

Gaban ta ne yayi mummunan bugu sabida Kallon kallon da yake binsu da shi alaman yaji
kaf abunda su kace..

 

 

*OFFICIAL CATTY*
[2/23, 23:51] ‪+234 802 646 5734‬: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_PAGE 14_

Mr fidelis ya dan tsorata da ya ga yazeed a wannan lokacin haka itama sarah Tasha mamakin ganin sa..

Amma da shike ranta abace yake sai tayi yunkurin rabewa ta gefen sa zata wuce tayi gaba abunta…

Amma sai Ji tayi yace “wait,hold on’
Sai naji kamar ana sa’insan baraza anan ko dai kunne na ne?

Dim ta tsaya sai dai bata juyo ta kallesa…

Mr fidelis kuwa har zufa yake sabida shikam ya san yazeed gaba da baya duk dama a matsayin uba yake masa amma shikan sa tsoron taurin kansan yake ji wani bin

Ya dada gyara tsayuwa ya dube su baki daya yace no answer? Mmmmm

anan sarah ta juyo fuskan ta a daure tace its nothing..ure mistaking.

Wow….yafada jockingly har yana tafa mata.

Yace”a matsayin ki ai Na dauka baki karya,mrsss sarah bukar…ai ya juya ya kalle ta sa kyau

Zatayo magana ya dakatar da ita da cewa look don’t be scared of anyone”
ai naji duk abunda kuake fada ma junan ku
Nan ya maimaita musu conversation din na su kaf tamkar tare da shi sukayi maganan..

Yana yi ne cikin hikima yadda zai bada sarahn wani impression cewa shi din zai iya tsaya mata ya kare ta Daga sharrin mr fidelis tunda yaji abunda yake mata barazana akai…

You disquist me ..Yace ma mr fidelis..
ya juyo ya kalle sarah yace cmon lets go is not safe here.

Taji dadin hakan aran ta sai Ta juya shiru tabi bayan sa suka fice

Shiru ne ya ratsa wajen har suka sauko ta kasa tare bata bude baki tace masa ta gode ba .

hakan nan shima ya basar yayi gaba zai shige motar sa…

Abun sai ya dan dame ta kadan ga dare har ya rufa ana neman bakwai saura wajen ya dada yin shiru…

Ganin ya basar yana kokarin shiga car dinsa yasa itama ta sa hannu ta bude nata motar ta shiga,
tana danna key yayi karar tashi sau daya sai ya kashe kansa..

Haka ta cigaba tana kunna motar yana mutuwa dakan sa
Tare da bacin ran abunda ya faru yanzun sai ta kife kanta cikin motar tana jimami,

Batayi aune ba taji an yi knock daga waje dago kai da zatayi tayi arba da kaykkwar fuskan sa ta glass daff da daff yana mata alaman lpya kuwa?

Shiru tayi tana binsa da kallo a gefe da shi taga motar sa a bude tana diri alaman yazo fita ne ya tarda ita anan tana fama…

Dama bata masa godiya ba sai ta sauke glass din car din ta batare da ta fito ba ,…

Yace whats wrong ?

da har zatace nothing sai ta ce masa motar ta ne baiya tashi bata san meya faru ba,

Ba bata lokaci yace mata bari ya gwada ya gani..
A Duk dama ta kawo maganan ya bari kawai zata nemi abun hawa ta karasa gida amma hakan ya dauke kai kamar baiji ta ba yayi insisiting sai ya duba ya gani tukun

Ataikaice shima ya karbe key yayi yayi motar ta tashi taki,
Har karfe 8 ya shigo yana neman gaucewa ga kirar ummah ya dada sa ta cikin zaguwar ta koma gida
…duk sai ta tabi ta damu
Gida kawai take so taje

Yazeed kuwa Ko ajikin sa sai dada bude bude yake yana latsa motar kamar bai ga me take yi ba…

Ita dakan ta ta gaji tace masa ko zamu bar motar anan sai gobe da safe a duba kar na bata maka lokaci..

Ya dago calmly cikin nitsuwa yace ah’a toh da me zaki tafii gida kenan,?
I think is not safe by this time ki hau wani abun hawa…

Tace i know..

yayi saurin cewa can you wait lemme get the mechanic toh…

Tace ahhhhh No no nooo kabar shi kawai,mmmm ahmmm idan bazaka damu ba you can pls take me home..

Furta hakan da tayi sai ya bashi mamaki, baiyi tunanin zata ce haka so soon ba duk dama shi din yayi playing words dinsa ne don ta nema taimakon sa da kanta..

yace sure” yayo karamin murmushin yake..

haka ta shige motar sa suna tafiya kowa ya dauke shiru tamkar ba mutane ba har ya kaita kofar gidan su wanda tuni ya riga ya sani,..

Tana cewa here,ya ja tsaya ko kallon ta baiyi ba amma ita ta dube sa..

Tana so tace ta gode amma ya dauke kansa sai ta sa hannu da wayo zata bude motar kamar zata fice yana jiyowa a tare suka ce ma juna “thanks”

Murmushin yake ne ya biyo baya bai sake ce komai ba,siririn muryan ta ya kuma cewa nagode sosai….ya gyada mata kai..
minti 2 bata kara ba ta shige cikin gida..

murmushi yayi ya jiya kan motar sa ya tafi zuciyar sa cike da tunani kala kala..

tunda ta shiga daki tayi wanka sallah kawai tayi ta haura gadon ta ta dan huta daga bisani ta je ta same ummahn suka yi magana

sai dai bata fada mata meyey faru tskananin ta mr fidelis ba…sai wanda ya faru tsakanin ta da yazeed akan mota..

Washe gari da safe ko da ta isa wajen Aiki bata ga car din ta anan ba…

ita da hapsy ke zagaye suna neman securities suji ina motar ta ya shiga gashi har tayi magana da mechanics.

surutu hapsy take yi tana cewa to wa zai motsa motar da bana shi ba mswww maybe sun dauka ko charity zaki bayar…

itako sarahn tuni hankalin ta yakai bakin gate ganin motar nata me ake shigowa da shi gar gar kamar bashi ba..

tace ke hapsy dubi cahn,isnt that my car?

hapsy ta bude ido cikin mamaki tace lallah ga barawon nan…

Duka sai suka taho wajen wanda ya shigo da car din yana kokarin parking

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button