HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

hakan yasa mrs ruth tace masa ya fito fili ya fuskan ce ta…
shikuwa baiji tsoro ba ya mata bayanin cewa su sun gamsu da mrs sarah don a iya sanin su da ita bata taba taka doka ba nan ma Sauran mai’akatn ma suka bashi goyon baya

wani kallon kallon suka maida musu irin sannu defenders din sarah to ai sai kuyi

anan ma ta dada bude shafin rashin mutunci magana take yi tana nuna cewa ita wajen ta sarah bata da mutunci da tarbiya shiyasa su ma basu da shi bashi kadai ba maa har sauran mutanen dake zagaye nan kaf ta zage su..

“Sosai abun ya taba ran sarah har idanun ta sun ciko da hawayen bacin rai sai dai batace komai ba ta sa musu ido suna tayi, ita cewa da akayi ancire ta a session din bai dame ta ba kamar yadda ake ci mata mutunci ita da ma’aikatan ta akan dan karamin abu ba

Mrs ruth tace ma jalaL ya biyo ta chan office wajen president maybe akwai abunda suke yi da sarahn ya sa ya ke bude jijiyan wuya zaiyi defendinh din ta

Jin haka yasa daga cikin sauran ma’aikatan wasu ma suka taso zasu sa baki sarahn tace please is enough…kowa yayi hakuri..

nan ta karaso gabn mrs ruth tace im sorry maaan the fault is all mine…and i will take full responsibity of my mistake.

Lokacin rayin kowa ya baci,wasu sai tuma suke yi aran su suna Allah wadar da su mrs ruth..

ganin sarahn ta sa fuskan sanyi tana bata hakuri akan ta kyale jalal

yasa hjiy asmee ta dada sa zafi akan dole sai sarah da jalal sun fadi meye tsakanin su da suke defending din juna..

Ba irin bayanin da sarah bata yi musu ba amma sai mrs ruth ta ce sai dai taje office din ta ta dauko file din project din ta kawo kawai su wuce cahn sama ayi case..

ba don son ranta ba ta ba taje ta dauko file din ita dai kawai tasa a ranta tunda tana da gaskiyam ta she dont mind koma gaban waye aje,

kowa baijin dadi don sun san hatsari ne babba a hana sarah aproval din gasar ta wannan fannin amma sarahn sai ta daure ta dauke damuwa a fuskan ta…

tace here it is maam…

hannu mrs ruth ta mika zata karba charaf suka ji an kwace file din duka a hannun su

wanda ya sa su dagowa duka suka maida kallon su kansa

 

@Official catty.
[2/23, 23:57] ‪+234 802 646 5734‬: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

 

_Page15.._

Shiru wajen ya dauka ayayin da kowa ya ke kallon yazeed dake kokarin bude file din da ya fauce hannun sarah da mrs ruth don ya karance..

Yazeed kamar da ne wajen su amma sun san yadda yake da hatsari wajen juya magana da sa mutum a clean trouble so ba wanda yake sha masa gaba.

A nitse yake duba works din bai ce komai ba har sai da yakai karshe..

Lokacin sarah ta harde hannu ta tsaya gefe bata ce komai ba ma’aikatan ta ma kowa na shiru,…

mrs ruth ce tayi cuting silence din dacewa Im pleased uve read it, can i have it now?

“ana ya juyo,Wani irin sarcastic murmushin ya sakar mata na raini da jiji da kai a kasale yace not yet.

Batare da ya dago kai ba yace”Mr Jalal,meke faruwa anan..

Karamin Tsaki hjiy asma ta ja sabida ta soma gajiya da mulkin mallakar yazeed”ita kuwa safeenah hakan dayake burge ta yake dada yi” she cant help falling in love with his fearless arrogance..

Jalal dake qulle da haushin yanayin bai dauke sa lokaci ba ya sanar da yazeed gaban kowa abunda ya faru…and he added that mrs sarah apologised.

Yazeed na shiru bayan ya gama yace thank you..

Ya juyo ya jalle mrs ruth yace “maam please tashin hankalin nan yayi yawa so ure all ontop of yr voice bcos of this baseless issure?tun ina waje nake jin ki all for what ?

Mrs ruth cikin masifa tace,i dont know ban sani ba..kai babu ruwan ka yazeed’wannan bai shafe ka ba

Hajiya asma itama ta kara da cewa and the case has been resolved she just have to take her purnishment

Yayi juyi yace purnishment for what?

Gilgil din safeenah ya sa kwandon bakin ta yace” zasu je sama ayi case mana baby, and shysa ma mum ta ce ta bada file..
ya bita da kallon for what’?
Cikin rigima da yauqi tace,mum said she shud be off the case,opppppss….tayi juyi da ido cikin kadadi.

‘Yana kallon su duka Murmushi ne mai sauti ya kuma sakewa fuskan sa kamar bai damu da komai ba..

Yace no way,akan dan wannan abun? Haba ai ba za’ayi haka ba tukun im also an official so dole nima na yi nawa hukuncin…

No thank you yazeed this is my case. ..cewar mrs ruth

Yace ohhh really no i don’t think so,after oll anan ba ke kadai bace official”
meaning tunda wasu ma sun sa baki nima dole na sa..

Bai furta ba kam amma sun fahimce sa sai sukayo masa shiru..

Ya fara da maikatan sarah indaya ja musu kunne kadan sannan cikin hikima ya sanar da su su cigaba da tsayawa akan gaskiyar su a koda yaushe…

evryone was relieve wasu na tunanin ai dama namiji komin kankantar sa tunanin sa yafi karfin na mace komin girman ta..

Nan ya sa sarah ta kira number wa safeenah ta kira asibitin da aka kwantar da umma gaban kowa aka ji gaskiyan lamarin,anan ne ma sarahn take jin cewa ummah is stable now

Duk ya sa suka bada hakuri resectively masu hajiya asmy da hajiya ruth sannan ya sallame su aka barsu su kadai

Shiru ne ya ratsa wajen,

ya juya da jockingly annoying face dinsa ya dube mrs ruth dake tafasa aranta yace maam mrs you see cikin sauki magana ya kare, ya dada bude file in gaban ta yace
And This report is good you shud sign them…ya mika mata biro tare dabinta da kallon barazana

Cikin fushi ta dube sa tace you wont decide that for me yazeed..yayi saurin cewa i know .

Gefe da sarah ya tsaya ya mika mata file din yace”take it to her.she wll sign them

Bakin ta har na dan rawa Tace thank you sirrrr.

Fushi ya sa mrss ruth ta fice a fusace ta bar wajen inda su hjiya asmau ke biyo ta abaya…

Safeenahn ce ta bi bayan yazeed din…

Ita kuwa sarah da file din ta ta koma office..

Shigan ta sai ta ja kofar ta rufe ta sake kirar asibiti sukayi magana da ummah
Cewar ummahn ma yanzu zata koma gida an riga an sallame ta.

Bayan ta kammala wayar wani zazzafan ajiyan zuciya tayi ta kwantar da kai kan chair tana tuno da abubuwan dasuka faru..
What did i do to this women da suka tsane ni sosai haka…

Ta dade tana tuno da maganganun su on difrent ocassion amma ya ta iya dole tayi musu biyayya

sai kawai ta daure ta hada shayi ta sha bayan kamar minti 3o da faruwan abun ta sake fitowa da file din a hannun ta..

Ta lura da kowa na satan kallo Ta duk dama Yau tasan an sosa musu zuciya akanta…

Sai ta dan dauke kai ta wuce bata tsaya ko ina ba sai offishin mrs ruth
Ko da ba a gaya mata ba tasan tun dazun zagin ta kawai suke ita da hjy asma don su biyu ne a office din yanzu…

Jikin ta ba kwari amma sai ta kwakwalo fuskan dauriya da dauke damuwa tace maam here is the file..

Wani irin kallon banza suka bita da shi suka bi suka sauke tsaki mai sauti…

Batare da sun furta komai ba mrs ruth ta kama file din za tayi signing”abun ya dan ba sarah mamaki meyasa bazataa duba ko sau daya ba? Sai tace maaam
Pls can you check it now”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button