SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Ta dago atakaice ta kalle ta for 2 seconds ta dauke kai tace ai ke kinfi karfin haka…nan tayi sigining din wurga mata shi a wulakance..
Tace “U can go now amma ki sani kina daf da shiga hannu na …u play your cards well girl…
hjy asma sai tsaki take ja ta na kau da kai
Ko kadan sarahn Bata gwada ta damu ba dai sai tace thanks maam..
ta dau ka ta zata fice kenan suka cikaro da safeenah.
Wani irin dauke kai tayi tana jan jikin ta kar ya rabu dana sarahn kamar ance mata kashi zata yaba mata…
Murmushi kawai sarah tayi suka wuce juna..
Da shike sarah ta taba handle din door di yasa safeenah ta ki tabawa so a bude ta bar musu kofar
daga stairs daf sarah ke sauka kasa amma tana jiyo cewa safeenah ta je wajen yazeed din ne ya ki ya kulata.
Bata ji kan sauran zancen ba ta sauka gaba daya abun ta.
Hajya asam ne ta shiga ma safeenan masifa “Wai ma meyasa baku yi magana bane”
Look safeenah ya kamata ace fa kin dada nanike masa anyi magana mai karfi akan auren nan,.
Yaron sam baida kunya and kinsan duk yana haka ne sabida ya san sirrin mu duka …
Wannan Shegiyar uwar sa ta gama bude masa tusar mu ya ji warin gani yake zai iya tsula mana tsiya son ransa….he’ s too arrogant for my likely baida respect…habaaaa
Safeenah dake jin haushi maganan ” ta ja wani “Opppps Mummmmmmm pleasse
Take it easy mana i love him,… ta fada tana daure fuska tana tsane baki gefe cikin rashin jin dadi..
Hjya asma tace iyeeeeehh so what of you love him?sai kar na fadi gaskiya
Zanga ko gani in ya dawo surki na ko zai na mana wannan katsaladan
Din, and you will leave to wacht how i will slap him one day..
Mrs ruth tayi ajiyan zuciya ta dan dafa hjya asma tace ya isah haka asmau yara ne ai so calm down mubi abun a hankali,
Tuni ita ko safeenah ta cika tana kukkuni a dole an zagar mataa yazeed…
Hjya asma ta tabe baki, ta kau da kai tace”
Ruth kema kin san bani da hakuri kuma yanzu na soma gajiya da halin yaro ne kawai..
Kuma wannnan shasha shar bata san ma me muke fuskanta ba” ke bari kiji wannan sarahn da kike gani a yanzu haka tafi ki point ko ayau aka tsaida gasar nan she will win…
Dazu ba din rashin kunyar yaron nan ba ai da mun kada ta anan offishin ke kuma sai ki haura saman ta da point amma ina kina nan kina wani cewa yzeed yazeed,ta harare ta ciki ciki tace” dump girl
Im not even sure idan yazeed din naki ba son ya sauya ki yake da wannan yarinyar ba..
Idont trust him
Cikin tsawa da hatsala safeenah tace enough mum …c’mn ya isa haka..
Its just a mistake
A coincedence,… dama kawai Allah ne yasa zai zo nan but everyting was fine..
Hawaye ne suka fara tulo idanun ta don abun yayi mata zafi, gaban su tace yazeed can neva fall for this cheap thing Allah ya kiyaye je only loves me,mum ki dena fada min haka just stop making me feel wthless evryday,… ko dan ke kike taimako na ne?arent you my mum…nan ta sauke hawayen mai dauke da razana da zafin zuciya…
Shir suka yi suna binta da ido don Sosai hankalin su ya tashi basu san abun zai taba ta emotionally ba…
dika suka mike tsaye suka kamo hannun ta ta zauna suka shiga rarrashin ta..
Da kyar tayi shiru sannan mrs ruth ta riko ta suka tace ki cire wannan maganan A ranki safeenah ai ke ce kike mana favour
All we want is ki daure ki yii abunda da zakiyi dawuri sai ki aure wanda kike so sannan mu zamu baki rayuwa mai inganci…mmmmm?
Hjya asma tace and dont forgert that baza mubari wani abu ya same ki we have our own ways dama kawai fushi nayi”you know i love you safeenah m just scared for you child… dabi’un yazeed need to be fixed so nake na miki yadda zaki sa muhimmanci akan abunda ya kasance naki,i want you to learn how to control your man befor its too late..forgive me forgive my words ok?
Ta gyada kai a hankali tana dada share hawayen ta,
Tace nagode mumys i love you two sooo much kuma insha Allah daga yanzu zan dakatar da shi,zai dena muku rashin kunya,.. i promise you dole zai na reaspcting din ku in har yana sona kamar yadda ya fada..
suka maida mata murmushi cikin jin dadi..
Anan suka dada cisa mata ra’ayin ta kwace musu yancin girmamawa wajen yazeed,ita kuwa tsakani da Allah ta zage tana dada amsar zugin har zuciyan ta..
Bayan kamar awa 2 sai ga call din sa anan ta mike ta shiga kimtse kimtse gaban su tace musu mum,zanje na same shi
We are going out..
Suka ce mata Allah ya bada sa’a sai kindawo ko …
Haka ta fice sauri sauri…
Tana kawo kan step dai dai site din offishin sarah suka ci karo da shi shima yana saukowa…
Murmushi mai cike da sha’awa ta fara saukewa tana kallon sa sabida yanayin yadda ya bude button din rigar suits dinsa ta ciki is goddam it sexy and apealing
Ko dariya babu a face dinsa har suka tsaya daf da daf kan step shi yana sama tana kasa suna kallon juna..
Sai yanzu kayi lokaci na?
Tafada a sakalce…
Ya dan murmusa da gafen baki yace safeenah ure too much..can you be serious once in ur life
Cikin mamaki tace Huhhhh Like sriously,so im not seious? magana mai amfani dazun nazo maka da shi but you ignore me..
Yace ok im sorry toh fadi ina jinki cant recall..
Ta yi rau rau da ido irin ranta ya bacin nan sai ta harde hanni tace har ka mance kenan? Ai banyi tunanin zaka mance maganan nan Ba mr defender of mistresses.
Yace what? Me kike nufi da mrs defwnder of mistresses,? Whats that, menene wannan kuma safeenah, da dagon murya ya fada cikin mamaki yana kallon ta..
Ko ajikin ta don sosai ta sha toka yanzun sai tace yes, now u heard me right?..okk ina nufin ita yarinyar da zaka iya bata time din ka kayi defending din ta kamar kwai,but ni ka kasa bata 5 minute ka saurare ni…
Yace ohhh ,…A take Sai ya nuna Ranshi yayi matikar baci yace wacece kike magana akai..?
Muryan ta har na sarkafewa tace who elsse in ba sarah bukar ba ai kaima ka sani..
Ya ijiye kan sa irin kuuut”””Bai taba yi ba amma sai yaji hannun sa ya zuga sa” tassss taji saukar mari mai sauti akan face din ta,…
Wani uban kara ta kwala ta rike wajen bazata tana neman seta kanta
Charaf sai a kunnen sarahn dake cikin ofdice ita kadai tana aiki
Jin ihun safeenh yasa A hujajan ta tashi ta nufo bakin kofa Da har zata fito taga meye ne,amma sai ta fara jiyo sautin muryan sa yana hatsala ma safeenahn masifa..
So this is what you think of me safeenah.?
Amma kin bani mamaki….
I hate this words bana so kar ki sake fada min..ni dai ki sani ni ba mutumin banza bane bazan dauki rainin ki sannan nazo na dauki maganan banzan ki ba..to hell with what you think ni bana wannan kazamar rayuwar..
Idan gaskiya ta fito dole ne a fade ta dont mix your insecurities with me..i wont take it likely with you..
Cikin kukan ta hatsala itama Zatayi magana
yace,shuuuuuuuu ya isa haka im sorry ok..nasan damuwar ki safeenah tsoro kawai kike ji..shawarar da zan baki shine kisa aranki nasara na Allah ne idan kuma kika ki ji Kin din ga cigaba da tunanin banza kenan..
Look i have no personal interest on anyone ecxpt you,so dont waste that opputunty with ur stupid imaginations mmmmm?.
Gaba daya ta shakure da kukan dake sauko wa kan fuskan ta,tana so tanayi magana ma amma ta rasa ta ina zata kama,zai ta soma cewa but my mum…yazeed you slaped me and you dont even respect my mum….
Duk bata san Kallon ta haka nishadi yake sa zuciyar sa ba,yasan ya cunkuda mata shi a rude take ….yace yes i did slap you ok but i said im sorry..