SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Tace and my mum..
Yayi tsaki..i dont care about that ya tsare ta da cewa,
Ni ba mutumin banza bane ok?
Ke da iyayen ki ku daina tunanin sarah or whateva kuyi abunda ke gaban ku kawai…
Abun yaci mata rai sosai ta dada dubansa tana jan busasaan sheshsshka zata furta magana ,
Ya sa dan yatsa bakin ta ya bita da wani rin maniacal look yace safeenah baby please Ki barni nayi abun da ke gaba na … Enough of this your sarah issure i gat to go
Comn Kije gida zan neme ki awaya…
Gefe ya dan tura ta gently yayi gaba abunsa..
Sarah dake labe jikin door din ta har bugu kirjin ta keyi tana mamakin hali irin na yazeed dama haka yake ?hmmmmmmmm
Tabbbbbb is not eassy ooo..
A hankali ta ja jikin ta daga nan ta koma kan chair tana sake maimaita wa brain dinta event din. Babu irin tunanin da bata yi ba..
Ta shafi kusan minti 45 sannan ta fito zata je lunch da mamakin ta tana fitowa safeenh ce zaune kan stairs har yanzu ta kame qwaje guda tana sharban kukan ta a hankali..
Da kamar zata wuce sai ta dakata ta karaso wajen Ta
Da alaman ma bata sam mutum yana kanta ba..
Haka kawai taji ta bata tausayi ta sa hannizata dafa kafadar ta a haujajan ta dago kai suna hada ido ta wani watso mata manyan manyan kallon banza hade da tsaki mai zafi..
Sory…sarahn ta fada dan tsorace kuma cikin tausayi tana ja da baya..
“Kallon fishi mai dauke da ke ce ai munafukar da kika jawo safeenah tayi ma sarahn..
Batare da ta sake wani seconds ba ta juya a fusace ta bar sarahn anan wajen..
*WATTPAD SURAYYAHMs*
*Official catty*
[2/24, 00:01] +234 802 646 5734: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_YA ZUL JALAL WAL IKHRAM…_
_PAGE 16_
Tausayin safeenahn ne ya dan taba zuciyan ta..
sabida tasan yanzu haka maybe akwai wasu na daban da suke kallon fair judgement din yazeed akan ta as love proposal.
But she cant blame safeenah,dama shi soyayya haka yake dole sai kaji wannan insecurities din.
A matsayin su na dukan su basuyi aure ba kuma shekarun su har yanzu yana matsayin kulawar iyaye ne.
Da tunani kala kala itama ta wuce ta tafi har aka tashi a aiki sannan ta kama hanyar gida jifa jifa tana tuki tana tuno da events din..
sam words din yazeed yaki ficewa a zuciyar ta amma bata san meyasa’
Isar ta gida ta kalli ummah zaune gaban tv tana kallon sunnah tv hankali kwance hakan ya sa ta ji wani irin sanyi aranta,
Da murmushi ta zo ta same ta suka gaisa tana mata ya jiki cike da shagwaba tana scolding din ta akan kar ta sake boye mata rashin lpyar ta,
Haka suka wuni tana bada labari kala kala ma ummah
Anan ne ta fara kawo mata maganan matsalar da ta dan shiga da su mrs ruth da abunda suke gaya mata dazin da sukayi signing..
Sai taga hakan bai dame ummahn ba sai ma murmushi datayi,” tace sarahtu,wannan ba komai ba ne illah guguwar razana da tsoron dake cuke da zukatan su sabisa su kansu sun gano potentials dinki dake baki san da shi ba…
Hassada ce kawai irin na dan adam kuma hakan ya nuna min ke din mai cigaba ne..sai ki kara zage damtse ki amshi rayuwar ki da gaskiya da rikon amana wanda ya rike wannan bazai taba fadi kasa ba…
Sarahn tayi murmushi ta ce haka ne ummah”
Kema ki cigaba da min adua insha Allah komai ya zo karshe..
Ummah tayi murmushi ta shafo kanta batace komai ba..
Aranar hka safeenah tayi kwanar kunci amma son datake ma yazeed sai ya sa Sam bata ga laifin sa ba sai ma mummunan tsana da xargi da ta dasa wa zuciyan ta akan sarah.
Lokaci guda ta daura ma ranta cewa sarah ce take kulle kullen ta don ta jawo hankalin sa…
So washe gari da safe da zaman ta ta shirya na cewa zata nuna ma sarah cewa yazeed nata ne ita kadai ba wacce zata iya amsar sa daga hannun ta da munafurci..
Haka rayuwar su ta kasance,kwana biyu shi kuma sai ya yanke kafa a offishin nasu babu wanda yake ganin sa ko jin sa
Wasa wasa har abun Ya soma shiga kan sarah,
Tare da hapsy suke zaune yau din sai ta cire kawaici da miskilancin nata tace hapsis na tambaye ki mana?
Shin ko kinga wannan mutumin?
Cikin mamaki hapsy ta dago tace waye kenan..
Ta dan daure fuska cikin rashin son hapsyn ta gane manufar ta tace wannan mana wanda ya mana industrialist..
ammm wai dan gidan president ko, me ma sunan sa?
Abun ya ba hapsy dariya da mamaki amma sai ta danne itama tayi kamar bata san shi ba tace
ohhhh wannan kyakkwar hot guy din mai yawan shigo mana fada?
sarah ta gwalo ido waje…
Dariya hapsy keyi ta kuma cewa “Oh oh oho ohh yazeed elnafs….
A tare Suka fashe da dariyar kansu,.
Basu hankara ba suka ji an banko kofa safeenah ce ta shigo ta tsaya kansu tana binsu da mahaukatan harara..
Chak dariyar ya yanke musamman wajen sarah
Da tuni ta shaa jinin jikin ta,kar dai safeenah taji sun kira sunan yazeed ta fara tunanin wani abu”
Hapsy ce ta juya fuska ba yabo ba fallasa tace lpya kuwa safeenah ba sallama,fizga take kamar bazata amsa ba daga bisani tace ana neman mu a sama…
Kaiwa nan ta juya a fusace tayi waje..
Sauke ajiyan zuciya sarahn tayi ya dafe kai…sam sam bata so haka ba..
Hapsy duk ta soma dago su duka amma sai tayi shiru sarahn ta fice ta bi bayan safeenah..
Yau offishin mahaifiyar yazeed hajiya bilkisu za aje,
Unfortunatly sarah tana bude kofar tana shigowa ko karasowa cikin bata yi ba sai ga yazeed a bayan ta..
In ba mahaifiyar san da bata san meke faruwa ba tsakanin su baر
Babu wanda zai ga shigowar su yace ba tare suke ba
ita kanta sarah data gansa a bayan ta sai da ta dan ji wani iri…
Shikuwa ko ajikin sa sai ya ma dauke kai ya nemi waje ya zauna
Gefe da safeenah itama ta zauna a ladabce ta gaishe da hajiya bilkisu,..
Anan ita kuma ta fito da ticket Da forms guda biyu, alaman har angama shigar da repots dinsu gaba daya za’a tura chan sama wajen federal minstry of human affairs ayi odering ma kowa project presentation sheet dinsa da licence..
Anan ne Inda za a basu nan da sati biyu suyi nazari akai sannan su zo su yi a gaban kowa da kowa anan take sai abada winner na competition din..
Ita safeenah ta riga ta saba so wannan bai dame ta ba, don kuwa tunda suka shigo ta dauke wuta tana saka abubuwa da yawa a zuciyan ta marasa dadi game da sarah…
Ita ko sarahn gaba daya sai ta tsargu,har dai su kayi signing aka basu go ahead suka fuce basu tanka ma juna ba..
shiri sosai sarah ta shiga yi sabida angaya mata anan ministry is all about politics it dont matter ko kaine kafi kokari
Sosai hankaln ta ya tashi gashi ita ba yar uban kowa ba kuma bata san kowa ba a siyasa….
Haka dai ta danne zuciyan ta da lazimin Allah zai kawo mata mafita
washe gari da safe suka shirya dukan su biyu suka kai federal ministry of humn affairs..
Stil anan ma gaisuwan fatar baki ya kasa hada su da sfaeenah kowa na harkan gaban sa..
Sarah Sosai ta tsora ta ganin kamar anan ministry kusan kowa ya sansafeenah,
sai taga ma tamkar yar su suke ganin ta … sai sarahn ta dada jin wani irn sacewar gwiwa,…