SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel
Cikin bacin ran da dukan su basu taba gani a fuskan ta ba tace ma safeenah”enough girl
Uve said ur worst,so now listen. kisani, na fi karfin abunda kike ji da shi har kike ganin zan bi shi nayi seducing dinsa ..
Its a God forbid for me am far better than that …
lets just try to respect ourslfs or else you wont like when i wll force you to start respecting me.
Maganan ta ya sosa masa zuciya matuka so this girl har ni zata ce ” tafi karfi na”
So im a god forbid for her? mmhmmmm wow…
Yana daga gefe yana wani irin binta da kallo mai cike da baqin mamaki..
Sam Safeenah batayi tsammanin sarah zata yi rejecting yazeed da wannan words din ba sannan ko makaho yaga yadda sarahn take sawwake makanta son yazeed ya san har ranta take furtawa…
He was pained amma as usual ya sa fuskar yaudara yana binsu da ido..
Sarah ta juyo tace im sorry sir…i just want to clear it out that our relationship Is stricky professional,
and i do understand that ur fiancee is insecure..
but with all due respect i wont take any bad instincts on my personality..im sorry.
Ta daure fuska kamar ba ita ba
Safeenah zata yi magana ya dakatar da ita ya mata alaman ta yi shiru ta saurari sarahn da kyau.
Ita ko sarah ta cigaba ” tace Kai kanka kasani ba abunda yake raina illah girmamawa da fatan alkhairi amma idan hakan baiyi ba dan Allah ku gafarce ni i have no plans of ruining anybody’s relationship..
Murmushi mai ciwo ya kufce masa yana reading cute lips din ta ayayin da take furta maganan…
Cikin wani irin yanayi ya sunkuyar da kai alaman yaji kunyar abunda safeenah tayi yanzu In such a way that Ita kanta sarahn sai da taji wani iri da ya ce mata tayi hakuri duk laifin sa ne..
Ya kuma juyo ya damko safeenah cikin rashin jin dadi ya bude mota ya sata aciki suka bar ta a wajen.
Sauke ajiyan zuciya tayi gaba daya sai taji bata jin dadin jikin ta gaba daya zuciyan ta ke mata zafi..
To meke damuna?
To ai Abun da ya dace kawai nayi
afteral ba son shi nake yi ba..
Haka har ta isa gida tana famar cusa makanta wannan reason din sabida ta ji saukin zafin da zuciyan ta yake mata.
Tsakanin yazeed da safeenah kuwa ko da ya ajiye ta a kofar gida bai ce komai ba ya ja motar sa a fusace ya tafi..
Yanzu ne hankalin yake dawowa jikin ta tasan tayi masa laifi sosai data sake tafka kuskuren zargin sa ba da wani kwararran dalili ba
Worst part agaban sarah..
Sannan ga shi sarahn ta sake shocking din ta da data warware maganan agaban su duka..
sam batayi tsammanin haka ba
Lokaci guda tsoro da kuka ya rufe ta gashi tana tsananin kaunar sa.
Ko da ta shiga gida hjya asma ta samu tare da mrs ruth sun gama tattaunawa sun hada next plan
Ganin ta shigo a sace tana share kwalla ya sa suka yi tunanin ko abunda ya faru ne yake damun ta…
A tsanake mrs ruth ta taso ta jawo hannun ta zuwa palor suka shiga rarrashin ta
Mamaki me ya dan sa ta sauko ganin babu damuwa yanzu akan fuskar su..
Tace mum meke faruwa ne naga kamar baku ma damu ba, im not happy at ol..alot of bad things are happening to me..
Hajy asma ta dan yi dariya tace ooh forget that my baby, yanzu alots of good things zasu soma faruwa dake..
Tace really ?duka sai suka gyada mata kai suna murmushi..
Mrs ruth tace yanzu ke zaki bamu word din ki akan idan muka samu wancen file din zakiyi kokari kiyi studing dinsa kafin nan da ranar da zaku je final..
Ido ta gwalo waje cikin mamaki ta ce mene? File din sarah kuke nufi?
But how…
Mrs ruthh tace sha kurumin ki anan office din ta ina da mai min Aiki a yaran ta…
Na gaya masa yadda zai dauko min file din sai ya ajiye masa naki…
Wani irin shu’umin murmushi safernahn ta sake ta rungume mrs ruth…
Dariya suka dan yi,sai ta dago tayi musu godiya tace amma idan aka sace nata aka bani anya kuwa ba za gane mu ba..
Hajiya tace no my dear, muna da copyn naki anan shima zakiyi aiki akai,amma original din muka bayar akai mata chan…
She will have only the blue file ke kuma zaki mallaki red and blue file altogether
Faffadan murmushi mai mantar da bakin ciki ta sake tana murna
Sukuwa dadi kashe su..
Mrs ruth tace Duk yadda akayi nasan gobe ne zata ce zata bude tunda sai kun kawo offishin president an gani kafin
Kar ki damu kinji ai mun gama Hada plan din nan da kyau..
Hya asma tace Ko shi yazeed din naki yanzu sai dai ya sa ido yayi kallo ai idan yasan wata bai san wata ba..
Nan safeenah ta sauke ajiyan zuciya ta ce mum please.. Mubar magaan Yazeed din na haka.
Bakisan mena aikata ba,im really not ok..
Suka ce mai yafaru..
Nan ta zauna ta basu labarin abunda ya faru kafff tsakanin su
Sosai kuma ta nuna damuwar ta akai…
Amma hakan baisa hajiya asma ta karaya ba suna dai bata karfin gwiwa cewa ai shima idan yaga kin lashe gasar zai yafe miki,
Kuma Uwar sa bazata bari ya auri wata ba idan bake ba..
Tayi murmushi tace kuma fa haka ne mum
U guys are the best ta rungomo su duka Cikin jin dadi.
Around 8.50pm na dare yazeed ne a club dinsa tare da abokan sa suna ta famar shaye shayen su yana gefe yana kallon su..
Babu abunda ke tuma aransa illah maganganun sarah yau ne rana na farko a duniya da ya mace ta ce bai mata ba he feels so ashame…
Musamman idan ya tuno agaban sa ta fada babu tsoro babu jin nauyi…
Duk tsokanan da abokan sa suke yi yau sai ya share su, wani dogon nazari yayi sannan ya dauki wayar sa ya kira safeenah.
Tsaban mamakin ganin kirar yasa saida ta kusa tuntube akan stairs ..
Lokacii guda shikuma ya sashance ya maida muryan sa kasa kasa yace ta zo ta same shi a club yana jiran ta..
Tsaban murna da rawar jiki da mamaki ya sa ta kasa ma nutsuwa waje guda..
A haka ta yi saurin kimtsa kanta ta yi shigan ta cikin fitted english wears ta karaso club din
Time din ana neman tara da minti 25,
Kallon kallon suka maida ma juna sai yayi saurin sakar mata murmushi ya mika mata ta hannu alaman ta zo ya yafe mata..
Cikin jin dadi ta taho da sauri ta fada jikin sa ya rungume ta yana squexing din ta da shauki tamkar irin masoyi yayi nisan rabuwa da masoyiyar san nan..
Ta dago tana binsa da wani irin kasalallen looks zata bashi hakuri ya rufe bakin mata da wani irin zautaccen kisss.
Tsaban yadda yasa shauki sai da frends dinsa suka maida hakanli suna kallon su..
Zuciyan safeenah kamar zai fashe don farin ciki…
Yana zare harshen sa yayi mata wani irin kallo mai dauke da ma’annoni mai tarin yawa..
Hannun ta ya kama ya ce cmon lets go..
Haka ta bisa suka bar wajen basu tsaya ko ina ba sai gidan sa inda yake zama shi kadai..
Tun daga bakin mota ya cimcibo ta a hannnu suna isa palour ya dire ta ya shiga bata wasu irin mahaukatan romance.
#surayyahms
Official catty
[2/24, 00:05] +234 802 646 5734: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_HASBIYALLAHU WA NEEMAL WAKEEL_
_PAGE 17_
Kusan mintina goma ya dauka yana juya harshen sa a nata gashi ya shakuro ta jikin sa kamar mahaukacin gaske