HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Tace “Meke faruwa ne? Whats she saying sarah…

Kallon bayan su kawai sarah take cikin wani irin yanayi tace ” i dont know amma jiki na na bani wani abu na gudana wanda bansan da shi ba..

Meyasa wannan yarinyar take zargi na? Could it ne that sir yazeed yana da wani boyayyen game din da yake playing akaina a boye bansani ba?

No, sarah kara kice haka, but its strange fitinan yayi yawa..

Sauke ajiyan zuciya sarah tayi ta ce “Look hapsis zo ki rakani kawai dole ne naji kan maganan nan yau..

Ni gaskiya Nafara jin tsoro i bet theres something hidden away from me wanda su kadai suka san gaskiyar sa..

I dont wanna be played stupid am not a fool..

Hmmm toh shikenan, amma ina zamuje din..

Ta kamo hannun hapsy tace just follow me..

Safeenah kuwa bata tsaya ko ina ba sai offishin su hajya asma.

Suna shiga ta ja tsaya ta tsime ta harde ranta sosai, dagangan yake nuna kamar hankalin sa ya dan tashi out of curiosity sai yace whats all this wai meke faruwa ne safeenah?

Hannu ta masa tace yazeed what happen last night ? Me ka min a gidan ka,….ya mata kallon irin what? Zaiyi magana ta daka masa tsawa tace “dont just lie to me.

Tsaye su mrs ruth da haj asma suka mike ganin yadda safeenah ta haura wuta wuta har jikin ta na rawa tsaban bacin rai..

Yay ajiyan zuciya,yace i cant say it all m sorry thats our personal life.

I dont care..tafada a hatsale..just say it ka fadi abunda kamin you know very well what am talking about..

Ka bani giya nasha din na fada maka abunda ke rai na akan sarah isnt it?

murmushi ne ya kufce masa Yace really,?ohhh here we go again safeenah,dama akan sarah kike wani hawa kamar zaki tashi sama… comn baby what’s wrong with you chill,..ai nasarah na Allah ne ..ke da kika ci abun nan sau biyu so what idan baki samu wannan ba…?

Bata iya cewa komai ba”don Maganan ya kona mata rai matuka jikin ta ne ya soma bari hawayen ta na saukowa,ya kawo hannun sa zai dafa kafadar ta cikin kakkausan muryan mai shake da barazana tace
Ni kar ka taba ni just tell me, sonta kakeyi da kake mata wayannan abubuwan? you are betrying me right yazeed?duk kana mata hakan ne don ta ci gasar ka rabu da ni ko” kuka ta fashe da shi mai cin rai tace what hapen to the file,? tell me how you did it ,ni nasan sarah bata da red file ya akayi tayi presenting dinsa stage..

Yazeed speak up tell me dont lie to me anymore say it tafada cikin kuka da hatsala….

Dai dai nan su sarah suka fara jiyo maganan..

Kokari yake yayi calming din ta sabida ya lura ta riga ta birkice masa…
Yana kai hannun tana dada sautin kuka tana buge sa,

Hjya asma ne ta karaso gaban su duka ta kamo hannun safeenah tayi gefe da ita”

Cikin ido ta kalle sa tace’why arent you saying anything huhn,ni ai dama na dade da gane take taken ka,i knew you are doing evrything for that girl u cheat..

Qaddarar Allah ya sa na amince yata tayi tarayyah da kai marar kunya kawai maci amana u care for no one xcpt ur so arrogant self

Sai kaje ai, gaka ga wanda kayi mata aikin Allahn, da ni da ku zamu ga mai fili da doki,next time i bet u wont mess with me child..

Kallon ta yake cikin ransa yana kulla wutar fitina da barazana”Lokaci guda ya shanye fuskan damuwar da yake faking “yace enough…ince dai kin gama ? To bari kiji

Babu abunda kika isa kiyi min bare kuma yarki

Safeenah ce ta shigo tsakiyan su cikin fushi”
Tace masa
Kar ka sake kace zaka zagar min mahaifiya ta,

“Just shut up ya dakatar da safeenahn da dagon murya mai razanr wa… jawo ta da kyau yayi yace

Yes, mun sha drink ni dake,duk dama ni ne nace zan sha ban miki tayi ba amma ke kikace zaki sha na baki ko ba haka bane?

After then zaki iya tuna ko ni nace ki fada min bakar aniyar ku da kuka shirya ke da wayannan yayi nuni da su duka?

Safeenah You dont even know what you are doing ke dakan ki kika fada min plan din ku akan sarah,ko ni na tambaye ki?

Nikuma nasha mamaki”And i tot is not fair a matsayi na na wanda yasan makamin aikin sa ya barr hakan ta faru,… i vow to this organisation bazan taba sa ido ina kallon corruption na wanzuwa nayi shiru ba..

Dukan ku kunyi kadan ku sani na na ketare mutunci na understood?

Amma sabida abunda yake tsakanin na dake…But i still try u know, ban tona muku asiri ba nayi playing din ku yadda kuka tsara yi ma sarah just to correct your mistakes,anan ya gaya kusu xcatly yadda yayi ya juya nashi wasar dukan su a tsume suke kallon sa cikin tsananin mamaki da razana..

Yace “a hakan ma kina zagi na nayi betraying dinki ko?

Safeenah kinsan da sarah nake so ko nake wa aiki don ta ci gasa i wont play this cheap game..but you are so blind to see that..
Kishi da haukar banza ya kasa bari ki gane ni wanene ni a wajen ki.

Ya kamata ace kin fahimci cewa aiki daban soyayyar mu daban..dont mix the two pls.

But Idan bazaki fahimci hakan ba shikenan ai kinsan iyaye na ko?zan kuma iya fada musu duk abunda kuka yi…

And then sai muga wani dokin ne zai yi sukuwa a filin da uwar ki ta bude mana yanzun…

Kuka ne ya kufce mata wanda ya sa ta sulale kasa a tsakiyan su tana sobbing kamar wacce aka karar da rayuwar ta

Yace Is my fault okk…
You ppl can do ur worst ya juya zai fice,mrs ruth ne tayi saurin kamo hannun sa tace wait ….yazeed please ta kure sa da ido tana marairaicewa

Baice komi ba ya hade rai ya kau da kansa gefe,

Mrs ruth tace “Can we plss solve this issure maturely now
Dan Allah ku sassauta makan ku, admit munyi laifi mai girma “and safeenah…sai ta jawo ta gaban su,ki bashi hakuri nan gaba dont overact ok ..yazeed dan Allah kayi hakuri a rufe maganan nan haka..sarah won right? Ai shikenan muma mun amince da haka amma kar a bari dan wannan misuderstanding din ya shiga tsakanin mu..

Beside kinyi hakan ne don kina kaunar sa ko?

safeenahn ta gyada kai a sanyaye

Tace ‘U seee she’s sorry..dont be too hard on her pls.

Gyada kai kawai safeenah take tana shessheka shikuwa ko ya motsa sai kallon draman sun yake…

Juyawa kawai yayi zai fice batare da yace komai ba

Safeenah ta riko sa tare da sake wani sabon kuka..

Tace Kayi hakuri yazeed its all my fault,…bby am sorry…yazeed dan Allah ka rufa min asiri idan kafada wannan maganan kasan gaba daya zai taba mu pls dont do this i beg you..

Ya juyo ya kalle ta tamkar wanda zai mata magana,sai yayi dan karamin tsaki ya tuge hannun ta ajikin sa ya fice abunsa.

Da sauri su sarah da hapsy dake labe suka koma baya chan wajen pillar suka mannu da juna har ya sauka bai gansu ba.

Wait safeenah…. hajya asma ta tsare ta daga shirin bin bayan sa,
Tausayin ta yasa suka rungomo ta suna rarrashin ta,
Tace relax insha Allah ba abunda zai faru..
Ki barsa ya huce am sure zai hakura, we just must be carefull

Kukan kawai take ta dago ta shiga basu hakuri amma kallo daya zaka musu kasan suna cikin bakar tashin hankli da baraza..

Su kansu basu san meye sauran proof din yazeed akan su ba a ynzu amma tabbas zai iya sake basu mamaki idan suka matsa.

Daga wajen kuwa Mamaki ya hana sarah iya furta komai hapsy ke faman gyada kai cikin jimamin abubuwan da suka ji a yau din..

Tunani sarah take yadda yaki sanar da ita komai yayi aikin sa kamar bai san da wani abu ba.

Gaskiya ban taba ganin mutum mai rike mutuncin aikin sa kamar wannan ba.
So he can secrifice everything just to be loyal to his vows..wow

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button