SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel
He is one in a million ko acikin maza wannnan daban yake.
Tunanin dake wanzuwa aranta kenan hapsy kuwa sai surutu take ayayin da suka bi dayan hanyar suna saukowa suka dai..
Shima neman sarahn yake amma bai ganta ba ya so ace ta ji wannan amma where cud she be?
Suna sauka ta kasa shi kuma sai ya haura saman su sukayi tsabani
Yana daga saman sai ya soma jin echo yana lekowa ya kalle su basu sani ba,
Ajiyan zuciya yayi a hankli yana so ya sauko sai yaji sarahn tace”kinsan me gaba daya wani yanayi nake ji azuciya ta wanda bazan iya tantance shi ba…
Mr yazeed has done so much for me hapsy wanda bazan iya misalta shi da komai ba..
Buri na ya cika sabida shi,gaskiya da rikon amanar sa
Ya zame min tamkar kariya akan al’amura ta
I mean duk da aikin sa ne but im feeling indepted to him now..ji nake kamar i owe him alot of gratitude.
Amma bansan ya zanyi ba,kinga yau ma baisan munji wannan ba and im sure bazai taba bata lokacin sa don ya gaya min ba..
Kullum yana yi ne sabida gaskiyar sa badon a yabe sa ba..,
Wani irin murmushi mai dauke da shaukin jin dadi ya sake daga sama ya dauke numfashi har yana lumshe idanun sa cikin tsananin farin cikin jin abunda sarahn take fada
Hapsy ta ce gaskiya ne sarah,kema sai kiyi hankali da su ni nafi damuwa da wayannan muguyen matan bansan me kika musu haka ba..
Thank god ure saved Allah ya fi karfin su..
Murmushi sarah tayi tace haka ne,lets go..nasan yanzu ai baza su kwatan ta yin wani abu da wiri ba sun san mr quadian angel is watching them tite..
Dariya hapsy tayi wanda ya sa sarahn dariya itama tace hmmmmm yanzu kuma ya dawo mr quadian angel ..sarah u better be carefull ooo ai kina gani yadda babe dinsa ke hawa..
Cikin wasa sukayi maganan suna dariya jockingly suna saukowa basu san da shi ba.
Yesssss!!!!! Ya fada da karfi makan sa ya dada taping din handle din stairs din yana bin empty space din da smiles
Wani tunanin ya hada aransa da alaman yau din yayi masa dai dai, sai ya sauko shima ya fice abunsa.
Haka rayuwa ta kasance
Yanzu sarah ke rulling companyn gaba daya,
A dole kowa sai ya tuntube ta kafin ya aikata wani abu
Kuma duk report sai ya zo wajen ta ta duba kafin ayi aproving.
Lokaci guda wajen ya dawo sooo busy..
Ga clients da al’umma sai dada samun wayewar kai suke ta dalilin sabbin tsarin da ta kawo musu masu jan hankali da amfani ga rayuwa
Suna bada taimako sosai don organisation din is well registerd with sharia law and judiciaries
Akwai kwarrarun hukuma dake bin cike sosai sabida haka kowa yake
Daukar abun da muhimmnci
sannan Yanzu ana tattaunawa a gidajen redio da talabijin ana yada sakon bada taimako ma duk wanda yake halin ha’ulin rayuwa da zalunci makamancin irin wanda ta fuskanta a baya da ma wanda suka fi su akan su garzayo za a taimake su anan whra office Sannan an bada numbobi da adreshi a ko yaushe domin samon su akan kari.
Yanzu sarah ta zama zakara,tauraruwa duk da presence din su hajya asma da mrs ruth din amma hakan bai cika damun ta ba
Ita dai gani take suna tsoron su mata wani abu yazeed na nan zai tona musu asiri
Har yau da ake shirin kaiwa Wata uku da samun nasaran ta ba wanda ya sake gaya mata maganan banza ko yayi accusing dinta da yin wani abu
Sosai take jin abun aranta a duk lokacin da ta ga kanta sai ta tuno da yazeed ne ne ya sama mata wannnan matsayin kwanciyar hankalin.
Gashi tana rayuwar taimakon jamar ta peacefully kamar yadda ita da ummahn ta sukayi buri
Shikuwa tun ranar da abun ya faru sai ya dauke kafar sa baki daya batare da ya sanar da kowa ba.
A bakin farida sectaryn sa take jin ai tun ranar yayi tafiya yaje paris hutu.
Anan Sai da ya shafi wata biyu masu kyau kafin ya dawo aiki
A kullum inta zauna Haka kawai take jin missing dinsa, his oderz his smiles his smartness and oll taht sai dai ba wanda ya lura da Hakan
Ranar da ya dawo ta so ta boye jin dadin hakan amma she cudnt
Ko da suka hadu sai da ta bashi impresion din she’s glad that he’s back
Duk dama bata furta masa boro boro ba
Sosai ya gane ta sake da shi kuma zuciyan ta ya aminta da shi yanzu..
He just knew that yana bukatar wanzar da hakan da kyau a zuciyan ta yana bukatar ta fara kaunar sa da kanta Ba sai ya furta mata ba.
Tunda ya lura da yanzu bata daga masa kai ko bai mata smile ba zata mayar masa..
Sai ya shiga jan jiki yana basarwa cikin hikiman sa.
Ko ajikin ta don har ila yau ita gani take maybe baya son ya sake da ita ne sabida da chan din ma sabida aiki yasa suke yawan samun acquintances..
Hankalin sa a kwance yake, yana kuma watching move dinta sai dai shima har yanzu yana yabawa da kamun kanta
yasan dai yana cikin zuciyar ta amma sai yake imagining da ace wata ya mace she wud have been loose ta kowa ni hanya don ta nuna Masa abun
dake ranta
amma sarah is trying to keep thing low and casual duk dama yasan abun ya fi karfin haka aranta..
Yasan mata kala kala a duniya so he can tell the difference,”sarah daban ce.”
Yau ta kama juma’a yau din ne aka kawo case mai zafi wanda ya kuma yafii la’akari da irin rayuwar ta baya..
Sunan yariyanr dijeh, sai dai ita cikin nata har ya girma yakai wata uku ajikin ta
Tare da kanwar mahaifiyar ta suka zo neman taimako wajen sarah
Da matar ta gama bata testimonyn abunda ya faru da su,,..Hankalin ta ya tashi kam ba wai bai tashi ba amma a duk sanda ta fara shiga wani halin tuno da kanta sai ta tino da maganganun mahfud da duk abunda ya gaya mata a baya na cewa zata iya..
Karfin gwiwaar ta kenan
Kuma words dinsan Ke bata daman jin zata iya daukar case din duk dama zaluncin da akai ma dije ya kusan fin nata..
A cewar kanwar maman dije har yan kauyen su sarki,da mijin mahaifiyar dije sun sa wuta an kona mahaifiyar dije da rai bisa sharrin kazafin maita da aka daura mata
Mai tsanani
Sun dai tabbatar da cewa sun samu sun fitar da ita daga wutar amma yanzu haka tana yashe a wani gida rabin jikn ta ya riga ya kone sosai sai kakarin nishin mutuwa da azaba take yi cikin wani hali
Sunje asibiti anki karban su
Dije dake kunshe da bakin ciki ta kuma tabbatar ma sarahn da hakan duk shiri ne a zahirin gaskiya mahaifiyar ta bata maita,
Tace “sharri ne kawai. shigen irin yadda a kayi ma ummahn ta kazafin karuwanci da safaran miyagun kwayoyi.
Sosai ta fahimce su sabida itama tabi ta wannan hanyar amma su basu sani ba.
Lokaci guda tausayin su ya girgiza zuciyan kowa dake wajen sarahn Sai ta bada oder a rike su anan ana kula da su ita zata taje dakanta wajen mahaifiyar dije tare da ambulance don akaita asibiti.
Fitar ta ke da wuya sai ga motar hajiya asma da safeenah tare da wasu baki..
Ta fahimta sosai officials ne na humanatarian na kasa…
Mace da namiji ne da wata tsohuwar hamshakiyar mace.
She can recall that suma manya ne daga dayan agency amma su sunfi aikin su achan kasar india..
But yanzun Thy wll be staying here for some months as well.
Fargaban ta bai wuce su mrs ruth da hajiya asma ba amma duk da haka yanzun bawai ya dame ta sosai bane,itace WHRA president kuma tasan akwai mai tsaya mata sannan bakar aniyar su akan ta shine babban madakata tsakanin su yanzu.
Tana daga kan hanyar fitowa tare da medical agents a sace take duban su suna ta tattaunawa safeenah na gefen su…..