HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Ko da ba fada ba tasan sun san juna sosai tunda aikin su duk iri daya,

Kafin su shiga mota sai ta dakata, tace ma team din med agents din sufara gaba

nan ta taho ta iske su tsaye jikin mutane ganin yadda dafeenahn ke binta da wani irin kallo yasa dukan su suka dan hankara,

I bet shes the current whra president… tsohuwar tafada sarahn naji,

Murmushi ta dan yi ta ce yes maam you are higly welcome…
Ta gaishe su cikin ladabi da biyayya,

Mr abdlrasheed rani ya dube ta yace she’s young,..amma maganan san yana refering ma yan uwan sa en irin su duba ashe dasgke karamar yarinya ce aka bata wannan damar..

Hajiya asma ta so ta kara nata amma sai ta tuno da idan maganan yayi nisa za ce ai safeenah ma kusan sa’ar sarah ce..

Ita kam sarah bata damu ba Anan ta ke sanar da su zata tafi da medicals emrgency humanatarian case..

Lokaci guda suka hau kai kowa yana so yaji, batayi kasa agwaiwa ba ta gaya musu sam sama abun da ke faruwa.

Sannan suka dada bata karfin gwiwar cigaba anan ta wuce ta barsu.

Sam abun baiyi ma hjy asma ba,don bata son wayannan ma su ce zasu bi bayan sarah..
So take ta samu memebrs wanda zasu takura rayuwar ta anan har su samu mafita ma yarta..

So suna shiga office kowa ya kama aikin gaban sa

Duk dama su ukun nan waje daya suke zaune ana yi ana kawo musu sun supervising

Bayan awa uku da rabi hajya asma ta fito ita da mrs ruth Daf da hanyar da zai kaita office din bakin nasu sai ga wasu mutane

Wani gardi ne da abokin sa da agents..

Sai suka tsaya cikin mamaki suka Ce ina zakuje haka?

Gardin da shike dattijon bakauye ne sai ya fara musu bayanin shine wanda ake zargin sa,… yaji ance dije ta kawo karar sa nan shi yasa ya zo ya shawo kan ta ko zasu sasan ta kar ayi masa hukunci..

Kallon kallon su mrs ruth suka bada juna su,daga bisani tace kenan tsoron hukunci ya kawo ka ba nadaman abunda kayimata ba.?

Yayi shiru abunsa yana tsuru tsuru da ido..

Nan sukayi dan kuskus cikin harshen turanci mrs ruth take cewa yanzu ne dai dai lokacin da zamu fara bata wahala, its time for us to do something ai idan tasan wata bata san wata

Wannan case din babba ne kuma kinga team din india sun soma sa mata baki,muma nan Ya kamata mu nuna musu gazawar ta na cewa sarahn tayi karama ma responsiblityn da take dauka

Inyaso mu zamu nemo a namu jinin Ko assistant a laka mata yadda zamu samu daman wargaza ta lokaci guda..

Beside idan muka nuna boro boro cewa macen da bata yi aure ba ta ina zata san ciwon zamantake war aure za a fara yarda damu….
Its too obvious.

Hjya asma ta dan jinjina kai tayi ajiyan zuciya tace ai dole ma a yarda, sabida ba komai bane zaka karanta a littafi ko ka koya a makaranta kace za kayi aiki akai you need to have some physical challenges and constructive demonstrations

Mrs ruth tace to ya za muyi da shi?

Hjya asma tayi murmushi tace relax mu bar na wajen tukun..

Kai Malam biyo ni… tafada tana kallon su duka

Nan suka juya offishin su shikuwa na biye da su a baya..

 

OFFICIALL Catty
[2/24, 06:28] ‪+234 802 646 5734‬: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_PAGE19_

Daga shigar su office suka shiga kulla ma gardin nan maganganu cewa ya nace akan karya ya kuma jajirce dacewa shine da gaskiya akan lamarin su zasu taimake sa..

Gani suke idan har ya taimake su sarah ta fadi a wannan case din gaban wayannan bakin,ba za sake daukar ta da wani daraja ba daga haka zasu fara karya mata mulki har sai sun cimma burin su..

A bangaren sarah kuwa abun ya bata mamaki ganin Kafin ta iso yazeed ne akan case din a asibitin har yasa an fara ma mahaifiyar dije aiki..

Ta karaso cikin mamaki suka gaisa, tace sir you are here? ai da kabari zan gi da kaina..

murmushi kawai yayi’ yace ai aikin taimako ba sai an jira ba sarah……….
And dont call me sir ok?..

Tayi murmushi kamar yadda yake kan mata ta gyada kai,

Anan asibitin ma sai da yayi ta sace zuciyar ta cikin salo amma ta kasa ganewa…

Gani take kawai hes super generous,..yasan matakan kare hakkin dan adam.

Bayan kwana biyu da mahaifiyar dija ta soma magana sai aka karbi statement din ta aka kira daga kauyen da sarkin shikan sa don ayi sharia.

“sai dai Sarah ta sha mamaki matuka da gardi mijin mahaifiyar ta daya dirka mata cikin yake karya ta su agaban kowa tsakanin sa da Allah..

“A cewar sa ya san matar sa fiye da kowa sabida haka shi ya tabbata da ita maiya ce shiyasa ya tona mata asiri da ita da yarta..

Har da cewa da baida gaskiya ai bazai kawo kansa wajen su ba.
Sannan ya dada cusa maganan cewa dije maza taje bi ta samu ciki….sarkin da mukaraban sa da suka ga gardi ya hau kai babu ko tsoro sai suma suka dada goya masu baya..

Abun na mugun affecting din sarah a brain din ta fiye da misali..mamaki sai yabi ya ishe ta..

Gashi dije da kanwar maman ta ne kawai anan zauren sharia,babu wani ma daban da ya tsaya musu.

Dama ace maman ta samu saukin da zata iya zuwa nan da sai su samu point…amma ganin dijen yarinyace sannan kanwar uwar itama bazaurace ya sa aka fi bada muhimmaci ma maganan gardin da sarkin kauyen su.

Bayan tattaro bayanan su gaba daya,

Gaban indian team duka uku,.ga hajya bilkisu maman yazeed da shi kansa yazeed din agafen ta

Sai hjya asma da mrs ruth suma kafin sarah a tsakiyar su.

Hukuma ne daga kotu a tsaye da lawyer organisation din

Tsohuwa tace”maimaita magana ake yi ita tana so tasan bayanin da wanda ake tuhuma da maita tayi dazu asibiti,

Anan sarah ta dauko recoder ta playing
Suna jin tambayoyin da clients suke ma mahaifiyar dije a asibiti tana bada amsa da kyr cikin radadin ciwo

Duk yadda gardi ya hada munafurcin sa akan su duk sai da sarah ta warware su tass anan,

Bayan angama saurara wani sabon confusion ne ya mamaye zuciyan manyan musamman wanda basu san komai ba….

Sarah ta kara da bayanin cewa tasha handling casess irin wannan sabida haka dole ne a yi kyakywan bincike akan gardi just to clear misunderatanding kafin ace bada justice

Nan da nan tsohuwa tace haka ne..cikin gamsuwa

sarah ta juyo tace masa zata masa tambayoyi bisa abubuwan daya fada.

Tsoro ya hana sa sakat amma idon su hajya asma ya sa ya cije..

Nan sarah ta fara tambayar sa..
A kowa ni tanbaya daya sai ta tuno da nata ciwon
Dake makale a zuciyan ta amma ba wanda yake lura da hakan.

Tambayoyin da da chan ta so ayi ma baba babaji kenan amma kassh ita bata samu wannan damar ba

Shiyasa tayi masa da gaske Har aka kai inda gardi ya fara tuntuben baki,musamman ji daya yi sarah tace zata kai dije shi da dije asibiti domin a gwada DNAn abunda ke cikin ta da nashi DNA tare da na wanda ake tuhumar shi yayi mata don agane asalin cikin waye acikiin su..

Da shike jahili ne sai ya birkice,ya soma kawo tashin tashina,”yace Allah ya kiyaye shi? A zuriyar su an hana su irin wannan…

Daga nan mahaifiyar yazeed ta sa baki cikin tsawatar wa tace masa kar ya maida su mutanen banza ya fadi gaskiyar sa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button