HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Yayi wata munafukar murmushi ya jingina kai kan kujera ya dube tsohuwa sigar wasa”.yace kinsan meye granny? a rayuwa idan baka san cikin mutum ba kar ka taba kare sa..

Ni Anan organisatinon din nafi yarda da wanda zan ga action dinsa na fili boro boro than wanda yake boye su bayan fage”

Kinsan fa suke wanzar da corruption, sune iyayen hana mu ci gaba.

Lokaci guda tsohuwa ta karkata da point dinsa tace yes son, wallhy kafadi gaskiya…

Yace ahh toh kema kya fadi,but ai zamu amince da maganan new law din nan ne badon wani abu ba Sai dai mu sake gane halayen wasu bata garin fuska biyu,munafukai,

Cikin salon tsiya ya dada kallon Pissed faces dinsu

Wanda bai cika maganan ba yace”ai kamar dabaibaiyi ne infact this idea is bright..i like it ya dan yi murmushin dayasa sauran ma sai da suka mayar masa.

Mr abdl rasheed da ya dade cikin nazarin asalin maganan yazeed din yace”duk inda akayi dai bamu tsirah ba,i think is better mu fi bada karfin akan halayen mutum gaskiyar sa da nagartan sa.

Dayan da bai cika magana ba ya kuma cewa yes”It dosnt matter weda ure married or not engage or not…. halin mutum kawai zamu sa agaba mu gane shi waye ne a bayan fage..
We need to know those hidden corrupt chips..i mean ya kamata mu gane masu fuska biyu.

Wani kayattacen murmushi yazeed ke sakewa shika dai ganin ya sa mrs ruth da Mrs asma acikin wani halin jin kamar da su ake magana,

sai yaken dole suke yi sun kasa cewa komai akan zancen nasa.

Lokaci guda ya zo ya sauya duk wani gadar zaren da suka kulla ma sarah..

Gashi yanzu duk ya sake karkata hankalin su tsohuwa zuwa wani wajen da zai iya zamtowa mummunan hatsari gare su da yar su..

Haka suka bar wajen tsuliya a zage..

“Shikuwa yazeed sai kwashewa sa dariyar mugun ta yake aran sa
Suna hira da sauran bakin a ladabce..

hjya asmu tsaban bakin cikin bata bari sun kai gida bama ta sake kiran mrs ruth tana maganan abunda ya faru tana zage zage a hanyar su na komawa gida tana tsinewa rayuwar yazeed

Mrs ruth ke cewa idan har mukayi wasa wannan karon zamu fada ciki kinsan wannan bakauyan zai iya cewa wani abu akan mu idan sarah ta tutsiyeshi

Ni gaskiya tsoro nake ji,duk dama nasan zamu iya karyata sa ya tafi a banza

Sai dai bana son yazeed ya sake having clue akan mj..
Iskancin sa sai dada bunkasa yake..

hjya asma tace barni da su kawai
Nasan abunda zan yi.

Ke wannan ma kike gani? Look ruth
I have to try again once more my plan must work….dole ne fa nayi kokari naga sarah bata samu wannan case din ba..

I swear Is going to cous us alot shikenan zasu amince da ita,kuma sam sam bana son abata matsayi wanda zata na shiga hidiman mu har haka…

i want to limit her power she cant rule all of us..karya ne bazai taba yuwa ba.

Mrs ruth dake jin furrious and despret voice din
kawar ta ya sa ta sassauta na ta tace take it easy mana asma..kar kiyi zuciya muje mu tafka wani kuskuren..

Shiru hjya asma tayi daga bisani tace,shikenan kar ki damu wannan karon ba ni zanyi ba …

But I will have to delay this case for sarah
Nasan kina tare dani zaki bani goyin baya wajen creating reason da matsaloli kala kala har sai mun kure ta..

I cant let her have all the credit with this woman in har mukayi sake suka yabe ta shikenan bazamu sake samun wani gurbi anan gaba ba.

What about safeenah…Toh Kenan an shude tarihin yata?.no way
I will do evrything in my power to stop sarah right
This moment i dont care what it takes..

Hankalin mrs ruth ya tashi da jin haka matuka

Ita kuwa hajya asma Bata jira ba ta katse wayar ta lumshe ido cikin kunan rai tana bambami..

“Washe gari da safe sarahn taje asibiti wajen mahaifiyar dije da shike ta kone sosai saukin sama sama take jin sa ana dai kan bata kulawa Nan sarah ta nemi information masu karfi akan kazafin sai dai ya zame mata dole taje kauyen ta shawo kan shaidun da zasu iya warware mata hidimar
Inda kowa zai amince

Ummah ne ta dada bata karfin gwiwa ta kuma bata shawarar ta yi amfani da duk abunda take da shi wajen sa munafukan da akace mahaifiyar dije ta kama su a maita suyi bayanin cewa sa su akayi…

Har da malamin rukiyya ko da kuwa zata yaudare su ne da kudi..

Abun da ta kudira aranta kenan sai yau bata zo office ba ta wuce kauyen su a yola wanda zai dauke awa 2 daga saukar ta a jirgi .

Ta isa kauyen dai dai ana shirin kiran sallar azahar don haka batayi kasa a gwiwa ba ta shiga neman shaidun ta cikin fasaha da nagarta.

Anan asibiti likita ne ya shigo ya ma ummah tambayoyi game da abunda sarahn ta tambaye ta tamkar wanda yake matukar tausayin ta..

Ita ta sanar da shi sarah taje garin su neman shaidu kuma insha Allahu zasuyi nasara.

Doc din nan har da hawaye wajen nuna tausayin sa don yasan tana cikin radadi.

Sai yace zai mata alluran bacci don ta huta.

A nitsse ta kalle sa har ya gama,minti 5 ya dauke ta ta ja nunfashi mai nauyi ta rufe idon ta,bata sake motsi ba

Sauke ajiyan zuciya yayi ya dauki wayar sa ya tura sako wa hjya asma cewa ya mata alluran nan da awa uku zata shiga shock… tana kaiwa nan da awa biyar kuma zata mutu a cikin shock din..

Sannan ya sanar da ita sarah taje kauye neman shaidu

Cikin jin dadi Tayi murmushi tace good,aikin ka yayi dai dai.
Dan haka kaje ka duba zaka ga aika wajen yaro na…
Suka katse wayar

Dadi yake jin aransa sai ya cire hanglove Sauya nashi,wurgi yayi da nashi a diposer sai ya ajiye asalin ledan alluran da ake mata akan faranti yayi waje

Daga office hjya asma ta dauki waya ta kira wani goon din ta mai suna aljan.

Anan ta bashi information akan lokacin da sarah zata dawo da location din data ke,… ta kuma aika masa da hotunan ta

Tace ya lura da kyau ita zata masa bayanin yadda take so ayi mata da sarahn..
#surayyahms

Share and share ur viiews.

 

 

Official catty.
[2/24, 06:44] ‪+234 802 646 5734‬: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_HASBIYALLAH WA NEEMAL WAKEEL_

_20_

 

a kauyen Sosai sarah tayi nasarah wajen shawo kan mutane sabida itama tayi zaman kauye don haka tasan duk wani lugga da siga na shawo kan mutumin karkara..

Bayanai ta hado masu kyau wanda bugu daya zai nuna innocent din mahaifiyar dije..

Sai dai lokacin flight din ta bai barta ta jira sun ahirya gaba daya ta tafi da su din ba..

Sai ta bada kudi isashhe akan gobe ataho mata da su su ukun har da malamin rukiya lagos

jibi da yamma za’ayi din a office

Har ta iso lagos ba wanda ya sani sai ummahn ta da aljan dake kan aikin lura da duk wani motsin ta kamar yadda hajya asma ta gindaya masa.

A bakin hapsy yazeed yaji cewa sarah ta na yola… bayan news din rasuwar mahaifiyar dije ya wanzu cikin kunnen su..

Gaba daya sai hankalin su ya tashi sosai..

Tunanin su a Yanzu ya za’ayi kenan asalin wanda ake shariar akanta ta rasu?…
Shikan sa yazeed yau gani yake kamar case din zai dan bada sarah wahalar don hes very sure hajya asma and mrs ruth has something to do with it smh…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button