HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Yana daka nashi motar ya lura da motoci har biyu na binsa abaya..
He knew this wll happen so bai damu ba.

Sarah kuwa Duk da ta samo abun hawa hankalin ta sam baiya jikin ta sai yanzu take tuno da kar shi ma su masa illah..

Office ta isa direct babu kudi a hannun ta don haka ta shigo a dan birkice don ta sallame shi,

Da mamakin ta mutane ne cirko cirko ana faman jiran wani news ga polisawa da sauran su ciki har da ummahn ta.

Babu wanda ya lura da itace ta shigo don haka Da gudu ta yo kan ummahn ta suka rungeme juna”
Take hankalin kowa ya dawo kansu kamar a mafarki

Ummah tace ina kika shiga saratuh, waya dauke ki..kina lpya ko saratu me aka miki?….

Lokaci guda aka rufe su, for the first time kowa yaga hawaye sharbe sharbe akan fuskan ta..

Dukkanin officials din suka zagaye ta kowa da nashi salon tambayar da jajen,..

Anan ta dan bada labarin abunda ya faru briefly
Yanzu dai yazeed ake jira ya shigo

Shikuwa gudun tsira suke suke yi tsakanin sa da su aljan,.
shikansa baisan me suke shirin aikatawa ba

Basu hakura ba kuwa Yana kaiwa kan coner shiga organisation da suka ga zai tsere musu

harbe tayoyin motar baya duka biyu suka juya a gurguje suka bar wajen

Kara mai tsanani wheel din motar yake,…daga nan kowa ya fito a rikice
A kayo bakin gate

Tuki yake rougy yana neman control Duk kura ya bude shi ga shi dama speed yake yin neman control din amma sam babu…..so yana tahowa motar ta fara tumble tana juyi a haka ta je ta bugo bakin gate din da karfi…

Everyone was shocked.
#surayyahms

 

follow wattapd at surayyahms

Official cat..[2/24, 06:36] ‪+234 802 646 5734‬: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_For you ladona(s????‍❤‍????_
_asmeenat zeeyahn_
_Sweet umherny_
_Real me dambu_
_Lematty ta cattty_
And
_My boy areef Allah ya raya mana kai_

_DEAR SISTER._
*Kar ki sake abun duniya ya dawo dake MUNAFUKA,domin shi munafurci yana jawo masifa dayawa misali KARYA..shi kuwa karya na rage daraja da qiman mutum a duniya,.. bare aje ga azaban sa wajen ubangiji…Allah ya sa ki dace,Allah ya yafe mana dukan mu ameen….*

_Yah ALLAH yaa kareem_

*Official cat*
[2/24, 07:08] ‪+234 802 646 5734‬: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

 

_025_

Gefe da window taje a rude amma ta kasa tabawa sabida tasan ko ta bude bazata tabbatar da abunda ta gani a wayarta yanzun ba

Karfe 11.30 saura ne fa But how cud he come by this time of the night?
Kuma yace na fito ..

Wani zufa ke keto mata
Nan ta shiga dialling number sa
Sai da Yayi ringing sau biyu sannan ya daga..
Tace hello?
Cikin sanyin murya yace” baki ganni bane?
Please come out mana sarah,mmmmm i tot u missed me this much..

dont delay us anymore dan Allah ki fito na ganki ko zan samu sukuni …

Cikin damuwa ta bude baki zata masa bayanin dare yayi fa,ita bazata iya fitowa
Amm bai saurare ta ba sai ji tayi yace
Im waiting…
Ya katse wayar sa.

Wani irin zazafan ajiyan zuciya tayi ta jingina da bango,

Ta dade tana tunanin yadda zata amsa gayyatar yazeed cikim daren nan
Gashi tana matukakar tsoron ta fita tasan ran ummahn ta zai baci sosai.
And she’s not comfotable with lying to her anymore..

Da haka ta shiga sakawa tana warwarewa gashi tana mugun son ta faranta masa rai musamman data ji muryan sa cikin wani yanayi

Ta kasa samun sukuno ga kirar sa sai sake shigowa yake alaman ya gaji da jira ta dada duba agogo taga har ta ci fiye da minti 30 anan tsaye bata samu mafita ba..
Its 12.04pm now

Wani zuciyan sai ya zugata akan taje ta fada masa ya tafi inyaso gobe
She will make it up

Har ta fito,sai taji alaman karar tv ta site din ummah ,kenan bata yi bacci ba..a hujajan ta sake komawa ciki ta yi zaune bakin gado tare da kife kanta akan cinyoyin ta.

Bayan minti 10 Chan sai ga tex messge dinsa mai dauke da sakon thanks ya shigo’
Wani irin bakin ciki da tashin hankali ke ratsa zuciyan ta,yau kam tasan yayi fushi

Sai ta shiga kirar sa da tura masa sako amma har aka kai washe gari babu amsa bare call back.

Ita kanta ummah ta kasa gane mata yau da safen
Sai ta rika daure fuskan ta kamar wani abun ke damun ta,

Allah Allah take taje office su gamu ta bashi hakuri ko hankalin ta zai kwanta.

Ko da taje sai shiru bata gansa ba,
Iya tanbaya tayi amma ba wanda ya bata kwararren amsa gashi tun safe ta gwada wayar sa baiya tafiya..

Haka ta kasa tabuka komai tana neman sa
Sam zuciiyan ta baiya mata dadi

Kwana biyu har gidan sa ta sa aka tambayo mata shi amma ba asame shi ba,

Wani bin She felt really hurt ,wani bin kuma sai tace ai dama ba cewa yayi yana sona ba ..

Haka kwana biyu tayi dakon mixed feelings a ranta wanda suke dasa mata zafin abunda ya faru a zuciyanta

To ina yazeed yaje haka ?
I tot he wll understand me ai yasan abu mai wahala ne nafito a wannan lokaci…..besides
He knows i really want to ne with him, in da ta ni ne da zan masa duk abunda yake so..amma meyasa yaki fahimta ta?

Cikin wannan tunanin akayi knocking
Mesenger ne ya ce mata tana da special visitor a chan saman balcony
Yana jiran ta

Abun ya bata mamaki sai ta biyo bayan sa a take
Suna haurowa,..yayi mata nuni da yazeed a tsaye yana kallon cikin gari

….ko jira ta gane shi da kyau batayi ba ta je da sauri gaban sa tana marairaicewa cikin son ta bashi hakuri

Fuska ba yabo ba fallasa yace mata”shhhhhh,
Ai nagama fushin runda na rama komai ya wuce

Tace ohhh shine ka tafi ka barni kenan ?whre did u go to i was sick worried yazeed?kasan zan damu idan ban gan ka ba kuma nasan kana fushi da ni ko…

Ya dan tabe baki yana bin curious looking face din nata da kallo yasan ta damun fiye da yadda ta furta,

Sai yace tafiya nayi sarah,we dont use to have enough time together kamar da chan shiyasa ban sanar dake ba
Dalilin daya sa dama a ranar din nake so nagan ki kenan,
But its late ko? I tot u wud understand me amma babu komai
Na fahimci komai matsayi na ne bai kai hakan ba..

Tayi juyi tare da ajiyan zuciya cikin damuwa tace,no pls kar kace hakan…
Kasan inda tani ne da wannan babu matsala i was only being cautious of my mum..

Ya riko hannun ta tare da matsowa da ita daf da shi cikin sanyin murya yace, sarah i know, kenan zamu dena haduwa sabida ummah?im sorry but sarah ,..ni zai min wahala na rabu dake a lokacin dana fi kowa bukatar ki,hala don baki san muhimmancin tarayyar mu bane..
Bazan iya misalta miki farincikin da nake samu ba a duk lokacin da kike kusa da ni”

Cikin ido yake kallon ta numfashin su har na shaqar juna..ya kuma cewa Sarah,bazan so mu bata ma ummah rai ba infact idan akanta ne komai ma zaki iya yi..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button