HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

But you cee i cant help myself,can i be a little bit selfish with you?

I want us to spend some time,kinga kwana biyu da kike limiting dina am really feeling down
Just give me one more chance kinji?

Gaba daya sai tayi sanyi tana dada duban Yadda idanun sa suka shahsnce cikin nata suke fitar da wani oily burning sensation ma so da matsuwa….

sai ta lumshe nata idanun Ba tace komai ba
Har ya dan sake ta ya juya tare da sa hannayen sa cikin aljihu
Sai yayi da fuskan sa Kamar ya san amsar da zata bashi bazai masa dadi ba

Sosai tausayin sa ya dan ratsa zuciyan ta,
Sai ta taho daff da dashi hannun a ta sa ta ciro nashin daga pocket din ta rike dam tana kallon sa.

Tace Im soo sorry yazeed,i know how you must be feeling nima banajin dadin haka..
Kullum ina so na kasance tare da kai
Amma kasan ya zame min dole nayi biyayya ma ummah ko?…..

Ya tsare ta da cewa shhhhhh sarah,ni bance kar ki mata biyayya ba
Im just asking for your time now…
Na dan wani lokaci ne kawai ko dan dawo hayyacina…pleaseee.

I promise After then xamu san yadda zamuyi mu rage sabo da juna mu..ko ya kika ce?

Kallon shi take Da kyar ta kwalo murmushi cikin fahimtar maganan nasa ta ce to how do you want it to be?
Me kake so nayi maka.

Ya dan yi shiri yana kallon ta kamar marar gaskiya
Har sai da ta dan dage masa gira…

Nan Sai ya sa hannu a dayan pocket din sa ya zaro tickets har biyu..
Ya damka mata su a hannun ta.

Bai ma bari ta hude ba ya susuce ya marairace yana cewa pls dont say no sarah ko taimaka ma bawan Allah…i really want you beside me
Daga wannan nayi miki alkwarin zan koya makaina rashin sabawa da presnce dinki ko da sabida ummahn mu ne..

Kallon sa kawai take, cikin wani yanayi ta dan fauce hannun ta daga nashi ta bude
21days visa to 2 countries dubai,da hueska a spain.

Ta dago adan razane ta kalle sa tace yazeed me zamu je yi haka mu biyu har kasashen waje ?.

Fuskan sa tamkar zai fashe mata da kuka haka ya marairace yace”

nothing sarah,just to have fun and relax ..walk around and keep memoriess of us together
Ohhhh izit too much of me to ask?

Shiru ne ya ratsa wajen Wani tunanin kawai tayi daga bisani tace”
But har 21 days? isnt it too much why not 14days..

Ya dan dago cikin zakuwar jin tafadi hakan yace u can make ur choices sarah,kinsan wata rana ina da son kaina musamman akan abunda na bashi muhimmanci sosai a rayuwa ta..

Amma duk abunda kika yanke yayi as long as i wont have to miss u too much again.

Kalmomin nasa na affecting zuciyan ta sosai sai ta rasa ta ina zata bullo masa Ajiyan zuciya tayi tace,toh naji but i must have to think about it..

Amma kamin alkawari zaka taimake ni wajen shawo kan ummah
You know i cant tell her am going out side nigeria with you don kawai mu samu lokacin juna bazata taba amince wa da hakan ba.

Yace toh shikenan, i will do anything indai bazai bata mata rai ba..
Thanks alot yayi murmushim relieve da jin dadi.

Haka suka bar wajen tare,gashi tafiyar in 3 days time yayi booking

Sai suka tsara plan
Cewar sarah zata ce zata je wani taro achan dubai,
Amma sasu ma ummahn yadda zata amince da hakan sosai so sai yayi typing official letter da tambarin office din su ya bata ta tafi da shi gida

Kamar yadda ya tsara mata akan gado ta ajiye inda tasan dole idan ummahn ta shigo zata dauka ta gani

Hakan kuwa ya faru, anan take kawo ma ummahn zance cikin salo cewar dukan su su ne zasu je har da yazeed

Amma chan cikin zuciyarta sam bata jin dadin abun sosai..
karya sam ba halin ta bane bare kuma ma mahaifiyar ta abun kaunar ta

Haka ummah ta rika mata adduoi tana mata nasiha.

Wani bin sai taji kamar ta fasa kawai amma tasan in tayi hakan zata hurting din yazeed sosai

Musamman yadda taga ya gama sa ransa da dukkan damuwar sa akan haka.

Har ranar tafiya ya zago,
Ya riga ta isa airpot din
Ko da yagan ta taho bakaramin farin ciki yayi ba.
Haka suka tashi tare suka bar kasar zuwa spain.

As he planed a yankin hueska suka sauka
A very beauriful and peaceful city acikin spain in mai tsarin gina gine masu kawatarwa

Out of the 18 most luxurios hotels ya kama musu daya suna zama
Excutive special two rooms and a palour

So yana daki daya itama tana daki daya..

Tun isar su nan damuwar dake makale aranta ya kauce sabida batayi tsammanin haka zata tarar da nan din ba

Yazeed went extra mile to make her feel comfortable and relaxed

Haka suke rayuwar su
Kamar couple kamar best friend kamar miji da mata

Har ta kama komai tare suke yi,cook eat wach tv and play games.
So funy and memorable

Da dai itake da fargaban zuwan nasu amma yanzu sosai ta fishi sakewa suna zaga garin suna walawa son ransu.

Anan spain suka ci 15 days
Inda a kullum sai ta kira ummahn sunyi magana

Ranar da suka koma dubai don karasa sauran hutun nasu..

A lokacin ne yazeed ya soma neman kawo mata wani sabon salo da ta kasa ganewa.

Duk dama tasan tana son shi yana son ta,.amma bata kawo tunanin zasu rabi juna ta hanyar da bai dace ba.

Amma zuwar su dubai,.
sai yana marairacewa yana mata wasu irin kallo mai dauke da kalman he wants her body,amma bai bai fada ba.

Not alone wata rana da ya nace sai ta sa kayan swimmig sunyi swimming din tare

Da kyar ta amince gashi dama riga da wando ne amma yadda ya fidda sirrin jikin ta yasa ta jin wani iri sosai

Tunanin ta shine me zai hana namiji jin sha’awarta a wannan hali?

Shikuwa sai ya fito fili ya nuna mata kwadayin jikin nata duk dama bai furta ba
Idan ta danyi kamar ta gano sa sai ya maida abun wasa…

Su a cikin ruwa yake lalubar ta First time da hannun wani namiji da ban ya sauka akan wet chest din ta..
Duk dama ta daure ta bashi glance din bata so amma abun ya dame ta..

Daga wannan ranan sai ya kasance tana dan shan jinin jikin ta da shi
Kunyar sa take ji…

Toh in har haka yake so dani why wont he make it official?

Ai sai yace yana kauna ta ko yace kawai muyi aure

Tim da tasa ahaka a ranta She stated acting a lil bit cold tana dan jan jikin ta batasan duk ya gama dago ta ba

Sai ya shirya aransa zai gwada ta kuma sai ya kure mata tunani..

A day to the last day na dawowar su

Suka ci gayu cikin kananan kaya night shoping suka je, kyau kamar a sace su.

Haka anan ma ya mata one in town shoping
Da kaya masu tsada.
Perfs and odas girly stuff

Bayan dawowar su kowa ya nufi dakinsa yana shirin tafiyar su na gobe don kuwa jirgin 12noon
Zai daga da su zuwa nigeria.

Da safe ta tashi ta gama kimtsa nata kayan tsaf
While yana kan gadon sa baiko motsa komai ba

Haka ma tayi dakon jiran sa da breakfast bai fito ba sai ta yanke hukunci ta shiga duba sa.

Magana take yi shiru gashi ba motsin kowa anan bare ta ce ko yana wani abu.

Bargon dake kan gadon sa ta yaye nan ma babu shi,
Ganin wristwatch dinsa yasa ta kawo maybe ya shiga shower

Sai ta juya ta kalle kofar batrum din kamar bata ji alaman kowa nan ba

Haka dai ta daure ta karasa tayi knocking shiru
Har ta gaji ta juya zata bar wajen kenan taji an damko hannun ta da karfi

Wani iim razana tayi a hujajan ta gwalo idanun ta waje kirjin ta na dukan uku uku

Murmushin zolaya ne kan fuskan sa “ya fito daga bayan ta sanye da jean trousers amma babu riga ajikin sa.

Ganin yadda take sauke nunfashi cikin tsananin tsora ta yasa
Yashiga mata dariya

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button