SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Cikin fushin shagwaba ta dan kai masa hannu
Tana kukkuni zata juya ta fice
Taji ya sake jawo ta wannan karon sai da yamanno ta da bare chest din nassa
Wanda ya sa su lumshe ido lokaci guda suna sauke boyayyen nunfashi.
Nan jikin ta ya samo karkarwa musamman da taji slow and steady voice dinsa a kunnen ta yana bata hakuri
A duk shakuwar ta mahfud bai taba ko da wasa ya sa hannun sa ajikin ta kamar yadda yazeed yanzun yake sawa ba.
She can feel his slight touches mai dauke da romance..
Tuni hankalin ta ya soma tashi shikansa uana jin yadda jikin ta ya soma rawa shikadan sa.
Cikin salo ya juyo da ita suna shakar numfashin juna,sai ta kasa hada ido da shi
Hakan Yasa ya gane komai amma sai ya kauce ya dago haban ta a hankali don ta fusknce sa ,nan yayi yunkurin kawo lips dinsa kan na ta don ya tabbatar ko zata iya sakar masa jikin ta,.idanun ta a rufe jikin ta ya tsanan ta karkarwa ,
Har yayi nisa da zuwa daf zai sa tongue dinsa
Haka kawai taji bazata iya ba “what thy about to do is not right da sauri ta ture sa ta ja gefe..
Hakan ya sa shi sake boyayyen murmushi
Yace sarah”pls wait lemme xplain
Cewar hakan yasa ta ruga a guje ta bar masa dakin….tana fita shika dansa ya fashe da dariya
Kan gadon ta ta fada tana sauke zazzafan nishi mai dauke da rudani da sarkafewan tunani
Kusan awa 3, ba wanda ya sake lekowa
Tana nan yadda take sai taji knocking
Tana shiru bata motsa ba
Chan ya dan turo kofar
Ya kure ta da ido kamar ba abunda ya faru
Tasha mamakin ganin sa cikin shirin sa tsaf
Sai ta mike tsaye tana kauce ma looks din nasa Yana karasowa yace”ya baki shirya ba?
We have 1 hr left to take off
Ko kin fasa ne..
Cikin rudewa ta gyada kai alaman a’a..bata kuma cewa komai ba
Dan murmushi yayi ya karaso tare da riko hannun ta
Cikin damuwa take son ta kwace yace hey am sorry ok?
Dan Allah kiyi hakuri i just got carried away,….sigar wasa yace ni banji kunya ba sai ke,?
Im soory girl kinsan bazan taba wuce limits dina ba..
Yadda yayi maganan kamar is nothing cikin wayewa da nuna rashin damuwar sa.
Hakan yasa zuciyan ta ya saduda afteroll jiki da jini dole ne hakan ta faru, beside thy have feelings for each oda fada ne kawai basu yi ba
a hakan sai take ganin ma sai sunyi kokari
Da cahn A schl tana ganin rayuwar su catherine yadda suke husband and wife life da gayun su…
A kwana daki daya,oll the sex the kisses,
They secrifice thyr body their time and evrything duk cikin relatioship
Amma ita nata daban ne as of then mahfud do not want all this intimate romance,…
In har ya matsa kusa da jikin ta tabbas ita ta sa shi dole
And its neva beeen more than comforting cudles ….
Sai wani bin take ganin ma kamar ya fita kunya
Anyways dont trust men…lol
Sai tayi murmushi ta ce masa ya wuce,…idan ta shirya zata same sa a palour
Cikin sanyin muryan sa ya amsa sai ya fice abunsa.
Anan ta shirya a gurguje suka kama hanyar dawowa nigeria
Tun a cikin jirgin take satan kallon sa…
Ta rasa gane meyake cikI da ita da bazai fito fili ba
Abun sosai yake matukar damun ta yanzu har suka iso abunda take tunani kenan..
Ko da ya sauke ta a kofar gidan su
Batayi tsammanin zata yi masa kuka ba sai da ya mata bye..
Shikan sa a ransa yasan zaiyi missing lovly moments dinsu amma sai ya dauke wannan aransa ya share mata tears din ta tare da mata alkawarin zai dawo ya duba ta anjima.
Hakan kuwa akayi
Sai ta tsinci kanta da gaya masa ita yanzu bazata iya yin nesa da shi sosai kamar yadda da take tunani ba….
Plan din ta anan shine tana so itama tayi playing emotions dinsa cikin kwanakin don ta san me ye matsayin relationship din nasu ,dan dole take so ta sashi ya furta inya so
Sai su tsaya waje daya.
Shikuwa tun ranar yake dan jan jikin sa da ita yana dan bata wahala cikin wayo
Kamar wanda ya karance nufin ta tsaffff
Kuma dama shi namiji a lokacin da mace zata nuna zagowar ta da abu anan yake fito da nashi halayen wulaknci
Amma yazeed cikin hikima yake nashi wulakancin inda bata taba fahimtar sa ba
Haka ta kasance dawowar su da kwana 20 aka sake tura sarah direct misssion zuwa kauyen kurwala
A cewar report din shine an sami wani carrier case da ke so yayi amfani da jinin sa ta wata hanya yana yada cutar kanjamou ga mutanen gari…
On emergency ta shirya ta kama hanyar kurwala.
:#surayyahms
*Coments and share*
*Wattpadsurayyahms*
*official cat*
[2/24, 07:12] +234 802 646 5734: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_This page contains writer’s coments_
_#Surayyahms#DARE DEVIL: #catty_ .
26
Isar ta ke da wuya ta shiga neman information
Duk dama old memories din ta na dawo mata sosai
A Duk yadda gida yake sai kaji daban idan ka dawo masa
Taga abubuwan mamaki
Abubuwan sauyi da dama da wanda ta yi tunanin faruwan su da wanda bata taba kawowa aranta ba…
Ba inda bata sani ba anan don haka ta sama ma kanta da agents din ta wajen kwana cikin sauki…
Ko bacci bata samu tayi ba sabida tuno da nasihan ummahn akan ta zamto mai yafiya da kaucar da sharri ta kuma cire komai tayi aikin ta tsakani da Allah…ta dauka qaddara rayuwa ya sa hakan ya shiga tsakanin su da yan kauyen kurwala
Ummah tace Duk wani taimako ki musu sabida tausayi da imani da kuma kyautatawar zuciyar ki.
Badon halin su ko abun da suka mana ada cahn baya ba..
Nasihan ya shige ta sosai Haka ta daure ta cire komai aranta
Washe gari ta nufi gidan sarki da agents,yanzu ba sarki hammayo bane babban dansa ne
ammajo..
Da shike sarahn ta wanku matuka ko kadan ba asamu wanda ya gane ta ba har yanzu..
Ga shi sai kiran su take da asalin sunayen su tamkar ta san su abun ya matukar basu mamaki fiye da tunanin mai tunanii
Sarki hammayo ba lpya amma yana wajen da sarah ta tara su take maganan,
Kowa na girmama ta,suna mata rawan jiki..
Sai da ta gama duk wani aikin da ya kawo ta anan cikin garin
sannan ta sa aka je tare da ita da sarki,da manyar dattijai guda hudu da yan dangin ta.. da yayun ta kowa da kowa i zuwa wajen baba babaji
Tasha mamaki matuka inda idon su ya rufe suka kasa gane ta ko da kadan ne, Kallon kallon suka maida ma juna da baba babaji kowa jikin sa na shiga wani irin yanayi..
Tabbas shikam wani bangaren a ransa ya bashi kamar ya san wannan matar,….’kuma saratu ce ta soma fadowa aransa da ya ganta
Ita kuwa tsananin mamakim ganin yadda ya dawo kaskantacce wulkantacce cikin azaban ciwo da radadin nadama sai da taji kwalla ya ciko idanun ta.
Anan ma bata iya cewa komai ba sai kallon sa take tana jin dattijai na tsine ma mugun halin sa ana sa’in sa da shi kamar tsohon maye,tuni itama sai taji ta shiga duniyar tuno abubuwan da ya faru tsakanin ta da shi da
Basu lura ba har sai da hawaye ya so ya zubo mata amma sai ta daure
Nan ta tsaya daga gefe ta bada dama ma client ya sa san ta Su kafin ta dan samu kwarin gwiwa ta soma magana..
Cikin sanyin jikin da ita kadai ta san da shi, ta soma masa tambayoyi da neman ta san asalin matsalar sa.