HAUSA NOVELSAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

It dosnt feel empty between them all the feelings were intact.

Gashi ya kara kyau da kwarji ni,sai musun hakan sukee yi tsakanin Su

Amma Ita kanta hapsy da yau ta soma ganin sa in reality
Ta sa barka yafi sau dari a zuciyan ta..

Sai yau ta tuno da ranar da sarahn tace tana da wanda ya ci uwar yazeed a komai da komai..

Ga mahfud din da saurin shiga rai..very calm and charming prince.

Gaban maza dole su razana bare kuma mace

daddaya ne daga matan ma a samu wacce zatayi saurin hade kanta da shi..

Lallai sarah is lucky ta fada a ranta tana kallon su…

She just tot that idan da itace da mahfud da tuni ta aure sa ko dan yanayin sa….

Ranar gaba daya sarahn batayi aiki ba Hira kadan suka taba su ukun

Ya sa ta agaba ta kaisa wajen ummahn ta.

Tun dah shigowar su take ta murna taje ta dauko ummahn

Wanda ita ma take cike da nishadin sa ta kasa misaltawa.

Ta yadda da tarbiyan mahfud shikansa bai san da haka ba

Da a chan college ta sha gwada shi akan sarah abai sani ba amma bai taba faduwa ba

Shi yasa take ganin kamar daban banci tsakanin sa da yazeed.

Tarba mai cike da kewa da karamci ta masa
Ya bata hakuri rashin xuwan sa tare da mata bayanin family issures ya hana sa

Ta sa masa albarka sosai,ta kuma masa nasiha mai dadi.

Cikin ransa sai da ya yaba da sauyawar tarbiyan ummah…”she’s now a different woman tayi nisa wajen sanin ubangijin ta.

Yaji dadi matuka…
Anan ya bata lokaci sosai sai yamma ya koma gida.

Tare da alkwarin zai zo ya duba su wani lokaci.

Toh kafin nan A yayin da sarah ta raka sa bakin motar sa yake gaya mata..,sabida ita yazo
Amma ta huta gobe zasuyi maganan
Sai taga kamar sauri yake ya tafi

“Cikin kishin da bata san tana jin sa ba Ta tambaye shin yana zama aina ne?

Duk dama tasan yana da foster family amma Tsoron ta kar yace hotel
Don Tasan dai mata bazasu dauke kai akan sa ba….!

Shikam ma bai lura da hakan ba kawai sai Yace mata yana gidan mum dinsa watoh hajiya bilkisu..”

Da haka suka rabu har da dan sauke ajiyan zuciyan ta

Tun tafiyar yazeed sai yau take jin ta dai dai

She felt complete fiye da misalin da zata iya misaltawa

Anan bangaren hajiya bilkisu da alhaj nafiu kuwa sun sa an hada masa feast

Wani bin idan kaga kaunar da suke ma mahfud sai kace kamar yazeed ba dan su bane mahfud ne.

Sau dayawa alhj nafiu yake wishing da ma ace a waye gari mahfud ya zamto jinin sa

Hajiya bilkisu ma har ranta take shawa’ar ace
Yazeed ya kai matsayin tarbiya hankali ilimi da nagarta irin na mahfud..

Thy r soo in love with his great sense of humour..

Shikuwa kullum acikin pampering dinsu yake
Duk abunda suke so yana yi, baiya saba musu
Yana nuna musu so da biyayya irin wanda iyaye suke so yayan su su nuna musu..

Bayan dawowar sa daga wajen sarah gaba daya suka taru ana ta hira kamar zasu daga gidan

Shi dai har yanzu ya damu yaga little bro din sa yazeed

Hajiya billu tace ai tunda yayi tafiyar sa sau daya ya buga musu waya yake tabbatar musu da cewa a cikin satin nan zai dawo

Cike da jin dadin haka mahfud yayi bacci,

rabuwar su da yazeed yau zai kai shekaru biyu ko uki cas cass sai dai a waya ko video call..

But they truly love and respect each oda like real blood.

Washe gari da safe………..

 

 

 

 

*Official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????BRILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*

_For you my durlings”siyama ibraheem and swtht fatima tijay,i did rezv a special place in my hrt for u ????_

_30_

Bayan sun tashi daga bacci dukan bangaren iyayen ba wanda ya kyale sa

Don yana ajiye kirar sarah,mum din yazeed hajiya billy ta shigo dakin.

Cike da kauna da pampaperings suka gaisa
Sai yake jin sa kamar karamin yaro tsaban yadda suke nuna masa kulawa..

Duka suka shirya cikin jin dadi suna hira yau shi ya kaisu office a mota guda..

Its been years rabuwar su,sai yau ya zamto musu kamar sabon shafin a rayuwar su…

Bayan ya ajiye su basu barsa ya bar nan ba sai wajen 11am na safe
Don ma ya fada musu da akwaii inda zai je ne

A hakan ma sai da hajya billy ta masa kashe din kar ya dade ya dawo gida don ta yi missing din sa sosai

Cikin nishadi suka rabu ya sake komawa yayi wanka ya shirya bayan sallahr azahar ya wuce straight gidan ummah.

Ya kira yazeed da number da mum ta bashi amma baiya shiga sam baiji dadin haka ba.

Anan bangaren sarah kuwa tana office dinta
Suna hira da hapsy..

Tambayar ta tayi mahfud sai take gaya mata ai yana hanyar gidan su wajen ummahn ta ana zai wuni yau..

Ita kuma tana sa rai Sai ta tashi zata kira sa ya zo ya dauke ta daga nan..

Kwanciyar hankali da annurin kan fuskan ta ya sa hapsyn ta kasa magana sai murmushi take.

Tace sarah,kingan yadda kika sauya kuwa jiya jiyan nan yazo amma gaba daya kin dawo wata daban .

Tayi dan murmushi cike da jin dadi ta dube hapsy tace
Ai dole na hapsy, mahfud ne fa ,he’s my hero in evrything..
Wallhy baki san yadda nake son shi ba ne..he’s so perfect

Hapsy ta dan yi dariya tace hmmm sosai ma kuwa ,ai nagani kam
Ni kaina ya sace min zuciya a lokaci guda.

No wonder naga farin cikin naki daban yake da yadda nasani..

Tayi murmushi bata ce komai ba, har sai da ta sha ruwa
Tace hapsy nayi farin cikin dawowar sa ..he just came at the right time.
don nikadai nasan damuwar da nake ciki na rashin ji ko ganin yazeed..

Ko? Hapsy ta tambaya tana duban ta
Bata amsa ba ta gyada kai

Hapsy tace Ai yanzu kam ma komai ya zo dA sauki sarah,kinga idan yazeed bai dawo ba sai kawai ayi da mahfud dama shi ya fara kawo kokon baran sa.

Wani irin bugu zuciyan ta yayi jin hakan da hapsyn ta fada,

She just rember that kwanan nan zata shiga zulumin yanke hukunci tsakanin su su biyun..

Amma sai ace daya yana fitowa sai daya ya bace?

Sauke ajiyan zuciya tayi tace ma hapsy,ni yanzu bansan me nake ciki ba tukuna,
So nake na saurare mahfud naji ko har yanzu yana kan bakan sa na auren namu”
Amma ko da hakan ne ma dole ya kuma jira na

Mamaki ya sa hapsy cewa jira kuma sarah? Akan me..duk jiran ki da yayi bai isa haka ba sai ya kara wani,?

Pls say somting reasonable mana babe.
Do not waste ur chance

oppurtunity come but once sarah.

Tace ok yes hapsis..duk nasan da hakan,ni kawai bana so ne kawai na auri mahfud da hakkin wani akaina,i and yazeed we didnt plan anything but we fall for each oda,ni da yazeed muna kaunar juna sosaii know..

And you see i have to wait for him to come back and tell me,idan yana so na ko baiya so na…
Ni na san ina son shi,

amma dole na jira shi ya fada min haka don na kauda zargi araina
But idan ba hakan bane a ransa

Then sai na yanke shawarar auren mahfud batare da wani guilty consience ba..

Cikin rashin gamsuwa da maganan nata hapsy tace ah’ah ,sarah..
U dont get things right here

Shi yazeed shike tare da ke tsawon lokacin anan kuna shagalin soyayyar ku why most he keep silence on you,?wai Meya hana shi fada miki ne?

amma shine ke har zaki bashi uzurin jira bayan ya kasa ajiye kansa waje guda bare ya samu courage din gaya miki yana son ki?this is nonsense haba da Allah

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button