SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Ganin hapsyn ta sha damarar maganan ya sa tsare ta da cewa
Pls lets not judge him,wallhy bana son nayi abun da zai zo daga baya yana damu na.
I love mahfud so much dat bazan iya auren sa nakasa bashi zuciya ta duka ba.
Ki fahimce ni, jiran yazeed ya zamto dole
Don ina son shi.and i feel like ya na sona shima.
Ajiyan zuciya kawai hapsy tayi cikin sanyin jiki tace ,hmmmm bakomai sarah kiyi yadda kika ga ya dace din..Allah ya shige mana gaba
But I think if a man truly love you he wont be scared to tell you no matter what”
Men only go after what thy want..
Allah ya sa ki zabi wanda ya dace da ke acikin su..
Tayi shiru cikin damuwa daga bisani tace ameen hapsy..
Ranar har suka bar office wani bangaren zuciyar ta na cikin wani hali
Her feelings are mixed up again”
Ya zatayi ta fita acikin wannan fitinar..
Idan ta auri mahfud kai tsaye,tasan duk randa yazeed ya dawo akwai rikici
Ita kadai ta san level din shakuwar su
Waht if ta auro mahfud din yazeed ya zo yana mata irin abubuwan da yake mata kuma ta kasa ce masa ah a.
Tasan kuwa mahfud bazai ji dadi ace matar sa ta dinga kebewa da wani namiji bayan shi ba and she know deep inside her bazataa iya ganin yazeed a wani hali ba…
Shikuwa mahfud yana chan gidan su yana debe ma ummah kewa.
Sosai ya dada jin shawa’ar yadda ta dawo da rayuwar ta so simple and down to earth….
Cikin dan zaman da sukayi sai da ya sa suka gaisa da faimlyn sa video call kowa yaga juna.
A ranta tace no wonder yake da hankali ,sosai taga saukin kai da karamci a fuskokin su little granny da anty warda.
Bai samu mahaifin sa a gida ba amma sai ta waya.
Nan ma sun Gaisa sosai
Kamar wanda aka san juna
Kowa yayi apreaciating kowa..
Lokaci nayi yaje ya taho da sarah gida.
Yana ajiye ta yayi ma ummahm sallama cewar tunda dare ya fara yi ga magrib ya gabato shi zai je gida sarahn ta huta sai gobe zai zo
Bata wani ji dadi ba sabida tana so suyi hira da shi sosai amma yadda taga ummahn na masa godiya ya sa ta sake ranta ba..
Ko da ba ace ba tasan ummahm ta tafi sakewa da mahfud.
Hakan ya ke sake sata shiga tunanin abubuwa da yawa.
Meyasa bata taba tambaya ta yazeed ba kwana biyu bata ji nayi maganan sa ba
Amma lokacin da mahfud baiya nan har kiran sa take yi duk dama tasan wayar sa baya shiga.
Sai Chan dare bayan sun gama duk hidiman su da iyayen nasa sai ya kira ta.
Dama chan tana kwance tunani take yi sosai akan su su biyu…
Tana kawo ban banci su da kuma cancan ta su
Sai dai abune mai wahala har yanzu ta zabar makanta guda
Don kowa daga cikin su zuciyan ta na bashi uzuri.
Kirar sa ya janye hankalin ta daga tunanin
Ta dauka cike da shagwaba ta so ma scolding din sa daya barta tun tuni tana jiran kiran sa..
Hakuri ya bata yana mata bayanin iyayen nasa na nan ba zasu taba barin sa ba
Yau ma sosai suka sa shi agaba sai ya fada musu wajen waye yake zuwa a nan garin”
Hirar kadan ya bata wanda ya ke ta bata dariya.
So har hakan nan mahfud ya shaku da su?
Lallai yaji dadi kusan duk wanda yake cikin rayuwar su suna kaunar sa sosai….
Daga nan ya fara tambayar ta aikin ta da yadda ranar ya tafi mata.
Murmushi yake ayayin da take gaya masa labarin cike da annashuwa game da abubuwan da ta saba yi anan.
Hirar duk bazai kare ba,
Idan suka soma magana da juna farin cike ke gauraye zukatan su sosai
Hakan ya sa Sai suka ma juna alkwarin gobe zasu hadu na musamman
Su biyu suyi magana
Sai dai ba tantama taga banbancin sa da yazeed wajen ce mata da yayi ta tabbata ta tambaye ummah kafin su je wani wajen cikin Salo ya fada,..
Hakan kuwa ya faru..
Sai taga ummahn bata damu ba,tunda tace yau by 12 zata je off..
Bayan taje aikin nata Ta dawo gida as expected ta huta ta shiga shirin fita da shi din..
Tex kawai ta tura masa bayan ta gama tsala wankar ta.. Akan tana jiran sa.
In not less than 30 minutes ya fito shima
Da shike su hajiya basu nan yau kam ba wanda ya san ya fice.
Simple kaftan yasa cool milk mai dan haske don daga nan zaka hanfo neatly arranged white vest dinsa akan kyakkywar surar kirjin sa.
He looks very handsome musamman ya dauro hula…
Sai duka beauty line din sa suka haska sajen nasa suka dada yin fresh..
Sarahn Ta dauka ko wani wajen zai kaita na musamman kamar yadda suke yi yazeed
Motar sa yayi parking jikin gida ya shiga ya gaida ummah,
Sam bata jin nauyin sa sosai sai tace masa har kazo?…
To dan Allah ku kula da kanku kar kuma ku dade baku dawo gida ba.
Cikin ladabi Yace insha Allahu ummah,
Ina ga ma kasuwa zamuje kawai mu dawo anan gida zamu zauna ..
Tayi murmushi tace to yayi..
Dai dai nan sarahn ta sauko,ya mance da
shikam ummahn ne gaban sa ya kure ta da idanu cikin kaunar shigar nata..
His eyes stated spelling beauty upside duk sai yaji ya rude da kaunar ta…
Murmushi take tana duban yadda ya shanshance ya sake baki
Har ummah ta gano sa amma bai lura ba
Sarahn kuwa Cikin son ta tsokane sa tace kai hero wai baka ji na ne?tun dazu fa nake maka magana
Yayi saurin cewa ehmm? Me kika ce
Ya kalle ta A dan birkice wanda zai tabbatar maka da yayi nisa..
Sai duka suka dan yi dariya,da ya gano tsokana ne sai ya sunkuyar da kai kasa cikin jin kunyar ummahn bai sake cewa kaomai ba..
itama nan ta haura ta basu waje tana murmushi…
Murmushin ganin sa ya sa zuciyan ta wani sabon shiga halin kaunar sa
Ya dago cute angel face dinsa cikin sanyin murya mai sace zuciya yace kinyi kyau sosai herione.
Ko dai mu zauna agida ne
Cikin kadadi da rigima mai dauke da shagwaba tace no way hero,gaskiya sai na jere da kai..
U look so dope “kaga idan na jera dakai gobe da alaman zanga kaina a beauty and fashion breaking news
U are soo handsome hero….
Yayi murmushin zancen nata baice komai ba..
Cahn Yace lets go,zamu gane hakan ai ko?
Ta gyada kai cike da jin dadi tabi bayan Sa suka fice
Normally ya kaita wajajen chops da shan ice creams da duk abunda mace zata so man din ta yana mata just to pamper her ego..
Sau dayawa abubuwan ban dariya na faruwa musamman daga bangaren sa….
instead a kalle ta a mtsayin ta na mace kaykkaywa yawanci shi ake kallo
Yau yaga kishin sa boro boro a idanun ta sai tura baki take
daga shoping mall arond 5pm Suka dawo gidan amma bata dena musu da shi ba..
Abun na matikar basa dariya sai yaga kamar shi kadai ne har yau a zuciyan ta bazai taba sauyawa ba..
Bayan sun huta..,sannan suka samu zama anan waje haraban gidan a karkashin bishiyan dates dan dai dai dake gidan
Suna hira a tsaftace….
Anan ta bashi labarin duka duka abun da ya same ta bayan rabuwar su a hannun su mrs rith da hajiya asma
Kafin ta zo ta sami wannan matsayin
Sai dai ya lura da cewa yanayin ta ya sauya sosai kuma akwai abunda take boye masa.
He can see somthing in her eyes amma baisan ko rashin jin dadin wasu abubuwan da suka faru bane ya jawo mata hakan
Sosai ya jimanta ya kuma nuna damuwar sa da tausayin sa
Abunda ummahn ta fada mata shi ya sake maimaita mata shima..
Sai dai bai kawo cewa duk da yan gidan su ake wannan badaqalar ba,
..
Yasan dai alhj nafiu suke ruling WHAR Na kasar baki daya.
Amma da shike bata fadi sunan su direct ba ya sa bai dago ba..
Sukuwa hajiya billy da alhj nafiu da shike hurumin su bai cika tashi akan lamarin sarahn ba sai yasa suka yanke kafa a fannin da suke.
Beside komai na tafiya dai dai