SAMARIN SHAHO Complete Hausa Novel

Sai a shafi watanni basu leke nan ba
Sai dai su je chan organisation din su na industrialist nan kuma Mahfud ya fi zuwa tare da su
Anan dai sarah ta ke ta bashi labarin yazeed din ajuye,… har ya gaya mata yana da dan uwan sa mai suna haka amma this week zai dawo.
A cewar sa ma ya kamata yakai ta ta gaishe da iyeyen sa su hajya bilkisu
Kullum suna tamyar sa ina yake zuwa yana so ya nuna musu ita…
Bai gaya musun bane sabida yan So sai ya sake tambayar ta maganan auren nasu sai ayi introduction mai gaba daya..
Anan ma kirjin ta sai da ya buga sosai daya kawo wannan magana.
Sai kawai ta amsa cewa itama tana so ta gaisa da su din daga nan tayi shiru
Yace toh maganan auren fah?
Im serious about it sarah
I want it ,i want us to be togehter for life, kinga achan germany ma ke kawai suke jira mu zama complete…yayi dan murmushi
Yace nan ma nasan burin su kenan na nuna musu ke heroine
Ko me kika ce?
Idon ta ne suka cike da hawaye, Tayi shiruuuu
Ta sunkuyar da kai ta neman nitsuwa makanta
A duk labaaein da ta bayar baisan tuno da Yadda komai ya fara tsakanin ta da yazeed ya sa ta sake shiga wani irin halin rudani akan Sa ba
Off cous bazata iya gaya masa shakuwar su da abubuwan da suka yi tare ba,
Worst part she cant eben afford fo tell him ta so wani namiji a lokacin da
basu tare…
Hawayen da take boye wa ne suka zubo,
Tun yana tambayar ta meye ne har ya shiga damuwar shirun data yi masa cikin wannan yanayi”
Cikin lallami da bugun zuciya yace sarah akwai matsala ne? Ko na fada miki abunda baki so ne..why are you crying herione… ki fada min mana
Kinsan zaki iya fada min komai ko pls go on….
Kallon disturbe face din nasa ya sa ta kasa furta masa komai sai rawa jikin ta yake,
O Why me? A duk lokacin da nazo da maganan aure kenan sarah bata karban sa ?
Zuciyan sa sosai ta shiga duhu don yaga hakan tattare da ita..
Amma haka ya daure ya kyale ta tayi sallahr magrib da ishai ta dan nitsu
Sannan suka sake dawo wa nan..
Yanzu kam ta sauya dressing din nata white veil ta lullube jikin ta da shi akan dogon rigan ta multicolor
Don dole ta sake sa wani make up din sabida ya taya ta boye kukan da ta ci a daki..she practically become confuse about her feelings
Cikin rudanin amsar da zata bashi ta zauna agaban sa..
Meyasa ma na tuno da labarin haduwar mu da shakuwar mu da yazeed agaban mahfud?
Gashi for the second time mahfud yana son ya gina rayuwar sa da ita..
Tasan kuma abun daya sa ya nace yana so yaji amsar ta kenan..
Cikin sauke ajiyan zuciya ya shiga mata nasihan
Yana dada jaddada mata cewa bazai taba wasa da farin cikin ta, a duk decision din data yanke kar ta shakkan gaya masa.
Sai dai ya bayyana mata shima ita kadai yake so a rayuwar sa..kuma yake muradin zaman aure da ita
Idan da Son ransa ne zai so Allah ya bashi ita kamar yadda yake so din..
Yanzu kam tasan mahfud da gaske yake akanta and hes ready to do anything to gain her by his side
Amma bata son ta lalata masa rayuwar sa da tunanin wani da namjiji aranta..
Da kyr ta kwaklo nitsuwa
Ta fara masa bayani wanda mafi akasari shirme ne duk mai maita kansu take..
Sai yagane kamar har yanzu tsoron bashi zuciyar ta take ji…
Abun ya zo masa da sauki da bata firta bazata aure sa kai tsaye ba,ta roke sa ya bata nan da dan wani lokaci ta nitsu
Ba tantama ya amince da hakan,shikam he eva ready to wait for her a ko wani irin hali ne
Shi ya shiga bata karfin gwiwa da shawarwari akan kar ta gaza wajen bin abun da ta ke so har cikin ranta
Kar ta yanke shawara sabida tausayi ko biyan ladan wani abu..
Zaman aure ba ayi masa haka Wannnan rayuwa ce ta zaman har abada..
Babu wanda ya isa yace zai iya zaman ta lami lapya babu tsabani,
Sannan sanin hakan sai Allah…
He jst chooses her tsakanin sa da Allah and He wants nothing apart from that
Da haka suka rabu
Ya koma gida ya kintsa
Kansa
Ko waya basu yi ba sabida ita kam ta dade cikin tunanin yadda zata warware matsalolin su baki daya..
Haka suka kasnace cikin satin gaba daya tayi sanyi
Bayan Hapsat babu wanda ya san meke damun ta
Babban abunda ke dada ruda ta shine wai yaushe yazeed zai dawo ne..?
She cant bear seeing mahfud trying everyday again…
Tana jin tausayin sa shikuwa baiya gajiya
Sosai ta shiga damuwa wani bin shikan sa baiya gane ma mood din ta
yanzu ta riga ta sa aranta cewa dawowar yazeed ne zai bata amsar da zata ba da mahfud amma ta kasa sannin yaushe za ace mata ga yazeed din na ya dawo..
A kullum sai ta soma shiga jikin ta tana jan jiki da mahfud
Sabida ta samu nitsuwa
Ganin sa da jin sa yana sa ta ji kawai ta amsa masa awuce wajen komai ma yafaru
Amma har zata iya kuwa? Tasan idan suka auri juna da mahfud farin cikin duka nasu ne
But She cant cheat on him eida,gwara ta warware duk abunda ta kulla kafin ta tayi alkawari zaman amana da kauna ma mahfud…
Haka aka ci sati guda
Da yaga tana dan bashi cold treatment ya sa ya dena takura ta sai tana bukatar sa,
Hapsy kuwa kullum abata shawara take kan ta amince da mahfud kawai Allah zai sassauta mata damuwar ta akan yazeed.
Amma tace sammmm dole ne ta jira.
Hakan ya sa ta dena jin sharwaran kowa sai na zuciyan ta
2nd week da zuwan mahfud lagos..
ranar alhamis da yamma sai ga yazeed ya shigo gidan.
hahaha masu tanbayar ko hoton waye akan poster samarin shaho to hoton mahfud ne ba yaxeed ba” sabida asalin wanda yake jiikin poster
sunan sa ne t mahfud jes a model????
*official cat*
[2/15, 22:38] Nafissat Umar: *????RILLlANT WRITERS ASSO????*
{ _pens of freedom,home of exceptional and magnificient writers_ }
™jan2019
????????
*SAMARIN SHAHO*
_The scorned_
????????
*#lovestory:#destiny@fault#purefic#thriller:#romance,any resembelance of life or story shud be considered as a coincedence i give no permission for copy or comparison#copycat*
_A true sensational story_
*VOTE STORY AND FOLLOW WATTPAD@ SURAYYAHMS*
_31_
Gidan shiru ne sabida babu kowa har yanzu..
Ga Hajiya billy ta matsa sai mahfud ya gaya mata waye yake gani a garin nan tun da yazo
Shikuwa Sai ce mata yake ya kusa ya fada mata
Har take ganin kamar wani abu na daban ne baiya so ta sani
Hakan ya sa sai yake bin sarah,akan ko gaisawa ta zo suyi dan hakalin su ya kwanta Inya so idan ta amsa shi daga baga zai fada musu komai da komai amma taki sam
Tun safe yau din ma yaje office still taki ta bashi fuskan haka..
Yanzun bata son tana ganin sa don ita kadai tasan ya take ji a zuciyan ta…
he donsnt know that a duk sanda ta ji ko da muryan sa ne sai ta shiga halin jin ta amsa masa bukatun sa atake.
But ta jajirce bata son tayi abun a gaggauce yadda zai jawo musu fiitina nan gaba..
Yau Har hapsy sai da ta ji haushin rashin bashi kulawar da tayi
Duk rashin nuna bacin ransa sai da yau ta ga rashin jin dadi a face dinsa.
Sarah ta birkice kuma she dosnt want him close sai dai kawai bata fada bane kamar da chan
Haka ya hakura ya tafi gida, ya sa a ransa tunda taki amincewa taji bukatun nasa to zai lallaba su mum kawai su kara masa lokaci shima har sai ya samo amsar sa.
Daya tafi sosai hapsy ta rufe ta da fada
Amma ko ajikin ta abun na damun ta sosai amma sai take ganin hatsari ne babba ta amince nan gaba ma dukan su.
Har yanzu sarah na cewa
Tana son yazeed kuma tasan yazeed yana son ta
She have to cleAr that
Kafin ta amince ma mahfud